Sashe 7
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
baki ta ce arhar ce ke kai mutane ga hallaka,ni ma na ta a saya lokacin da abokan Bilal za su zo amma abun mamaki suka i ci wai naman nan da na saka ya lalace ko ban jin warinsa.A arshe dai barina suka yi da shi sai ni da Bilal muka ci daren ranar kuwa muka dinga ar rige-rigen shiga ban na yace da dariya kafin kuma na ce to anty mi yasa kuka ci alhalin an fa a muku ya lalace? Shiru ta yi ba ta bani amsa ba, wannan kuma yasa na lalubo amsar da kaina saboda ita da mijinta normal mutum ne! sai kuma zuciyata ta bada darammm to in haka ne su abokan Bilal waye ya sanar da su? Sai in kuwa su ma matsafan ne! duk a zuci na yi maganar har muka kai gida babu wanda ya ce komai. Mijin anty Sailuba ya kar i kajin ya fita waje wani ya kama masa ya yanke,ni kuwa atuwar tukunya na ora ta ruwan zafi .Sai da suka tafasa sannan na soma fige su yayin da anty Sailuba kuma ta ora girkin rana ,muna aiki muna hira har muka gama. Sai bayan mun ci abinci ne na kama mata ta tsaga cikin ta fiddo hanji ,su ma duk muka gyara su sannan ta wanke ta ora kan tukunya.Tafarnuwa ta mi o min ita ma na gyara ,aikin da nake ganin mai sau i ne sannu-sannu sai ga shi ya auki lokaci don bayan ta dafa kajin sai da ta soya su sannan ta ora miya bayan ta gama kuma ta tsumbula su ciki. #GIDAN ANTY HINDA Cike da iya yi Sharifa ta cika bokiti ta je ta yi wanka,ragowar ruwan kuma wa anda duk sun yi farin sabulu ta kawo wa anty Hinda su ta juye cikin miya sai murna suke. Sharifa ta ce Mama in muka ora da yin haka ai hajjin bana da mu za a yi Ita ma Hindar ta yace da dariya ta ce ai kuwa dai musamman yanzu da na rabu da jikar bokanya Dama haushi take bani,yadda kullum cikin datti ko wanka ba ta yi Hinda ta ce o min atuwar muciya na motso miyar nan muciyar ta mi o bayan ta motsa miyar ta sa murfi ta rufe kenan ai kuwa sai ganin leda suka kuwa daga sama ta fa o kan tukunyar miyar kwacaaaa. Duk suka yi baya a tsorace su na zaro ido ganin kashi duk ya ata murfin tukunyar . Cike da yami Hinda ta auke murfin ta je ta wanke shi,Sharifa kuwa cewa ta yi Allah ma dai yayi sa'a ba a ciki ya fa a ba auko muzubi ku juye min miyata Allah ka ai ya san abin da za a jefo min kuma nan gaba cewar Hinda , Sharifa ta auko ta dinga kwashe miyar dama ta dafu. Ita ma Hinda wankan ta yi kafin su ora abincin kan baro,almajiri ya tura masu shi inda suke sayarwa .Sharifa an ci wuyar kwalliya,mutane ne suka fara zuwa su na saye kamar kullum sai da Hinda ta bu e baki ta na zage-zage an hassada an ba in ciki,to sai ku je ku sake biyan wasu ku in wannan aikin bai yi ba.Ni za a yi wa turen aljanu daga ganin kasuwata ta bun Customer inta kuwa har da masu shigar mata,kafin kuma wurin yayi tsit babu wanda ya ara saya ga abinci jibge har bayan sallar Asar sai ar kallon-kallon suke ita da Sharifa. Na fa ji tsoro kar aje dai in sun ara tafiya sun kai wasu ku in wurin Malam,dubi shiru babu masu saya Sharifa ta turo baki ta ce ai ke ce da masifar tsiya tun da kin ga abun bai yi aiki ba ai sai ki yi shiru da bakin ki irga ku in mu ga nawa aka samu cewar Hinda . Sharifa ta auki robar ku i,yaji ta gani tsidagu babu wani tunani ta auke shi ta jefar ku in ta irga ta na turo baki gaba saboda ko icce ba za su saya ba.Ta mi a wa Hinda tsidagun mine ne kuma za ki aje min cikin ku Hinda ta tambaya ta na mai auka ita ma ta jefar a asa. Sharifa ta ce na fa jefar da shi afafuwa gare shi ballantana ya sake tsalle ya shiga? Allah Mama na cire Kin ga tashi mu je gida kin ga duk wasu masu sayar da abinci sun sayar sai mu To wannan in ya za mu yi da shi? Ko almajirai sai na rabawa Abincin suka mayar a baro suna gaba almajiri na bin su a baya har suka isa gida, Sharifa ta cika bokiti ta je ta yi wanka tun a cikin ban aki ta urma uban ihu ta na kiran Hinda . Ke lafiyar ki? Ko adangaren ne yau ma ya sake fa o miki? Hinda ta tambaya, Sharifa ba ta amsa ba sai fitowa ta yi da aurin irji ta na soshe-soshe. Mama sosa mini ayi duk jikina ayi yake na shiga uku na lalace haka take faman fa a ,da farko Hinda ta auka wasa ce sai da ta ga Sharifa na kuka har da majina sannan ta soma tayata, Sharifa ba ta samu sau in abun ba sai da jikinta ya bushe babu damshin ruwa.Tsabar wahala har sai ta rame,ta koma gefe ta na jan numfashi. Hinda kuwa alwala ta yi don yin sallah nan ita ma ayi yayi mata wuf duk inda ke da damshin ruwa.Soshe-soshen ta yi ita ma har sai alwalar ta bushe,suka kalli juna ita da Sharifa ina jin tsoro Sharifa kar ace tsidagun da muka auka ne Shi ne mana Mama,kuma abin da na fahimta sai da ruwa suka ta a mu ne muka ji ayin Sharifa ta fa a ,Hinda kuwa don gaskata maganar sai ta watsa ruwa a afarta ai kuwa ayin ya sake dawowa sabo wannan karon Sharifa har sai da ta dara. # GIDAN BILAL Bayan sallar magrib anty Sailuba ta gama komai,an gyara aki sai amshi yake yayin da kuma aka jera kwanonin abinci kan table inta mai kujeru hu u.Sai da ta yi kwalliya sosai ta saka kaya masu kyau,abincina ta zuba mini kafin ta ce ki zauna akin ki kar ki fito har sai ba in nan sun tafi Na gya a kai na ce to anty fita ta yi ni kuma na zauna na soma cin abincina,sai murmushi nake yadda na ji idona na wannan zuuuu in na tabbata su anty Hinda ana can cikin u uba.Sosai nake jin da in mugunta a fili na ce ku da yin wanka kuma sai ta Allah,kuma sai kun dawo irina kun zama azamai kun yi ba irin sai kuma na yi shiru jin muryoyi na tashi alamun ba in ne suka zo. Ina jin su na zolayar anty Sailuba irin wannan kwalliyar matarmu ai sai ki sa mu kasa fita Ina ji fa saboda matarmu ba ta son tsufa shi yasa ta i barin ta haihu Ai kuwa dai in haka ne za mu kawo wata matar Allah ina son haihuwa sosai zuwa dai ne ba ta yi ba sai yanzu kawai anty Sailuba ta yi magana. Ba ki dai je neman ta ba aya daga cikinsu ya fa Bilal mijin anty Sailuba ya ce yanzu dai mu fara cin abinci tukuna Tsit falon ya auka na wani lokaci kafin kuma wani irin gurnani ya auki hankalina har na ji ina son le awa na ga su waye wa annan ba i.Labule na an bu e a hankali,su uku ne gami da mijin anty Sailuba su hu u.Zaune suke su na cin abinci babu mai yin magana,amma ni kuma tambayata ita ce to wannan sautin daga ina yake fitowa? ina shirin sauke labule daidai kuma lokacin aya daga cikinsu ya an tada kai tsabar tsoro har sai da na dafe zuciyata.Ido uku ne da shi,biyu irin na mutane ayan kuma can tsakiyar goshi ban ida shiga firgici ba sai da na ga wani abu na fitowa ta idon ya na cin abinci nan na fahimci shine ke fitar da gurnanin. Da sauri na saki labulen ina mai tambayar kaina , ina kuma Bilal ya kwaso matsafan nan? shiru na yi sai yanzu na gane wato shi yasa anty tace suka i cin abincin sai ita da mijinta suka ci saboda su idonsu uku ne biyu na nan duniyar ayan kuma na oyayyar duniya. Tunani na soma yi mine ne dalinlinsu na abota da Bilal tabbas akwai wata a asa,tunanin nawa ne ya tsaya cak jin aya daga ciki ya na tambayar anty Sailuba ni kam ku nawa ne cikin gidan nan? Ko kun samu an hutu ne ? Ba ta kai ga basa amsa ba shi ma wani ya ce amshin Gombowa Tun shigowar mu na ji azinin abilar Gombo A karo na biyu kenan da na ji kalmar sunan Gombo in nan,a hankali na ara bu e labule ina le o cikin rashin sa'a hasken idona ya sauka a rigar aya daga cikinsu,ra am ya fito kamar fitilar nan da aka yi yayi mai hasko hoton Obama. ayan ne mai face da wanda hasken idonsa ya sauka kan rigarsa ya juyo baya,muka ha a ido da shi ......... Nan na kawo arshen free page duk mai son ci gaba zai biya 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 ko kuma katin MTN , an Nijar kuma carte moov ko airtel ta 500f. NB:Daga lokacin da book in nan ya zama complete 800 ne. 29 jully 2024 MRS SADAUKI ce [31/07 01:22] MRS SADAUKI : *MAITAR IDO* HoRrOR story Chamsiya Laouali Rabo #MRS SADAUKI *FCWA 9-10 Ko da muka koma ciki mijinta bai falo alamun ya na can urya ,anty Sailuba ta kai ni wani aki an madaidaici babu komai cikinsa sai dangin abinci.Ta je ta auko tabarma da kuma wani aton bargo ta shimfi a min, ki kwanta a nan zuwa gobe da safe in Allah ya kai mu za mu sake yin magana kai na jinjina mata ta fice ta bar ni nan. Na haye shimfi ar na kwanta ina tunanin furicin Kaka wai ba ta ha a komai da ni ba