Sashe 111
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
has to do with rayuwan y'ata, the life of my daughter, y'ata, my baby girl, my first child, Yasmeen yallabai, dakaina zanyi investigation dinan dan banason mistake ko daya! have to be very very careful" Baba vamike tsaye ahankali vace "bari naje" haryakai koa ya tsaya chak sannan yajuyo yakalli IG yace "Yallabai I really want to believe cewa all this is just a set up, maybe wasu ke kokarin setting surukina up abatamai suna kokuma maybe aikin shi asalin 0 Pablo Escobar din ne trying to get back at me" Baba yadan lumshe ido jiniyoyin kanshi na ratsowa vabude idanu yanuna kanshi da yatsa yace "inhar da gaske surukina ne Pablo Escobar..... Baba yadanyi shiru kawai yabude kofa yafice fuuuuu, office nashi yaje bindigogi kusan uku ya kwasa ya loadasu va sossoka aikin jeans dake jikinshi tadauki p cap yasaka yafito yasauka yatafi parking space yawuce yashiga motanshi yaja.Duk wacce takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafeba, duk wacce keson karantawa should chat me up. [8/8, 10:07 AM] Maman Aslam: Uban motoci ne a anguwan club din da kyar Baba yasami waje yay parking yana kallon cikin club din da security checkpoint din, ganin ana searching yasa yaciro bindigogi ya ijiye a mota yazare p-cap na kanshi ya ijiye baiso agane shi police ne yaciro hoton Maheer daya awayanshi yana kallo, could all this be true? Yatuna wanna direban daya kamo daga baya yataba cemai Ogansu vace Pablo Escobar nada club yamataba zuwa club din amman shi baisan ina bane, baison komi ba shi yaron head driver ne saisa daga baya kawai Baba yasakeshi gain baisan komi ba dagaske could this be the club da yaron yafadi? Maida wayan yayi aljihun gaban riganshi yabude kofan motan yafito dudda kana ganinshi kasan he looks different da mutanen dake zuwa club din haka yashiga ciki was gardawan security suka tareshi sukace "ba Xperia kazo ba ko"? Dan murmushi yake Baba yayi yakalli jikinshi ganin kayanshi suke kallo nothing bad about kayanshi Riga da wando ne kawai dai is not swagalicious, ganin yanda suke kallonshi yasa dasauri yatura hannunshi cikin aljihu yaciro wayanshi va kunna vanuna musu hiton Maheer yace "shi nake nema" kallon junansu security sukavi hakan yasa Baba yasha jinin jikinshi faduwa gabanshi yafara, dasauri suka wani ja Baba zuwa wani office anan waie Baba yace "lapia "?Chajeshi suka shigayi tass ganin babu komi ajikinshi yasa suka juyo dashi daya vadauki bindiga yadaura kan Baba yace "mesa kake neman Boss"? Wani irin bugawa kirjin Baba yafara amman yadaure bai nuna musu ba Adan rude kaman wanda baitaba gain •bindiga ba Baba yace "Oga na ya aikoni na amshi supply wth, hoton nan kawai yabani yace nazo na nuna muku bai fadamin sunanshi ba" sake kallon juna sukayi security suka gamsu dan sunsan haka empire ke rolling coded deals sukeyi, dan murmushi sukayi suka maida bindigan suka ajiye daya daga Cikin security yace "Boss bay kasan yaje Iran amman kashiga ciki kasami manager zai Kaika wajen wanda zai baka supply din" gyadamusu kai Baba yayi yabisu abaya suka fita suka nunamai kofa Baba yawuce yashiga, saida kofan tai scanning nashi tace "Welcome to Xperia newbie" sannan kofan vabude Baba yashiga ciki vana tafiya mata da maza yagani da shigan banza ana shaye shaye daban daban ana rawa, hango mata tsirara dayayi strippers suna poll dancing maza na manna musu dollars a bombom da boobs yasa Baba yajuya dasauri yace "A'uzubillahi" jikinshi yadau rawa kanshi na juyawa kafin yahau tafiya baimasan inda yake zuwa ba da kyar yaga bayi awani lungu 83 na maza yana budewa direct yaga wani namill da mace na sex haukacewa Baba yayi vajuyo dasauri yafito vana kalle kalle baison yakira su Aliyu ayi shutting down club dinnan yanayin haka yasan za'asanar da Pablo hakan •yasa bazaiyi hakaba yashiga saukowa yatafi kofa yafice security yace "kaga manager" dasauri yace "eh manager yace nadauko wani takardan evidence na payment a mota basuga transaction dinba" gyadamai kai sukayi Baba yawuce yana tafiya da kafa yakarasa vashiga motanshi yashiga yaja motan yabar anguwan wlh baimasan tayaya yake ihu ba saida yay tafiya nakusan awa daya sannan yay parking a tsakiyan hanya baimasan wani hanya ba ya kurma wani kalan uban ihuuuu yana dukan sitarin mota sosai hawaye na fitowa daga idanunshi kaman zai mutu yakeci, cikin kuka vace "yayi kidnapping yarana, daga baya yazo yay basaja ya auri Yasmeen how did he pull that off?" Baba Yatambayi kanshi, hawayen kan idanunshi yashare dasauri yace "I know Nana da Farida basu ganeshi ba dan su kwana daya kawai sukayi awajen aka dawo dasu, but Yasmeen duk kwanakin datayi awajen bataga fuskanshi bane kaman yanda tagayamini koko threatening diyata yayi"? Wani irin ihu Baba yayi yace "what am I missing wani missing puzzle nake nema? Did Yasmeen really marry Pablo batare datasan shibane koko yayi blackmailing dinta ne"? Yasake tambayan kanshi, wani kalan ihuuu Baba yay yana dukan sitarin motanshi yace "I am sooo stupid so foolish and dumb, how could karamin yaro criminal zaiyi wasa dani haka ya auremin yata how did he pulled this expensive tricks on me? Yaya yasamo mutanen dasukazo nemamai aure ya sukayi duk binciken da mukayi bamu sami wani kamshin gaskiya ba"?Baba yay ihuuu sosai tsakiyan daren nan atsakiyan titi yahau dukan motanshi yana kuka sosai ga kiran IG yana gani amman yakasa dauka ga kiran ammi yana gani yakasa dauka dan baice mata bazai kwana agidan kusan 1:30 nadare yanzu that means takasa bacci kuka Baba yayi bana wasaba sai wajajen 3 vasauke iiyan zuciva vadauki ruwan goran dake motan yabude motan yafito Ya wanke fuskanshi tass vadawo motan ya kunna vaja vafara tafiya yashigo cikin gari lokacin ana sallan asuba tsayawa yayi yay salla Awani masallaci around 5:16 sannan yatito ya tsaya gaban masallacin yakira IG ringing daya yadaga yace "Ibrahim I was so worried about you ya ake ciki"? Anatse Baba yace "Yallabai inaso * kamin mobilizing team da motoci am about to arrest the biggest crime lord, drug kingpin, notorious kidnapper in the whole Africa zan turamiki address na gidan yanzu" IG na salati Baba ya katse wayan vaturamai address sannan vaciro number Baffa yay dailing ringing biyu Baffa yadaga kafinma yay magana Baba yace "Baffa inaso kasani cewa idan kaji ance maka nayi kisan kai yau kanada babban kamsho aciki dan kaine in the first place kasa na aura da Fatima to that criminal" Baba yama Baffa ihu awaya abinda baitaba viba dasauri Baffa yace "menene ke faruwa Ibrahim what happen"? Cikin bakin fushi da zuciya Baba yace "kazo gidan daka aurar da ita kaga abinda ke faruwa" ya katse wayan tass yama kashe wayan gabaki daya yawuce yashiga mota yadauki hanyar gidansu Maheer daga inda vake zuwa waien da nisa sosai. Baffa shima shida Baba karami suka shiga mota daganan masallacin asuba basu koma gidaba dan yaji muryan Baba yasan ba lafiya Baba baitaba magana dashi haka ba, Baba baitabamai rashin kunya ba. Kusan duka Baba, team a police da motocinsu daban daban kusan goma sha daya dasu Baffa duk sukakai gidan atare, basu kunna siren ba dan ba'aso Maheer yagudu, awaje duka akai parking yan anguwa ana kallon motocin polisawa Baba yafito van sanda suka fiffito suna saramai da gudu gudu sauri sauri Baffa daya fito yay wajen Baba dayaga idanunshi sunyi jazur kaman wuta zaima Baba magana azucie Baba yawani kalan dakan gate din gidansu Maheer saida gate din yabude kanshi yarabe biyu dan gateman ya manta bai maida kwado ba, Baba yashiga ciki dan yau baya ganin kowa da gashi har Baffa. Yasmeen tana zaune akan dadduman daya barta da tea a hannunta tana kokarin kurba taji anma gate din gidansu wani kalan bugu kaman ya tarwatse da saida ta firgita har tea hannunta ya kufce yazuba akasa gabanta ya mugun fadi dasauri ta mike tsaye tana kakkabe hijabinta tai wajen window dakin dasauri tadage labulen dan ganin meyasami gate din hango Baba datayi a tsakar gidansu ga polisawa da uniform da manya manyan bindigogi a hannunsu kusan su 25 kaman anzo yaki ga Baffa da Baba karami a gefe suma suna kallon Baba yasa gabanta yakara wani bugawa dum!! Daidai Baba yayi wani ihu "Maheeeeeerrrrrrr! Pablo Escobar!" Yasmeen batasan sanda tai bava ba kaman zata fadi jin Baba yakira Maheer da Pablo Escobar saikuma ta juvo da bala'in sauri tai hanyar dakin da Maheer yake daidai shima vana fitowa daga closet din saura kadan tafadi sabida vanda taci karo dashi vatareta da sauri, wani kalan fashewa da kuka Yasmeen tai tana rirrike Maheer gam gam amugun rude tace "Ya Maheer mu....mu...muje naboyeka a sip dina ga Baba yazo da yan sanda dayawa zai kamaka ya akayi vasan kaine Pablo? Muje" tasakeshi taredajan hannunshi tajuva zata fita dashi daga dakin tagama rudewa ainun, jin ko gezau baiyiba yasa tajuyo dasauri takalleshi, murmushi mai bala'in taushi Maheer yasakin mata yabude baki zaiyi magana Yasmeen tashiga girgixa mai kai cikin ihu na asalin tashin hankali tace "Maheer muje kaboye wIh Baba kamaka zaiyi kaji, dan Allah karufa mini asiri karya kamamin kai muje cikin sip dina zan boyeka akasan kayana barasu duba wajen kayanaba, Maheer dan Allah kada kabari akamaka kaji, please muj....." daura bakinshi Maheer yayi kan nata yafara kissing nata passionately and softly gain yanda tarude almost 20secs yayi vana kissing nata saida yaga tadan natsu sannan gently vasaki bakinta batare daya daga kanshi dagakan fuskanta ba yakai hannayenshi ahankali yadaura kan fuskanta yashare hawayen dake zubowa yace "shhhhhhhhh" tass yagoge hawayen dagakan tuskanta cikin murya mai bala'in taushi yace "enough Fateema!" Murya chan kasa yace "I don't wanna hide anymore" girgizamai kai Yasmeen tashigayi tana kuka sosai mara kara kukan asalin fear na loosing Maheer, ahankali Maheer yace " want to face Baba once and for all lokaci yayi! Let him punish me daidai da laifina don ni mai laifi ne Fateema" sake girgizamai kai Yasmeen tayi tana wani irin kuka mara sauti, murmushi sosai Maheer yamata trying to calm her down yakai hannunshi kan fuskanta yasake share hawayen dasuka kasa daina fitowa daga kwayan idonta vace "why are you crying"? Wani kalan kara fashewa da mugun kuka Yasmeen tayi kaman yar yarinya irin kukan nan mai bala'in kara tana kallonshi tama kasa magana sai kukan