← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 6 OF 47

Sashe 6

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

lura da ruwan da suka fara ulowa daga asa ba har sai da suka kawo daidai wuyana.Tsit na yi ina kallon Kaka wacce ke ta arin fita daga akin amma ta kasa, za ki mayar da ruwan nan ashin asa ko sai sun kashe ni ta fa a a tsorace ta na ri e bango hakan kuma sai ya ara bani wata dariyar amma na gimtse munduwar wuyana na lalubo na ri e ina yi wa ruwa magana da idona,a sannu a hankali suka yi asa har suka wafe. Da wani irin saurin Kaka ta cillo ni waje ta na mai cewa ashe duk yadda nake tunani kin wuce nan,ke annoba ce ba zan iya zama da ke ba Zuwa wannan lokacin na fahimci Kaka ba da wasa take ba,hakan yasa hankalina ya tashi na soma ro onta Kaka in kin kore ni ina zan je? Ke ce komai nawa ke kika raine ni ban san kowa ba sai ke Ban ha a komai ba da ke wallahi tsintar ki na yi da tunanin za ki yi mini amfani a gaba ki gaje ni ashe musamman da na ga ki na auke da *MAITAR IDO* ashe ban san bala'in naki ya wuce nan ba sai yau na ida ganewa Mamy Water ce ke Idona na zubar da walla nake kallon Kaka,tuni kuma walwata ta soma hargitse wa.Ana kiran sallar magrib haka Kaka ta jefo ni waje ni da jakar kayana ta kama gidanta ta rufe,kan dakali na zauna ina ta wasi ar jaki har aka yi sallar isha'i.Ganin dare na ta ara yi na mi e tsaye na soma tafiya,direct gidan anty Sailuba na nufa don ita aya ce yanzu ta rage min wacce nake tunanin za ta zame mini bango.Da sallama na shiga gidan,tun kafin na arasa nake jiyo sautin muryar mijinta Bilal ya na cewa wallahi Sailuba ko mi za ki yi sai na ara aure,kuma goben nan zan je na yi wa Hajiya bayani ta samo min mata cikin danginta tun da ni ko na nema ba za ki bari ba kai na kutsa na shiga akin,anty Sailuba ta juyo ta na kallona a zuciye uban mi kika zo yi kuma yanzu cikin dare? ban bata amsa ba sai mijinta da na ure cikin ido ina mai ta a munduwa ta ni kaina ban san dalilin yin haka ba. My Lub Baby wane ni na yi miki kishiya don Allah ki kwantar da hankalin ki ina mugun son ki Bilal ya fa a ,ni kuma na saki murmushi ashe duk anty Sailuba ta ga komai.Hannuna ta ja muka fito waje kafin ta ce ke mine ne kika yi wa mijina? Ko ke ma bokancin kike yi kamar Kaka na girgiza kai na ce mata a'a ina da MAITAR IDO ne mai sarrafa abin da duk nake so,kin ga gashin Leemat ma ni ce nan na mayar da shi yanzu kuma na juye tunanin mijin ki babu ke babu kishiya anty Sailuba ta rungume ni ba tare da tunanin wannan in fa abun gudu ne,ta ce ina na za ki je? bayani na yi mata kan cewa Kaka ta kore ni daga gidanta sai a lokacin kuma na ji hawaye ,ta goge mini su ta na cewa sai ki zauna gidana sai ta ja hannuna muka koma ciki..... Ga wa anda suke son fara payment ofa a bu e take 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank sai ki turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822 [29/07 09:28] MRS SADAUKI : *MAITAR IDO* HoRrOR story Chamsiya Laouali Rabo #MRS SADAUKI *FCWA 9-10 Ko da muka koma ciki mijinta bai falo alamun ya na can urya ,anty Sailuba ta kai ni wani aki an madaidaici babu komai cikinsa sai dangin abinci.Ta je ta auko tabarma da kuma wani aton bargo ta shimfi a min, ki kwanta a nan zuwa gobe da safe in Allah ya kai mu za mu sake yin magana kai na jinjina mata ta fice ta bar ni nan. Na haye shimfi ar na kwanta ina tunanin furicin Kaka wai ba ta ha a komai da ni ba tsintata ta yi.Na juya kwanci wani sashen zuciyata kuma na hasko min wula anci da Sharifa ta yi min ar anty Hinda.Na lumshe ido ina mai kai hannu na ri e munduwar wuyana, ko ya ake yi mutum ya je wannan duniyar da Kaka ta kai ni ? na tambayi kaina a zuci abun mamaki kuwa zuciyata ce ta soma yin nauyi kamar an ora dutse kafin in samo amsar tambayata .Cike da jin da i na yi bacci wannan daren,tun da asubah anty Sailuba ta shigo akina tashi ki yi sallah shine abin da ta fa a ,duk da ban ta a yin ta ba hakan bai hana ni mi ewa ba na fito. ofar falo na ga a bu e hakan yasa na fita,ban aki na shiga har zan hau masai sai na tuna mafarkin da na yi a jiya an nuna mini yadda zan auki fansa ta wajen su anty Hinda .Na fita na samo ba ar leda sannan na koma ban aki,a cikinta na kasaye duk abin da ke cikina sannan na mi e ina dariya ni aya.Da ido na yi wa ledar umarni ta ulle kanta kafin kuma na aikata can gidan anty Hinda. Na fito na wanke jikina na koma akina,gari na wayewa anty Sailuba ta sake shigowa tare da samun wuri ta zauna. an ja ajiyar zuciya kafin ta ce da farko dai ina yi miki godiya game da abin da kika yi min jiya,na biyu kuma abin da zan ce miki babu kyau cutar da mutane ki bari Shikenan ya bar zancen auren? ita ce tambayar da na yi mata. Ta ce eh ya bari sai kuma ya ullo da wata matsalar wai za mu tashi daga nan mu koma can gidan da an uwansa ya gina kin san nan haya muke Na ce to ai hakan ba matsala ba ce kin ga ku in da yake biya na haya sai ku yi wani abu da su Ta girgiza kai ta ce uwar mijina ar masifa ce ta bugawa a jarida,kuma kin ga ita ma a can take.Yanzu dai mu bar maganar nan zo ki yi mini wanki ki share gida da kuma wanke-wanke kin san halin Bilal shi ma wani sa'in bai da mutumci shi yasa kawai na ce masa ar aiki na auke ki Tashi na yi tsaye na ce babu matsala anty in dai zan zauna a nan ko ar aikin sai na zama tulin kayanta da na mijinta na wanke ,na yi shara na yi wanke-wanke a arshe na je na yi wanka sannan ta zuba mini waina da miya sosai na ci na oshi. Ki shirya za mu je kasuwa abokan Bilal yau a nan za su ci abincin dare Na ce kenan yau ba za mu bu e shago ba? Eh gaskiya tun da kaji za mu sayo sai kuma mun yi gyaran su Da muka fito za mu tafiya kasuwa ta ofar gidan anty Hinda muka wuce,tun daga nesa na hango ledar kashin da na yi tanadi ta na nan tsaye kamar haure jira kawai take lokacin da na a'ide ta fa asa.Na yi murmushin mugunta har na matsu arfe sha biyu ta yi,da muka shiga kasuwa kuwa na yi ta gamuwa da abubuwan mamaki wa anda normal mutane ba su iya gani.Yawancin an kasuwa duk su na da layar da za ta jawo musu customer su sayi kayansu ba tare da sanin ita fa wannan layar ta na auke ne da aljanu su ne kesa mutane sayen kaya ko ba su shirya ba,wani abun ma bai da amfani sai ka je gida ka yi ta tunanin mi yasa ma ka saye shi da ka bar ku in ka. Kaji muka saye manya guda uku anty Sailuba ta mi a min su na ri e,daga nan muka wuce wurin an yaji.Mun yi tsaye ta na cinikin nawa tiyar yaji,yayin da ni kuma idona ya sauka kan yaji wanda ake kira tsidagu irin an mitsimitsi in nan. In auki guda? na tambayi mai sayar da yajin yayi murmushi ya ce auka mana Cike da masifa anty Sailuba ta ce mi za ki yi da tsidagu kuma? na ce kawai ya burge ni ne sai na auki waya gudan.Haka dai muka yi ta zaga kasuwa har muka zo wajen an sayar da nama,yadda na ga mata sun yi dandazo wajen wani alhalin duk ga ma su nama nan yasa na ji ina son ganin shi in kuma wace irin laya yake amfani da ita.Kamar dole haka na du a ina kutsawa har na shigo gaba,sai dai kafin na mi e tsaye sai idona ya sauka kan wasu afafuwan jaki a tsaye daram,a hankali na mi e sai na ga ashe mai sayar da naman ne .Ido hu u muka ha a da shi da farko ya ji tsoro kafin ya soma yi min magana da ido ba wai a bakinsa ba ballantana ace mutane za su ji. Mi kuma ya kawo macen Siren cikin mutane? Ko da yake ba abun mamaki ba in ka shigo kasuwa babu kalar jinsin da babu Ni ma ta idon na mayar masa wane ne kai? Ya aka yi afafunka suke na jaki? Ki tambayi Anaba ita ai ta san ni Anaba sunan Kaka ne,jin furicinsa yasa na kai dubana ga naman da yake sayarwa duk babu aya na warai mushe ne yake sayarwa in rago ya mutu ko saniya haka zai je ya auko su inda aka jefar ya gyara shi ya zo ya na sayarwa ko da kuwa ya fara lalacewa shi zai san yadda yayi ya maida shi mai kyau a idon mutane irin shine kuma sai ka ga ka ci ka fa i rashin lafiya. Ban ankara ba ashe har mutanen da ke zagaye da shi duk ya sallame su sai da na ji muryar anty Sailuba na cewa Sarah ke? Tun azu fa nake yawon neman ki sai kuma ta harari mai sayar da naman kafin ta ja hannuna mu wuce.Sai da muka yi nisa na tambaye ta amma anty mi yasa ba ki sayi namansa ba ? Na ga ya fi kowa arha Ta ja
Chapter 6 · 0% Book details