← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 112 OF 141

Sashe 112

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

kana gani kasan the cry is coming from her heart, har tsakiyan ranshi Maheer yakejin kukan hakan yasa kawai vasata akirjinshi ya rungumeta yana manna ma kanta kisses, kankameshi Yasmeen tayi gam gam tana wani kalan mahaukacin kuka mai tsuma zuciya kusan 1min suna ahaka sukaji ana buga kofan falonsu kaman za'a karya kofan dawani kalan sauri ahargitse Yasmeen tadago kanta daga jikin Maheer saikuma tasakeshi da gudu tawuce tasa key akofar dakin su ta danne kofan da bayanta jikinta everywhere shaking yake tace "babu wanda zai daukanmin miïina" sosai Maheer ke kallon Yasmeen kawai saiyaji his heart is breaking sosai sabida ita bawai sabida Baba ba ko van sanda shi ba, yaga reaction din Yasmeen yasa all she have for him is a 3 very very deep love, mai tsantsan karfi baijin misali ko ita zaa kama zataji irin wannan tsoron ba, baitaba sanin arayuwanshi zai sami wacce zata soshi this deep ba without wanting anything in return, Yasmeen nasonshi for who he is not for what he can offer ko is not for what he can offer ko possess.Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yateba, duk wacce keson karantawa should chat me up. Jin yanda ake buga kofan falonsu kaman ma kokarin breaking akeyi yasa yajuya yawuce yashiga closet bai dade ba yafito yazo har gaban Yasmeen yakalleta yanda take manne da kofan tana kuka kaman idan anzo kofan tanada karfin dazai hanasu iya balla kofan ne, anatse Maheer yace "Fateema it's time" Girgizamai kai tayi tana make kafada tace "su tafi dani instead of you bazasu tafi dakai ba ai kadaina harkan empire u are not a criminal anymore" Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should ahankaliyasa hannunshi yakarbi hannunta daya yasamata wani karamin waya aciki ace "duk runtsi karki rabu da wayan nan akwai number Hammad, da Malah su kadaine aciki bansan ina zani ba but I know duk inda aka kaini zan nemeki hide this phone kar Baba ko wani yagani kinji" hannayenta biyu Yasmeen tadaura kan baki tana wani kalan kuka tana girgizamai kai tama rasa mezatace hannuwanshi yabude mata alamun tazo, tadade tana kallonshi sannan tazo dagudu tashiga jikinshi takankameshi tana kuka tace "Maheer dan Allah karufamin asiri, kaji tausayina kada kabari akamaka, Duk wacce takaranta mini littafi batare data bivaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should chat me up. Allah ka gudu" bakinshi ya manna kan kunne ta yamata kiss murya chan kasan makoshi yace "idan bazaki iva kallon my arrest ba stay here idan antafi dani saiki fito & kini" kuka Yasmeen take me tsumarai ajikinshi ahankali yace "I love you Fateema" murya chan kasa yace "ki kulan mini da kanki, nabaki amanan kanki, ki tsare kanki kome kikeso call Hamad ko Malah, ki kulan mini da kanki kinji and always pray for me kinji" cikin kuka sosai tace "Maheer Baba rabamu zaiyi" ahankali yace "I know" cikin wata kalan murya mai raunin gaske tace "to dan Allah ka gudu kokai tsalle ta bayan gida ka bullo a next layin nan yanda bazasu ganka ba please Maheer" murmushi yayi yace "police sun riga sun zagaye area nan tas, kuma bazan taba guduwa ba" Yasmeen kaman zata daidai lokacin sukaii an balla kofan falonsu ihuu sosai Yasmeen tayi da kuka ta kankame Maheer tace "dan Allah karkaie" runtse idanunshi yayi da karfi danji yayi kukan Yasmeen nason yasashi kuka ahankali yafitar da ita daga jikinshi kafin tarikeshi yasa key yafice daga dakin dasaurinshi daidai lokacin wasu gardawan polisawa su kusan goma da bindigogi sunzo saman suna pointing •Maheer da bindiga zasu harbeshi hakan yasa Maheer yadaga hannayenshi sama alamun yay surrender sukazo ahankali da dabara irin incase idan yay try to act smart awani wulakance suka iashi suna let's go let's go sukai kasa dashi, ahankali Maheer ya waigo yana kallon Yasmeen dayagani jikin kofan dakin nashi ta tattare hijabinta tasa kan bakinta ta taushe bakinta tana wani irin kuka kaman ranta zai fita tana kallonshi dasauri Maheer yadauke kai aka wuce falo dashi aka fice daga dakin.
Chapter 112 · 0% Book details