Sashe 1
Maitar Ido Part 1 Complete Hausa Novel · about 9 min read
Root Entry
WordDocument
0Table
Data
[26/07
17:22] MRS SADAUKI
: *MAITAR IDO*
HoRrOR story
Chamsiya Laouali Rabo
#MRS SADAUKI
*FCWA
Gulbi ya zo
Laila ta fa
a ta na mai ajiye hullar gashin dokin da na bata ta sharce mini.
Za mu je mu yi wanka da zarar mun gama
Farida ta
ora.
Ni dai ba zan je ba,ina da aiki sosai
na fa
a ina mai ci gaba da sa
a sabuwar hullar gashin doki.
Duk suka matso kusa da ni kowacce da nata kalaman har suka ci galaba kaina na yarda ba tare da na san abin da ke jirana can gulbin ba.
Na ce
amma za ku taya ni sayar da abinci
Mun yarda
suka ha
a baki wurin fa
Sunana Sarah ,Laila da Farida
awayena dukkanmu ba za mu wuce shekara sha uku-uku ba.Muna da ra'ayi kusan duk
aya,ciki kuwa har son wasar ruwa ko ruwan sama ake yi sai mun san yadda muka yi muka fito muka yi wanka.
ar talakawa ce ni,boyi-boyi shi ne aikina ina taya wata mai gidan gyaran gashi aiki da kuma mai sayar da abinci aiki duk don na samu abin da za mu rufawa kanmu asiri ni da Kakata.
Fitowa muka yi mu duka ukun na rufe salon
in kafin mu kama hanyar da za ta kai mu wajen magudanar ruwa.Tun a hanya muke ta zancen har muka iso,duk tsaye muka yi muna kallon yadda ruwan ke ta zubowa daga wani dogon tsauni su na cika makeken wurin da muke kira Gulbi .
Tuni sun shige sun fara wanka,
afa ta
aya na saka da niyyar isa wurin su sai na ji kamar an ri
e ni.
Sarah ki shigo mana
shine abin da suke fa
a ,na amsa da
tooo
ina mai
ora
ayar
afar tawa ta dama a can gaba.
Dodon kunnena na ji ya tsira kamar wacce aka cakawa allura,kafin kuma na fara jin wani irin zafi daidai saitin zuciyata yayin da wani abu ke min yawo a ma
ogoro kamar wacce ta ci yaji.
aga idona na kalli sararin samaniya sai na ga hadari ba
irin ya na ha
uwa ,ya na yo
asa kamar zai rubto cikin ruwan gulbin.Wani tsoro ne ya ziyarce ni nan take, kwacaaaa na fa
i rub da ciki cikin ruwan
Saraaaaah!
na ji muryar
awayena wacce ita ce ta
arshe daga nan ban sake sanin inda kaina yake ba sai tashi na yi na gan ni kwance kan yamutsatsar katifar mu.
A hankali na tashi zaune ina mai dafe gaban goshina da ke yi min mugun ciwo.
Kin tashi?
Kaka ta tambaye ni ta na tsure ni da ido.
Na ce
eh! Amma....
sai kuma na yi shiru.
Ki kwanta ki sake hutawa na san kin galabaita
ta fa
a tare da mi
o min wata
ar madaidaiciyar
warya,na kar
a da niyyar shan ruwan da nake kyautata zaton magani ne sai kuma na tsaya cak ina kallon can
asan
waryar da nake hango wasu halittu masu motsin rai.
Kaka mine ne nan kika bani?
na yi tambayar ina mai maido dubana gare ta.
Ruwan floris ne
ta bani amsa, floris wata itaciya ce mai warkar da dukkan wata cuta musamman wacce ta shafi mugaye,na sha jin masana na fa
ar ta don ba zan manta har a cikin wani littafin Mrs Sadauki na RUHIN ALJAN na ta ta
a jin an yi amfani da ita.Sai dai sam wannan launin ruwan ba su yi kama da wa
anda aka yi siffanta na floris
in ba,duk da hakan dai bai hana ni na sha su ba.
waryar na ajiye ko minti biyar ba a yi ba na soma jin goshina na yin wata
ara kamar irin ana son
ara shi gida biyu.Dun
ulallar kwanyata ce ta fara motsi a cikin
on kaina,yayin da hasken abin da ya faru da ni a cikin ruwan ya dawo min.
Kifaye ne irin masu rabi mutum suka tarbe ni a
ashin ruwan ,tamkar wata sarauniya haka aka dinga yi mini wanka da wasu ruwa sannan aka shafa min wani abu cikin tafin
afa ,mundun wuyana wani matashin saurayi mai hatsabin kyawu ya cire ya saka a wuyansa kafin ya cillo ni ga
ar ruwa.Na ja wani dogon numfashi bayan na gama samun flashback
in da aka gama yi min,wuyana na shafa tabbas babu sar
ar munduwar (irin sar
ar nan da ake yi da ku
i mai tambarin kan mutum....)
Kaka ta matso kusa da ni ta na cewa
Sarah fa
a mini mi kika gani?
shiru na yi na
o bata amsa sai ma kwanciyata da na koma na juya mata baya.
Ta yi wani
hum!
kafin ta fice,ganin haka yasa ni kuma na tashi da sauri na jawo wani tsohon akwatin
arfe da Kaka ke ajiyar shi shekara da shekaru don ko da na bu
e ido na ganta da abin ta sannan in ciwon mutum yayi
amari wasu na zuwa ta basu magani.
Sosai na yi mamaki ganin tsofin hotuna wa
anda za su kai
aruruwan shekaru a cikin akwatin.A hankali nake dubawa har na zo kan wata sarauniyar kifaye,yanayin fuskarta kawai zai tabbatar ma ita
in muguwa ce.Abubuwan ban tsoro na ta ci karo da su wa
anda na cika kallo kuwa sai na ji idona sun yi wani zuuuuu! Kamar su na zu
o wani abu.Jin kamar motsinta kawai sai na yi saurin na mayar da komai na tura akwatin.
Ku shigo
cewar Kaka alamun ba
i ta yi ,don dama jefi-jefi ta kan same su.
Sarah ki fita waje ina har mu gama
Kaka ta umarce ni.
Fitar na yi kamar sauran lokutan da in ta samu ziyara haka za ta ce na fita ni kuma sai na yi amfani da wannan na je wurin wasa sai dai yau wani abu ya shiga kwanyata na son sanin shin mine ne Kaka ke yi da kullum take fiddo ni waje?
Sai da na bari an
auki kamar minti biyar sannan na yi
arin tashi daga inda nake saboda yadda zuciyata ke azalzala ta sai dai abun mamaki ji na yi
afafuna sun ri
e ba zan iya tashi ba kamar wacce ta samu shanyewar jiki.Ina nan cikin wannan hali har ba
in suka fito wa
anda suka kasance mata biyu ne uwa da kuma wata budurwa.Abun mamaki sai a lokacin
afafuwana suka saki,Kaka ta bini da wani kallo ta na mai jingina da lanlaga-langan
yauren
akinmu.
Tun yaushe kika fara jin wannan canjin?
ta jefo mini tambaya.
Na mi
e tsaye ina cewa
wane irin canji?
Na son ganin abin da nake yi
ta bani amsa kai tsaye.Na turo baki gaba na ce
to mine ne kike yi?
Ki na son sani?
ta tambaye ni,na gya
a kai alamar eh tace
sai kin fa
a min mi ya faru da ke cikin ruwa
ban san ko mine ne dalili ba haka kawai na ji ina son
oye mata,na ce
babu komai ni da na fa
a ruwa ta ya za a yi na san abin da ya faru? Ki tambayi su Laila kawai
To shikenan
Kaka ta fa
a amma tabbas a cikin
wayar idonta ina ganin
in yarda da zancena wanda kuma ban san dalili ba.
Da dare bayan mun ci abincin Kaka ta soma yi mini gatana irin ta ababen tsoro,don ina son irin wannan labaran a haka na soma jin bacci kamar kullum sai dai na yau ya sha banban da sauran baccin da nake yi don kuwa idona a rufe suke amma ras nake ganin Kaka wacce take yi mini wasu abubuwa da na kasa gane su.
Gashin kaji ne na ga ta ma
ala bayan kunnuwan ta,ban gama mamakin dalilin yin haka ba har sai da na ga ta riki
e ta zama kaza sannan ta tashi sama.Maimakon ni da ke kwance cikin
aki na zamana a nan a'a duk inda Kaka ta nufa ina kallo,gidajen mutane ta dinga bi ta kasaye rufin
akinsu ban san dalilinta na yin haka ba sai da ta gaji da yawo kafin ta dawo ta gida.Siffarta ta
auka ta mutum daidai nan kuma baccin gaske ya
auke ni ban farka ba sai washegari,babu sallah babu salati haka na fita na yi fitsari na wanke ido.Wata irin yunwa nake ji,sai yanzu na nufi Kaka wacce ke zaune kan tabarmar kaba ta na zuba taba cikin leda.Tsaye na yi cak ina kallon
afafunta da suke sak irin na kaza,da sauri na
auke idona da na ga za ta
ago kai.
lafiya kika yi tsaye nan?
ta tambaye ni.
Yunwa nake ji,kuma kin san jiya ban je na taya Lantana sayar da abinci ba ballantana ta bani
na bata amsa,ko kafin ta ce wani abu Sailuba ta shigo gidanmu da sallama.
Da sauri na gaishe ta,ita kuma ta shiga gaida Kaka kafin ta maido dubanta gare ni ta ce
jiya ba ki gama mini aiki ba kika rufe shago ina makullin yake?
Na waro ido kafin na fara lalubar riga ta ai kuwa na ci sa'a ya na ciki,na fiddo na bata ta kar
a kafin ta ce
mu je to ki
arasa
haka na bi bayanta muka tafi salon
in inda take yi wa mutane gyaran gashi da farce ,ta na yin kitso kuma da lalle.
Tun da na ga mota a parker na san hajiyar birni ce ta zo,don haka duk muke kiranta.Duk bayan watan-wata take zuwa ta na sayen gashin mutane da ya zubo wurin gyara,ban san iya lokacin da suke tare da Sailuba ba amma dai na san wannan shine business
in su.
Bayan Sailuba ta bu
an madaidaicin shagon ta
auko wata
atuwar leda ta zazzage duk gashin mutanen da aka tara, sai a lokacin Hajiya ta shigo ta kar
a ita kuma ta bata ma
udan ku
i ta kar
e ta na godiya tare da cewa
hajiya sai kuma in kin sake dawowa
har mota ta yi mata rakiya kafin ta dawo sai fara'a take ta na
irga ku
in.Karon farko da na ji ina son sanin dalilin business
in sayar da gashin mutane,na ce
anty wai don Allah mi hajiyar birni ke yi da gashi nan
Ina na sani Sarah ? Ni dai ba ta bani ku
ina ba? Can ita ta sani in ma dai dafa shi za ta yi ta ci.
auki tsintsiya ki share wurin kafin mutane su fara zuwa sannan ki
auki allon sanarwa ki fidda shi waje
ta na gama fa
a ta fice ta bar ni da tambayoyin da bani da amsar su sai dai na sha alwashin sai na binciko su.....
*Gajeren labari ne*
[27/07
11:37] MRS SADAUKI