← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 43 OF 47

Sashe 43

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sailuba ta fito ta shiga suka tafi.Akan hanya ne take cewa wallahi Bibalo na kasa gane kaina yadda kika san mu biyu ne a gangar jikina,sai na ji ana tsara min abin da zan yi.Kuma fa mafarkin da na yi jiya yadda kika san a gaske Bibalo ta yi mata wani irin kallo ta ce au! Kin zata normal mafarki ne? To ki tashi in ma mitsike ido don kuwa a gaske ne Sailuba ta saki baki ta na kallon ta,ba ta gama mamaki ba sai da ta ga ta yi parking a cikin wani katafaren gida ,ita sam ko get in gidan ba ta gani ba ballantana mai gadin da ya bu e shi....... ```MRS SADAUKI *Book2* My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . Sailuba ba ta gama auyancinta ba Bibalo ta ja ta izuwa cikin ha en falon wanda amshi ac da na turaren wuta ya garwaye ya bada wani amshin daban. Ta na saka afarta ta ji kanta yayi mugun sarawa,idonta kuma suka fara aukar caji tamkar wacce aka jona da wayar lantarki. aya bayan aya take kallon mutanen, maza ne da mata ko wannensu ya ci uban shadda gizner kai ka na gani ka san Nera ta zauna a wurin.Idonta ne suka tsaya yam kan su Musty da suke zaune su na murmushin nan irin na nasara. Azo ya ce barka da shigowa cikinmu matarmu,na san za ki yi tsantsar farin ciki a wannan sabuwar rayuwar Duk sai aka auki ta i,Sailuba ta dubi Bibalo ta ce mi kuma wa annan suka zo yi? Abokan Bilal ne fa To sai me? Ai su ne suka yi min hanyar isa wurin ki,hatta sadaukarwa da kika yi ta Twins in Laure su ne suka sanar da ni ta hanyar ki kawai zamu same su Jikin Sailuba ya ara aukar rawa ta ce ki na nufin ni ce sanadin mutuwar an Laure? Eh! Kuma ai tare da ke muka ci namansu ko kin manta kin je bikin shagalin? Kenan gaske ne ba mafarki ba? Sailuba ta tambaya,duk falon aka saka dariya. Bibalo ta ce ba mafarki ba ne Sailuba gaske ne,wannan shi ake kira balaguron ruhi.Ruhin ki zai fita ya je wani wuri yayin da gangar jikinki ke kwance a gida.Kin ga zo mu zauna yanzu shugaba zai fito ta ja ta suka je suka zauna kan kujeru. Babu jimawa wani tsoho ya fito sanye cikin jajayen kaya hannunsa ri e da sanda ya na tafiya cikin asaita,kujerar da aka tanada domin shi ya zauna tare da fuskantar su. aya bayan aya suka dinga tashi suna yi masa sujuda kafin su dawo wurin zamansu,Bibalo ta je ta yi ta dawo ta zauna ta na mai kallon Sailuba wacce ta yi mutuwar zaune.Ta an zungure ta tare da yin magana asa- asa ta ce ki tashi ki gaishe shi Cikin aga murya ta ce Allah ya tsare ni da yi wa wata rai ta an Adam sujuda! Lalacewa ta ba ta kai nan ba ta na gama fa a ta yun ura ta mi e,tako aya kawai ta yi ta ji afarta ta ri e ta kasa gusawa daga inda take.Ko da ta kalli mutanen da ke falon sai ta ga duk kansu a sunkuye saboda mugun furicin da ta yi ga Boss sun san doli ya auki mataki mai tsanani jiran hukuncinsa kawai suke sannan su auko kawunansu. Sailuba ta kai dubanta ga Boss wanda yake yi mata kallon tsaf kafin cikin muryarsa mai kama da ta dodo ya ce zan miki hukunci mai sau i tun da sabuwar zuwa ce ke,sannan hatta ita kanta wacce ta yi sanadiyar shigowar ki group inmu za ta kar i nata hukunci a yanzu kafin na yanke naki ya na gama fa a ya mi e,jikin Bibalo na kyarma ta mi e ta na hararen Sailuba ta bi bayan Boss a akinsa na madubi. Ba tare da ya shaida mata ma hukuncin ba ta cire kayan jikinta,ta je ta kwanta kan wani aton banci.Da mugun sauri ta rumtse idonta sa'ilin da ta yi tozali da Boss ya na canza siffa zuwa ta Maciji.Tun daga afarta ta soma jin ya na bin jikinta ya na lashewa har ya zo kan fuskarta,sai da ya gama abubuwansa kafin ya soma amfani da ita ta na kuka ta na ari amma ko gigin bu e idonta ba ta yi ba.Sama da minti talatin ya na biyar bu atarsa kafin ya yalle ta,fakyar ta iya tashi ta mayar da kayan jikinta ta fito ta na ingishi. Duk mutanen da ke wurin sai da suka tausaya ma Bibalo saboda sun san mine ne Boss yayi da ita,kuma kusan dukkansu ya ta a amfani da su musamman in ka nemi arin arfin power hatta su mazan ya na amfani da su. Sailuba tuni ido ya raina fata,ga gajiyar tsayuwa ga kuma fargabar abin da zai biyo baya. Kamar minti goma sannan Boss ya ara shigowa,ya kalli Sailuba ya ce arshen wata mai kamawa za ki sadaukar da abin da ke cikin ki domin farin cikin group , wannan shine hukuncin ki je ki zauna Sai a lokacin kawai Sailuba ta ji afarta ta saki,ta je ta zauna ba don ta so ba.Meeting in ne ya soma kowa na fa ar albarkacin bakinsa ta yadda za a yi group insu ya bun asa,da kuma dubarun bi wurin nemo sabbin members.Sama da awa aya ana meeting in kafin Boss ya ce Musty yau kai ne da girki ina abin da ka kawo mana? Fuskarsa cike da ba in ciki ya mi e ya na mi a wani aramin kwali,Boss ya kar a ya bu e kafin ya ce ku tashi a shiga akin cin abinci haka duk muka mi e na bi bayansu, aki ne mai auke da dogon table a kowacce kujera an ajiye plate da cokali mai yatsu .Duk kowa ya zauna,ita ma Sailuba ta na zaune ta kallon ikon Allah Boss ya bu aramin akwatin nan ya dinga zuba ma kowanne plate abinci har plate in ya cika amma abun mamaki shi kuma akwatin ane da shi. Ya na zuba mata amshi ya daki hancinta,ha en nama ne an yi masa jar miya.Sai da ya zubawa kowa sannan ya zuba wa Musty kuma shine ya soma ci kafin kowa ma ya fara.Sosai take jin anon girkin ta mamakin wannan duniya mai abin ban mamaki,ta na tsaka da santin girkin ta ji Boss na cewa Musty na aya daga cikin members masu ari,wannan shine yaro na bakwai da ya ta a bamu wanda ya kasance jininsa ne don haka na basa kyautar sabuwar member mu shi ka ai ne zai dinga mu'amala da ita Ba ta sani ba farkon maganar tasa ce ta fi tsorata ta jin naman mutum ne take ci ko kuwa kyautarta da ya bayar ga wani namijin.Daga nan kuma kowa ya dinga baiwa Musty ku i,Bibalo ta kalli Sailuba ba ta san lokacin da ta bu e jakarta ba ita ma ta kai ku in,Boss ya ce kowa zai iya tafiya duk aka soma fita,su na fitowa Bibalo ta hau Sailuba da masifa ita kuwa kasa cewa komai ta yi har suka shiga mota. Sun yi nisa sosai kafin kamar a mafarki Sailuba ta ga sun dira wata hanya wacce take cikin garin Province Orientale,kasa ha uri ta yi ta ce ni kam Bibalo hanyoyin sai nake ganin suna yi min gizau,kamar azu ba wannan muka bi ba sannan can da farko na ga ko ina tsab sa anin yanzu Ta yi mata wani mugun kallo kafin ta ce sai yanzu kika fahimci ba a jiharmu muke ba? To Gomo muka je wurin meeting yanzu kuma mun dawo Sailuba ta waro ido ta ce Gomo dai wannan da nake ji in za a yi tafiyar mota sai an kwana biyu kan hanya ita ce muka yi tafiyar mintoci.... Bibalo ta katse ta don Allah kin ga ki bar ni da muguwar gajiyar da kika sa ta saukar min,maimakon ki yi jimamin rabuwa da an cikin ki da za ki sadaukar kin tsaya yi min banzar tambaya Hhhh! Ke yanzu ki na tunanin zan iya bayar da an cikina? Sai na haifi yaro na mi a muku? Oh! Kin zata sai kin kai ga haife shi? Hhhh! To kin makaro tun a ciki za ki bayar da shi kuma babu bu atar ganin likita esprits za a aika su ciro shi daga mahaifar ki Sailuba ta ure ta da ido kafin ta ce Bibalo kin cuce ni,na yi da na sanin da na ha u da ke a rayuwata.Kuma daga yau ki fita hanya ta,na bar group in ai ba doli ba ne sai na yi shi Bibalo ta na driving ta na ata dariya sai da ta yi mai isarta kafin ta ce ban ta a sanin da iya ce ke ba sai yau,wato kin zata ana iya fita? Hummm! To muma a haka muka fara wai kuturu ya ga mai yasbi!Fita ki bani mota ta yi parking bakin hanya. Sailuba ta bu e murfi ta fito,kamar wata marar hankali ta soma tafiyar asa duk da kuwa akwai nisa daga nan zuwa gidanta.Saura iris mota ta ka e ta tsabar yadda ta lula duniyar tunani,ta na isa gida ta ci karo da Laure ta fito daga wankan da take na ruwan zafi.Wani tausayinta ne ya kama ta sai ta ji kamar ta sanar da ita gaskiya,amma ta fasa ta je ta shige akinta.Kuka ta yi mai isarta har kanta na ciwo,bacci wahala ya auke ta nan ta soma yin mafarki ga ta kan gadon asibiti za ta haihuwa sai jini ke yi mata zuba amma yaron ya i fitowa.Can kuma kukan jarirai ya cika akin kafin ta soma jin yaron cikinta na magana Mama! Mama ki cece ni kar ki bari su kashe ni Mamaaaa wata irin zabura Sailuba ta yi a firgice ta farka.Wanka ta je ta ha i da alwala ta zo ta fara jera salloli da ita kanta
Chapter 43 · 0% Book details