← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 64 OF 141

Sashe 64

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

yarike wani kalan spark daga
Yasmeen harshi sukaji amman babu
wanda yanuna sabida mutane,
dagata yayi hakan yasa ta taso
ahankali kaman kwai kanta akasa
gabanta na faduwa sosai, ganin taki
kallonshi yasa cikin wata sassanyar
murya Maheer yace "Fateema" ihu
dakin suka dauka awwwwwn kaman
ana wani drama awajen har ture ture
ake daga waje dan aga meke faruwa
adakin Ammi sabida ihun dake tashi,
Duk yanda Yasmeen taso tadaure
karta dago idanunta kasawa tayi
gently tadago idanunta da akama ado
asama da kasa ta zuba akanshi
Maheer jiyayi wani abu yadaki
zuciyanshi baitaba sanin Yasmeen is
this beautiful ba sai yau Ya Allah!
Yafadi ahankali lunshe idanunshi yayi
yabudesu kafin ahankali yakara one
step zuwa gabanta yabata wani kalan
hug dabai taba bataba zokaji ihu da
tapi da ayiriri babu wanda ba'ayi
adakin Ammi Yasmeen duk yanda
taso ta danne kukan datakeji saida
yazubo sharrrr atare zuciyoyinsu ke
bugawa kasa sakinta Maheer yayi
harsaida Hamad yace "Malam tazama
taka fa" akahau ihuuuu kaman zaa
tada dakin sannan Maheer yasaketa
akunyace kafin yajuya dasauri su
Hamad suka bishi ana ihuuu ana
taka ta" akahau ihuuuu kaman zaa
tada dakin sannan Maheer yasaketa
akunyace kafin yajuya dasauri su
Hamad suka bishi ana ihuuu ana
dariya ana ayiriri kavwayen Sa'a suka
kalli Yasmeen dake goge hawayen
datake tace "wannan kukan farin ciki
ne wih mijinki ya bala'in hadu" kaman
jira take afadi haka tashi tayi da gudu
tai uwardakan Ammi tahau kuka
jikinta gabaki daya kamshin Maheer
yake mata daga rungumeta dayayi
itadai ta shiga uku.
Wuraren7 motocin su Hamad da
abokanenshi sukai layi agaban gidan
Baba daukan amarya, aka nemi Baba
ki
Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa
yadau saya yakirashi yace "kana ina
Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa
baran iya agabana adauki y'ata akaita
gidan wani ba, just do the needful on
my behalf nariga namata addu'a jiya
nabata abinda zan bata but I can't do
this" shi kanshi Baffa saida Baba ya
ashi tausayi badan komi ba saidan
yasan yanda Baba keson yaranshi
ahankali yace "be strong Ibrahim
kamata addu'a sannan kasan cewa
aurar da diyarka da ranka da
lafiyanka ma rahama ce na ubangiji
Ko sama ko kasa baa ganshi ba Baffa
yadau saya yakirashi yace "kana ina
Ibrahim" ahankali Baba yace "Baffa
baran iya agabana adauki y'ata akaita
gidan wani ba, just do the needful on
my behalf nariga namata addu'a jiya
nabata abinda zan bata but I can't do
this" shi kanshi Baffa saida Baba ya
ashi tausayi badan komi ba saidan
yasan yanda Baba keson yaranshi
ahankali yace "be strong lbrahim
kamata addu'a sannan kasan cewa
aurar da diyarka da ranka da
lafiyanka ma rahama ce na ubangiji
akwai wayanda basu rayu sunga
Auren yayansu ba you should be
grateful kai Allah ya nuna maka,
kabama Yasmeen tarbiya mai kyau
har takai minzikin aure kuma ka aurar
da ita so Alhamdulillah"
gyadamai kai Baba yayi yace
"hakane Baffa" katse wayan Baffa
yayi aka kawomai Yasmeen yamata
fada mai sosarai yagayamata Baba
yana office yace atafi da ita, nan fa
Yasmeen kuka kuka saida Baffa yayi
da gaske ta I shiga mota su Farida da
Nana suka shishiga yan uwan Ammi
kawaye da abokan arziki akabi
Yasmeen aka kaita gidanta.
babban gidane gidansu Hamad
sosai mai bangare uku duka kuma
duplex duplex ne, bangaren Baba,
bangaren Hamad dayake arufe baa
gama gyaran shi ba, sai bangaren
Maheer da aka gama gyara shi yay
kyau, saida aka fara kaita bangaren
Baba makaho da matayen su
Malam Sani da Liman da mutanen
anguwa ke wajen suka karbi
Yasmeen akai wasu al'adu aka
mata kyauta sannan aka tafi da
Yasmeen side dinta wowwww is as
if dama Baba chan duka
kudadenshi tarawa yake yama
Yasmeen kayan daki dan wlh babu
harkan karanta gidan Yasmeen
kaman na diyar gwamna sama aka
kaita ana wake ana shagali. 3:05 PM
Wuraren 1 Hamad yashigo dakin
daidai Maheer na fitowa daga wanka
daure da towel a waist nashi, saikuma
23 karami dayake tsane kanshi dashi
dasauri Hamad yay wajenshi yace
"wai ya akayi kabari yan uwa su
kwanan maka"? Dan kallonshi
Maheer yayi saikuma awulakance
yace "to akaina suke"? Baki Hamad
yasaki yana kallonshi saikuma yayi
da sauri Hamad yay wajenshi yace
"wai ya akayi kabari yan uwa su
kwanan maka"? Dan kallonshi
Maheer yayi saikuma awulakance
yace "to akaina suke"? Baki Hamad
yasaki yana kallonshi saikuma yayi
shiru yajuya zai fita daga dakin
saikuma yadawo ciki,
Maheer na kokarin bude wardobe
Hamad yashiga gabanshi cikin dan
fushi yace "ka dauka bana lurada
kaine this past few days"? Cigaba
da tsane kanshi Maheer yayi
kaman badashi Hamad yake
magana ba hakan yasa Hamad ya
maheer na kokarin bude wardobe
Hamad yashiga gabanshi cikin dan
fushi yace "ka dauka bana lurada
kaine this past few days"? Cigaba
da tsane kanshi Maheer yayi
kaman badashi Hamad yake
magana ba hakan yasa Hamad ya
kule yace "Maheer just because ina
maka shiru ina barin ba is because
banso ina takura maka ne but listen
to this dan someone needs to tell
u" yay maganan tareda sa hannu
ya fizge karamin towel din da
Maheer ke faman tsane kanshi
dashi ya jefar kasa hakan yasa
Maheer yakalleshi ranshi abace,
shima rai abace Hamad yace "fight
it as much as u want bazaka taba
getting rid of the feelings dakake
jima that girl ba which is love!"
Wani kalan kallo Maheer yamai,
Hamad yace "ohhh are you
shocked? Maheer you are madly in
love with Yasmeen!"
Chak Maheer ke kallonshi, Hamad
yace "I've known you all my life
babu wanda zai iya cewa yasanka
kaman ni Maheer bantaba ganinka
go out of your way for anyone ba
sai for this girl!" Yanuna kofa yace
"you fought that evil woman for
Yasmeen! Kasami accident sabida
Yasmeen! You go out of you way
kasami lecturing work for
Yasmeen! Kaje kai lectures for
Yasmeen! Kayi aure for Yasmeen!
Kaida babu abinda katsana kaman
aure, you've lost yourself for
Yasmeen! Kabar business naka for
Yasmeen! Kayi karya zakai tafiya
kataho nan for Yasmeen! Maheer
what do you think? Are you that
dump dabazaka gane cewa all this
abubuwan nan dakayi kayi sune
sabida ka kamu da matukar son
9 Yasmeen?"
Tunda yake maganan wani kalan
dim dim dim gaban Maheer yake
bawai yanaso ya karyata Hamad
bane deep down yasan kusan
hakanne dan all abubuwan nan
dayayi baitaba yinsu ba but then
again he don't want to accept cewa
son Yasmeen yake, yarinyar
comissioner of police, dawani
kalan sauri yajuya yabama Hamad
baya bakinshi har rawa rawa yake
yace "I...I...Hamad I don't love
her..." Yajuyo dasauri yakalli
Hamad yadan yatsine fuska yace
"bansan metamin ba kawai I can't
get her out of my head ne she is
disturbing my peace tasa ina
loosing focus, na aureta ne sabida
nasan tunda yanzu tana taredani
always I will get myself back and
resume back my business kasan
how many contracts muka rasa
kwanan nan sabida bananan?
My business is shaking" f*ck your
business Maheer!" Hamad yafadi
ranshi ya matukar baci kaman zai
mari Maheer, cikin ihu yace "kayi
aure bazaka natsu kadaina
maganan wannan banzan business
din da matarchan ta dauraka akai
ba, Maheer which of the favours of
Allah can you deny? Allah yayika
you are gifted Maheer and talented
you are smart kome kasa hannu
yana habbaka, Maheer ni nan
akwai kudinka dake wajena about
15m bai isheka ka bude wani
business kafara ba kabar empire
chan kabar matan chan kariga kai
aure kuma kabar gidanta kacigaba
da rayuwanka anan bazata taba
sanin kana nan ba, Maheer wat
else are you looking for, you have
me"

Hamad yanuna kanshi idanunshi
sunyi jazur kaman wanda ke shirin
kuka, muryanshi yay rauni sosai
yana rawa rawa yace "Maheer you
have meee, meee Hamad your
brother" hawaye suka cicciko a
idanunshi, ahankali Hamad da
maganan shi yay sanyi sosai yace
"you have Baba, you have the girl
the girl you love Maheer mekuma
kakeso? Why can't you leave those
bad people and and kazauna
anan"?
Hamad yakarasa maganan hawaye
na fitowa daga idanunshi wani
kalan sanyi jikin Maheer yayi
kaman kankara dasauri yajuya yay
kofa yafita daga dakin, tsugunnawa
Hamad yayi ahankali yarasa me
matarnan tama Maheer, amman
koma menene yasan Allah baya
bacci, wannan auren kadai is prove
cewa Allah baya bacci and her end
is near, sannan Maheer zai kubuta
daga hannunsu, Maheer zaibar
musu komi, Maheer will be a good
man In sha Allah.
Shakur invited Hasnah Tanko

EPISODES
Chapter 64 · 0% Book details