Sashe 21
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bu ofar fita,babban falo ya soma shiga kafin ya bu ofar sai dai wayam bai ga komai ba hasali ma get in babu kowa. Soorab ya ji an kira sunansa daga can nesa,yayin da kuma ofofin get in suka fara yin motsi suna gafgafgaf kamar ana son bu e su muryar kuma sai sake kiransa take ya ora afarsa aya kenan da zumar fita Ammy ta finciko shi ta baya. Ina za ka je cikin tsohon daren nan Allah na ruwa? ta tambaye shi tare da jawo ofar ta rufe. Bai ce komai ba ta kama hannunsa kamar wani aramin yaro, Soorabiyya ta bu ofar akinta Ammy ta yi mata wani mugun kallo kafin ta kai Soorab akinsa. Toilet ya shiga yayi alwala ya zo yayi sallolin da bai yi ba,bayan ya gama ya soma yin addu'a da sunan Allah. Ina rokonsa da ya kare ni daga duk wani abu da ke haifar min da sharri. Allah Ya tsare ni daga sharri daga kowane rai ko mummunan ido na mai hassada(MAITAR IDO). Da sunan Allah ina rokon sa ya kare ni (MUSULIM Sai ya shafa addu'a sannan ya je ya kwanta,bai jima ba bacci mai cike da nutsuwa ya auke shi inda ya soma mafarkin Sarah ta tsure shi idonta ta na sakar masa murmushi ha i da furta masa ni ce fitilar tunaninka da ganinka! sai kuma ta matsa gare shi ta fa a jikinsa tare da soma yi masa sa onnin da ke nuna tsantsar soyayya da sha'awa har ta ci nasara kansa suka kusanci juna daidai nan ya tashi wanda yayi daidai da kiran sallar asuba.Tun da yake a rayuwarsa bayan mafarkin farkon da ke nuna al alami ya hau kansa zai iya cewa shine mafarki na biyu da ya gansa ya na tarawa da mace.Ya lumshe ido ya na jin zuciyarsa na dokawa kafin ya mi e ya je ya tsarkake kansa, ya zo ya shimfi a tapis yayi sallah. #PROVINCE ORIENTALE Sam hankalina da ruhina sun kasa zama wuri aya tunanin Soorab kawai nake wanda sonsa yayi min shigar sar e.Abinci ma ban ci ba sai ayaba guda biyu na ci na kwanta,da tunaninsa fal zuciyata ganin ba zan iya ha ura ba yasa na kira madubin tsafina ya zo har inda nake falo.Shafarsa na yi tare da ambaton sunansa amma shiru kamar ru en network haka madubin ke ta arin ganin ya bu e amma abu ya cuttura.Sai da na matsa sosai sannan aka wano min get in gidansu shi ma sosai yake da matakan tsaro,ina ta arin bu e shi ya iya sai na soma kiran sunan Soorab amma tsit kake ji.Da na gaji na bari na kwanta da tunanin ya zama doli na je Gomo..... [08/08 20:59] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . https://chat.whatsapp.com/Hg8DYsNGb6R8F294cRUu3j *Ina matan da suke son fara siyar da kaya masu sauki kudi, ina masu neman kayan Lagos kaya masu kyau da inganci Ummu Ahmad got you covered tana da kaya masu kyau da inganki order Lagos cikin sauki da rahusa. Ku yi joint grp dinta domin siyen daya daya ko sari.* *Sarin shoes din mu daga 6pair ne zuwa sama* *Ko kuma ku tuntube ta ta wannan line +234 803 235 0261* Ganin tunanin Soorab ba zai bar ni ba yasa na gwammaci na yi mugunta ko zan ji ruhina yayi sanyi,a wannan matsayin da na kai babu abin da zai gagare ni da ya danganci oyayyar duniya . Esprit ina nake son fitar wa daga gangar jikina,domin yin haka abu guda kawai nake da bu ata na rufe idona na nutsu sosai tare da aukar niyyar abin da zan yi.Ban auki ko da second biyu ba wurin aiwatar da hakan,sai ga esprit ina ya na yawo cikin iska. akin Hajiya na nufa ,har kusan kanta na tsaya sai sharar bacci take wanda ka na gani ka san na wayoyin magani ne amma don mugunta na kai hannuna na matsa cikinta ta yadda ko suma ne ta yi sai ta tashi.A zabure ta farka ta na dafe mara,gabanta na dawo na soma juya ido tare da za ulo yaron da ke cikinta.Hajiya ta soma nishi kamar wacce za ta haihu tsawon lokaci kafin yaron ya fito jikinsa duk jini ga aton cibi mai gudan tsayi na binsa Hajiya ta waro ido ganin abin da ya fito ta jikinta ba ta gama shan mamaki ba sai da yayi tsalle ya haye cikinta tare da aga rigarta sama ya soma shan mama kuma duk aikina ne abin da na saka shi kawai yake yi. Numfashin Hajiya kamar zai fita amma haka na hana ta suma,sai da na gaba mata azaba sannan na saukar da yaron ya dire daga kan bed ya sauka asa.Tunanin Hajiya na juya doli ta mi e ta soma take masa baya,sawun takunsa duk ya fito kan tile ya na zuwa daidai ofa ta bu e da kanta.Bai zarce ko ina ba sai akin anty Laure ,ta na bacci na sa ya je ya soma shan ruwan mamanta don tuni sun fara zuwa tun da cikinta ya kai wata bakwai,a cikin bacci Laure ta ji kamar ta na shayar da yaro a hankali ta ware idonta sai dai ba ta ganin kowa sai zuttt!zuttt take ji ana tsutsarta .Ta bu e murya ta fasa uban ihu sai dai ta yi ga banza don babu mai jinta,magana ta soma yi amma babu amon muryar don na ri e ta gam. Protector ina da kifaye abokaina suka soma yin dariya ha i da wa e-wa e, Laure fahimtar muryarta ba ta fita yasa ta kai hannu da niyyar dada a Saleh amma abun mamaki sai ta ga ya rabu ya fi ari.Kamar mahaukaciya ta soma hargitsa gashin kanta tare da mitsikar fatarta ko ila mafarki take,sai kuma ta ga Hajiya a tsaye bakin ofa idonta sun juye sun zama farare tasss babu igon ba i yayin da kuma cikin da aka ce musu na wata uku ne ya fito gudan atoto kamar mai tsohon ciki. Yaran cikinta na duba sai juyi suke ila don uwar na cikin tashin hankali,wani mugun kallo na yi musu wanda a nan take ya suka soma barazanar zuwa duniya.Na uda mai tsanani na tadowa Laure sai da na ga kamar ranta zai fita sannan na barta,Hajiya ma tuni na mayar da ita akinta sai jaririn da na sa ya taka da afafunsa ya tardo Hajiya . Idonta na zubar da hawaye take kallonsa ganin yayi tsaye a gabanta ya tsura mata ido, ka yi ha uri don Allah ba don halina ba Mi yasa kika raba ni da ummana? nasa ya furta. Tsautsayi da addara ,sai kuma rabon ayi Hajiya ta amsa. To wannan rabon a yin shi zai sa ki haifo ni ki gyara zan wuce makwancina ya fa a tare da yin tsalle,cibiyar Hajiya na bu e ta zama ayon rame sannan jaririn ya bi ta nan ya koma,a gaban idonta kuma cibin ya koma daidai. Zuciyata tuni ta yi an sanyi,haka kawai na ji ina ra'ayin kai wa Kaka Anaba ziyara ta bazata .Tun a bakin ofa nake jin ki e-ki e da bushe-bushe,da sauri na banka kai ciki tsit duk suka tsaya da abin da suke saboda yadda hasken esprit na ya haska ba in duhun gidan .Babu abin da ba in ruhi ya fi so irin duhu,haske ma iyinsa ne shi yasa duk wata mugunta ana fara ta ne tun shigowar duhun magrib sai kuma lokacin asubah za a tsayar. atuwar tukunya ce kan wuta,na wuta irin wannan ta murhu ba a'a ita kanta da ba in tsafi aka hasa ta kamar yadda tukunyar ma ta can duniyar ce. Tun kafin na kai ga tambayar mi suke dafawa a ciki nake jiyo sautin kukan jarirai a ciki,wato farautar ruhika suka yi .Da ido na bu e tukunyar,kamar yadda in aka bu e fara take tashi sama haka ruhikan jarirai in nan suka fice daga tukunya suka je neman gangar jikinsu. Sai a lokacin Kaka Anaba ta yi magana, mi kika zo nema kuma? Ina ce mun raba kaya da ke? Saboda gudun haka yasa na kore ki don na fahimci duk muguntar ki ba za ki iya cutar da ananun yara ba mu kuma su ne abincin mu Karon farko da na soma jin haushin Kaka,ko lokacin da ta kore ni ban ji irin takaicin nan ba.Wuyanta na sha awayenta bokaye suka yo kaina caaa Ni kuma na yi wata hargowa wacce ta haifar da ulowar ruwa daga asa gidan ya cika tan am da ruwa ga aljanun ruwa sun kawo caffa tuni awayen Kaka sun fara neman ma uya sai dai ina tuni sun makaro haka na yi kyauta da su ita kuwa Kaka ruhinta na dam e na tsaga munduwar wuyana na saka shi ciki kafin na koma gida na kwanta kamar ba ni ba. Washegari Tun da safe anty Sailuba ta tashe hankalinta duk ya watse na ce lafiya? Hajiya ce fa sai suratai take ta na tonawa kanta asiri ,abun babu da in ji hatta cikin da ta zubar min ta fa a ,ga kuma wani shirme da take fa a wai a jiya sai da ta haifo jaririn cikinta Yanzu ina hajiyar? na tambaya, ta na can aki an bata maganin bacci Na saki murmushi na ce ai dai ta fa a ita ce ta hana ki haihuwa ko? Eh sai nema na gafara take Na ce kar ki yafe ki ce sai ta sayo miki farar akuya za ki yi kiyo Ke kan ki aya kuwa? Mi zan yi da akuya kuma? anty Sailuba ta fa Na turo baki gaba na ce duk irin muguntar da ta yi miki kin manta shikenan to,ai na ma kusa tafiya Zuwa ina? anty Sailuba ta tambaye ni da sauri. Kamar mai koyon magana na ce Go...mo... ta ata rai ta ce babu inda za ki je,in ma tafiyar ce afarki afata Na yi murmushi na ce