Sashe 33
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
a jikin takarda da kowa yayi rubutu.Da biro Ammy ta kurce hoton mutum aya daga kowanne ahali,sai ta auko wata ba ar hoda ta zuba a jikin takardun.A gaban idona macijin Ammy ya ha e mutane biyun da ta kurce,ta saki murmushi kafin ta bu e wani akwati ta ciro wandala biyu ta mi awa kowa guda ta ce da dare in za ku kwanta ku ora wannan ashin matashin kai da safe za ku ga an aje muku ku i,kullum ku dinga yin haka sai tsawon shekara guda sai ku so na canza muku wata da murna duk suka kar a suka tafi ba tare da sun san jinin an uwansu ne suka sayar ba. Ba tare da mutanen sun are ba Ammy ta ce ta gaji sai kuma gobe da safe ,jikina a sanyayye na bi bayanta muka shiga ciki. Ankon bikin Nawas ce anty Nafisa ta fitar ta na nuna wa kowa, Soorabiyya na ganina ta auke kai yayin da Soorab ya tsura min ido. Mike damun ki? ita ce tambayar da na ga idonsa sun yi min,ita ka ai ce power shi mai aiki . Zan sanar da kai amma ba a nan ba don maganar sirri ce na basa amsa kafin na je ni ma a dinga duba ankon da ni har lokacin cin abinci yayi, Ammy ta ce Soorab ka kai min abincina a ya amsa da to Ammy haka kawai na ji raina ya ace sam ban so su na yin kusa da juna,a yadda Ammy ke muguwa na san har semen in Soorab in ta na iya bayarwa don dama shine target inta. Anty Nafisa ta jera abincin Ammy tare da mi a wa Soorab don kai mata,a hankali na du e kaina tare da juya ido na kama afarsa da kyau kafin na ta e shi ya fa asa duk abincin ya zube.Yayi ara wacce ta saka Ammy fitowa ta na tambayar lafiya,ko kafin a samu mai bata amsa na ara juya ido tare da ulo ruwa daga asan tile. Santsi ne ya ja ni Ammy washhh! Wa ya zubar da ruwa a nan? cewar Soorab,ina jin idonta a kaina amma ko ka an ban ma nuna na san abin da ke faruwa ba na ci gaba da cin abincina. Na fasa cin abincin ta fa a tare da yin gaba, Soorab kuwa mi ewa yayi ya na ingishi. Abincin kawai ci ne nake amma sam ban jin da insa ya zame min doli na yi wa abin nan tubkar hanci bai yiyuwa na zauna ina kallon ana baiwa Maciji an mutane ya na cinyewa,in kuma na tuna bikin Nawas ya matso hankalin nawa ara watsewa zai yi don mutane da dama za su halarci bikin hakan na nuni da cewa Maciji zai sha jini dayawa. Haka na arashe wannan wunin cikin rashin kuzari,har dare na kasa bacci ina zaune tsakiyar gado Soorabiyya ta shigo.Hannuwa kan irji take kallona kafin ta ce kin iya yin wasa da hankalin mutane amma har yanzu kin i yin abu mai muhimmancin.Tun kafin zuwan ki Abbana yake zo min ta mafarki ya na sanar da ni wasu abubuwa daga lokacin da kika zo kuma shikenan na bar yin mafarkin.Sarah kin girma ke ba aramar yarinya ba ce da za ki yi gudun namiji,kin zo doron asa ne domin yin aikin da mahaifin ki ya soma amma mi yasa kike kallon ana ci gaba da yin arna? sai kuma ta zo ta kamo dukkan hannuwana ta ce taso mu je, Soorab na bu atar ki don na saka masa magani a cikin madarar shi ina son yau ki tabbatar masa shi ba bil'adama ba ne Ammy ce ke son oye masa wannan sirrin Na waro ido na ce magani kuma? ba ta bani amsa ba ta ja ni izuwa akin Soorab tun a falonsa muke jin hucinsa,jikina na rawa na wuce bedroom insa yayin da Soorabiyya ta yi tsaye domin yin gadinmu . Tamkar dama an tsara yau ne daren farkonmu ina shiga na soma jin wani abu mai kamar hazo ya na faso bangunan akin ya shigo wa,suturar jikina ta fita da kanta yayin da iska ya soma ka awa Soorab ya bu e idonsa ya na kallon surar jikina.Kamar ar tsanar roba mai aiki da remote haka na soma jin ana ka ana ni cikin iska har na isa gare shi kan gado na fa a jikinsa.A tare muka saki numfashi,muna kallon junanmu cikin ido muka fara sumbatar juna cikin lokaci alilan muka lula wata duniyar mai cike da tsantsar shau i da auna.Mu da muke kwance kan gado sai tsintar kanmu muka yi asan ruwa,cike da tsantsar so Soorab ya jawo ni jikinsa bayan komai ya lafa ya na kallona,bisanin kuma ya mayar da dubansa da bindinsa irin na Maciji kamar mai koyon magana ya ce asalina! na jinjina masa kai,ya ara sumbatata sai kuma muka dawo duniyar sama akan gadonsa. Bari na nuna maka wani abu na furta tare da riki a na zama Siren , Soorab ya bu e ido tare da cewa waooo ina shirin yin magana muka soma jiyo gurnani ha i da girgizar asa.Ta window muka le a a tare kuma muka yi arba da macijin Ammy na shawagi cikin gida tare da auke mai gadin ofa ya ha iye .Daga inda muke a tsaye Soorab ya bu e bakinsa ya feso wata dun ulalar wuta ya cilla wa macijin an yi sa'a kuwa ya bu e bakinsa ta shiga ciki ji kake uuuuu kaf illahirin unguwar ta amsa da arar fashewar macijin ha i da hargowar shi.Soorab ya ja ni zuwa toilet,cikin bahon wanka muka shige ni da siffar kifi shi kuma da ta Maciji haka muka ta wasa har aka kira sallah ya fita ya na aukar siffar mutum ya ce zai je yayi Sallah ni ma na yi. akina dai na koma ba tare da na yi sallar ba,a washegari Ammy ta tashi da matsananciyar rashin lafiya bakinta sai zubar da wani ba in abu yake kamar guba.Soorab ya tsure ta da ido ya na kallo,a halin yanzu ya san wace ce Ammy wace ce ta haife shi amma ya oye hakan bai so ta sani.Likita ya kira aka duba Ammy amma aka tabbatar lafiyarta lau,fita yayi babu jimawa ya shigo da Alkur'ani Bismillah kawai yayi Ammy ta soma yin nishi ta na kukan kar ya karanta mata shi....... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Soorab ban so ka rufe min littafin nan Ammy ta fa a ta na mai ci gaba da gurnanin wahala. Ammy ki bari ya karanta miki mana domin samun sau in ki cewar Nawas wanda bawan Allah sam bai so Ammy ta fa i rashin lafiya ga bikinsa ya matso. Ban so! Sarah je ki shaida wa direba ina son fita na amsa kafin na fita zuwa waje,ina jin idonta a kaina wanda kuma bai rasa nasaba da canzawar tafiya ta.Ni ma ina jin jikin kawai daurewa ne nake don kar ta fahimci wani abu,direban na shaida ma wanda tun zuwana shine ban san dalilin da yasa shi macijin Ammy bai cinye shi ba amma na ora ayar tambaya sai na binciko haka. Kafin na koma falo na zauna na jima kaina ciwo a afa sannan na shiga,zaune na tarar da Ammy ta ure ofar shigowa da ido.Kamar yadda na yi zargin ne kuwa, ke Sarah zo nan mine ne ya samu tafiyar ki? Kamar wacce aka daka na soma zubar da hawaye tare da isa wurin ta ina yin ingishi na nuna mata.Ammy ta ja ajiyar zuciya duk da tashin hankalin da take ciki kuwa amma ta na tsoron wanda zai faru in Soorab ya kusance ni. Daidai bakin ofar falo yayi horne,Ammy ta mi e a dadafe ta ce mu je Sarah hannunta na ri e muka fita bayan mun saci kallon juna ni da Soorab.Duk a bayan mota muka shiga,gidan tsohon nan na ranar ne muka je.Ko da muka samu ganinsa Ammy ta arke da kuka ta ce daren jiya an kawo min hari an kashe Guru shuru yayi ya na shafar wata ba ar hoda da ke cikin faranti kafin ya ce babu matsafin da ya isa ya kashe Guru! A tarihin duniya matsafa ke ce kawai kika ta a mallakar shi kuma ke ce ke yawan kawo mana abubuwan alfanu,kashe Guru ba abu ne mai sau i ba sai dai in wasu group na sauran ungiyoyin duniya ne suka ha u suka kashe shi amma ba mutum aya ba ko uku ya ara yin shuru ya na mai janye hannunsa tare da tsurawa faranti ido wanda tuni ya soma kawo haske,ya ci gaba da cewa dama na fa a ! Ababen bauta ma ga shi sun fa in,cikin biyu ne abu guda ya faru.Ko dai yadda na ce in da farko,ko kuma dai.... sai yayi shuru tare da agowa muka ha a ido ya koma ya kalli Ammy ya ce ko kuma dai Soorab ya samu kansa Ammy ma ta juyo ta kalle ni,duk da a can asan zuciyata luguden tashin hankali ne amma sam ban bayar da fuskar da za su zargi na san wani abu dangane da abin da suke fa Boss ka tabbata? Ammy ta tambaya. Tabbas haka ne,yanzu kuma don binciko ainahin wa anda suka yi aikin doli muna bu atar labulen sirri Fuskar Ammy na ga ta sauya ranta ya ace da alamu ba ta so zancen ba, amma babu wata hanya Boss ka na ga dai na jin da in jikina kuma... kuma ta yi shiru tare da kallo na. Boss ya auki zancen ya zama doli ki bayar da jinin ki,in ki na nuna tsoro ta ya kike ganin magajiyar ki za ta taso da dakakiyar zuciya? Ki daure ki bayar don samun mallakar abin da kike so za mu baki Guru sabo mai arfi fiye da wancan Ammy ta sunne kai ta ce na bayar da Afnane... ko baki