Sashe 100
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yace "ki kula da kanki kinji and ki dage da karatun ki Allah ya tsareku Allah yabaku zaman lafiya saida safe" gyadama Baba kai tayi kaman yana gabanta tace "to" katse wayan Baba yayi tabi wayan da kallo Baba ko bazama ta iya bayanin shi ba, Baba na sons at the same time Baba is strict at the same time Baba is not playfull, jibidai Baban su Hamad yanda yake nan nan da ita yana wasa da ita hira da ita yana bata labarai shikuma Baba shi tashi soyayyan ba haka bane baya wayan nan hiran dasu saidai kome yaranshi ke bukata Baba zai basu, sannan ya tsareku ya tabbatar kunci kunsha kuma kun saka sutura daidai karfinshi amman hira da yaranshi da wasa baya agenda Baba ijiye wayan tavi jin ana kiran magrib tamike tsaye da kyar tana tafiya tana bubbude kafa tawuce bayi danyo alwalan sallan magrib din. Har akai isha'i tayi da kanta ta lallaba taje takara gasa kanta da kyau tai wanka tazo tashirya cikin wani craxy short da rigan shimi na bacci pink tai wanka da turare, agogo ta kalla kusan 9 daukan wayan tayi tai dialing number Maheer dudda tanaso tahana kanta takasa, ringing daya yadauki wayan kafin tai magana yace "Madam din Maheer nakusa gida" dan turobaki tayi kaman bazata aikaba tadan juya ido tace "maisa kadade?" Dan shiru Maheer yayi kawai yana murmushi idan kaga Yasmeen bazaka taba yarda she can do some things ba, but wth he loves the question that means she care about him sosai anatse yadan rage gudu dan yariga yashigo anguwan su yace "I went to the pharmacy, daganan nai salla saina biva wani waje to get you the gift for making me your 1st Man" Dasauri ta zare wayan daga kunnenta akunyace jin maganan da Maheer yayi tana murmushi kafin taja zani ahankali ta rufa tana sauke ijiyan zuciya tai shiru komi daya far tsakaninta da Maheer nadawo mata tana kara tuna yanda suranshi yake dazu data kalleshi yana bacci wani kalan yanmnnn taji dasauri ta runtse idanunta tai lamoooo. Har gyangyadi yasoma kwashanta taji ana bude kofa hakan yasa tabude idanunta kadan tana kallon kofanta dataji ana dumfarowa da sallama chan kasa yabude kofan hada idanu sukayi dasauri tadauki karamin pillow tadaura kan fuskanta tana murmushi ahankali tundaga kan kafanta yake kallo har zuwa kayan datasaka da yanda ass nata yafito sosai bakaramin kyau tamai ba maida kofan yayi varufe ahankali yakaraso cikin dakin ya ijiye duka abubuwan daya siyo yazo bakin gadon yazauna yakai hannunshi dasauri yadaura kan ass nata yay squeezing cikin yar kankanuwan murya yace "barakimin oyoyo ba" makemai kafada tayi tana kara danne filon abakinta tace "ai fada muke" cikeda wayau yace "najito yimin oyoyo kadan saimu cigaba da fadan" ture filon tayi daga fuskanta dasauri tadago kanta ta kalleshi, kanne mata idanu yayi yace "pleaseeeeee" batasan lokacin data yunkuro zata tasoba zafin dataji yahanata hakan yasa Maheer yakai hannunshi yatayata tashi cikin lallashi yace "sorry u are in pain because of me" wani kalan shigewa tayi jikinshi dasauri ta kankameshi some love basai an fada da baki ba shi karan kanshi yasan matanshi na sonshi sosai, sundan dade ahaka yana shafa bayanta kafin ya manna mata kiss a gefen wuya yace "zokici abinci" yay maganan cirota daga jikinshi ya zaunar da ita akan cinyanshi yadauki takeaway dayayo musu yabude yashiga bata ahankali takeci feeling kaman wata yar babynshi sabida yanda yake nan nan da ita taci ba laifi yabata magunguna tasan ma ciwonta ne tasha sannan yadauki wani magani dake cikin tube a kwali yanuna mata tareda kashe mata idanu yace "this will end our problem today" dasauri tasauke kanta tana makemai kafada kafin tawani turobaki tafashe dawani sangartaccen kuka tace "ni ai ban warkeba kabari na warke" bakinta ya kalla ganda take maganan dasauri ya harde kafafunshi idan baiyi hankali ba yarinyar nan zatasa 24hrs amike zaa dinga gain abunshi, gently yawani kalan sata ajikinshi anatse yace ") want you kiji zafin kigama ne yau sabida ki huta bakiga yanda kikasha wahala yauba all because ki gudun wajen Baba" sake makemai kafada tayi zatai magana dasauri yace "your gift" yay maganan yana daukan wani cute small bag Yasmeen na kallonshi yaciro wata yar karaman akwatin sarka yabude dasauri Yasmeen ta tashi ajikinshi takai hannunta zata karba wani simple sarka ne na diamond Mai bala'in kyau dakeda pendant na heart sai wani wal wal yake sabida hasken autan dakin, ahankali Yasmeen tace "woow" daura fuskanshi Maheer yayi awuyanta dan tana kan cinyanshi yacire sarkan daga box din yadaura kan hannun Yasmeen Awani irin hankali yana kallon fuskanta yace "yayi kyau"? Hannunta tasa tashafa tace "Wallahi yayi bala' in kyau bantaba gain sarka dake kyalkyali like this one ba" murmushi Maheer yayi yace "lemme show u something" yasa hannunshi da sauri yabude pendant na heart din saiga hotonshi a gefe daya nata agefe daya, wani irin karamin ihu Yasmeen tayi tawani rike Maheer tace "woowww kallemu dama kanada hotona"? Dan murmushi yayi yakalli yatsunta yanda take shafa fuskanshi bama kanta take tabawa ba yayi murmushi yace "hoton da akamiki ne ranan bikinmu Hamad duka yaturamin awayana, abinda yasa na dade awajen kenan saida natura musu hotunan akai printing akai maidashi karami aka manna" ga mamakinshi wani kalan juyowa Yasmeen tayi tawani irin shige jikinshi ta rungumeshi kamkam ahankali tace "thank you mijina" saida Yasmeen tafadi haka taji wani kalan mahaukacin kunya nokewa tayi ajikinshi sosai Maheer yayi murmushi yace "you are welcome matata bari nasa miki" vacirota daga jikinshi yasa hannunshi yakarbi sarkan daga hannunta yabude yace "rike gashinki" kwashe gashin daya baje abayanta Yasmeen tayi ta dagesu sama shikuma Maheer daya Riga yabude sarkan yarike da two hands nashi vasamata ya balle maballin abayan wuyanta taredakai kanshi bayan wuyan yamanna mata wani light kiss mai kara saida jikinta ya amsa. Juyoda ita yayi gabanshi tayi facing nashi suka hada ido wani irin kallon soyayya sukema juna da kyar Maheer ya saukar da idanunshi yakalli sarkan awuyanta yama wuyanta kyau sosai baisan sanda yakai fuskanshi saitin wuvanta ba hakan vasa Yasmeen tashiga numfashi da sauri sauri saukan bakinshi taji akan wuyanta yabata wani irin tentalizing kiss dunkule hannun ta Yasmeen tayi gam gam koya rage mata yanda takeji, ahankali Maheer yasa hannunshi yakwantar da ita kan gadon yasa kanta akan filo shima tahowa yayi • ya kwanta akan filon daya daura kanta yay facing nata yana kallonta yanajin daukan numfashinta kaman yanda itama keiin saukan numfashin shi kan fuskanta, gently yakai hannayenshi yakama nata yadaurasu duka akan kirjinshi kafin awani irin hankali yace "open vour eves" bude idanunta Yasmeen tayi ahankali tadaurasu kan na Maheer dake dab da ita akan filon, cikin murya dake bala'in ratsa zuciya yace "Fateema" awani irin hankali Yasmeen tace "Ya Maheer" sake kankame hannayen ta yay akan kirjinshi sosai, cikin tsantsan so dakuma honesty yace "I love you Yasmeen sama da rayuwana" dan lumshe idanu Yasmeen tayi tabudesu dan wlh tasan hakan taji hakan tasan babu ko karya daya a magananshi, cikin kwantacciyan murya Maheer yace "I want to tell you everything akaina but haryau nakasa tattaro courage din gayamiki" shiru Yasmeen tayi tana kallonshi tanajin vanda zucivanshi ke beating yana maganan, dan fuzar da iska yayi kadan kafin yace "you are a blessing daga Allah arayuwana, daga ranan dana ganki nafara ganin rayuwan nan da duniyan nan gabaki daya daban dayanda nasaba ganinta" yadanyi shiru yace "daga ranan dana fara ganinki nasan cewa ashe inada goodside afterall I am not that monsterous Pablo da aka sa nai believing I was, mara imani, mara tausayi, mara emotions da sauran su" yasakeyin dan shiru, awani irin hankali yace "saninki was the first abu in all this ears dayasa nafara drifting daga aiki kadan kadan" yasake shiru yace "soyayyanki yasa nai shige da fici nasami fake lecturing job I was just there to teach for some time kafin asalin lecturer yadawo daga leave" yadanyi shiru kafin yasaki murmushi yana kallon fuskan Yasmeen dake kallonshi sosai yace "but after I see you naga no I think wanna koyarwan ma bazaiyi mini maganin abinda nakeji azuciyata ba saidai aure" yay shiru tareda lumshe idanunshi saikuma yakara kankame hannunta yabude = idanunshi taga sundanyi jaaa ahankali yace "tunda nake bantaba kashe kowa ba wallahi Fateema, banma taba cutarda anybody ba arayuwana, rayuwana has always been school, bayan school sai wannan sana'ar, 0 bantaba looking simple ba ko ordinary, I always have that mugu boss look sabida aii torona but bantaba cutarda kowaba" kana gain idanunshi kasan gaskiya yake fadi ahankali ya fuzar da iska yana kallonta ido cikin ido yace "nagayamiki zan kashe Baba da family ki just to get you to marry me ne dan naga kinada toro, I was madly in love with you da banga ta hanyan dazan iyabi na aureki ba inba tahaka ba, I didn't wanna kidnap u again, banso kuma na gudu dake naje wani waje amana aure ba, wanted a blessfull marraige auren da iyayenki ne zasu daukeki dakansu su bani with lots of blessings, I couldn't think of any other way but to threaten you" vayi shiru yana kallonta kaman vanda take kallonshi idanunshi sunyi jajir, ahankali yace "bantaba saninki ba ko anything about you Baba ya kwace mana kaya, I called him bai saurareni ba balle yabani kayan, I have to look for weak point nashi something dazai iya taimaka mini wajen breaking nashi yabamu kayanmu that's the reason nasa aka kwasoku duka for once banmayi tunani zai iya barinku kuyi 24hrs awajena ba baisaki kayanba but apparently Baba is stubborn sama da yanda nai tunani, da ace ranan vasaki kavana da ranan zan sakeku danni karan kaina I don't want girls in that house da ake shaye shaye ga maza all over, but Baba bai saki kayan ba, lokacin kuma dayatashi sakin kayan bai saki duka ba saisa na rikeki ban rike kanniki ba, I hold you because I have this wired feelings akanki alokacin I was curious" Maheer yay shiru ahankali yacire hannayen Yasmeen dagakan kirjinshi yakai zuwa kan bakinshi ya mannama hannayen nata kiss murya chan kasa vace "Fateema I am sorry about everything dana miki, can you find ko a tiny place ne in your heart to forgive