Sashe 28
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wuraren 7:15 na safe Baba na zaune kan dogon kujeranshi ya lumshe idanu hannunshi rikeda wayan da babu abinda yake sai fatan Allah yasa Pablo yakirashi Aliyu zaune gefenshi daya damu sosai wayan hannun nashi yayi kara hakan yasa dasauri yabude wayan hannunshi har rawa yake saiga video, Yasmeen ce tafara kokarin karatu saida Farida dasuke bayanta itada Nanah sun kankameta tafito takarba tafara karanta abinda ke paper da yanda tafashe da kuka akarshe, yaran sunyi zuru zuru kaman sunyi shekara dari hannun criminals, kasan sau goma Baba yakalli video sannan yakalli Aliyu yabashi wayan yace “sake kiramin number” dialing number Aliyu yayi kaman tsafi number yayi ringing dauka akayi dasauri Baba ya karbi wayan yace “Hello Pablo” Dan ne yayi magana yace “Oga is unavailable, yariga yamaka kiran dazai maka trust me har abada Oga bazai kara kiranka ba kuma” ijiyan zuciya Baba yasauke ahankali yace “hope my children are fine” dasauri Dan yace “absolutely” ahankali Baba yace “zan saki kayanku yanzun nan bada jimawa ba amman shipment din zan fara saki sainaga yarana zan saki direbobi ku” dan murmushi kawai Dan yayi kadan yace “deal namu is direba da kayanmu, nonetheless Oga always keep promise nashi, za’a kai shipment namu trailer park a ijiye we will take it from there” Dan na maganan ya katse wayan Baba yawani kalan fuzar da ijiyan zuciya abin namai kaman bashiba baitaba sanin wani abu zai iya faruwa dazaisa yayi compromising any case ba sai yau! Bude idanunshi yayi ahankali yakalli Aliyu yace “get the boys ku dauki motocin ku kai inda sukace” dasauri Aliyu yace “direbobin fa” lumshe idanu Baba yayi yace “sainaga yarana tukunna” ijiyan zuciya Aliyu yasauke yawuce kawai yafita wato Baba akwai taurin kai shi bazai iya magana ba Ogan shine he must obey abinda yace amman har cikin ranshi yaso Baba yasaki komi nashi, samin yaranshi yayi dasuka iyajan mota aka kwashi motocin aka tafi dasu har zuwa tipa garage din akai parking tsayawa sukayi suka shige cikin mutane trying to see wanda zaizo yadauka. Baba na zaune a office wayan yayi kara dasauri yadauka cikin kakkausan murya Dan yace “call your boys kace subar wajen nan kafin Oga ya chanza mind dinshi” dip ya katse wayan dasauri Baba yakira Aliyu yace subar wajen dan dole suka tare keke suka shiga sukabar wajen.
***
Fitowanshi daga wanka kenan yana daure da wani short towel a waist nashi da karami a hannunshi yana tsane kanshi, knocking akayi saida yakarasa kan couch dake dakin ya zauna sannan yace “shigo” shigowa Dan yayi cikeda girmamawa yace “Sir munyi securing shipment din komi lafiya lau saidai bai saki direbobin mu ba” dan gejeren murmushi Maheer yasaki sannan yay crossing kafa daya kan daya tareda ijiye karamin towel din a gefenshi sannan yadago kai yakalli Dan yace “kasa Wike to drop the 2 kids, abar babban anan” gyadamai kai Dan yayi yace “yes sir” yajuya yafita daga dakin.
Farida da Nanah nazaune adaki kaman marayu idanunsu sun kumbura kaman babu komi Wike ya shigo da yaranshi dasuka rufe fuskokinsu yana dariya yace “hip hip hurray, time to go home children” fashewa da kuka Nana tayi Wike yamata wani mugun kallo yace “dabakin ta kaman na kifi ke dauketa kafin na bugamata bindiga tasume, mutafi” dasauri Farida dake sanye da hijabin Yasmeen ta dauketa tana leken kofa ganin bataga Yasmeen ba saikuma tai tunani kila tana mota, wani bakin yadi Wike yasamata a fuska yasama Nana sannan aka kama hannunsu aka fita dasu faduwa kawai gaban Farida yake Nanah sai kuka take tanaji aka sasu a mota bata sake sanin ina sukeba sai tafiya suke hankalinta yaki kwanciya, ita batasan iya dadewan dasukai a mota ba but akalla sunkai awa daya sannan taji motan ya tsaya awani waje aka zare hulunan kansu aka bude kofa Wike yamata wani mugun kallo yace “ku sauka”dasauri Farida ta jujjuya takalli motan ganin bataga Yasmeen ba yasa tace “ina Anty Yasmeen”? Wani mahaukacin kallo da Wike yamata yasa tasauka daga motan da gudu tana daukan Nana a hannu yace “idan kinje gida ask your Daddy” sannan sukaja motan dawani kalan bala’in gudu, bin inda suke Farida tayi da kallo sai yanzu tagane ashe agaban school nasu take, goya Nana tayi abaya tashiga tafiya dasauri sauri gudu gudu dan gani take kaman zasu kara zuwa su daukesu kuma tai gida dan basu da nisa sosai da gida, daga Baffa, Baba, da Baba Karami da Aliyu police duk suna tsaye a kofar gida dan yanzun nan Baba yadawo tareda Aliyu baima iya ya shiga cikin gidan ba, kaman daga sama yaji ance. “Babaaaa” dasauri yajuya, hango Farida yayi goye da Nana tana gudu kaman mahaukaciya dawani kalan sauri dagashi harsu Baffa sukayi kanta yana zuwa Farida batai wata wata ba tafada jikinshi sai kuka Baffa kuma ya karbe Nana daga bayanta, dago Faridan yayi daga jikinshi bakinshi har rawa yake yace “i…….ina….ina Yasmeen?”.
✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 2️⃣1️⃣
KINASON MAGANA DANI M SHAKUR DIRECTLY click on this link
wa.me/+2347012181461
Sake rushewa Farida tayi da kuka jin tambayan da Baba yamata tace “nima bansani ba Baba” ganin yanda ake kallonsu yan layi dake wucewa yasa Baffa yace “muje gida tukunna” gida suka wuce Ammi na zaune a tsakar gida akan tabarma tabuga tagumi ga tuwo agabanta amman takasa tabawa babu abinda yashiga bakinta tun jiya, jin an bude kofa yasa ahankali ta dago kanta, Nanah dake hannun Baffa wani kalan dirkowa tayi kaman wacce tai shekaru bataga Maman ta ba tawani kwasa da gudu tace “Ammi Ammi Ammi na oyoyo” unbelievably Ammi ke kallon Nana batasan lokacin da itama ta taho dasauri ba tana zuwa wani kalan rungume Nana tayi tana kuka, itama Farida ta taho dasauri Ammi tahadasu ajikinta ya rungume kowa ya tsaya yana kallonsu abin gwanin taba rai, sakinsu Ammi tayi tadago kanta tana leka wuraren gate ganin bataga Yasmeen ba yasa tadawo da kanta takalli Farida tace “ina Yasmeen”? Shiru Farida tayi tana kallon fuskan Ammi takasa magana hakan yasa Ammi tadago kanta ahankali ta zubama Baba wasu kalan idanu sai kawai tasake fashewa da kuka ta kankame su Farida da Nanah ajikinta suma suka fashe da kuka, itama Yaya zuwa tayi tazauna gefensu tahau matsar kwalla tace “mudai muna ganin jifa’i kala kala Innalillahi wa innailaihi raji’un, Ya Allah, Ya Allah kabamu ikon cin jarabawan nan, Ya Allah ka tsare Yasmeen aduk inda take aduniyan nan” juyawa Baba yayi yace “zonan Farida” ahankali tasaki Ammi ta tashi tabi Baba da yashiga daki tambaya yamata tabashi tundaga farkon abinda yafaru har karshe tass, anatse Baba yace “kinga fuskan Ogan nasu da kyau?” Girgiza kai tayi tace “a’a ban gani ba mutane uku naga fuskansu, dawani baki mummuna dakuma yan sandan dasuka zo school namu” shiru Baba yayi kafin anatse yace “zaki iya kwatanta su”? Girgixamai kai tayi hakan yasa ya shafa kanta kawai anatse yace “sun muku wani abu”? Girgixamai kai tayi alamun a’a saikuma ahankali tace “Baba maisa basu saki harda Anty Yasmeen ba” shiru Baba yayi baice komi ba sai chan yace “itama zasu saketa, jeki wanka kici abinci kiyi salla” gydama Baba kai tayi Baba ma yabata tausayi duk kamanninshi ya chanza daga gani baiyi wanka ba, yana zaune anan Baffa yayi sallama yashigo wani kallo yama Baba anatse yace “Ibrahim daman duk nuna soyayyan dakake ma yaranka na karyane eh”? Baffa yamai maganan cikeda tsananin fada dayasa Baba ahankali yace “menayi Yaya”? Cikin fushi Baffa yanunashi da yatsa yace “kada ka kara kirana da Yayanka dan baka nuna mini na isa Yaya agareka ba, kabama Pablo abubuwan su kabasu rabi yanzu gashi sun rike Yasmeen so kake su bata rayuwan yarinyar nan? Did you even know the effect of abinda kayi Ibrahim” hannu Baba yasa yakama kanshi tareda sauke kanshi akasa dan kanshi kaman zai fashe ana neman 48hrs kenan baiyi bacci ba koya kulle idanuwanshi, sai yanzu yagane Aliyu ne yagayama Baffa komi, cikeda damuwa batare daya dago kanshi ba yace “Yaya kayakuri” cikin fada sosai Baffa yace “dukanku a family nan are my responsibility, hakki nane ku gabaki dayanku Ibrahim, nace maka kai abu bakayiba kabasu rabin abu, sun baka kaima rabi, Fatima nachan sun rike, what is your problem bari kaji nafada maka” Baffa yay maganan cikeda tsananin baccin rai yace “inhar aikin nan naka zai zama danger akan rayuwan iyalina ina nufin dukanku tatas yan gidan nan wlh wlh zakabar aikin nan I don’t care cewa kayi shekara da shekaru kana dan sanda zakabar aikin ne dukanmu muhadu mukoma kasuwa, and listen listen very well if anything happens to Fatima!” Baffa yanunashi da hannu cikeda mugun baccin rai yace “wlh wlh sainai fushin daban tabayi dakai ba tunda iyayenmu suka kawomu duniya” Baffa yajuya fuuuu yafita daga dakin, Baba yakai kusan minti ashirin zaune awajen yakama kanshi dake sarawa sannan yaciro wayanshi number su Pablo yay dialing amman bata shiga an kara cireta daga kan network ijiye wayan yayi agefenshi yasake kama kanshi daga bisani yamike yatashi yafita daga dakin ko kallon inda su Ammi suke baiyiba yawuce yafita Aliyu ne yama su Baffa sallama sannan yabi bayan Baba da sauri yana zuwa yashiga mota Baba yaja motan zuwa police station.
Yana shiga parking yayi wajen parking sannan yajuyo yakalli Aliyu dake kokarin bude kofa yafita hakan yasa Aliyu ya tsaya batare dayace komiba, anatse Baba yace “jeka sallame su sutafi” gyadamai kai Aliyu yayi dasauri yace “Alhamdulillah” yabude kofan yafita da sauri yamaida kofan yarufe, wani kalan dukan kujera Baba yayi zuciyanshi namai zafi sosai kafin yayi huci anatse yace “you won this time Pablo but trust me next time I will be the one that’s gonna win”.
*****