Sashe 11
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
FREE PAGE
Ganin yanda ya tsaya kikam yasa Nas yace “zauna mana tunda kasamu yadan shiga ciki, kabiye ta Pablo you will die fa, baya bacci kwata kwata shi I think yanada insomnia, lumshe idanun yan mintinonin nan biyu dazakaga yayi idan yanashan taba shine baccin shi, dan haka kadinga bacci idan kasami sarari, karkazo kasami matsala” murmushi Dan yayi yace “a’a ko kadan I love serving Oga yanada kirki, I was born to serve him, kuma I was a military personnel so all this training nayisu” murmushi Nas yayi kawai he loves how loyal Dan is yace “good” yay maganan yana daukan wata alluran kwaya dake kusadashi yace “kaga ni yanzu zanma kaina shot ne bacci zanyi nida natashi sai 4 ko 5 sai nawuce basement inga how far aikin” gyadamai kai Dan yayi, wani yellow allura ya chakama kanshi a jijiyan hannu yajuye ruwan yana lumshe idanu yace “wayyo Allah na, wannan IV din duka Africa babu masu saida mai kwalitin tamu” wani kalan lumshe idanu yayi yana zaro alluran yana yarwa akasa cikin magana irin na maye yace “kaji yanda jikina yadauki sanyin dadi kuwa Dan? Har akaciyata nakejin sanyin nan washhhhh kaman natashi sama” wani kalan bugewa Nas yayi anan kujera idanunshi najuyawa yana shafa kirjinshi abuge yake kafin kaceme wani kalan lafiyayyen bacci yay awon gaba dashi.
Wuraren 11 daidai yashiga saukowa daga sama, tundaga kan bene yake kallon Nas dayay wasting anan kankujera ga alluran dayama kanshi akasa yana bacci kan sofa, dauke kai Maheer yayi daga kallonshi yayi kofa da Dan yabudemai yana jiran zuwanshi saida yazo daidai wajen yace “what’s my schedule for now”? Anatse Dan yace “zamuje basement ganin Indian hemp din da yasauka jiya, akalla zakai awa daya awajen daganan kuma sai kaci abinci before next appointment” duk suna tafiya zuwa mota Dan ke sanarda shi abubuwan nan suna kaiwa mota da driver yariga yabude musu yashiga, maida motan yayi yarufe sannan da Dan da direban suka shiga gaba suka wuce.
Wani hadadden private asibiti suka wuce, parking sukayi kusada wata katuwar mota datai parking a filin asibitin da aka rubuta Medical supply aciki ga wasu ma’aikata maza na kwasan wasu manya manyan kwalaye na asibiti suna shiga ciki dashi ciki ahankali yasauko ya tsaya yabi motan da kallo kafin yazare dark shades dake kan idanunshi na Burberry yakalla abubuwan da ake shiga dashi ciki sannan yamaida glass din kan idanunshi yawuce, Dan biyedashi zuwa cikin asibitin just few patients ne zaune anan reception din suna jiran ganin likita, hanyar theater yabi Dan yabudemai kofan theater din yashiga, wani likita ne dake sanye da kayan likitoci yafito daga wani daki ganin Maheer yasa cikeda girmamawa yace “sannu da zuwa Oga, har yanzu ana kan aiki ne baa gama sauke kayan ba zaka iya shiga ka duba” dakin da likitan yafito daga ciki Maheer yashiga akwai wata kofa aciki dazaka dauka kofan bayi ne budewa sukayi suka shiga saiga wani kofan basement dayake nan bude akasa kaman rami ga staircase aciki shiga ciki yayi idan kunga girman wajen zaka bude baki duk iya tunani ka bazaka taba kawowa acikin asibiti ne mutanen nan keda asalin basement nasu na kayayyakin su ba, ka shiga kasan zaka dauka wani gari kake daban daga ganin ginin kadai kasan nakashe kudi, bangare daban daban, bangaren coke, bangaren kodin, bangaren duk wasu kwayoyi daban daban ga bangaren allurai dasu suna a fridge.
Kusan 1 and the half hour yabata awajen dan saida ya tabbatar komi are in place sannan yabaro wajen direba yaja motan zuwa eatry da abincin kadai Maheer keci.
Eatry ne mai dan girma kadan wanda yake attached to gida, bawai eatry dazaka shigo kaci abinci bane, wanda kawai zaka shigo ka karbi abinci ne harkan order suke duka duka ma kujeru biyu ne acikin shagon, babu kalan abincin da Maman Intee batayi tundaga kan local dishes da international dishes da snacks wani abin ma kobatadashi idan kanaso zaka kira kasa amaka kabiya.