Sashe 110
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dukansu sukayi atare both Hamad da Maheer suka gyaramai sukace "In sha Allah" gyadamusu kai vavi yana murmushi Maheer yawuce yatafi bayan yama Baba sallama akasa. Tunkafin yakai side nashi kamshin turare ke dukan hancinshi murmushi yayi yace "I have the best wife" bude kofa yayi yashiga da sallama, dakin na , kamshi sosai ga abinci a dinning Yasmeen na kwance kan kujera tarufe dawani soft blanket tana kallon starlife fuskanta da makeup akai, tasowa tayi ahankali jin sallamanshi taja bargon takalleshi wani black crop top ne ajikinta yana gain cibinta tasa kwalli tashafa wani jan lipstick a bakinta tai parking gashinta yayi mugun kyau, yabude mata hannu ahankali vace "come here" tana mutuwan so taji vace haka, tashi tayi tamike tsaye wani jean tasaka ya Allah wat!Yasmeen nada crazy shape wat jean yamata kyau, ahankali tafara tafiya kadan kadan dan bata iyawa da sauri wani kalan shigewa jikinshi tayi amugun shagwabe tace "kadade sosai ina kaje kabarni tun la'asar Husby"? Arayuwanshi he loves idan tamai irin tambayoyin nan it shows she cares for me, dan juya idanu yayi yana kallon fuskanta sabida tayi bala'in kyau yace "babu inda naje ina gidan nan da masallaci mue nabaki labarin wat happen" daukanta yayi chak har zuwa kujera kwanciva vavi inda take kwancen vasata akanshi vaja bargo varufa musu vace "Dan ya musulunta" dawani kalan sauri Yasmeen tadago tace "wat? Yaushe wen how"? Bata C labari yayi daga A zuwa Z sosai Yasmeen tadinga murna tanajin dadi sai kallon lips dinta yake kafin kawai taji saukan bakinshi kan nata yana wani kalan juvarda ita ita takoma kasan kuieran shi vadawo kanta yana kissing nata passionately garin yafara neman boobs yataba yasa ta ture hannunshi ta fizge bakinta da muryanta dahar yay taushi tace "zokaci dinner naamaka girki" badan vasoba yadagata yazauna agefe yace "mekika dafa"? Ahankali tace "naga is late barakaji heavy food ba Caesar salad namaka da chicken chunks sa orange juice" murmushi yayi vakama hannunta vace "muje mucito" binshi tayi vana tafiya da ita ahankali ita yanzu harta soma sabawa rabon dataci abinci dakanta harta manta Maheer ke feeding nata koda yaushe sosai sukaci sukai nak sukaje kitchen shiya wake mata plates din yadauketa yakawota kan kujera yace "bari nai wanka nazo, = ko muje kimini"? Dasauri ta girgizamai kai alamun a'a dan murmushi vayi ace "al da munje na danneki abayi wh sai nayi" turomai baki tayi yaduko da fuskanshi saitin nata yace "I love it whenever kika turomin this pink lips" 0 yadan bata light kiss sannan yadago yawuce sama tabishi da kallo kaman tabishi takeji dan fitan dayayi daga asir zuwa yanzu gidan yamata duk ba dadi dole ta tashi tahau akin dole dudda batada karfi harda hada salad yanzu daya dawo kaman wani rahama yashigo gidan na musamman. Kusan 30mins yabata asaman sannan yasauko yana sane dawani milk pajamas sai zuba kamshi vake vana kallonta the way she's so invested a film din da akeyi a starlife din zama yayi abakin kujeran yadaura hannunshi akan idanunta dasauri tai murmushi tace "film din soyayya ne fa" dauke hannunshi Maheer yayi daga fuskanta vace "eh kidena kallo ki kalleni muyi namu soyayyan" murmushi tayi tana kallonshi kaman yanda yake kallonta kafin ahankali tace "kayi kyau mijina" dan lumshe idanu yay yabude yace "thank you Matata" tashi tayi daga kwancen tawani shige jikinshi ta kankameshi bai hanata ba saima gyara kwanciya dayayi tana jikinshi yace "mu 2 kalli film din to" va kashe wutan dakin da hannunshi vana shafa bayanta suna kallon movie din dudda shi he's just watching din ne dan he's not a movie person ball kawai yake iya zama ya kalla sunyi nisa sosai a kallon yaji takara nauyi ajikinshi tana ijiyan bacci takara nauvi ajikinshi tana iiyan bacci ahankali hakan yasa yadan duko dakanshi yakalleta gain tai bacci yasa yay murmushi yasan yau all through batai bacci ba, gyaramata kwanciya yayi ajikinshi yadauki remote ya chanza tasha zuwa na kwallo dan duba me akeyi he's so calm happy kawai jinshi yake at peace, the only thing da yanzu yarage a heart nashi is Baba dudda bai gayama Yasmeen ba dan yasan bazata barshi ba gobe dasafe yake planning yaje yaga Baba bayan yayi breakfast kusan 1hr vavi vana kallon march din da akeyi kafin vatashi vadauketa chak ajikinshi yakashe komi na falon yawuce sama da ita.Dudda bacci mai bala'in nauyi yakamata but saida yanda Maheer ke bala'in vatmusata vasa tabude idanunta da kyar kafin tai wani motsin kirki harya shige taidan karan zafin shiga, kai Maheer yafi maye maita kaman zai ciremata rai wl kiri kiri Maheer bai barta tai bacci ba da kwakula har aka kira sallan asuba sannan yabarta motsi ma takasa wani wahalallen bacci va kwasheta bai dameta ba shi karan kanshi yasan tanajin iiki a hannunshi tanama da bala'in dauriya kawai baya gajiya ne he just wants her, koda yace zai barta baya iyawa, wucewa yayi bayi yayo wanka yatafi mosque, baiwani dade a masalacin ba yadawo yacire kaya yadawo gadon ciki bacci Yasmeen takara ünshi wanna karan kuka 0 tafashe da shi tana rokonshi ya kyaleta amman wih bai barta ba sosai yake nukurkusanta da kyar ya kyaleta ganin rana vasoma fitowa yasan batai sallan safe ba yakaita bayi dasauri dan wanka yatito da ita yakawo mata kaya tasaka da hijabi yasata akan dadduma sannan shima yakoma bayi yayi wankan yafito babu abinda yakai matarka ta sunna wucewa kasa yayi dan hado mata tea shikuma yama kanshi Lipton yazo daki tana zaune kan dadduma suna hada ido tamai wani mugun harara hakan yasa yay murmushi yace "tuba nake boss" cikeda rigima tace "wlh yau bazan kwana adakin ka ba tunda baka bari mutum yay bacci" cikin neman zaman lafiya dan yasan yayi laifi ace "na yarda Anty Yasmeen"dasauri takalleshi dan yaune rana na farko daya kirata da Yasmeen, gira daya yadaga mata vace "wlh idan kina kallona haka zan kara hawanki ne dan kunnani idanuwan nan naki keyi" murgudamai baki Yasmeen tayi ta karbe tea dinta a hannunshi tace "sannu gas" dan dariya kadan Maheer yayi yazauna kusada ita tareda manna mata kiss agoshi yace "good morning wife" adan kunyace tana turo baki tace "ina kwana" hararanta yadanyi yace "how are u lazy wife"? Baki tabude zatai magana sai hamma ahankali yace "gamashan tea sai kije kiyi bacci kihuta kafin nadawo daga inda zani" dasauri tace "ina zaka"? • Lipton dinshi yakai baki batare daya kalleta ba yace "just few things zanyi sorting out nadawo gida" gyadamai kai tayi feeling wani iri gain bai fada mata ina zaije ba, shanye lip tea din yayi vatashi yawuce yashiga closet tabishi da kallo. Wuraren 10 nadare daga Baba sai IG a office na IG wani discussion suke dan IG baida wanda ya varda dashi kaman Baba aduka headquarter nan, kara wayan Baba yayi alamun shigowan sako hakan yasa ya kalli wayan dake * kan table batare daya dauka ba sannan yamaida idanunshi kan IG suka cigaba da magana sake kara wayan yayi alamun shigowan wani sako hakan yasa IG yace "kaduba it might be important" Baba baivi musu ba vasa hannu yadauki wayanshi sakone daga wani unknown number hakan yasa yabude. "Gakadai commissioner na police gabaki daya but you are so stupid and naive Sir, ace har gidanka aka shigo akaci amananka but you have zero idea yanzu dai open this zipped file" Dasauri Baba vasa hannu yadanna yabude file din yay download the first abu dayagani was Maheer sanye dawani lafiyayyen suit ajikinshi da kudinshi kadai zai iyakai miliyan goma ga Rolex a hannunshi adaure yarike wani cigar abakinshi yanasha akasa an rubuta the face behind Pablo Escobar!!!! Wani kalan mikewa tsaye Baba yayi da sauri yashiga scrolling yana karanta asalin sakon dake kasa inda Hajya tabashi labarin yanda yazo ya auri yarshi dan kawai yanunamai he's a fool bai iya aikinshi, ya auri yarshi for revenge na kamamai kaya dan policy don Pablo shine baya yafiya kuma baya manta ranan sakamako ba bla bla bla Hajiya takara mai da magi da yaji mai kafizabo, sannan idan yanaso yay confirming maganan yaje Xperia club Yatambayi kowa yagani waye Pablo zai iya nuna hotunan nan za'a gayamai ga hotunan Pablo akasa wanda babu na arziki vawancin wayanda yakeshan tabane da wayanda yadauki cocaine a hannu yana bama was wanda Hajiya nata nuna fuskansu ba da hotunan Maheer acikin expensive bullet proof latest cars wanda Baba baitaba sanin shi dasu ba, da hotuna shi a private jets da sauransu bava Baba yavi zai fadi dawani kalan sauri IG yatashi vatareshi yace "kai lafiya Ibrahim" ganin sosai Baba yatafi yasa IG vaduka ya zaunar da Baba ya jinginar dashi da bango ya karbe wayan dake hannun Baba yarike gamgam yakalli screen din yabi komi da aka turo da kallo kafin yakalli Baba dake kallonshi yace "wannan ba surukin ka bane daka kawoshi ranan daurin auren diyarka danazo yazo yagaidani koba shi bane"? Gyadamai kai Baba yay alamun shine, dasauri IG yace "wait wat? Wai shine Pablo Escobar kodai ana kokarin implicating C nashi ne"? Dan shiru Baba yayi ya runtse idanunshi gamgam yakai kusan 1min ahaka sannan yabudesu yakalli IG • anatse vace "koba shi bane how did he get all this money??? A ina yasami duka kudaden nan kaga cars din dayake shiga? Kaga kayan jikinshi? Kaga agogon hannunshi? Kaga private jet dayake ciki? Kaganshi rikeda cocaine? Something is fishy yallabai? Yaron dana bama diyata is someone dake manejin rayuwanshi surviving da kudin lecturing job yanajan wata yar Toyota Corolla not all this latest bulletproof cars" sosai gaban IG ke bugawa dim dim dim ahankali yace "Ibrahim could this be all true? Wave wannan number daya turamaka sakon nan? Ya akayi surukinka yasami access to all this wealth bayan yaron daka gayamin makaho ne mahaifinshi £3 karatun ma scholarship suka samu, dagaske surukin kane Pablo Escobar Ibrahim"? Wani irin kallo Baba kema IG idanunshi sunyi jazur yama kasa magana kawai jikinshi yahau rawa, hakan vasa IG vace "calm down dan Allah this is a complex matter kabishi ahankali kanayin wani abu stupid yaron nan zai gudu bazaka kara ganinshi ba, tashi muje mu aika boys club din 2 amana investigation" girgizamai kai Baba yayi yawani kalan fuzar da iska ahankali yace "vallabai this