← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 129 OF 141

Sashe 129

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read

hannunta, he's crying profusely yarike hijabinta da kafanta gam yana girgiza mata kai the way yake kasan Maheer nason Yasmeen ne dakomi nashi, yace "Fateema please karki bari 17:25 araba auren mu, I love you, I love you Yasmeen, bansan yaya zanyi da kaina ba idan narasaki and I know kema kina sona let's be team and fight everyone together zakigani I will win Baba's love, 17:25 duk wannan kiyayyan da Baba kemin zai koma so, please support me don't abandon me a irin wannan lokacin kinji Fateema, Yasmeeennnnnn" Maheer yadaura kanshi saman cikinta hugging nata tight, baitabajin tsoron loosing abu kaman Yasmeen ba, he's just too hopeless, 17:25 baitaba imagining something like this zai faru ba balle yamasan how handle it, he's just so scared na losing love of his life, yanason Yasmeen sama da kanshi he's just confuse. 17:26 Yasmeen jitayi kafafunta were damn weak, yanda Maheer yayi kneeling yana begging nata kaman wanda baida gata ko daraja taji she can't stand it, 17:26 he's crying akan cikinta kaman irin marayun yaran nan, zuciyanta kaman zai tarwatse she hates kanta for causing this pain for him, da duka karfin daya rage mata ta tureshi daga cikinta tajuya aguje tabude kofan tafice daga dakin hannunshi Maheer yadaura kan fuskanshi, 17:26 yakai kusan 3mins ahaka sannan ya fuzar da iska ahankali yajuyo da kanshi yakalli cikin dakin, ganin wani kofa adakin yasa yamike tsaye hoping is toilet yaje wajen yabude ganin bayine yasa yashiga ya wanke fuskanshi tass yasa riganshi ya goge fuskan idanunshi sunyi jazur babu yanda za ayi 17:26 kaganshi baka gane cewa yayi kuka ba gwanin ban tausayi, fitowa yayi yawuce zuwa wajen kofa yadan dade tsaye ahaka sannan yasa hannu yabude kofan ahankali da Alkali yahada ido dake zaune inda yabarshi ga Yasmeen dake zaune kan kujera kanta akasa, 17:26 ahankali Maheer yafito yajawo kofan yarufe yataho yazauna inda yake Alkali ma yakasa tantance idanun waye yafi ja cikinsu, anatse yace "to Alhamdulillah" 17:27 yadanyi gyaran murya yakalli Yasmeen yace "Fateema dago kanki ki kalleni" ahankali Yasmeen tadago rinannun idanunta takalli Alkali gabanta nabugawa dim din dim harbataso taji tambayan dayake shirin mata, with a serious tone Alkali yace "wani shawara kika yanke? Zaki cigaba da zama da mijin naki kona raba auren ku? 17:27 The decision is entirely yours, menene final decision naki?" Duk yanda Maheer yaso yadaure kasawa yayi yadago kanshi ahankali yazubama Yasmeen idanu wasu irin kwalla nataruwa akan idanunshi, sosai gaban Yasmeen ke racing tama kasa magana, agogon hannunshi Alkali yakalla yace "banda whole day 15minutes namu is almost over dan kun cinyeshi adakin chan menene shawaran dakika yanke answer me"? Baki Yasmeen tabude gabanta na bugawa maganan namata nauyi da kyar tana feeling wani kalan ache zuciyanta namata bala'in daci cikin wata yar kankanuwan raunanniyan murya tace "a.......ara....." tayi shiru tasauke ijiyan zuciya wani tukukin kunci da bakin ciki yamata kullutu ya tsaya mata awuya, cikin kakkausan murya Alkali yace "talk! Kina batamin lokaci" wasu hawaye masu mugun zafi Yasmeen taji sun zubomata daga kan idanu, muryanta nawani kalan rawa ya mugun kankance tace "araba auren!!!" • 17:27 EPISODE <YALKYALIN Wasu hot tears ne suka sauko daga idanun Maheer dasauri yadauke kanshi yasa bayan hannunshi ya goge fuskanshi dasauri yana sauke ijiyan zuciya dan baiso kowa yaga hawayen shi, 17:28 sosai Alkali ke kallon dukansu biyun dan itama Yasmeen tana gama maganan sauke kanta tayi kasa tana goge kwalla yadade baiga complicated love story irin nasu ba, he see the love da dukansu sukema junansu genuinely kuma mai karfin gaske,yakai kusan 2min observing nasu yake yana nazari akansu sannan yace "kutashi mukoma kotu" 17:29 Yasmeen tafara tashi dagudu tafice daga office din Maheer yakasa motsi kaman gabobin jikinshi sun daina aiki, tashi Alkali yayi yadauki file nasu yakalli Maheer da kanshi ke gefe guda ko motsi baiyiba yace "tashi muje Maheer" 17:29 ahankali Maheer yasa hannunshi yadafa bango yamike tsaye ahankali yajuya yafara tafiya kaman baida jini ajiki saikuma chan yayi luuuuu zai zube kafafunshi sun kalmashe kaman mai shan inna dasauri Alkali yatareshi yace "Subhanallahi Maheer!" Yanda yaji jikin Maheer yayi zafi saida ya mugun tsorata yace "subhanallahi zauna zauna" zaunar dashi Alkali yayi da kyar akasa dan komi na jikinshi kaman baya aiki, 17:29 ya jinginashi da bango yawuce fridge dinshi na office din dasauri yadauko goran ruwa mai sanyi yadawo yabude yakai bakin Maheer dake kallonshi da jajayen idanunshi yace "daure kasha" kasa bude bakima Maheer yayi at a yakai kusan 2min observing nasu yake yana nazari akansu sannan yace "kutashi mukoma kotu" 17:29 Yasmeen tafara tashi dagudu tafice daga office din Maheer yakasa motsi kaman gabobin jikinshi sun daina aiki, tashi Alkali yayi yadauki file nasu yakalli Maheer da kanshi ke gefe guda ko motsi baiyiba yace "tashi muje Maheer" 17:29 ahankali Maheer yasa hannunshi yadafa bango yamike tsaye ahankali yajuya yafara tafiya kaman baida jini ajiki saikuma chan yayi luuuuu zai zube kafafunshi sun kalmashe kaman mai shan inna dasauri Alkali yatareshi yace "Subhanallahi Maheer!" Yanda yaji jikin Maheer yayi zafi saida ya mugun tsorata yace "subhanallahi zauna zauna" zaunar dashi Alkali yayi da kyar akasa dan komi na jikinshi kaman baya aiki, 17:29 ya jinginashi da bango yawuce fridge dinshi na office din dasauri yadauko goran ruwa mai sanyi yadawo yabude yakai bakin Maheer dake kallonshi da jajayen idanunshi yace "daure kasha" kasa bude bakima Maheer yayi at a yakai kusan 2min observing nasu yake yana nazari akansu sannan yace "kutashi mukoma kotu" 17:29 Yasmeen tafara tashi dagudu tafice daga office din Maheer yakasa motsi kaman gabobin jikinshi sun daina aiki, tashi Alkali yayi yadauki file nasu yakalli Maheer da kanshi ke gefe guda ko motsi baiyiba yace "tashi muje Maheer" 17:29 ahankali Maheer yasa hannunshi yadafa bango yamike tsaye ahankali yajuya yafara tafiya kaman baida jini ajiki saikuma chan yayi luuuuu zai zube kafafunshi sun kalmashe kaman mai shan inna dasauri Alkali yatareshi yace "Subhanallahi Maheer!" Yanda yaji jikin Maheer yayi zafi saida ya mugun tsorata yace "subhanallahi zauna zauna" zaunar dashi Alkali yayi da kyar akasa dan komi na jikinshi kaman baya aiki, 17:29 ya jinginashi da bango yawuce fridge dinshi na office din dasauri yadauko goran ruwa mai sanyi yadawo yabude yakai bakin Maheer dake kallonshi da jajayen idanunshi yace "daure kasha" kasa bude bakima Maheer yayi at a point baimasan meyake ba jinshi yake kaman asaman iska kawai, 17:30 ganin kaman Maheer yasume ne but irin suman nan da u are awake kuma gaka rass kana numfashi kana komi but hankalinka da tunaninka sun sume yasa Alkali dasauri ya karkata goran yadebi ruwan mai sanyin gaske a hannunshi ya watsama Maheer akan fuska hakan yasa Maheer yasauke wani kalan ijiyan zuciya. [8/16, 8:17 AM] SAFIYYA: Alkali yasamai ruwan Abaki yace "drink up" shan ruwan Maheer yayi kadan sannan ahankali yature goran da kanshi hakan yasa Alkali yacire yace "are you okay"? 10:12 Gyadamai kai Maheer yayi yana kokarin mikewa tsaye da kyar ya mike sannan yashare fuskanshi cikeda karfin hali da jarumta yawuce yafita daga office din ahankali Alkali yabishi da kallo yayi shirนนนน. 10:14 Shigowa Alkali kotun yayi hakan yasa aka gaidashi ya zauna yasaka glasses nashi yana dube dube a file din sannan yadago kanshi yakalli Maheer dake zaune kusada Ahmad Lawyer yace "bismillah Maheer" 10:15 ahankali Maheer yatashi yazo ya tsaya gaban stand yana kallon Yasmeen da kanta ke kasa Ammi sai kallon Maheer take barinma idanunshi da they don't even need to tell you cewa yasha kuka ya gode Allah kana gani kasan yayi kuka sosai. Anatse Alkali yace 10:15 "kotu ta yanke hukunci bisa karan da mahaifin Fateema ya shigar kotu kan yana nemawa diyarshi saki daga wajenka, bayan magana danasa kayi da Fateema kan kuyi shawara tsakanin ku dan bakinta zanbi bana mahaifinta ba tafito ta tabbatar mini da eh tanason araba auren naku" chaaaa 10:15
Chapter 129 · 0% Book details