Sashe 24
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
kai, Ammy ta ce Soorabiyya ha a masa abinci ki tabbatar kuma ya ci na oshi sai ta shafa gefen wuyansa ta ce tunanin mine ne kake yi har ya haifar maka da zazza Babu komai Ammy Soorab ya fa a tare da janye wa daga jikinta ya je ya zauna cikin an uwansa ya na gaishe da su. Nawaf ya ce Ammy anki kullum cikin sangarta yake dubi yadda yayi duk wani iri kamar marar lafiya Nawas ya kar e zancen da cewa ila don za ta fita ne,sai kace wani yaron goye Soorab y ce ina Afnane? Sun fita ita da Mamarta Nawaf ya basa amsa. Shine kuma ka bari aka tafi da ita alhalin ka san na dawo? Ba za su jima ba ko rufe baki Nawaf bai yi ba sai ga su kuwa sun shigo,Afnane ta rugo da gudu ta rungume shi ta ce Uncle Soorab na yi kewar ka Ya matse hancinta ya ce ni ma haka! sai kuma ya dubi Nafisa ya ce antyna yau ba a gaishe da ni ? Ta yi murmushi ta ce ni na isa na i gaishe da miji,na bari ne har ku gama arka don muddin ta na ga wuri kowa ma hoto ne Soorab ya sosa ba ar sumarsa irin ta bugajen usuli ya ce Kuma fa haka ne daidai nan Soorabiyya ta kawo masa abincin wajen kala uku,kan capet ya zauna shi da Afnane suka fara ci sai a lokacin Ammy ta fita . Ba ta tsaya ko ina ba sai gidan Boss,mutane ta tarar na an loge insu dayawa su ma duk tasu matsalar ce ta kawo su.Sai da layi ya kawo gare ta sannan ta shiga,farin mutum ne mai farin gashi gemunsa tsabar tsayi har ga ciki.Bayani Ammy ta soma yi masa daki-daki kan Sarah kafin ta fiddo gashin kanta ta mi a masa kallo guda yayi masa ya soma waro ido kafin ya ce muna da bu atar yarinyar nan don za ta haskaka duniyarmu sosai,ki je ki kawo min ita ko ta halin a ne kar ki saki ki dawo Gomo ba tare da ita ba Ammy ta ce kar ka damu Boss wannan ai aramin aikina ne ai ka san ba yau na saba kawo sabbin jini ba Ya ce wannan ta sha banban da sauran,don ita ba za ki iya yi mata wayo ba haka kuma duk arfin tsafin ki ba za ki iya jawo da arfin tsiya ba Ammy ta ce zuwa gobe zan je can Province Orientale ya girgiza ya kai ya ce a'a ba sai gobe ba,yanzu za ki je ki auki tapin tsafi ki hau zai kai ki ya maido ku cikin asa da minti goma yayi maganar tare da auko wani madaidaicin tapis, Ammy ta kar a tare da hawa kansa ta sanar da shi inda zai kai ta.A zahiri acewa yayi da ita at,ya yi gudu da ita bai sauke ta ko ina ba sai ofar gidan Sailuba. Ta tarar da Hajiya na gumurzun haihu,tun nan ta jinjina kai ga lamarin Sarah.Hajiya ba ta samu kanta ba sai da matacen yaron nan ya fa o,sosai ta galabaita.Sailuba ce ta ha a rame ta saka shi ta binne sannan ta gyara wurin ta sa turaren tsintsiya. Sai a lokacin ta samu kanta ta yi wa hajiyar birni iso akinta,shiru duk suka yi Ammy sai baza ido take ta ga inda za ta ga Sarah amma shiru ruwan da Sailuba ta bata ma kasa sha ta yi. Ina yarinyar nan ta tafi? Wallahi ni ma ban sani ba amma ba ta yi nisa ba yanzu ta dawo Don Allah ki taimaka ki sa baki ta bi ni mu je can duk abin da kike so zan baki,gida ,mota ke ko ma mine ne Sailuba jin an ambaci gida da mota duk sai ta ru e ta ce bari dai har ta zo Haka suka zauna jungum zaman jiran Sarah . Ban baro gidan Kaka Anaba ba sai da ta fa a min duk wasu sirrika irin nasu na bokaye,ina zuwa bakin ofa na ga wani jan tapis sai motsi yake yi duk da ban ta a ganinsa ba amma na gane ko na mine ne.Irinsa ne matsafa ke amfani da shi wurin yin tafiyar da za a yi kwanaki ana yi,shi ainahin tapin aljanu ne ke tafiya da shi ko malamai da ake cewa su na da karama za su iya zuwa Makka aya rana su dawo duk arya ce aljanu ne ke kai su. Ciki na shiga,tun kafin na shiga akin amshin turaren ta ya kawo min .Na kandama kai ciki na yi kamar ban ganta ba na nufi anty Sailuba na ce na gaji sai na zauna asa tare da ora kaina kan cinyarta. Um Sarah ba ki ga mun yi ba uwa ne ba? Na gani mi aka yi? Ai wurin ki ta zo ni da ta cewa banda kunya ina kallonta tsakiyar ido inda a Gomo ne da sai ta hallaka ni shine kuma yanzu take son ta kai ni garin ? To ban zuwa ata Sarah ki yi ha uri ba wannan ba ne ya kawo ni.... ban bari ta ida ba na ce na fa san abin da ya kawo ki hajiya kuma ba zan je ba lokacin tafiyar tawa bai yi ba Anty Sailuba ta ce hajiya an koma daga waje ina zuwa ba ta musa ta mi e ta fita. Sai a lokacin anty Sailuba cikin sigar rarrashi ta ce Sarah ki taimaka min ki bita ku tafi,ta yi min al awarin gida da mota fa ko so kike na zauna a nan? Na yi murmushi na ce anty duk fa na sani,ina son nuna mata ina da aji ne sannan tun jiya Daddyna ya sanar da ni lokacin tafiyata can yayi rungume ni ta yi ta na kuka ni ma na taya ta,sai da muka gaji don kanmu sannan na auko kayana muka fito waje Hajiya sosai ta yi murna.Anty Sailuba ta yi mana rakiya har ofar gida ta ce yo ina motar? Na ce jirgi ne ta zo da shi sai dai idonki ba zai iya ganinsa ba To bari na koma gida ni wannan al'amari naku na bani tsoro muka sa dariya kafin mu hau tapin ya cira da mu cikin iska ko minti biyar ba mu yi ba muka sauka a Gomo a cikin akin wani farin tsoho. Kallo guda yayi min ya saki murmushi ya ce ki tafi da ita gidan ki,kar ki nuna banbanci tsakanin ta da an ki yin haka babban kuskure ne daga baya zan sanar da ke abin da za mu yi na gaba to Boss ta amsa kafin ta jawo hannuna muka fito,a harabar gidan na ga motar ta gidan baya muka shiga direba ya ja mu.Ido na bu e ina kallon kyawun garin har muka isa aton get in,yadda munduwar wuyana ke wani irin motsi har sai da na kai hannu na dafe ta. Muna shiga gidan idona yayi tozali da laka en maciji a kwance ya na yi wa Hajiya Barka da zuwa da ido,na waiga na kalle ta sai na ga idonta na fitar da haske na ta e baki a zuci na ce ko mi take da macijin oho har bakin ofa aka kai mu duk muka fito.Ina ri e da jakar kayana muka shiga falon,idona bai sauka akan kowa ba sai akan Soorab shi ma an yi katari bakin ofar yake kallo.A cikin idon nasa nake karanta abin da ke shimfi e a zuciyarsa wai kizo kika fara yi min ar ba a mai idanun kifi? Na murgu a masa baki sannan na mayar masa da amsa tambayar tasa ta ido na ce a zahiri kake gani na an fari mai idanun maciji Ya waro ido wannan karon da idonsa yayi min magana wai ni Soorabiyya ga anwa na samo miki? muryar Hajiya ta katse mana hirar mu. Sai yanzu na mayar da dubana ga wacce aka kira Soorabiyya,haka kawai na ji na tsane ta sam ba ta yi min ba.Ita ma in haka take a wurin ta tun daga irin kallon da take bi na da shi,ta ta e baki ta ce Ammy ai kin san ni ko a makaranta ban abota da ba ar fata ba ta rufe bakinta ba ni ma na jefo mata martani ta ya dama gur atacen ruhi zai zauna da tsarkaken ruhi ? Kin yi wa kan ki dubara da ba ki yarda in ba don da shine babban kuskuren da za ki tabka a rayuwar ki Ammy ta yi murmushi ta ce ya isa haka,kin ga dukkan ku ana ne ke ma da Ammy za ki dinga kirana.Wannan sunansa Nawaf shine yarona babba ga matarsa Nafisa wannan kuma arsu ce Afnane,ga na biyu nan sunansa Nawaf an kusa bikin aurensa,sai Soorabiyya ita ka ai ce mace ce cikinsu kuma ta fi bani ciwon kai,sai autana Soorab duk wanda ta gabatar min sai mun sakar wa juna murmushi banda su biyun nan don ita Soorabiyya harara ce ta biyo baya,shi kuwa Soorab kafe juna muka yi da ido sai da Ammy ta ce Soorab ba ka ga anwar ka ba ne? Oh na manta ita sunanta Sarah Tsokana ta suka fara yi kafin Ammy ta ja hannuna zuwa wani aki,komai akwai tun daga bed har mai da turare da abubuwan bu ata. Drower ta bu e ta ce ki yi wanka ki canza kaya ga su nan sai kin za Kai na jinjina mata sai ta fita ta bar ni nan,toilet in na shiga na tsaya auyanci yadda na ga kamar wani akin bacci sai amshi ke tashi. Ruwa nake so masu umi ,su ba ma su zafi ba haka ba masu sanyi ba ku ha a kan ku na fa a ina baiwa pompunan da na gani,a tare suka dinga zubar ruwa su na cika bahon wanka sai da ya cika sannan suka tsaya.Sabulun wanka su na san su ban wani sha wahala ba na zuba kafin na cire kayana na shige,sumar kaina ma sai da na wanke ta tasss sai amshi take bayan na gama na aura towel na fito.Abun busar da gashi na auka na jona na busar da gashina sannan na shafa