← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 19 OF 47

Sashe 19

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

kayan jikina kuma Wallahi ko sabbi kika ce na sayo miki zan kawo Babban yatsana na hagu na ora kan goshinta na soma zu e gubar dafin da ke yawo a jikinta,sai ga Sharifa ta dawo garas hatta kayan jikinta sun bushe sai da na ja wa anty Hinda rai sosai kafin ita ma na cire mata. Sun jima sosai kafin su tafi,muka fito ni da Anty Sailuba nurse muka tarar ta na duba Hajiya sai gumi take ha awa. Anfy Sailuba ta ce ya jikin nata? Mike damun ta? nurse in kamar jira take a tambaye ta da sauri ta bata amsa abun ne da matu ar rikici don kuwa ciki ne da Hajiya ........ [07/08 10:15] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . 20-21 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje, foreign ne masu kyau da quality* *Duk abinda mukayi posting available ne, daga kin siya za'a turo miki abinki ba ata lokacin jira*. 08032350261 DAMARKUCE LOKACINKUNE MUN RAGE FARASHI SOSAI DAN KUMA KUSAMU KOMAI DA KUKA SANI ZAKU SAMESU KWASHA KWASHA ARHA GARABASA KUMA DUK INDA KIKE KAYANMU ZASU SAMEKU CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH Ciki? duk mutanen da ke wurin suka furta suna waro ido. Bilal wanda maganar ta fi kowa dukansa ya ce ke in ba ki san aikin ba tashi ki fita,hajiyar ce da ciki? Allah abin da bincike na ya bani kenan,in kuma ba ku yarda ba ku kaita asibiti nurse ta fa Saleh ya ce ta ya za mu yarda dama,shekarun Hajiya sun fi sittin ki zo ki ce mana ta na da juna biyu? To gidan uban ta samo shi? Ita za ka tambaya mana ! Mine laifin nurse a nan daga fa ar gaskiya? na samu kaina da furtawa,duk suka kalle ni kafin shi Saleh in ya ce ita kuma wannan mai idon akuya wace ce ita? Don Allah da wannan shirmen je ka taro mai taxi ka zo mu wuce asibiti cewar Bilal ya ba mai kama hannun Hajiya wacce ikon Allah kawai ya hana zuciyarta daina bugu,gumi ya ji ata sharkaf ta na zarar ido kamar wacce ta yi wa sarki arya. Bilalu ku sallami likitar nan sannan ku kai ni aki ina son yin bacci Hajiya ta fa a zuciyarta na ci gaba da dukan uku-uku,so take kawai ta je ta duba ashin gadonta shin wai mafarki ne ta yi a jiya ko kuwa gaske ne? A nan wurin ni ka ai na san manufarta,don na tabbatar mata da ba fa mafarkin ta yi ba yasa na juya idona tare da kafe cikinta na sa yaron da ke kwance cikin mararta soma motsi kamar yadda ciki ke yi. Wata irin ru ewa na ga Hajiya ta yi ,wanda ya saka Bilal saurin fita da sauri ya samo taxi duk yadda Hajiya ta so in zuwa asibitin nan sai da Bilal ya tursasa ta. Su na isa suka samu babban likita suka sanar da shi mahaifiyar su ce babu lafiya,tambayoyi ya yi wa Hajiya kafin ya ibi jininta. Tsawon lokaci su na jiran result can sai ga likita ya dawo,zama yayi ya fuskanci Hajiya ya ce Mama yaushe rabon da ki ga al'adar ki? An fi shekaru goma yarona ta basa amsa dakyar,yayin da Bilal da Saleh suka kalli juna. Dr ya ja wata ajiyar zuciya ya ce sam idona kasa yarda yayi da na ga abin da result ya bada,sai dai na sake gwaji ya fi sau biyar amma amsa guda ce Mama ki na auke da juna biyu na tsawon wata uku.Abu guda ya rage yanzu shi ne mu yi scanning mu gani shin cikin ne ko kuwa arin mahaifa ne don shi ma wani sa'in ya na nuna alamar ciki Bilal da Saleh suka ja ajiyar zuciya,zuwa yanzu tuni suka yanke arin mahaifar ne ke da Hajiya sa anin ita kuma da farashin tashin hankalinta ne ya aru. Kan gado Hajiya ta kwanta,a gaban anta likita ya soma yi mata scanning sai yi yake yi ya na rubutu ya na kuma kallon su Bilal kallo ne irin gaske fa akwai abin nan. Bayan an gama Hajiya ta mi e ta ce akwai cikin likita? Eh Mama sai dai fatan Allah sauke ki lafiya ya bata amsa. Hajiya ta fashe da kuka wiwi,yayin da kuma anta ke rarrashinta.Saleh ya ce amma Hajiya cikin waye? a hassale Bilal ya ce haba Saleh wacce irin tambaya ce wannan ? Kar fa ka manta Hajiya uwarmu ce,sam wannan bai kamace ka ba kawai ka yi shiru mu yi tunanin mafita Mafita guda ce kawai a zubar da cikin nan cewar Saleh . Bilal ya dubi likita ya ce za a iya yin haka? Yayi an shiru kafin ya ce gaskiya da kamar wuya don Mama ta yi tsufan da ba za ta iya jure mur awar ciki ba,kawai ku rungumi addara don in aka yi haka barazana ce ga rayuwarta Sai da likita yayi musu shawarwari kafin su fito. #GIDA Anty Sailuba ta ja ni zuwa aki cike da tsoro take dubana , ya kamata ki sassauta wa Hajiya Sarah,ita in fa tsohuwa ce kuma mijinta ya rasu tun kafin aurena.Kar asirin ki ya tonu Sarah Na saki murmushi na ce anty Sailuba gaskiya ki ha uri ba zan iya ba,doli na hukunta Hajiya ai ba haihuwa za ta yi ba kawai wahalar da ita zan yi Ni da wannan shirmen da cikin Laure kika cire kika maido jikina Allah sawwa a anty,ki yi mi da an wata? Ke ma ai za ki haihu dama muguwar tsohuwar can ce ta yi blocking mahaifar ki To Allah nuna mana Amen! Yau in ma ba za mu bu a shago ba? Kar hajiyar birni ta zo gashin bai taru ba na fa a tare da yin dariya. Anty Sailuba ta ce sai na guntsire naki na saka mata ita ma cikin raha ta yi,yayin da ni kuma na ga hakan idea ce mai kyau don tabbas ina son sanin mi hajiyar birni ke yi da gashin mutane? Ta hanyar amfani da nawa ne kawai zan fi fahimta da kyau. Anty kuma muna iya yin haka, za ki samu ku i sosai babu komai kawai ki ire shi ai wani zai fito shiru ta yi na an wani lokaci kafin ta girgiza kai ta ce a'a in kuma ta cutar da ke? Ban kai ga bata amsa ba su Hajiya suka dawo daga asibiti,hayaniyar shigowar tasu ce ta sanar da mu sai duk muka fito. Sannu da jiki aka dinga yi wa Hajiya,har cikin akin nata na shiga ni ma ta na kwance har idonta sun zurma. Hajiya mi kike so a dafa miki? anty Sailuba ta tambaye ta .Kai kawai ta girgiza alamun ba ta son komai ,na murmusa na ce ko yi miki kwa on yakuwa da daddawa? Sai da ta ha iye yawun kwa ayi,ta kasa cewa ta na so in don kuwa kawai kallona take. Anty Sailuba kawai ta na so kawo ku i na sayo sai ki yi mata na fa a cike da tausaya wa ,Bilal ne ya bani ku in na fito zuwa gasuwa.A kan hanya na ga wata mota mai kyau mai ba en gilashi,kamar wacce aka ingiza na je na ta a ta cike da sha'awa sai shafarta nake daga bayana na ji an ce keee! da sauri na juyo muka ha a ido da wani matashi mai shegen kyau fari ne tass kamar Bature fatarsa luyi-luyi da ita .Fararen idonsa ya zuba min ya na min wani irin kallon anci ,ni kuwa baki da hanci na saki ina kallon ha uwarsa ina jin wani abu na shiga zuciyata. Soorab ka jira ni mana,ina so ka kai ni na kar o wani sa muryar wata mata ta fa a daga can bayansa,ban ganinta saboda ya kare ta.Amma tabbas na san muryar,le awa na yi sai na hangi hajiyar birni ce a tsaye ta na waya . Mamar ka ce? na tambaye shi,bai bani amsa ba sai motarsa da ya bu e ya shiga.Maimakon na je sayen yakuwa sai na koma da gudu gida,hannun anty Sailuba na kama na fiddo ta daga cikin mutane na ce wallahi hajiyar birni na gani yanzu ta fito daga aton Mall ina,ina ga fa za ta je salon anty gwara mu je Ki na ga Hajiya ba ta da lafiya Don Allah anty! Don Allah ki taimaka na fa a kamar zan yi kuka,duk zumu in nan da nake yi kawai don na ga gayen nan ne mai kyau wanda na ji ta kira da sunan Soorab. Anty Sailuba ta auko makullin shago muka fito,sai da muka shiga taxi sannan muka isa.Kamar kullum ni ce na gyara shi,mutane suka fara zuwa kamar dama jira ake.Ni da Anty muke aikin bibbiyu ,abin da na lura yau dai duk Kiristoci ne ke zuwa. Kasa ha uri na yi na tambayi wata na ce halan biki kuke? Ta yi dariya ta ce a'a sallah muke ta No Anty Sailuba ta ce au shi yasa na ga duk Kiristocin da na sani su na ta shirye-shirye Akwai casu da wa in Yesu wuuu ! na fa a cikin nisha i ina dariya,sai kuma na nutsu ganin mota ta parker amma ba a bu e ba ,da ido na sanar da anty Sailuba ita ma ta gani.Sai da ta sallami kowa sannan na zauna kan kujerar na zubawa gashina ruwa tare da sabulu sannan na sa almakashi na datse shi,anty dai na kallona.Inda take zuba gashin mutane na jefa nawa bayan na guguntsire shi,sama da minti talatin kafin a bu e mota Hajiya birni ce. Anty Sailuba aka washe baki Hajiya ku ne yau a gari? Amma lokacin zuwan ki bai yi ba Ta saki murmushi ta ce eh walla hi! Yarona a bai da lafiya shi yasa
Chapter 19 · 0% Book details