Sashe 39
Lu'u Lu'u Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kallonta sukayi dukansu inda sarki Abdallah ke sakin murmushi, cike da raha da nishad'in daya jima bai samu irinsa ba yace "Ai d'aki zamu ware muku na musamman ke da shi."
Zaro ido tayi sai kuma ta kawar da kan ta ta tab'e baki tace" Ka daina fad'in haka."
Dariya suka saka inda sarauniya Bilkis ta jawo kanta ta d'ora a cinya tace" Rabu da shi kinji, kwanta ki huta."
Sarki Abdallah ne yace" Wane hutu kuma bayan yanzu zasu koma."
Da sauri Ayam ta mik'e zaune tace" Me? Yanzu kuma? Ni gaskiya babu inda zan tafi, na zo kenan kawai shi ya tafi."
Satar kallonta yayi ta gefe ido lokaci d'aya kuma ya d'auke kan shi, sarki Abdallah ne yace" Kin fa san duk sanda zai zo nan to ya kan faki ido ne, jimawar ta su a nan zai karkato da hankalin mutane da dama, kuma kinsan ba kowa ya san muna nan ba."
Jinjina kai tayi tace" Hakane, amma ina so na zauna da ita."
A nutse yace" Zaku zauna idan da rai, amma mu yi addu'ar komai ya daidaita tukuna."
Jinjina kai tayi kamar zata fashe da kuka ta kalli fuskar Ayam ta shafi kumatunta tace" Allah ya miki albarka, ki kula da kanki kinji ko."
Ita ma kamar za tayi kukan ta jinjina kai alamar to, mik'ewa tayi a kasalance ganin shi ma Umad ya mik'e, rumgume juna sukyi da sarauniya sosai har da matso k'walla, da k'yar suka rabu sannan ta juya ta rumgume sarki Abdallah, daddab'a bayanta yayi yace "Ki kula da kanki."
Jinjina kai tayi ta d'ago daga jikinshi ta kalli fuskarshi, dariya tayi ta jawo farin gemunsa tace "Ina son wannan."
D'an dungure mata kai yayi yace "Ja'ira, gemun na wa?"
Dariya tayi ta d'an mak'ale a jikin sarauniya tace "To ai yayi fari ne sosai."
Dariya suka saka gaba d'aya sai Umad daya murmusa yana girgiza kai dan shi ma abun ya birgeshi sosai, kallonta sarki Abdallah yayi yace "Kin san shekaru nawa ne a kai na kuwa?"
Da yar harara ta kalleshi tace "Zasu fi d'ari ne?"
Jawo hannunta sarki yayi hakan yasa ta tahowa kamar zata fad'a masa, sai kuma ya turata a k'irjin Umad yana fad'in "Kaga rabani da ita ku tafi kafin gari ya waye mu ku."
Tsit sukayi suna kallon juna saboda tana fad'owa sai ya d'auka ko zata fad'i ne sai ya rik'e k'ugunta gam da hannunshi, jim sukayi suna kallon juna sai kuma ta d'an shiga k'ok'arin zamewa, da sauri ya saketa tare da juyawa yace" Saida safenku."
Bai k'ara juyowa ba bare wani ya masa magana har saida ya fita, jiki a sanyaye ta bi bayanshi tana d'aga musu hannu, yana shiga motar ita ma ta bud'e ta shiga, saida suka ga tafiyarsu sun hau titi kafin suka rufe k'ofar suka koma ciki.
Ta yanda akayi suka zo nan ta haka suka koma gidan, saidai suna isa asuba tayi fadawa har sun tashi kowa ya fara shirin tsayawa kan aikinshi, wanda da musulmai ne da sallah suke a lokacin, ganin mutane na ta shawagi yasa Ayam rik'e hannunshi gam a matuk'ar tsorace tace "Babu ta yanda zaka barni na shiga ni kad'ai, kawai mu tafi tare ka rakani."
K'ok'arin k'watar hannunshi yayi yana fad'in "Sakeni malama, sallah zan yi."
"Nima ai sallar zanyi, muje idan ma kasheni za'ayi a kashemu tare." Tayi maganar tana jan shi zuwa ciki, ba yanda ya iya haka ya dinga binta har suka taka matakalar d'aya ta tura k'ofar suka shiga dan masu tsoron k'ofar basu iso ba, falon shiru babu motsi kuma babu haske, hakan yasa shi zame hannunshi ya nuna mata hanyar yace "To wuce."
Kallonshi tayi sai kula ta juya zata tafi, juyawa yayi shi ma zai fita suka ji muryar sarki Wudar yace "Daga ina kuke yarima?"
Cak ya tsaya ya rufe ido alamar sam bai so haka ba, ita ma da sauri ta kalli inda ta ji sautin, zaune ya ke ya saka tv gaba saidai bata san kallo yake ba ko kuma akasin haka, gyara tsayuwarta tayi tana kallon Umad daya juyo a hankali ya kalleshi shi ma.
Sosa k'eyarshi yayi cikin rashin gaskiya yace "Am.. Pah, dama..."
Da sauri Ayam tace "Yallab'ai ai kasan ni d'in dama na saba tashi a cikin bacci, wasu lokuta ma doguwar tafiya nake yi ba'a sani na ba, yanzu ma haka ce ta faru sai dai nayi sa'a ban yi nisa ba na had'u da d'anka, shi ne ya dawo dani."
Kallon Umad tayi ta yatsina fuska tace" Wannan baiwar ita tafi bani wahala kam, ina tsoron wata rana na b'ata a haka."
Juyawa tayi zata haura sama tace" Saida safenku, nagodz d'an yallab'ai."
Da kallo sarki Wudar ya bi ta har ta fara hawa saman, a kunyace Umad ya kalli mahaifin na shi yace" Sorry..."
Bai k'arasa fad'an abinda ya ke son fad'a ba ya tsaya cak, da sauri ya rab'a mahaifin na shi tare da k'arasawa gaban tvn, d'aukar remonte d'in yayi ya k'ara sauti, sunan da aka ambata wato *Ayam Utais* yasa ita kanta Ayam dake neman hayewa gaba d'aya ta dakata ta juyo ga tvn.
Da sauri ta shiga saukowa ta dawo suka k'urawa tvn ido, sanarwa ce ta b'atanta daga gwamnati, inda aka nuna canal Jacob da su Deeyam duk suna bayar da shaidar abinda suka sani, ba wannan ne ya d'aga musu hankali ba kamar kud'in da aka fad'a gwamnati ta sa zata bawa duk wanda ya kawo ko da labarin inda take.
Cikin rad'a Ayal ta matsa daf da Umad tace "Amma ai baka fad'a min gwamnati ma nema na take ba?"
Shi ma cikin rad'ar yace "Ni la bansan daga ina aka samu wannan kusurwar ba, ko me ye tasu manufar su kuma?"
Cikin rad'a tace "Ka binciko to, dan sam bana son rigima da gwamnati, saboda na tsani dokokinsu da kuma kurkuku."
Juyowa sarki Wudar yayi ya kallesu yace "Me kuke tattaunawa?"
A tare da alamar rashin gaskiya suka amsa da "Ba komai."
Jinjina kai yayi ya sauke numfashi ya kalli Ayam yace "Ba lallai mu wayi safiyar nan lafiya ba, dan jiya mahaifinki ya mana barazana kan cewa zai yak'emu."
Da mamaki suka kalli juna ita da Umad kafin ta kalleshi tace "Akan wane dalili?"
Kallon Umad yayi sannan ya kalleta yace "Saboda ke."
D'an k'ura masa ido tayi hankali tashe tace "To me ye abun yi?"
Ajiyar zuciya ya sauke mai nauyin gaske sannan yace "Kasa bacci na yi daren yau, shiyasa kuka sameni a nan ina ta tunanin mafita, mafita kuma d'aya ce zata sa ki kub'uta daga hannun mahaifinki, sannan ki samu dalilinki na zama a nan cikin aminci."
Girgiza kai tayi tace "Me ce ce wannan mafitar? Ka fad'a min ni kuma a shirye na ke inhar zata hana jinin mutanen. Da basu ji ba basu gani ba zuba."
Tsakiyar idonta ya kalla tare da kawar da duk wani fargaba da tsoro sannan yace "Mafitar ita ce *ki aure ni*."
Wani irin zaro ido tayi ta ja baya tana kallonshi a gurgunce, girgiza kai ta fara yi alamar sam ba zata iya ba, kai sam ba zata iya ba.
Umad kam wani bahagon numfashi ne ya taho masa da babu gaira babu dalili, wanda ya tabbatar da yana tsaka da cin wani abu ne da ya sark'e, a wani bala'in'en kallo ya dinga watsawa mahaifin na shi, wani abu yake d'an ji kad'an hak yana neman taso masa daga zuciyarsa a game da mahaifin na shi mai kama da jin haushi haushi da takaici takaici, sai yayi kamar zai yi magana sai kuma ya dakata, tabbas a razane yake kuma hankalinshi a mugun tashe yake, sai ya rasa dalilin samun kan shi a wannan yanayin da yayi a lokacin, shin kishin mahaifiyarsa ne yasa shi jin haka? Ko kuma dai martabar aurensa dake kan ta ne yasa ji haka a kan maganar?
Kallon Ayam yayi yana son jin me zai fito daga bakinta, yanda tayi sororo ta sauke idonta k'asa tana ta wainasu ya tabbatar masa da tunani take.
Da sauri ta d'aga kan ta ta kalli sarki Wudar ita ma da shi ma yake kallonta, cikin raunatacciyar murya tace "...
*Mai son samun na ta ta min magana akan wannan lambar 94-98-56-52*.
*Alhamdulillah*
01/01/2022 脿 11:38 - Mom Khalid: 馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
_*LU'U LU'U*_
馃懇鈥嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈煈┾€嶁潳锔忊€嶐煈�
*NA*
_SAMIRA HAROUNA_
_SADAUKARWA GA_
*'YA'YA NA*
馃挮鉁� *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*馃専
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_馃
鈽� *[ T.M.N.A]* 鈽� 馃摉馃枈锔�
https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/
_Bismillahir rahamanir rahim_
*22*
Da sauri ta d'aga kanta ta kalli sarki Wudar ita ma da shi ma yake kallonta, cikin raunatacciyar murya tace "Ina so na had'u da mahaifina yallab'ai."
A tsorace suka kalleta sai sarki Wudar da yayi saurin fad'in "Me kika fad'a? Kinsan me kike nufi kuwa?"
Jinjina kai tayi tace "E, na sani yallab'ai, ina so na ga fuskar mahaifina."
Girgiza mata kai yayi yace "Saboda me? Gimbiya Zafeera kasheki zai yi idan kika fuskance shi."
Jinjina kai ta sake yi tace "Na sani, amma kafin ya kasheni ina so na kalli fuskarshi, ina so nayi musayar numfashi da mahaifina, komai lalacewarsa shi dai ya kawoni duniya, kai kan ka da kake neman aure na a yanzu zan iya amincewa ne idan mahaifina zai saka min albarka."
Da mad'aukakin mamaki ya kuma kallonta irin duba na tsanake, Umad dake kallonta hankali tashe ne ya matsa daf da ita ya kalleta yace" Hakan fa ba zai yiwu ba, akwai had'ari sosai."
Mak'ale kafad'a tayi tace" Ba wani had'ari, kuma ma me ye asararku dan ya kasheni?"
Rumgume hannaye tayi ba alamar wasa tace" Ina so na je."
Numfashi sarki Wudar ya sauke yace" Kin tabbata idan har na sadaki da shi zaki amince da buk'ata ta?"
Tsurawa fuskarshi ido tayi na sakanni sai kuma ta d'aga kai tace" Na yi alk'awari."
A mugun tsorace ba tare da sanin yayi ba ya damk'i wuyan hannunta da bala'in k'arfi saida tace" Aouch!"
Kallonshi tayi a tsorace ita ma cikin siririyar murya tace" Yallab'ai you hut me."