← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 14 OF 47

Sashe 14

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ta ina,duka ukun su na zaune kan kujeru su na cin abinci, murmushi kan fuskokinsu suka tarbe ni tare da bani wurin zama. Kan kujerar na zauna ina tunanin ya ina zan soma,Musty ne ya soma magana ya mike labari ta samu ne? an yi murmushi na ce taimakona na zo ku yi Duk suka kalli juna kafin su she e da dariya, taimakon mi za mu yi miki ke da kike da arfin iko ya ninka namu sau ari? Shiru na yi ina nazari,to in gaskiya suka fa a ya aka yi kuma suka fi ni sanin wasu abubuwan. Saboda mu muna aikata abubuwan ne ke kuma kin unshe baiwar ki ba ki sarrafa ta,yanzu fa a mana mine ne kike so? Azo ya fa Na gyara zama na ce in ina son kama ruhin mutum ya zan yi? Musty ya bani amsa da ya fi komai sau i,abin da za ki bu ata shi ne kawai madubi mai 2face,irin wanda duk inda kika juya za ki iya ganin hoton fuskar ki .In kika same shi za ki tsaya a gabansa ki sanar da shi abin da kike,daga nan zai nuno miki hoton wanda kike son dam e ruhinsa bayan ya fito sai ki yi amfani da idonki wurin jawo shi izuwa cikin madubin Na gode sosai amma ina zan samu irin madubin? Wani irin kallo suka ara bina da shi kafin tambaya ta biyo baya ba ki ta a zuwa kasuwar oyayyar duniya ba? Har kasuwa suke da ? na yi tambayar cike da mamaki. Musty ya mi e ya je gaban wata drower ya auko min wani an madaidaicin madubi ya mi o min,na kar a na shiga dubawa.Wannan ya sha banban da sauran madubi don ta ko ina wal iya gare shi,na shafe shi ina mai ambaton sunan Luba amaryar Bilal abun mamaki sai ga ta cikin madubin ta bayyana ta na zaune ita da awayenta su na hira sai dariya suke. Cike da mugunta na ce in kuma ina son mitsikar mutum ya zan yi? Yatsan ki za ki ora daidai wurin da kike son yi masa muguntar sai ki fa i kalar wacce kike so Naser ya bani amsa ya na murmushi,duk cikinsu ya fi burge ni ya fi su sau in kai.Sai da na ago na kalle shi kafin kuma na mayar da hankalina ga madubin. irjin Luba na nuna na ce a mitsike shi,ai kuwa ina kallo ta zabura ta na susar gun na saki murmushi bisanin na dinga bin duk wata ga a ta jikinta ina yi mata mugunta ita kuwa sai faman zabura take ni kuma hakan na yi min citta.Sai da na gaji don kaina sannan na shafi madubin komai ya dawo normal,na fuskance su na ce ina son koyon abubuwa da yawa Ok yau kar ki yi bacci za mu zo aukar ki tsakar dare Musty ya fa Na girgiza kai na ce a'a sai dai ko zuwa gobe yau akwai aikin da zan yi cikin dare ko ban sanar da su ba sun san da cewa mugunta ce zan yi,sosai kuma suka shiga arfafa min gwiwa. Ina nan aka kawo musu jus ,aka mi o min kofi guda kallo guda kawai na yi masa na fahimci jinin mutum ne aka sirka ya zama lemun.Na girgiza kai na ce ban sha Dama ina Siren ina shan irin wannan Ya aka yi kika zo wannan duniyar kika baro asalin ki na cikin ruwa? Sai da na mi e tsaye sannan na basa amsa da zan sanar da ku sannu a hankali yanzu dai zan koma gida Haka za ki tafi da madubin? So kike a yi hatsari dayawa kenan hhhh Ya zan yi da shi kenan? Ki fa a masa inda zai je da kansa zai zauna inda kike so Cike da jin da i na juya idona ina fa a wa madubin tsafin ya cikin jakar kayana,kamar yaftawar ido ya ace daga hannuna.Na yi musu godiya tare da komawa can shago,ina shirin shiga na ha u da wata za ta fita haka kawai jikina ya bani ban yarda da ita ba amma babu yadda zan yi na barta ta tafi. Ina shiga anty Sailuba ta ce ina kika je? Yau dai kam na samu ku i sosai duk an bariki ne suka zo sun bani ku i masu tsoka har da wacce ta bani 10k fa Cike da murna na ce ashe yau za mu ci da Dariya anty Sailuba ta yi ta na cewa ai kuwa ba zan ci girkin makirar amaryar nan ba,za mu sayi dukunu mu ci Haka muka ida aikin wannan ranar kafin mu rufe shagon,wurin mai dukunu muka je anty Sailuba ta za i manyan kifi biyu da kuma dukunu. Ta zuge zip in jaka don biyan mai dukunu sai dai babu ku in sun ata, na shiga uku kar ace ku in sun zube,Sarah ko kin fidda min su daga nan? Na girgiza kai na ce a'a,amma ai kullum a nan kika zuba su kuma jaka a rufe ta ya ku i za su zube? Muna ji muna gani muka fasa sayen dukunu muka koma shago muka bincike ko ina amma babu ku i,tuni anty Sailuba ta soma hawaye don da ku in da ta je gida ta auko. Na ce ni kuwa tunanina na bani wani abu anty? Macen da ta fita daga arshe sam ban yarda da ita ba,ina ga ta baki 10k ne don ta janye miki dukkan ku in ki Ana iya yin haka nan? Sosai ma kuwa,ku in rufa ido kenan! Da zarar kin saka su cikin ku i sai duk su ace su je wurin wanda ya baki Cabbb! Allah ya nuna min matar nan za ta ga kuwa rashin mutumci,wallahi haka nan ma ne Na yi murmushi na ce anty kar ki damu ke da kike da Sarah har akwai wanda zai cuce ki na yale? Ya za ki yi ki dam o min shegiya? Ke dai kawai ki kwantar da hankalin ki mu je gida da wannan na rarrashi anty muka wuce gida. Tuni Bilal ya dawo gida ya na zaune ya na jinyar amarya wai jikinta ke mata zafi,duk ko ina a fatarta yayi jawur wanda ni ka ai na san dalili. Indomie muka dafa muka ci,amarya an koma can aki ita da ango kafin ni kuma da anty mu zauna muna kallon TV sosai muka cika dare. Can na soma jin jijigar asa da sauri na kai dubana ga ofar akin Luba, eran jiya ne ya fito da sauri na ta ili anty na nuna mata. ta tambaye ni,na ce eran jiya ne dubi ya na fitowa Ta ce ban ganin komai ni Gaske anty ? To ina eran? ban kai ga bata amsa ba na ga ya nufi akin anty Sailuba da sauri na mi e na bi bayansa. Bincike na tarar ya na yi kamar wani mutum da dukkan alamu ku i yake nema,idona na juya ina mai jefa masa wani dafin tsafina na ce ya tsaya nan inda yake.Cak ya tsaya ko motsi bai ara yi ba,kallabina na keta na ulle masa afafu daidai nan anty Sailuba ta shigo. ara ta saki ta ce mine ne wannan? eran da ya sace ku in Bilal jiya sannan ya cicira naki na bata amsa ina mai ulle shi da afar gado. Na juyo na dube ta sai na ga duk a tsorace take,na yi murmushi na ce za mu hukunta shi ne ki na da reza da allura? Ta gya a kafin ta je ta auko min,na zauna kafin na sa reza na yanke yatsan afarsa guda,daga can akin Luba muka ji ta runtuma uban ihu wayyo afa ta Anty Sailuba ta ce iyeee wato ita ke jin zafin ba shi ba? In kuwa haka ne za ki ci uban ki Sai ta kar e rezar daga hannuna ta kama maman erar nan ta tsaga shi, wayyo Allah za ta kashe ni Luba amarya t sake runtuma wani ihun.Mi za mu yi in ba dariya ba,haka anty Sailuba ta dinga tsitsirawa eran allura a jiki yayin da kuma amarya Luba ke runtuma ihu.... Littafin ku i,in ki na son karanta shi tun daga farko har arshe za ki biya 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 [04/08 15:25] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . 16-17 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje, foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Kwana dare muka yi muna ganawa eran nan azaba muna dariya,daga can angaren kuma iya kalar muguntar da muka yi iya ihun Luba amarya.Sai da muka gaji don kanmu sannan muka kwanta,karon farko a rayuwata da na hau gado mai kyau. Cike da jin da i anty Sailuba ke ce min Sarah ban ta a jin aunar ki irin na yau ba,hum! Wato irin salon tata satar kenan ta dinga aika era ya na kwaso mata ku Na ce anty ina gani fa wannan matsafiya ce,don ki na jin yadda take ihu kenan eran nan kamar ruhinsu jone yake da na juna Ai za ta ci ubanta ne kin ji,kullum sai na gana masa azaba haba sai ta gwammaci ki a da karatu gobe ko an ce ta satar min ku i ba za ta yi ba.Saura waccan banzar ayar ,wai ya za a yi ki nemo min ita Na saki murmushi na ce anty idona tamkar na maciji ne suna aukar hoton mutanen da suka ta a gani,ke dai kawai
Chapter 14 · 0% Book details