← Book details Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 47

Sashe 10

Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Sailuba ba,amma don kar su raina mini fi irata sai kawai na ce musu yanzu dai kawai mu zama awaye daga baya duk za mu tattauna akan abin da ya shafi duniyarmu,tun azu kun saka bayin Allahn nan bacci ya kamata ku tashe su haka Azo yayi wata dariya ya na mai cewa da alamu fa Siren tausayin su kike Na girgiza kai na ce ko aya,kawai ban so su zargi wani abu ne Kuma kin yi gaskiya komawar ki akin ki Kafin nan ta janye ruwan nan da ta cika mana aki da su Murmushi na yi ina mai kai hannu ina ta a Munduwar wuyana ha i da kallon ruwan da ido ina basu umarnin su koma,a haka na shige akina ni ma tuni ruwan kuma sun wafe tsab .Na kwanta kan shimfi ata ina kallon rufin akin ina cewa karo na biyu kenan da na ji sunan Gombo,shin ina ne ? Wace abila ce? ban ida rufe bakina ba kafin wani girgije ya danno kai tamkar shine rufin akin.Munduwar wuna ta soma zu o girgijen nan a hankali ya soma tarwatsewa na zamar haske mai kamar mai sai kuma ya shiga radadowa ina fasa irjina ya na shiga Mamaaa! na furta da arfi saboda amon muryarta da ya cika mini kunnuwa ,yayin da kuma hoton siffarta wacce take flou ta bayyana gare ni ga wani Baby a hannunta kafin ta aje shi tsakiyar daji ta ce sunan ki Sarah ! Hawaye suka zubo mini kan kumatuna,na samu abu na farko daga cikin tarihina wato jefar da ni mahaifiyata ta yi sai dai ban san dalilinta na yin haka ba. Daga can falo ina jin su Musty na yi wa su anty Sailuba sallama,babu jimawa kuwa ta shigo akin ta na mai kiran sunana Sarah taso ki yi kallo ba in sun tafi na girgiza mata kai saboda ba na cikin yanayi, fushi kika yi don na hana ki fitowa? Kai na girgiza tare da tashi na zo na rungume ta da arfin tsiya ina mai cewa anty Sailuba ina son ganin Mahaifiyata,ina jin kewarta.Ina son jin soyayyar nan da ke tsakanin uwa da a amma ni wurin Kaka Anaba na taso wacce babu ala ar jini ko aya a tsakanin mu Anty Sailuba ta ri e ni ta na cewa haba Sarah kar ki sa na yi kuka mana,kin ga dama yanzu haka ina cikin wani yanayi.Sannan wa ya fa a miki Kaka ba jininki ba ce, ila ta fa i haka ne don ta hora ki Na sake ta na an ja baya ina mai girgiza kai na ce a'a gaskiya ta fa a don yau in nan aka nuna min lokacin da Mamana ta jefar da ni a cikin jeji Anty Sailuba ta jefo min wani kallo don Allah kar ki sa na fara jin tsoron ki,wa ya sanar da ke to? Shiru na yi don ni kaina ban san ya ko wane ne ba. Kin ga sai da safe bari na je na yi karatu har ta kai bakin ofa na tsayar da ita ta hanyar kiran sunanta,ta juyo na ce mata ki ara dagewa da addu'a haka ma mijinki ba ta ce komai ba ta fice. Sailuba Ita tun farkon zuwan su Naser gidanta sam ba ta so haka ba,sai dai babu yadda ta iya saboda su ne manyan abokan mijinta duk da ba ta san su ba kafin aurensu da Bilal amma a yanzu bai da wasu bayan su. A duk lokacin da za su kawo musu ziyara haka za ta kwana cikin kasala da mugayen mafarkai,sai dai ba ta ta a ala anta hakan da su ba abu guda kawai ta ri e shi ne addu'a sannan ta na yin sallolinta kan lokaci wannan kuma na aya daga cikin turbar da Bilal ya ora ta don shi Ustaz ne ya na da karatu sosai sa anin Sailuba da ko izo aya ba ta da. Yanzu bayan fitar su Musty haka kawai ta ji ta na son yin tilawar karatun da ta iya,Bilal ya sanar da ita zai wuce makarantar da yake bada karatu wannan yasa ta shiga akin Sarah don ta zo ta yi kallo.Sai da ta yi alwala sannan ta soma karatun fatiha,falaqi da nasi zuwa suratul Masad.Sam ba ta raina karatun da take da haka bayan ta gama ta shiga yin addu'o'i na neman tsari da kuma neman bu A can gidan Hinda kuwa hatta salloli ba su sa sun zubar ruwa a jikinsu ba, ememe suka bari ta wuce su.Sai faman sa a da warwara suke,Sharifa da ta gaji da abun ta ce Mama ina ga kawai mu je gidan Kaka ta bamu magani tun da dama aikinta ne bayar da magani Hinda ta ce wa ya sani ma ko ita ce ta yi mana ture? Kin ga babu inda zan je in zuwa za ki yi ban hana ki ba sai kin dawo Sharifa ta saka kuka ta na yi shikenan in na mutu sai ki huta Tashi mu tafi tun da kin fara jawo mana mutuwa cewar Hinda ta na mai zarar mayafi, Sharifa ma haka . Gidan Kaka suka nufa sai suka tarar da shi a rufe suka shiga bubuga shi , Sharifa ta ce dubi langa-langar yauren nan wai shi ne ya rufu ruf ko rawa bai yi Hinda ta ce banza wa ya fa a miki normal yaure ne? To aljanu ke rufe shi sai kuma suka ci gaba da bugawa. Kaka wacce ke can aki ta na shagali ita da awayenta bokaye da suka kawo mata ziyara ta ce ku na ga zan je na ga ko waye ke bugun yaurena aya daga cikin tsoffin ta ce kika sani ar tsintuwar ki ce ta dawo sai duk suka kwashe da dariya,Kaka ta ce ai na bar zama da ita,ina dalili ta min kisan gilla tsakar dare sai kuma ta je ta bu e gidan. Hinda ta ce gafara dai Kaka,ki da e ki yi arko akwai wata bayan ke ne mai bayar da magani ? Kai babu guda aya ce rak Hajiya Kaka mai abun ban mamaki,mun zo ne a bamu magani sakamakon wata cuta da ta shafe mu Kaka ta basu wuri suka wuce sannan ta ara jan yauren ta rufe,ta yi musu iso suka zauna kan tabarma.Kayan aikinta ta fidddo ta ora fitila aci balbal sannan ta soma wasa da an wuri,tsawon lokaci ta na yi kafin ta ago ta dube su ta ce duk wanda ya ce muku zai iya karye asirin nan da aka yi muku kawai yaudarar ku ce zai yi ya ci ku in ku,sihiri ne wanda ba a cika samunsa ba a wannan duniyar amma ku jira na kira awayena mu ji mi za su ce Kaka ta kira su kuwa,tsofi ne biyu har sun fita tsufa abin da Kakar tace su ma shi suka fa a kafin aya ta ce Anaba wannan ai sihirin ruwa ne ,doli ya na da ala a da wanda yake aiki da Mamy Water ko kuma sam wanda ba nan duniyar yake ba ayar ta cabke zancen da ko kuma duk duniyoyin biyu mabanbanta ya na rayuwa cikinsu ba Furicin nan ya haskawa Kaka fitila har ta fahimci tabbas aikin Sarah ne,ta gyara zama ta ce Hinda mu ga ku in da ke gare ki zan yi miki aikin nan don yanzu na fahimci tushensa Ba tare da wani tunani ba Hinda ta kwance ku in da ke aure da ga ha ar zanenta ta bai wa Kaka, awayenta suka shiga tambayarta wai mi za ki yi? Anaba kar ki jefa kan ki cikin masifa aljanun ruwa arfi ne da su sun fi wa anda muke aiki arfin iko Kaka ta ce babu wani nan ku dai ku jira ni yanzu na dawo ta fa a tare da aukar wata warya ta fice,ba ta zarce ko ina ba sai ga ar ruwa. warya ta aje gabanta sannan ta soma wasu suratai daga arshe ta jefa ku i cikin ruwan,can allll sautin fa awar ku in ta fito kamar yaftawar ido kuwa ruwan suka fara tashi sama su na hargowa kafin wata murya ta soma yi wa Kaka magana a mana mi kike da bu ata? Magani domin warkar da wasu Ai kin san da cewa komai ya na da farashi ko? Na sani a bani maganin Kaka ta fa a ba tare da ta tsaya tambayar mine ne farashin ba, waryar da ta ajiye ce ta soma cika da ruwa tsulululu har sai da ta cika tab kafin Kogin ya bar motsi.Cike da murna Anaba ta auki waryar ta koma gida,da kanta ta yi wa su Hinda wanka abun mamaki kuwa sam ba su ji ayi ba. Mun gode sosai Kaka Anaba ha a ke shararriya ce kuma gwana wurin warkar da cuta Hinda ta fa a kafin ta ja hannun Sharifa su koma gida.Sai a lokacin suka samu suka yi sallah,da suka zo kwanciya bacci suka kasa saboda uban zafin da suka ji sai zufa suke .Wanka suka yi,Sharifa ta kunna masu fanka a haka suka samu suka yi bacci,sai dai abu kamar wasa sai gumi ya ji a shimfi ar tasu.Da farko Hinda ce ta soma tashi ta sake yin wani wankan kafin sharifa ita ma ta yi,sam ba su kawo komai a kansu ba kawai sun auka yanayin garin ne ya au zafi. SARAH Da tunanin Mamana na samu bacci ya auke ni,ko minti biyu ban yi ba tsinci kaina can ashin ruwa ina wasa da su cike da nisha i.A inda nake an mata ne kewaye da ni su na min ta i kowacce da bindinta na kifi ga dogon gashi sannan fuskokinsu masu kyau ne farare tas sa anin ni da ke ba irin.Na tsaya da wasa da ruwan na ce ya aka yi dukkan ku farare ne amma ni kuma ba Wata murya ta namiji ce ta bani amsa saboda ke Mamarki kika auko da gudu na ga an matan na tserewa su na cewa ga sarki nan ! Ga sarki nan! Na juyo muna kallon juna da wani kyakkyawan namiji zai kai a alla shekara arba'in da biyar,kansa auke da kambun sarauta na zinari haka ma daidai damatsansa an yi masu ado
Chapter 10 · 0% Book details