Sashe 57
Lu'u Lu'u Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Duk da ba shiryawa ranar sukayi ba dukkansu, amma dai ya gamsu iya gamsuwa, hakan kuma baya rasa nasaba da anfani da zallar kayan marmari, shiyasa ta dinga ambaliya tun daga lokacin daya fara tab'a ta, gashi girman hallitarshi daidai ta ta hallitar, kirip yayi a ciki suka dinga gogayya da junansu, fata d'aya yanzu gareshi ta ci gaba da zama a haka ko sun ji dad'in kasancewa a inuwa d'aya, dan daga yanzu zuwa wayewar gari baya jin zai d'aga ma duk wanda ke son cutar da ita k'afa, kai idan ta kama ya kikkirta rashin mutumci ya buga k'irjinshi ido rufe sannan ya ce *matata* ce zai aikata hakan, dan abinda ya faru yanzun kima, martaba, daraja duk suka k'ara dad'a mata a wajenshi.
Don yayi matuk'ar mamakin yanda ya sameta a cikakkiyar budurwarta, hakan fa na nufin ba yar soyayyar mintin nan, ba soyayyar shan ice cream, bare a ce ka kai kanka inda za'a keta haddinka, hakan babbar nasara ce, duba da yanda zamani ya koma yanzu, musamman ita da yaushe ne ma ta shiga addinin da bai yard da hakan ba, amma a haka ta kare mutumcinta ta tseratar da shi wanda gashi yau zai janyo mata komai, dan halin da akz ciki yanzu zai sake zama garkuwarta, sannan ya mallaka mata komai daya mallaka, hakazalika zata zama *sarauniyar* Giobarh wata rana, idan kuma ita ma irinshi ce bata da sha'awar sarauta, sai su koma a gidanshi da ma'aikatarshi ta mallaka masa sannan su yi rayuwarsu a sake cikin farin ciki.
*Ki biya na ki dan karatu a nutse, domin tabbatar da haka ki tuntub'i wannan lambar 94-98-56-52*
*Alhamdulillah*
01/01/2022 脿 11:41 - Mom Khalid: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
_*LU'U LU'U*_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
_SADAUKARWA GA_
*'YA'YA NA*
馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃
鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
*33*
Tunda ya gama ya kwanta gefenta ya rumgumeta tsam a jikinshi, a hankalce yake sauraren numfashinta dake sauka a kan k'irjinshi mai d'umin gaske, irin yanda take ta shashek'ar kuka, ga jikinta da yake jin yana d'an sake d'aukar zafi, wanda idan ba zuzutan lamarin yake ba zai iya cewa har rawar d'ari yake jin jikin na ta na yi, hakan yasa shi sake matseta a jikinshi gam tausayinta na k'ara ratsashi, irin yanda ta jure bata masa hargagi ba, ba tayi ihu ba sai fawwalawa Allah komai, dan tunda ta ji an shiga ta tabbatar ya ratsata kawai ta saki jikinta sai hawaye da take.
Hannu ya zura ya k'ara jayo zanin rufar ya rufeta ruf, hannun ya kuma sa wa yana shafa gashinta daya warwatse yana maida mata shi baya, haka suka ci gaba da zama saida ya ji komai na sa a yanzun ya zama daidai, numfashinshi ya fara fita sannu sannu, gumin daya had'a ya tsane a jikinshi sannan ya sake mannata a jikinshi, cikin tausashiyar murya ya furta "Sannu kin ji, sannu, kina jin zafi ne?"
Saida ta sauke wasu numfarfashi a gaggauce sannan ta d'aga masa kai alamar e, sake d'an matseta yayi yace "Zai daina kinji, kiyi hak'uri."
Cikin muryar kuka da har ta disashe abunda ba'a saba ba tace "Yanzu...ne ka ga...ya dace...ka ban ha...k'uri?"
Murmusawa yayi yace "Ki yi hak'uri na ce, nan gaba idan zan yi zan fara baki hak'uri."
Kiciniyar tashi ta fara daga jikinshi, amma yanda ta ji ya rik'e gam yasa ta saki wani marayan kuka tana fad'in "Ka yi hak'uri yal'ab'ai, dan Allah karka sake min abun nan da ka yi da zafi sosai..."
Rufe mata baki yayi da tafin hannu yace "Ba yanzu nake nufi ba, sai..."
Yanda take zillewa yasa bai gama fad'a sai kuma yayi saurin fad'in "Wai dakata, me ma ya shigo dake d'akina a wannan daren?"
Fashewa tayi da kuka ta ja zanin rufar ta rufe fuskarta, da sauri ya sauka daga gadon yana fad'in "Shikenan fa, bari na taimaka miki."
Da sauri ya nufi wajen mab'allin wutar ya kunna, hasken daya had'e d'akin yasa Ayam saurin sake rintse idonta ta dunk'ule cikin zanin, k'arasowa yayi ya jaye darar da niyyar tallabota, rik'e zanin tayi gam cikin masifa tace" Bana so."
Sakin zanin yayi ya tab'e baki ya juya ya shige ban d'aki, tana jin k'arar ruwa alamar fitowarshi ba yanzu ba ta bud'e fuskarta, abinda ta tambayi kanta shi ne" Ta ya ma zan had'a ido da kai? Mugu azzalumi, sai na sa Pah na ya cire min kan ka."
Zura k'afafunta tayi k'asa tana rintse ido, jikinta baya mata wani ciwo dan ta saba da motsa jiki, saidai Allah na gani k'asan nan na ta bala'i zugi yake mata kamar ta kama ruwa da barkono, zafi rau wurin ga wani curewa da yayi kamar an k'ulleshi.
Yunk'urwa tayi ta mik'e tsaye kan k'afafunta, juyawa tayi ta lalubi rigarta doguwa da pant d'inta daya jefo k'asa, da sauri ta zura rigar pant d'in kuma tattareshi a hannunta ta rik'e, takawa ta fara yi cikin sand'a har ta bar d'akin ta nufi na mahaifiyarta dan ita take da buk'ata a yanzu a halin da take ciki.
*Tun* fitarta kuma sarki Musail ya fara k'ok'arin cire rigar jikinshi, saukowa tayi daga kan gadon tana fad'in "Kar ma ka fara, ka daina kusanta ta tunda dai kai ba Allah ne a gabanka ba."
Fizgota yayi ya had'a da jikinshi ya tallabo hab'arta yana kallon k'wayar idonta yace "Ke zaki hanani abinda na yi niyya ne ? Kar fa ki manta ke matata ce."
Tureshi tayi a jikinta tana fad'in "Ban maka musu ba, amma aure na da kai ya kusa k'arewa."
Da azama ya tunkareta daga shirin ficewar da take ya sake figo siririn hannunta, a hassale ta juyo har tana fad'awa k'irjinshi, gam gam ya matseta a jikinshi cikin b'acin rai da rad'a kamar a kunne yace" Me yasa ba ki da tunani ne ? Ta ya za ki barta cikin wannan had'arin? Me yasa bata bar nan d'in na kamar yanda..."
Yanda take ta gilma idonta akan fuskarshi ne yasa shi d'auke idonshi yace" Share kawai."
Da mamaki murya a tausashe tace" Me kake magana a kai? Wacece wai?"
Gashinta ya fizga da k'arfi ya d'aga kanta sama suna sake kallon juna da kyau, had'a bakinshi yayi da na ta ya shiga tsutsa da sauri sauri tare da d'aukarta yana neman direta kan gado, bille bille ta fara tana neman ya sauketa.
*A* lokacin ne Ayam ta saki ihun nan na farkon ganin Umad kafin kuma ta suma, dukansu sun ji hakan yasa Musail sakin Juman ba tare daya shirya ba, dan a zuciyarshi ya ji kamar an yakushe shi da k'arfi, a sukwane ya fita a d'akin saidai bai san ina zai nufa ba, kusan dai a falon nan babu inda bai duba ba amma babu ita, kuma fadawan dake bakin k'ofa sun tabbatar masa ba fita tayi ba, har d'akin Ayam d'in saida ya shiga bata nan, sai kawai ya koma d'akin Juman cikin fad'a yana fad'in "Kin gani ko? Tana ina yanzu? Me ya sameta?"
Kamar wacce ke kallon bak'on abu haka ta kallehi tace "Wai wacece ka ke nuna damuwa a kan..."
A tsawace hankali tashe yace "Ban sani ba, 'yata na ke miki magna a kai Juman, me ya sameta?"
K'wafa yayi ya juya zai fita tayi saurin rik'o hannunshi, cak ya tsaya ya juyo yna kallonta, kamar zata fashe da kuka ta marairaice tace "Me ya sameta? Wani abu ka shirya a kan ta dama? Shi ya sa tana baccinta a jikina ka korata daga d'akin nan? Musail me ya sa ? Me yasa zaka kashe min yata?"
Fizge hannunshi yayi yace "Ni ban kasheta ba, sake ni."
Tare k'ofar tayi da sauri tace "Babu inda zaka je Musail, 'yata fa, wallahi Allah sai ka nemo min yata."
A harzuk'e dan ya fi ta shiga tashin hankali yace "Kuma daga nan ne zan nemo miki ita d'in?"
Fashewa tayi da kuka ta sulale a bakin k'ofar kamar ranta zai fita, sunkuyawa yayi yace "Juman, ki kauce a hanyar nan na je na duba na ga halin da 'yata take ciki, idan muna nan kuma wani mummunan abu ya faru da ita fa?"
Da sauri ta tashi tsaye ranta b'ace ta fara kai masa bugu a k'irji tana cewa "Kar ka sake kiranta da 'yarka, yata ce ni kad'ai Musail, duk abinda ke faruwa ai kai ne mai alhakin k'ullashi."
Rik'e hannayenta yayi duka biyun ya mannata a k'irjinshi ya tallabe kanta ta baya yana kiran "Shiiiiiiiiii! Ya isa haka, ya isa haka na ji."
Bata daina fad'in "Bai isa d'in ba, mugu azzalumi, kana so ka kashe 'yarka ta cikinka da hannunka, wallahi Allah sai ya mana hisabi, ba zan tab'a yafe maka abubuwan da ka min ba, ka rabani da iyayena, ka rabani da masoyi na sannan ka rabani da yata ma yanzu? Me ya rage min yanzu da baka d'aukeshi ba? Fad'a min me ya rage? Rayuwata? To ka d'auka gani gabanka..."
Had'a bakinshi yayi da na ta a zafafe yana tsutsa tare da yakice rigarta ta k'arfi da yaji ya nufi gado da ita, a hassale ya jefata ya kuma bi kanta ya taushe, da sauri sauri da kuma alamar k'eta ya bud'e k'afafunta yana son ankarar da ita ta dawo hayyacinta.
K'in yarda tayi da hakan ta hanyar kokowa da shi tana ta bille bille da dukansshi tana fad'in "Ka d'agani, ka d'agani na ce Musail, Allah ya isa tsakani na da kai, mugu azzalumi, kuma da yardar Allah zaka ga k'arshenka."
Cikin fitar hayyaci duk da yau ya shigo d'akin na ta ba'a bige ba, amma haka ya ware iya k'wanjinshi ya auna mata mari a fuska, bala'in daya ratsata ta hanyar d'aukewar jin ta da ganinta yasa tayi gum da baki ta dakata daga shure shuren.