Sashe 16
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya koma akin Luba ,anty Sailuba ta kalle ni kafin ta ce ya za mu yi kenan? Na ce bani makullin akin ki gani ta mi o min na je na bu e ina shiga eran ya ago shegun idonsa ya kalle ni duk ya galabaita .Kwance shi na yi na auke shi na oye cikin madubin tsafina,sannan na fito na zauna kusa da ita. Bilal ya fito jaye da amarya Luba dakyar take taka afarta saboda yadda yatsan ya kumbura yayi suntum,jikinta kuwa yayi tsirit-tsirit kama mai uraje saboda tsabar yadda muka cacake eran da allura. Ga ta nan ki neme ta gafara Bilal ya fa a don shi duk a tunaninsa aljanun anty Sailuba ne ke azabtar da ita. Amarya Luba ta ce ki yi ha uri ki bar ni haka nan ki sake ni Anty Sailuba ta ha e rai ta nuna kamar ba ta fahimci mi take nufi ba ta ce e ki na yi ballantana na sake ki? Ni ai ba ki yi min laifin komai to neman gafara na mi? Amarya Luba ta zube ta na kuka ta ce don Allah ki yi mini rai in ya mutu ni ma mutuwa zan yi Wane ne? anty Sailuba ta tambaya. Bilal ka gani ko ? Ta i ha ura wallahi kawai gidanmu zan kira su zo cewar Luba tare da soma latsa waya a gabanmu ta yi wayar. Bilal kuwa shi dai yayi shiru don bai marmarin duka wanda ta yi masa ma na jiya bai warke ba. Muna nan zaune sai ga tawagar gidansu ta yo ayari,masifa suka soma sirfawa su na zagin anty Sailuba ita ma ta na ramawa ni kuwa gefe na koma ina kallonsu da aya kafin na kwanta na kamar mai bacci, espritna na fitar na nufi akin anty Sailuba. eran na fiddo cike da takaici na kama hannunsa na ban are ban sake shi ba sai da yayi ara asss,ina jin lokacin da Luba ta runtuma ihu kafin ta yi tsit wanda ya tabbatar min suma ta yi,ban damu ba haka na kama afa aya ita ma na karya ta azabar kuma wannan muguntar ta dawo da ita hayyacinta.Ina jin danginta na kuka su na faman kiran sunanta,da sauri na fita na koma cikin gangar jikina sai na tashi zaune. Amarya Luba na gani ta na ta ha a uban gumi fuska sha e-sha e da hawaye,har zuwa wannan lokacin ta i fa an laifinta. Na saki murmushi na ce ku bar jin tausayinta fa muguwa ce lamba aya,duk ku en da suke ata a family in ku ita ce ke sace su hatta ku in da aka ha a mata gundumawa ta yi gajen ha uri ta sace abin ta Duk hankalin kowa ya dawo kaina ,alamu mahaifiyarta ta san ta na sace-sacen,na lumshe ido na ce amarya Luba ki tonawa kan ki asiri ko kuma na sa shi protector in naki ya sanar da mutane Don Allah ki rufa mini asiri kar ki yi,ki tausaya ki kwance shi Luba ta fa a ta na kallon tsakiyar idona da tuni sun fara juyawa.Wani abu na soma ji ya na yi min yawo a ma ogoro na ba in ciki,abin da na fahimta ba ta son jin kunya ki fa a da bakin ki Luba kar ki hassala ni,na san yanzu kin fahimci ni wace ce sannan zan iya yin komai Baki ta bu e ta soma yin bayani tiryan-tiryan tun daga sace ku in Bilal har na anty Sailuba, ki sanar da su ta yadda kike satar ba tare da kowa ya gan ki ba,ki kira shi zai zo da kansa sannan ta salon yadda kowa zai iya ganinsa ba wai iya mu biyu ba na fa a tare da bai wa madubina umarnin ya bar eran ya fita. Kobis! ta fa a sai akin ya hau jijiga kafin tile ya tsage sai ga aton era ya bayyana,jikinsa cike da rauni.Duk akin babu wanda bai razana ba in ka cire ni da kuma anty Sailuba. Ai na yi tunanin aljanu ne gare ki masu saka ki sata ashe sayen abar ki kika yi,na shiga uku ni Saude ku tashi mu tafi mahaifiyarta ta fa a tare da mi ewa ta na umarta yayunta da su mi Na ce Mama a ba ki ga komai ba ma sai kin ga yadda kunnuwan ar ki suke irin na... ban kai arshen zance ba eran ya nuna min shi mai bata kariya ne ya yo tsalle zai dira kaina,ni kuma na saffara idona ya ame am ya zama asusuwa nan ma suka sa salati,ba su ida ru ewa ba sai da na busa fuskar Luba shabta-shabtan kunnuwanta na zomaye suka bayyana saura iris mahaifiyarta ta mutu don har sai da aka yayafa mata ruwa,Bilal ya dan ara mata saki ya ce doli ta bar gidansa. Kai da naka haka an uwanta suka ja ta suka tafi da ita,bayan tafiyarsu ne Bilal ya ce na gode Allah da babu abin da ya shiga tsakanina da ita,ina na iya wannan masifa Muka kalli juna ni da anty Sailuba,Bilal ya ce ita kuma wannan yarinyar sai ki san yadda za ki yi da ita don ita ma ba za ta zauna min a gida ba,ki na dai ganin yadda ta mayar da era murus Babu inda zan je! na fa a cikin araji,ba Bilal ba hatta anty Sailuba sai da ta yi mamakin furucina. Bilal ya ce tun da gidan ubanki ne ai ... kasa idawa yayi saboda yadda na canza masa tunani eh za ki zauna tare da mu yaro ai na kowa ne sai a lokacin anty Sailuba ta ja ajiyar zuciyar ta ce aikin ki na kyau Sam yau ba mu fita shago ba,bayan fitar Bilal ne anty Sailuba ke ce mini yanzu ya za yi mu karye abin da kika yi wa Bilal ? Na ce ya fi komai sau i! Zan wanke fuskata da ruwa sai ki basa ya wanke abarsa sai na rufe ido,anty Sailuba ta yi min dukan wasa ta ce Allah nuna min ranar da zan wanke ki na kai ki akin mijinki Shiru kawai na yi don na san ba abu ne mai yiyuwa ba,ko ma na yi auren sai dai na auri irina mai rabi mutum rabi kifi.Ita kuwa anty Sailuba kamar wacce aka yi wa allura surutu haka ta yi ta fayyace min duk wasu abubuwa da ban sani ba na rayuwar aure da kuma na mace da yadda ake ji in ka na son mutum.Cikin nisha i muka kwashe wannan wunin,tun ina sa ido na ga arauniya ta maido wa anty ku i shiru har aka kira sallar magrib. Muna zaune muna cin abinci kuwa aka yi sallama,anty Sailuba ta amsa tare da bada izinin shigowa.Wa zan gani? Matar jiya wacce na baiwa azaba kuka ta fashe da shi tare da fiddo ku i ta ba anty sannan ta ro e ta yafiya.Na yi murmushi bayan ta tafi na ce ai na fa a miki za ta zo Na yi mamakin yadda aka yi ta san gidana cewar anty ta na irga ku Na ce wacce ta san gidan matsafin da ya bata la ani neman gida a ba zai bata wahala ba,ko tambaya ta yi ai za a kawo ta tun da babu nisa Haka ne kuma Cikin nisha i muke irga ku in kafin muryar Hajiya ta cika gidan,jikin anty Sailuba ya hau rawa ashe tare suke da Bilal . Sannu isassa! Na ce sannu kin nuna min kin gama shanye Bilalu kin wanke zane kin basa ya sha.To amma ki sani ni ba ki isa ki juya ni ba,malamanki sun yi ka an.Wato na yi masa aure kwana biyu kacal kin yi shige da fice sai da kika sa ya saki matar,to zan sake auro masa wata kuma gobe zan aiko da mota a kwashe kayan ku za ku koma can gidana da zama iyeee! ta na gama fa a ta fice. Duk yadda muke nisha i sai ta da ta kawar da shi,babu irin kukan da Anty ba ta yi ba akan Bilal ya rarrashi Hajiya amma ya ce bakin al alami ya bushe. Washegari kuwa tun safe muka fara gangamar kaya,tuni atuwar mota ta tsaya da attin maza wa anda za su kwashe kaya. Sai da aka kwashe komai kaf sannan muka shiga taxi zuwa gidan,tun da anty Sailuba ta ce min ga kwanar gidan nan mun shigo gabana ya tsananta bugawa.Har muka isa ciki,gida ne babba irin family house kowacce da kewayenta na zana ko ka an ba ma za a ha a ba tsohon gidan ya fi kyau. Muna nan tsaye wata mai ciki ta fito ta yi mana kallon mashe an aya ta ce an gama yawon hayar an kwaso mana gayyar tsiya Hajiya wacce ke tawowa ta ce to ai gwara ta dawo nan in ya rage ba ar wahala,ga ku in haya da yake biya sama da shekara biyar sai dai ta ci ta yi kashi Anty Sailuba ta sunne kai idonta na cikowa da walla,mai cikin ta ce ai kuwa dai tun ina budurwa Saley ke kai ni gidanta ga shi har zan haihuwa ta biyu nan ne na fahimci wato matar anen Bilal ce. Idon Hajiya kamar za su fa o wurin hararen anty Sailuba kafin ta ce munafuka ba kuka za ki yi ba,zuciya za ki yi ki au ciki ki haihu Raina ne na soma jin ya na ace wa na ga da alamar na auki mataki,cikin matar na kalla ina tunanin mine ne ya kamata na yi? Sai kuma na saki murmushi ina kallon Hajiya aka kuwa ci sa'a mun ha a ido da ita..... [05/08 09:31] MRS SADAUKI : ```MRS SADAUKI My book is only 500 via 2670215530 ZULFAU YAHAYA Ecobank,ko kuma katin MTN na 500 an Nijar kuma carte airtel ko Moov ta 500f sai a turo da shaidar biya ta WhatsApp +22795045822,in kin san ba ki biya ku in karatu ba kar ki karanta min littafi domin mallakina ne . 18-19 https://chat.whatsapp.com/FMimfpwTVDDBjZmDZw2Uhs *Inda muke turo available products din mu don ki gani, ki za i wanda kike so sannan ki siya ko ki tallata kema kisami naki* *Kayan mu order muke daga asashen waje,