← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 12 OF 47

Sashe 12

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

a lokacin na yace da dariya wacce ta jawo hankalin Kaka,duk kowa ya watse sai mu uku. Don ubanki zo ki cece ni Kaka ta fa a cike da azaba sam ba ta yi tunanin aikina ne ba,da ido na yi wa gangar jikin Asabe wata jawowa ta zabura ta tashi zaune ta na mai dawowa hayyacinta.Cikin ido suke kallon juna ita da Kaka ni kuma tuni na mayar da bakinta normal hakan yasa ta sakin hannun Kaka wanda tuni jinin ya ace at ko wurin da ya fasa in babu. Cikin sauri na ce Yanzu kin yarda da maganin Kaka ya na yi ko kuwa? A tsorace Asabe ta ce don Allah ku yi ha uri na tuba ba zan sake ba dama kawai cika baki ne nake don cewa ake wanda ke tsoron boka shi ya fi rainawa Kaka ta ce mike faruwa a nan? Ban bata amsa ba sai du awa da na yi na kama cibiyar Asabe na ja ai kuwa sai ga ruwa sun soma ulowa sun fi cikon bokiti ba Asabe ba hatta Kaka sai da ta tsorata,kamar wani pompo haka kuma na ja cibiyar ruwan suka tsaya cak yayin da cikinta ya dawo normal. Na yi tafiya ta na bar su nan,na wuce shago cike da nisha i sai dai halin da na tarar da anty Sailuba yasa na ji duk hankalina ya tashi. Anty lafiya kike kuka? na jefo mata tambayar,ai kuwa kamar ara zuga ta na yi sai ta ara volum can kuma ta soma magana Sarah ashe dama aikin banza muka yi tun tuni an aura auren Bilal yanzun nan wata ta zo wankin kai take jajanta min kin ga har da hoton nan na amare suka je suka yi ta yi furicin ta na mai nuna min wayarta,na kar a ina mai kafe amaryar da ido kyakkyawa ce ajin farko don ta fi Anty Sailuba a komai,ban ga laifinta ba doli ta yi kuka. e ne mafita yanzu? na fa a ina mai ci gaba da kallon hoton takaici na yo min sama. Zan rabu da shi ban iyawa Sarah,ina ni ina zama da kishiya ina juya ban haihuwa? Na saki wani murmushin mugunta na ce ita ma sai mu hana ta haihuwar Anty Sailuba ta kafe ni da ido,sai na ga ta an nutsu ta na mai tambayata gaske ki na iya hakan? Na ce eh muddin dai ta na gabana Anty Sailuba ta ce Bilal ya fi bani haushi tun da har ya munafurce ni a kansa nake son aukar fansa Ta yaya kenan? Sai da Anty Sailuba ta ri e dukkan kafa una kafin ta ce ki na ji na Sarah so nake ki fitar da shi daga jerin maza masu lafiya ki nakasa shi ta yadda ko amaryar ta zo ba zai iya yi mata komai ba Sam ban gane mi take nufi ba saboda shekaruna sun yi aranci da na san wannan zancen sai da ta yi mini gwari-gwari,na waro ido cike da tsoro na ce abun fitsarinsa? Gaskiya ba zan iya ba tsoro nake ji ta ha e rai ta ce ban son iskanci ina ruwan ki ? Kawai ki yi abin da na ce Na sunne kai na ce anty in haka ne fa doli sai na ga abun sannan zan iya nakasa shi tun da idona ne ke juya komai Ta yi shiru na wani lokaci kafin ta ce babu damuwa kawai ki yi hakan Ta yaya? In ya shiga wanka mana zan kirawo ki sai ki yi Shiru na yi ina tunanin abin da su Azo suka ce sun kasa yin galaba akan Bilal saboda ya na da yawan addini,sai kuma aya angaren ya ce mini amma kar ki manta duk da haka ke kin yi galaba kansa sai na saki murmushi ina mai ba kaina amsar kan cewa MAITAR IDO ta fi saurin yin tasiri kan asiri ko tsafi wanda kuma shine gaskiyar lamarin,za a iya yi wa mutum asiri sai an auki lokaci sannan abun ya fara aiki sa anin MAITAR IDO da farat aya ma ta na iya kashe mutum. To anty Allah sa zan iya na fa a ,da wannan anty Sailuba ta an sakin ranta har muka ci gaba da yin aiki. Wuraren bayan sallar la'asar sai ga Bilal ya zo shago,gaishe shi na yi a mutumce yayin da anty Sailuba ta juya masa baya ta na ta aikinta. an sosa eya ya ce dama...dama masu gyaran aki ne za su zo,to inda Sarah take ciki ne za su gyara shine na ce ina za a kai kayan? Bilal ya fa a ya na i'ina. Ci kanka Anty Sailuba ba ta ce masa ba sai gajiya yayi ya tafi,bayan tafiyarsa ne na ce anty in kika nuna masa kin ji zafi to zai iya zargin da sa hannun ki cikin abin da muka shirya masa Ta ce kuma haka ne fa,bari na kira shi sai ta auki waya ta kira shi,bawan Allahn ya auka anty Sailuba ta fashe masa da kuka ta na cewa yanzu Bilal saboda ban haihuwa ne ka je ka yi aure shine kuma ka oye min? Hand free wayar take wannan yasa na ji abin da ya ce don Allah ki yi ha uri wallahi tun ranar nan da na zo ina miki masifa zan sa Hajiya ta nemo min mata tun tuni hajiyar ta aura min auren ,yadda zan sanar da ke na rasa amma ai kin san ina son ki ko? Yanzu dai na ji amma mine ne abun ha e mu gida guda? Hajiya ta ce a yi haka ki yi ha Amma ai gidan yayi mana ka an mu biyu Ta ce in ba ki yarda ba sai dai mu je can gidanta mu zauna tun da akwai akuna A'a ban so,yanzu dai kayan Sarah ka kai su akina To to na gode Nan suka yi sallama,kamar wata awarta haka anty Sailuba ta bani hannu muka ta a kafin ta ce ba ka san tsiyar da na shirya ma ba. Sai muka gama duk wani aiki kafin mu rufe shago mu tafi gida,a gurguje anty ta yi girki ni kuma na gyara mata akinta don tuni na amarya an shirya komai gobe za ta tare.Da dare a tare muka ci abinci sai shirya mana yadda plan inmu zai tafi take,da Bilal ya dawo yau ya ga salon soyayya sai wani salo anty ke yi masa na jan hankali ta yadda zai saki jiki mu aiwatar da ainmu. aki na koma ina jiran shewar anry Sailuba don haka muka aje da ita da na ji ta shewa to ta yi nasarar raba shi da kaya.Ai kuwa ina daga can akinta la e nake jin muryar Bilal na cewa ki bari kar Sarah ta fito ta ganmu haka Ba za ta fito ba ta fa a tare da yin wata shewa,a hankali na an bu e labulen da farko na ji tsoro,amma sai na daure na kafe al'aurar Bilal da ido ina juya Kambun maitata ban gusa ba har sai da na tabbatar komai ya tafi daidai. Ina jin anty Sailuba na cewa shikenan tun da ba ka so, amma ban ga laifin ka ba wanda za a kawo wa sabuwar amarya gobe Bilal yayi ar dariya ya ce bazawara ce fa ba budurwa ba ba ta kula shi ba ta nufi akinta. Ina zaune ta shigo ta na dariya kafin ta yi asa da murya ta ce fatan dai kin yi nasara Na gya a ina murmushi,anty Sailuba ta ata fuska ta ce in ba doli ba ai ba zan yarda ki ga sirrin mijina ba Ni dai ban ce komai ba,sai ta ja ni zuwa falo ta ce a nan za ki dinga kwana kan capet kar ki saki ki hau min kujera don ban shirya yin sabuwa ba Bilal ya tashi ya koma can urya aki sai muka yi kallo kafin anty Sailuba ta take masa baya. Washegari duk da za a kawo amarya bai hana mu bu e shago ba,ai kuwa mun sha cece-kuce akan amarya wasu na yi ta zuga anty yayin da kuma wata da ta zo take cewa ai ta san Luba amaryar Bilal in babbar arauniya ce ta buga wa a jarida wajen aurenta uku saboda mugun halinta mazajen suka rabu da ita. Da muka koma gida tuni dangin Bilal sun zo don iya yi har da mahaifiyarsa haka ta tsare anty Sailuba ta zazzaga mata masifa ita kuwa ta na ta kuka.Bayan sallar isha'i aka rako amarya,ban bari an bani labari ba na shige akin don ganin fuskarta a fili sai kuma na firgita ainun da na yi tozali da dogayen kunnuwanta irin na zomaye don alhaki har da saka masu an kunnai. Jiki babu wari na baro akin ina ta tunanin to ita kuma wannan daga ina? Wace ce ita? Sai dai banda amsa don har yanzu banda wani ilimi da ya shafi oyayyar duniya. Kan capet na kwanta,yau da wuri na yi bacci kafin tsakar dare jijigar tile akin ya tashe ni,a hankali nake ware idona har suka yi tozali da wani aton era ya fi mage girma akin anty Sailuba na ga ya shige.... Littafin ku i ne Hajiya domin samunsa tun daga farkonsa har zuwa arshensa ki yi payment in 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 Ni kuma sai na saka ki paid group inda nake posting. [03/08 08:03] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . *FCWA 14-15 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje, foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI
Chapter 12 · 0% Book details