← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 91 OF 141

Sashe 91

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

yarigata hakan yasa tafasa tashin, dudda baiwani ci abincin yayi vanda yakeso ba baidamu ba, dukowa yayi saitin ta baiji kunvan Hamad ba dake in abincinshi •yana taba waya ba yakai hannunshi daya vadaura a shoulder nata vakawo bakinshi yamanna akunnenta wani kalan yirrrrrr Yasmeen taji tasauke kanta kasa dasauri takasa komi, cikin wani mugun sexy voice Maheer yace "I love you Fateema Ibraheem Maheer" runtse idanunta Yasmeen tayi dasauri kanta akasa har lokacin kunvan duniua yagama kamata, cikin wani kalan salo dake kashe mace yace "Maheer is sorry forgive me" wani kalan sweet kiss yasakin mata mai kara atsakiyan kunnen yahada dadan cizan earlobe nata sannan yamike tsaye yawuce dasauri Baba dayaji tafiyanshi yace "kagama cin abincin ne"? Ahankali yace "nakoshi" yawuce yafita daga dakin saida Yasmeen taji rufo kofa ta iya bude idanunta ahankali takasa dago kanta wani kalan kunyan Hamad taji tanaji dudda tasan baiji abinda Maheer yafada mata akunne ba har Baba ma dake kusada ita baiii ba amman tasan zaisa lokacin dayama kunnenta kiss, abincin daya bari takalla wani iri taj ganin baici sosai ba bayan tasan yanda yake cine abincinta tass dasauri ta dauke kai itama ta ture abincin gabanta tace "Baba nakoshi" dasauri yace "to je abinki sama kihuta, Hamad ya gyara wajen idan mun gama" wucewa tayi tawuce sama tabude dakinta wani rose din tagani an ijiye kan side drawer gadon dakinta ga note agete, kofan tayi tarufe takaraso cikin dakin ahankali tazauna saman gadon tana kalion roses din kafin tasaka hannunta tadauka tadaura kan cinvanta takai fuskanta daman su they smell damn good, note din tasa hannu tadauka takalli rubutun dudda tadade kafin tagane amman ta iya takaranta. "Forgive Maheer" Shiru tayi kafin kawai tarungume flower ajikinta tai shiru feeling kaman shi ta rungume, sake dawo mata komi yayi dasauri tajefar da roses da note din ta tashi tahau gado dasauri tareda juya baya taja bargo tarufa abinta babu abinda kemata dadi sai tuna maganan daya mata a kunne take Yau kusan all through Baba baki yaytayi baiyi hira da ita kaman yanda yasaba ba, tana zaune kan dadduma bayan tsoron Allah kudaina karanta mini littafi duk wacce Takaranta batare daya biyaba ban yafeba. tashanye yasa dasauri ta tashi tasaka slippers tabude kofa ahankali tafito tafara tafiva tana shakuwan tasauka kasa bataga kowa agidan ba, kitchen tashiga tabude fridge taciro goran ruwa tabude takai bakinta tafara sha dip kitchen din yayi duhu ko'ina ma yay duhu har wutan bayan gida datake gani ta window kitchen alamun an dauke wuta ne abinda bata taba gani ba tunda tazo gidan, zare ruwan tayi daga bakinta ganin kaman tafiyan mutum yasa adan tsorace tace "Babaaa duhuu" juyawa tayi dasauri gain kaman mutum taje gani yana dumfarota dudda batagani tai hanyar kofan kitchen din karaf taji an riketa tareda mannata da bango o yadan matseta cikin wani kalan murya yace "FATEEMA". [7/23, 11:01 AM] SAFIYYA: KYALKYALIN KAUNA
Chapter 91 · 0% Book details