Sashe 32
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
aukar darasi? Shine yau za ki yi ihu ? Kin ata mini rai saboda a duk lokacin da na ji ihu ina tuna fitar numfashin matata na arshe da wasu matsafa an uwan ki suka yi mata tarko ta fa Duk da ban ganin mai maganar amma tuni na gane fatalwar da na gani ce a can makaranta,ba ta bar ni kenan biyo ni ta yi. Ka yi ha uri ni ban san laifin da na yi maka ba,amma banda masaniya akan wa anda suka kashe matar ka na fa a ina mai jawo kan Soorab na ora a cinyata.Wani irin zafi ne na ji kamar wuta ta lashe ni,wani gurnani Soorab ya soma kafin na ga jikinsa ya soma tsiro wa kamar wani icce.Wasu hallitu biyu ne suka bayyana kansu a ta cikin argon bayan Soorab tare da soma feshin wuta su na ona kaf wurin. Fatalwar nan ce na ji ta soma kukan raki tare da ro onsa kar ku ona ni zan mayar da shi inda na auko dama ni ita ce ta min laifi ba shi ba Furicinsa tamkar ara zuga hallitun nan biyu yayi wutar sai ta ara yawaita,sai a lokacin halittar nan mai kan rago ta bayyana a gare ni,duk jikinsa ya sale da wuta jini sai zuba yake.Da hannunsa mai auke da wani ido a tsakiya ya dalle mu kamar fitila kwatsam sai na ji wani shuuuu sai gamu a cikin bahon wanka.Sai lokacin Soorab ya soma yin tari tuni kuma abubuwan da suka fito daga tsakar bayansa sun koma wa anda na fi kyautata zato protector insa ne. Idonsa ya ware a kaina ya na yi min kallon mamaki, mi ya kawo mu nan? ya jefo min tambaya,da sauri na tashi daga kan irjinsa ina arin fita daga ruwan sai na lura bindi kifi ne da ni ina ka a shi cikin ruwa ya bada can allll sai Soorab ya ja wani numfashi ya na mai rumtse ido ya ce wani abu ne nake gani kamar shi kamar ba shi ba ko da yake bu e ido kuma tuni na dawo normal.Fita na yi tare da yin tsaye ina kallonsa, wai don Allah wace ce ke? Ni fa kin fara bani tsoro wasu abubuwa ma nake gani cikin madubin idona tamkar mun yi balaguro zuwa wani wuri amma na kasa tuna wa Za ka sani nan ba da jimawa ba na fa a tare da fita na bar shi dama a toilet insa ne. akina na je na canza kaya sannan na fito harabar gidan saboda in sha i iskan waje,motoci ne na ga su ta shigowa iri-iri wasu kuma tuni sun kama layi.Tsayiyuwa na gyara ina kallon ikon Allah tare da tambayar mi suka zo yi kuma,sama da minti goma ina tsaye ina kallon yadda suke ta faman kama layin can sai ga motar Ammy ta shigo.Fuskokin maza da matan ne suka fafa a murmushi su na kiran yawwa ga Malama nan ta zo Malama?" Na maimaita sunan ina cewa to wace Malama ? Ta makaranta ko ta mi? ban kai ga lalubo amsa ba Ammy ta bu e motarta ta fito duk suka shiga gaishe da ita.Saitin inda nake a tsaye ta kalla kafin ta yi min alama da hannu da na zo ,haka na taka na isa har inda take.Cike da farin ciki da alfahari Ammy ta ce ina gabatar muku da ata magajiyata kuma ,a yau ita za ta taya ni aiki saboda in tantance warewar ta duk ta i suka sa kafin Ammy ta ja ni izuwa wani lungu na gidan,a ta nan ne ke da ofa ta bu akin ta na mai ce min shigo Sarah yau za ki ga irin taimakon da nake yi wa al'umma ciki muka shiga,wani irin yanayi akin ke fesarwa tamkar ka shiga GIDAN GAWA(MRS SADAUKI) tsabar sanyi da kuma yanayin turarukan amshi irin na aljanu. Akwai manyan kujeru a jere a tsakiya an ora wani aton table mai auke da kwalabe iri-iri.Ammy ta nuna min kujera na zauna,ita ma ta je ta zauna akan kujera irin mai juyawar nan kafin ta danna arar rawa.Babu jimawa sai ga wata mata ta shigo ,ta zauna ta na fuskantar Ammy ya jikin naki? Yayi sau i sosai ,yanzu haka na je asibiti likita ya ce ina auke da ciki shi yasa na zo na yi miki godiya na kuma kawo ku in da na yi miki al awari matar ta fa a tare da auko dumbujen ku i ta ora kan table.Ammy ta ce ya zancen shi mijin naki ya bar fitar daren? Eh ya bari tun da kika bani wannan abin na zuba masa a abinci Magana su amma ni na yi shiru kawai ina duba cikin macen,tabbas ta na auke da ciki amma sam ba wan haihuwarta ba ne ya yasa shi. Maganar ta ce ta arshe ta ja hankalina inda take cewa zan kawo wata awata a gobe ita ma ta na fuskantar matsatsi a wurin mijin ta duk da ba ta fa a min matsalolin ba Ammy ta yi murmushi ta ce a mini sunanta Suhaima aya daga cikin kwalaban Ammy ta mi o mini ta ce e ki shafa shi a fuskar ki na kar a na yi yadda tace ba tare da tambayar dalili ba,ta ce lumshe idonki binciko mini duk abin da kika gani game da mai suna Suhaima Ina rumtse idon na yi tozali da wani dodo tare da wata matashiyar mata wacce zanen fuskarta bai fito sosai ba,amma yadda gangar jikinta da surarta suka nuna min ba za ta wuce shekara talatin da biyar ba. Mijin Suhaima ya na cikin ungiyar Zombie ba ya nemanta kan shimfi a sai a lokacin da take period,jinin al'adar ta ya kasance abu mafi ano a harshen shi .Ya tsani turare Yayin da ita kuma a duniya ta na son yin gayu ta saka turare,ya na da mahaukatan ku i amma ba ya bata duk da kuwa dalilin da yasa ta aure shi kenan.Su na da a guda a tare da mijinta Shakal mai suna Afnane ya na mugun son yarinyar wannan dalilin ya ora ta akan hanyarsa ya ci burin ta zama babbar matsafiya kuma shararriya fiye da Madam Gandu.U ubar da ya fi ana wa Suhaima ita ce yadda yake gayyato mata abokansa su na tarayya da ita har su uku lokaci guda a cewar shi wannan shine phantasm insa ina kawowa nan na yi shiru tare da bu e idona. To kin ji matsalolin awar ki,in kin je ki bata labari don na ga ta na wato game da aikina cewar Ammy,matar ta fita wata ta shigo haka muka dinga tarbar ba i iri-iri yawancinsu duk sun ta a zuwa sai kuma wani ya shigo wanda farkon zuwansa ne. A kunyace ya sunne kai ya na yi wa Ammy bayanin ya na fama da saurin inzali da kuma ancewar al'aura.Ammy ta dube ni ta ce binciko mana mu ji mine ne ya kawo masa haka ago muka ha a ido da shi ya na shirin mayar da kai asa na ce kar ma ki wahalar da kan ki na riga na gan ki sai na mi e tsaye ina juya ido ta wannan na sa kansa ya age wuri guda idonsa duk suka firfito waje, mi yasa kike cutar da shi? Da wa kike magana Sarah namiji ne fa gaban ki cewar Ammy wacce power in jikinta ta yi aranci ballantana har ta iya ganin esprit. Ita wacce nake maganar da ita ta san kanta,ki fa a mini mi ya maido da ke duniyar nan bayan kin da e da mutuwa? zuwa wannan lokacin murmushi mai sauti na ji Ammy ta yi. Shi ya auke ni da kansa ya kai ni gidansa,shi in mabiyan mata ne bai da aikin yi sai lalata an mutane ni kuma na lashi takobin sai na arar da duk maza masu wannan tabi'ar da ke cikin garin Gomo Ki fita ki barsa tunda yanzu ya bari Hhhh! Ya bari ne saboda yayi aure ni kuma ba zan ta a barinsa ya ji da in auren ba sai na kunyata shi a gaban matarsa bakina na soma motsawa ina yin wani surutu wanda ban san a yaushe na koye shi ba,gurnani ya soma kafin wani ba in haya i ya fita ta idonsa da alamu ba in esprit in ne ya fita,fitar da ba ta da amfani don tuni ta gama lalata semence insa. Na yi baya na zauna ina jan numfashi,sai a lokacin na maida dubana ga Ammy.Ball in nan ce ta duba take juyawa ta soma yi masa aiki ,tuni ya dawo hayyacinsa. Aikin ka na da matu ar wahala don haka ya na bu atar ku i,ba in ruhin da yayi zama a jikinka ya tafi da arfinka da kuma wan haihuwar ka.Za ka iya biya don mu je mu kar o shi ko kuma ka saya tun da muna da su Ok zan saya! ya bada amsa Ammy ta ce je ka zuwa gobe ka dawo,kafin nan ga wannan turaren ka shafa a duk lokacin da ka zo kwanciya Bayan fitar shi Ammy ta kira wannan malamin namu a waya ta shaida masa ta na son semen ta na namiji ya kuma tabbatar mata da akwai.Ban yi nauyin baki wurin cewa Ammy amma mi yasa za a cutar da wani don a faranta ran wasu? Na ga matar nan ma da ta fita cikin nan ba nata ba ne,sannan yanzu za a ciro semen in wani don a sayar ma wani hakan ba zunubi ba ne? Da ido ta tsure ni kafin ta ce Sarah abin da nake so shi zan yi! Tun kafin a haife ki nake wannan harakar,ina son ki da zuciya aya kar ki yi wani abu da zai sa na sauya kyakkyawar niyyata zuwa mummuna. Shiru kawai na yi ta ara danna arar rawa sai ga wasu matasa biyu sun zo masu son su yi ku Kun shirya yin ku in ko da sauran tunani? Ammy ta tambaye su,kai suka jinjina kan cewa sun shirya. Wasu takardu ta basu suka cike,haka ta ure rubutun da ido ta na gya a kai hakan yasa ni ma na an le a hotunan ahalin kowanensu ne