← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 105 OF 141

Sashe 105

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read

yaron yazama bazai taba iya rabuwa dani ba kodako yanason varabu dani nazama nine komi nashi kome nace yayl zai dingayl to dole saina samo gashin kanshl" dawani kalan sauri Adamu yace *Yaya kika samo gashin kanshi bayan kince murdadden yarone"? Dan Illyan zuelya Hajiya tasauke tace "da Ogan su na kasan gada nahada baki na biyashl kudi ya kwashesu dashi da Hamad yakalsu aski yabiya kudi yasa su tafi ya tatttara gashin Maheer yabani muka koma kauyen nan mutumin yay alkin dazaiyi yasa muka binne gashi nal mugun mamaki randa na tambayeshi ko zal bini yace eh, haka muka dawo sal yanda nai dashi dudda nakasa saka ya manta Hamad amman nace yasha nono zaisa ahankali kaman maraya, koyaya nai dashi hakan ne kai Adamu na more wth jinake kaman na maida agogo baya" tai murmushi sosai tana tuna da kafin tace "Malamin yace asirin bazai taba karyewa ba har abada ne asirin, nal tunanin duniya bansan meya faru yake rabuwa dani yanzu ba bayan yakai 32yrs, gashi Malamin yadade da mutuwa tun kafin Maheer yakai shekara 17 ma yamutu kuma mai gadin nawa ni yanzu bansan wani duniya yake ba dan yabar aiki, vanzu tunanin danake shine Kodai nabazama bincike ne nasamo wani malami amin wani sabon aiki akara kafar mini da Maheer din"?.
Chapter 105 · 0% Book details