← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 141 OF 141

Sashe 141

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

dasauri ta tureshi tace "me haka banfayi arba'in ba wani cikin zakamin" murmushi yayi yyadauki tissue yashare kanshi yace "yes" hararanshi tayi taki magana, ita Yasmeen batasan maza basuda kunya kaman Maheer ba hakafa yadauki saran kullum saiyazo yaci kona 30mins
12:42

ne ko 20 ahaka dai dukansu Kwanan su
Hamsin aka shiryata takoma gidanta ranan saida Yasmeen tayi kuka dan wh saida Maheer yakusan kasheta yaransu suka ceceta dake kuka, duka duka satinta biyu da dawowa tafara zazzabi suna zuwa asibiti ciki wata daya, yaranta duka nada about 66days ahhh zokaga kuka, Yasmeen tace
12:42

sucire cikin rigima yayi rigama har kunnen Baba tanada kananun yara just 2months tanada wani ciki na wata daya how, a ina ake irin haka da kyar aka lallabata aka samo mata yar aiki dawata yaranta duka nada about 66days ahhh zokaga kuka, Yasmeen tace
12:42
sucire cikin rigima yayi rigama har kunnen Baba tanada kananun yara just 2months tanada wani ciki na wata daya how, a ina ake irin haka da kyar aka lallabata aka samo mata yar aiki dawata nani kuma yar tsohuwa dazata dinga tayata kula da yaran but duka Maheer bai yarda suna Kwanan mai agida ba zasuzo sutafi da yamma shitake kula da yaranshi Yasmeen yata iya dole tahakura da ace ana wani cikin
12:43
akan ciki ma da yanzu Maheer yamata na uku, hakafa yan biyun ta na 10months zuwa 11 tahaifo baby boy mai kaman Baban shi, wih kaman anma
Yasmeen baki shima yana 1month Maheer yasake danna mata wani cikin, yanzu ma kusan kowa yasan Maheer jarababbe ne a family, shiko dadi yakeji suka sake wani fadan aka lallabata tayi alkawari bazai mata na hudu ba itama Farida da tuni harta fara
12:43
university ma tasami nata cikin kusan atare suka haihu, Yasmeen tasake haifo baby boy, Farida ma tasami baby boy, wannan karan bayan Yasmeen taje 6weeks checkup tayi family planning dan sperm din Maheer na shiganta take daukan ciki bata
12:43
taba ganin wanda kullum kara son matanshi yakeba irin Maheer yana sonta ne beyond explanation gashi
Allah yabasu huge family in 3yrs yanada yara hudu four boys 1 gurl saidai yace Alhamdulillah.
END
Chapter 141 · 0% Book details