Sashe 34
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ba ta rufe ba akin ya auki sautin kukan yarinya wacce ko a mafarki na ji shi zan gane.Wato Afnane ar Nawaf da Nafisa ita ce Ammy ta sadaukar ,wani abu na ji ya caki zuciyata har ban san lokacin da na ce ba a'a Ammy kar ki yi haka! Afna aramar yarinya ce ba ta san komai please Bakin al alami ya riga ya bushe Sarah! Tun da kika ji kukanta tuni an cabko ruhinta Ammy ta fa a ita ma ranta duk a jagule. Boss ya ora da cewa Sarah daga lokacin da mutum ya shigo duniyarmu doli ya cire tausayi da soyayya,don duk wanda ta kama sai ka bayar ciki kuwa har da uwa ko uba Ya na gama fa a haka sai ya auko wata ar tsanar roba,allura ya caka a dukkan idonta biyu,ya caka aya a al'aurar ta ,wata kuma daidai saitin zuciyarta sannan ya zuba mata farar hoda a jiki ya ora ta tsakiyar farantin gabansa. Kukan Afnane nake ji kamar zai huda dodon kunnena sai kiran sunan mahaifiyarta take ta na kuka ta na ari ashe duk ban ga komai ba nan wasa ne. Ku biyo ni ya fa a ,kasa tashi na yi sai da ya ara dubana ya ce Sarah ki taso yadda aka fara da ke doli a ida da ke haka na mi e jiki a sanyayye na bi bayansu. aki ne mai shegen duhu ,ga kuma yanayin ba mu uku ba ne kawai ciki sai kai komo ake ka na jin shuuu an wuce ta gabanka.Kyandir ya kunna sai na ji duk tsikar jikina ta tashi saboda idon mugunta da nake ji a jikina duk da ban ganin kowa amma na san su na nan. Kan table Boss ya ora ar tsanar roba tare da mi awa Ammy reza,ina tsaye a gaban idona Ammy ta soma yanke duk inda aka cakawa allura.Abin da ya fi bani mamaki bai fi yadda na ga jini na ta zuba ba a jikin ar tsanar ga kuma abubuwan mutane da suka bayyana ido da kuma al'aurar. Da ido Boss ya min nuni da na ara matsowa,ni dai kasa aga afa na yi don daga nesan ma ya aka ara ballantana na je can dab da su. Wuuul na ji kamar iska ya taso sai na tsinci kaina dab da table in,wato an matso da ni. Ammy ta sa reza ta tsaga cikin ar tsana,in raina bai fita ba a lokacin to lokacina ne bai yi ba na mutuwa.Kayan ciki da komai sai motsi suke haka Ammy babu tsoro ba imani ta ciro zuciyar Afnane ta mi awa Boss ya ora kan farantinsa na tsafi.Na yi tunanin an ida sai na ji kuma ya na yin wasu surkulle ha i da ambaton Guru, sulululu! kawai nake ji alamun tawowar Maciji amma sam ban gansa ba sai baza ido ido nake na ga ta inda zai ullo can na ga Boss ya bu e bakinsa wani la un Maciji ya fito ban ida tsorata da lamarin ba sai da na ga Ammy ta bu e nata bakin macijin ya shige ruf ta rufe bakinta ta na sakin wani murmushi yayin da idonta suka auki kalar yalo suna juyawa ha i da bado haske kamar an kunna lantarki. Congratulations kin haye mataki na gaba cewar Boss. Ammy ta ce mutuwar Guru gaba ta kai ni gobarar titi! amon muryar nata sai ya zama kamar snake in ne ke magana.Kayan jikin Ammy ne suka soma tsagewa su na fa uwa asa,na yi baya da sauri ina kallonta har ta riki a ta zama aton Maciji na yi baya da sauri ina jingina da bango sai kuma na ji an turo ni gaba da na waiga kuma ba kowa.Na juya da niyyar yi wa Boss magana shi ma sai na ga ya soma canza kala ya koma Maciji ,na rufe idona amma ga banza ba ta canza zane ba ras nake ganinsu su na mu'amala da juna kamar wasu mata da miji.Nisha in su duk ya cika min kunne,na juya na basu baya sama da minti talatin kafin na ji muryar Ammy Sarah? ina juyowa na ganta cikin siffar mutum,amma shi sam Boss bai nan.Hannuna ta kama muka fita waje sai na gansa a zaune kamar ba shi ne ya ja mu izuwa akin sirrinsa ba. An gano wa anda suka kawo mana harin? Ammy ta tambaya,ni sai yanzu ma ne na tuna da ainahin abin da ya kawo mu nan in ma. Eh na samo ya bata amsa cike da ya ini,karon farko da ji tsoro da shakkar Ammy. Dama ma iyinka ya na tare da kai,sannan da an gari ake cin gari da ya Boss ya fa a tare da juyo mana farantin don Ammy ta wa anda suka kai mata farmakin..... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Cak bugun zuciyata ya tsaya na wuccin gadi ganin hoton fuskar Soorabiyya ra au a kan farantin,a can bayanta fuskoki ne sun fi ari amma ba a ganinsu. Ita ce ta jagoranci harin da aka kawo miki,su kuma wa an can na bayanta tsarkakun esprits ba za su iya fitowa a nan ba ballantana mu san su amma tabbas ita Soorabiyya ta san su ita ce kawai za ta sanar da ke Ran Ammy a matu ace ta ce zan tafi Boss ita ke gaba ina baya har muka shiga mota,sai huci take ina kai idona cikin madubi sai na ga gudan laka en Maciji ne zaune kusa da ni wanda ba kowa ne wannan MACIJIN ba sai Ammy.Tunanin iri-iri yake yawo a kwanyata har muka isa gida,na yi tunanin muna shiga Ammy za ta ja Soorabiyya amma sai na ga ta share ta shige kitchen ,su kuwa duk mamaki suke yadda suka ga Ammy ta dawo cikin oshin lafiya.Muna ha a ido da Soorab ya tambaye ni ya ake ciki? Da matsala babba! Ammy ta gano Soorabiyya na da hannu a kashe Guru na basa amsa ta ido. Amma ai ni aya na kashe shi To ai Soorabiyya ce ta jawo ni izuwa wurin ka har muka kasance da juna Yanzu mine ne mafita? Ni kaina ban sani ba Soorab,amma tabbas da matsala an ara wa Ammy power yanzu ita ce Guru in kanta Ban gane ba Ammy ta ha e Guru ya na cikinta fa Soorab ya waro ido, Soorabiyya da ke kusa da shi ashe duk ta na ankare da mu mine ne wai? furucinta yayi daidai da fitowar Ammy daga kitchen azumin da na auka ne nake jin kamar ya soma bani wahala Soorab ya fa a ya na yaftawa Soorabiyya ido tuni ta gane kuwa, ka daure kawai kai in ne ba ka tashi sahur Bacci bai barina amma ki dinga tashe ni please Ungo ka sha Ammy ta mi o masa kofin madara, Azumi nake Ammy Ka karya shi domin lafiyar ka ta fa a cikin bayar da umarni. Na samu sau i ai ban jin komai a min saura kwana nawa bikin Nawas? Ammy ta tambaya. Shuru Soorab yayi,kafin ya soma kallon mutanen falon har ya aje idonsa a kaina kar ka bata amsa daidai sannan ka kar a ka sha na fa a masa,ya turo baki ya ce Ammy ni na manta ni ce na soma yin dariya kafin kowa ya dara, Ammy ma sai da ta yi murmushi wanda a asansa nake hango farin ciki daga amsar da ya bata. Madarar ya kar a yayi Bismillah sannan yayi ta juya ta kamar mai son bari sanyinta sai ya rage nan kuwa addu'a ce ya tofe ta da ita Ya Allah ka tsare ni da dukkan wani abin sharri ko i da ke doran sammai ko assai kai adali ne kuma masani akan komai {Tirmizi,Abu Dawud,Ibn Maja} ya shanye madarar tass kafin ya bai wa Ammy kofin ta kar a ta na cewa yawwa autana tashi ka je ka kwanta Soorab ya jinjina kai kafin ya mi Bayan tafiyarsa Ammy ta ce ina Afnane? Gaban ya bada rasss kamar wacce aka yi wa wankin walwa ni sai yanzu ma na tuna da abin da ke jiranta. Ta na aki ta na bacci ba ta jin da in jikinta shine na bata magani Nafisa ta bata amsa. Shine kuma ba ki sanar da ni ba aka kira Dr don ya duba ta Ammy ta fa a tare da nufar akin,Nafisa ta ce don na ga ta samu bacci ne Na kalli Soorabiyya tare da kuma saurin kawar da kai don na ga tambayoyi birjit cikin idonta.Na bi bayan Ammy,kamar gaske gefen gado ta zauna ta na shafar goshin Afnane wacce sai zufa take duk da kuwa sanyin AC. Soorabiyya ta shigo,tambayar farko da ta jefo ita Ammy mi kike shirya wa haka? Jikar ki ce fa? Don mi ba za ki girbi abin da kika shuka ba? Kin fita da ru en ruhi kin dawo daram da dukkan alamu cutar ce kika juye kan Afnane don ba ki da e da fita ba ta fa i ta na kuka idonta duk suka juye suka fito.Sannan a lokacin da take nuna bango da idona na ga Rahuni ya na jan ruhin Afnane Ammy ta ago kai ta na kallon Soorabiyya ba tare da tace komai ba,idonta ne suka soma juyewa zuwa na snake kafin yaftawar ido Ammy ta ziro wani dogon halshe ta cabki wuyan Soorabiyya tare da dalla mata cizo,shatin ha oran Maciji suka fito sai dai babu jini. Tuni fatar Soorabiyya ta soma canza kala daga fara zuwa ba i mai ruwan toka,cikin muryar nan ta Snake Ammy ke cewa na da e ina garga in ki akan ki fita daga hanyata kika i,ko shashashan ubanki da ya so kawo min cikas lahira na aika shi shi ballantana ke aramar waro.Na zuba miki dafin Maciji a jikin ki,za i ya rage a gare ki na ki rayu ko ki mutu.Ki fa a min ke da su waye kuka yi ha in