← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 141

Sashe 47

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Shigowa dakin Maheer yayi dasauri tadago kanta tana kallonshi karasowa yayi gaban gadon yadan kalleta ahankali yace “how you”? Murmushi tayi tace “fine” zama yayi kan kujeran bakin gadon yadaura kafa daya kan daya yana daddanna wayanshi, yanda yay shiru bayako kallonta abin damunta yake, so take yadinga nan nan da ita, murya chan kasa tace “ance kanata waya awaje” dago kanshi yayi yazuba mata idanu, gabanta na faduwa dimdim tadaura ahankali tace “dawa kake waya”? Tsareta da mayun idanunshi yayi anatse yace “El Hayat na Iran” dasauri tace “wanda kataba turama application kanason kazo kai survey kayansu idan sun maka ka kawo nan nigeria”? Dan gyadamata kai yayi he hates lying but Allah ma yasan he just wanna get away from her, murya chan kasa yace “I need to leave for Idan gobe” dasauri Hajiya tace “zan bika mutafi tare” makirin kallo yazubamata kaman ubanta yace “nataba tafiya dake”? Girgixamai kai tayi ahankali kaman yar yarinya, cikin dan kakkausan murya yace “what made you think I will compromise yanzu”? Dan shiru tayi kafin ahankali cikeda damuwa tace “to yaushe zaka dawo”? Dauke kai yayi tareda yatsine fuska awulakance yace “once am done” gyadamai kai tayi kaman tafashe da kuka takeji cikeda lallabawa tana kallonshi tace “yau zaka kwana agida to”? Juyowa yayi yakalleta, ganin yanda idanunta sukai zuru zuru ta rame kaman ba itaba yasa yadaga mata gira daya alamun eh batare dayayi magana ba, wani kalan murmushi tayi sosai tace “to akira Dr yazo ya sallameni tunda gashi magrib yayi” anatse yace “your BP is still high” dasauri tace “bagaka nan ba tunda muna gida tare u will manage it for me nidai mutafi gida” shiru yayi tareda dauke kai daidai nan Dr yashigo tace a sallameta hakanan aka rubuta mata aka bata magungunan ta suka tafi motan Maheer da Dan yakawo tashiga baya shima Maheer yashiga, this time around bataji kunyan Dan ko direba ba infact she wants the whole world susan tana tareda Maheer shigewa jikinshi tayi ta kankameshi tareda kwantar da kanta akirjinshi, dan kallonta Maheer yayi kawai ya daukekai direba yatada motan sukabar asibitin bakaramin dadi Hakiya taji ba ganin yabarta ajikinshi baice komiba hamdala tayi azuciyanta tace my Pablo is back Alhamdulillah.

Sai wajajen 8:30 sukakai gidansu lamo tayi ajikinshi kaman tayi bacci har cikin ranta sotake yadauketa itama kaman yanda yadauki shegiyan yarinyar nan, fita daga Dan har direba sukayi daga motan Dan yazo tabaya yabude kofan batare daya kalli ciki ba, dan kallonta Maheer yayi ganin yanda tai bacci hannunshi yadaga ahankali yadan tureta daga jikinshi yace “wake up” bude idanunta tayi kaman wacce ke bacci takalleshi baki tabude zatai magana yafice daga motan bai jirata ba yay cikin gida abinshi murmushi tayi tace “jikin baby yafi gado dadi wlh” saukowa tayi itama tabishi abaya, dakinta tawuce bayi wanka tayi Dan yay knocking kofanta hakan yasa tace “come in” cikeda girmamawa ya ijiye mata takeaways daban daban guda 4 yace “Sir yace nasayo miki abinci kici kisha magani” murmushi tayi sosai tace “thank you Dan” juyawa Dan yayi yafita zama tayi taci abincin takoshi ciwon datake yabace kaman ba itaba, bayi takoma tai brush tafito, wani arnen kayan bacci tasaka milk ta feffesa turare sannan tadauki magungunan ta tafito lokacin kusan 10:50 nadare, direct dakin Maheer tayi ahankali tabude kofan dakinshi dakin bawani haske sosai yana zaune kan gado da towel daure a waist nashi kaman bai dade da fitowa daga wanka ba, system akan jikinshi yana aiki, dakin na mahaukacin kamshi, kallo daya yamata ya maida kanshi kan system dinshi yacigaba da abinda yakeyi, maida kofan tayi tarufe ta taho ahankali zuwa bakin gado zama dab da shi tayi kaman zata shige jikinshi batare daya kalleta ba yace “what”? Magungunan ta tamikamai tana wani irin kallon jikinshi tace “bansan yanda zansha maganin ba kuma bakazo kabani ba saisa” dan kallonta yayi saikuma ya maida kanshi kan aikin dayakeyi kusan 10min yayi yakarasa aikin yarufe laptop din ya ijiye kan side drawer sannan yamike tsaye ruwa yawuce yadauko kan dayan side drawer din Hajiya tabishi da kallo sannan yadawo hannunshi yasa ya karbi magungunan ya shiga babbalo wayanda yakamata tasha sai wani irin murmushi take dadi yagama kasheta, bata magungunan yayi a hannu sannan yabude ruwan goran yabata ahankali takarba tasha hakan yasa yakarbi goran ruwan ya ijiye kan side drawer zai wuce dan zuwa closet sa kaya karaf tarikeshi hakan yasa yajuyo yakalleta, cikin wata kalan sanyin murya tace “Pablo ai bazaka taba rabuwa dani bako”? Wani kalan kallo yamata zarrrr hawaye yafado daga idanunta saikawai tafashe da kuka tace “kayakuri nadameka da tambayoyi I am just so afraid of loosing you ne, Pablo Wallahi tallahi irin son danake maka ni karan kaina yana bani mamaki, I love you sama da yanda nakeson kaina I love you baby” tai maganan tana tashi ahankali shigewa jikinshi tayi takankameshi sosai takai hannunta kasa zata kama gabanshi rike mata hannu yayi ita she can’t remember the last time da Pablo yabari ta taba gabanshi, kokuma tai romancing nashi ko kissing nashi baya bari, iyaka ta nuna tanaso kawai yajefar da ita yacita kaman jaka babu wasa babu anything rabon data tabashi tunda yafarakai su 17-18yrs, murya chan kasa tace “mesa baka bari natabaka”? Cikin kakkausan murya yace “I don’t want” murya chan kasa tace “to ni katabani play with me Baby” cikin kakkausar murya yace “I don’t want to” shiru tayi tana kallon fuskanshi cikin tattausan murya kaman mai bara tace “to dan Allah kayimini sex karna mutu da kewanka, ka taimaki rayuwana ko BP na ya sauka” kokarin tureta yayi dasauri ta kankameshi tace “wlh zan mutu idan banjika cikin jikina ba” yanda ta rirrikeshi numfashinta har wani iyo yake, fizganta yayi kaman wata mara daraja ya wurgata kan gadon yabita azuciye ya shigeta tareda lumshe ido sabida fuskan Hajiya daya gani ya rikida zuwa na Yasmeen, tsayawa yayi chak yakasa motsi bai bude idanu ba hakan yasa Hajiya tace “baby na”? Bude idanunshi yayi dasauri Yasmeen yasake gani tanamai murmushi girgixa kanshi yayi dasauri kaman mai ciwon hauka yabude idanunshi Yasmeen yasake gani ta janye jikinta tazare rigan bacci ta ta yar, murya chan kasa ta yanda shi kadai zaiji maganan shi yace “you are not real” dasauri Hajiya data yarda riganta tana murmushi tace “is real baby na, fuck me yanda kakeyi da kana 17 yrs” sake girgiza kanshi Maheer yayi yakulle idanunshi yabude ganin Yasmeen yasa dawani kalan sauri yafada jikin Hajiya.

Wani kalan kankame Hajiya yayi abinda baitabayiba jikinshi yahau bari murya chan chan chan kasa yace “I love youuuu!” Wuhuhu Hajiya jitayi zata zare, “I am in love with you” Maheer yafadi chan kasa kafin yashiga sakinmata kiss masu zafi ita kanta Hajiya abin yamata kaman baya hayyacinshi hakan yasa tajawo wayanta dasauri yana kissing nata din tabude recorder takunna dan tamai playing gobe yaji yanda ya zauce shima yay kewanta. Ahankali Maheer yace “I love you so much” dasauri Hajiya tace “da gaske baby na” murya chan kasa Maheer yace “yes” ahankali tace “to sha mamana ingani nasanka da bala’in son nono dakana yaro kafin kazo ka kisu, sha nagani” kallon fuskan Hajiya yayi da idanunshi dasuka kankance sosai ganin Yasmeen still yake gani yasa yakalli boobs din wani kalan jansu yayi yasa abaki yana nishi Hajiya ta haukace ita kanta mamaki take what has come over him dan yanda Maheer ke moaning zaka dauka zai fasa gidan ne kaman bashiba yaron dako tari bayayi idan suna sex saidai kadingaji tastastas na hitting nata dayake, ganin datayi Maheer na neman hallakata dan kaman zai amshi ranta yake cinta yasa ta tureshi tadauki wayan ta da gudu da rarrafe tafice daga dakin Maheer ya kife agado yakasa motsi ya rike gabanshi da hannu sosai, Yasmeen kawai yake gani, yana tuna randa ta rungumeshi da karnuka suka biyota, da yanda takemai kuka take murmushi take hararanshi take tsoronshi wani kalan kara yayi ya matse gabanshi sosai yace “I loveeeee youuuuu ahhhhhh” yayi uban exploding da kusan he can’t even remember the last time he cum from sex sai yau, lumshe idanunshi yayi yanajin yanda yabata gadon duk uban AC dake dakin wani kalan gumi ke ketomai gabaki dayan jikinshi yajike.
Why was he saying I love you I love you yana ganin fuskan yarinyar nan? Did he just fantasize over the girl yay releasing? Is something wrong with him kodai yafada ma Hamad ne? Cus he can’t understand all this abubuwa dayake sabida ita, yakasa hakura da tunaninta he just wants be in environment datake hence dalilin dayasa yay magana abashi lecturing a FCE akayi transferring malamin da aka bashi position nashi to another school, bayan yasa Wike yakawomai all information akan yarinyan, why why why? Mesa he wanna see her again? Yanason yaganshi a inda take? Yana ganin fuskanta? Yana imagination da ita, is this love? Fuuuuu fuzarda iska yayi yasake lumshe idanu ahankali still yana ganinta kafin ya kudirci aniyan koma menene he will confront the girl and knows meke damunshi.

Tashi zaune yayi ahankali yana yatsine fuska tareda jan zanin gadon ya tattare yawuce bayi dashi yajefa a washing machine shikuma yashiga yin wanka.

✨SPARKLES OF AFFECTION ✨

✍🏻M SHAKUR

EPISODE 4️⃣1️⃣

Jama’a ina sababbin amare da matan aure dasuke so su koyi abubuwan da basusan da akwaisu daba, M shakur dinku is back again with another banging class na MATAN AURE dazan fara muku next month dazaran nagama wannan novel din na KYALKYALIN KAUNA💃💃💃

Classes namu asabar da lahadi ne na tsawon wata daya wato 4 good weekend classes kenan.
Ki shigo class dina lemme teach you how to catch your husband a hannu ba kayan mata ba magani tsabagen iyawa kawai da kwarewa a harkan oza room🥰
Registration is 1k
Chat me up idan kinason shiga wannan class din nawa.
wa.me/+2347012181461

https://vm.tiktok.com/ZM2DAkuct/

Fitowa yayi daure da towel kawai yawuce kan dogon kujera ya kwanta yay shiru yana kallon sama damuwa tamai yawa is just as if Yasmeen tashigo rayuwanshi tace yadaina komi banda tunaninta lumshe idanu yayi dasauri jikinshi na amsawa feeling her inside his blood stream.
Chapter 47 · 0% Book details