← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 123 OF 141

Sashe 123

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

take, awani irin zuciye kaman zaki Baba ya dumfarota duk tafiyan dazaiyi har kirjinta takeji ganin yanda yayo kanta kaman zai kasheta yasa tajuya aguje zata ruga tagudu bama tasan ina zataba tafiya daya Baba ya chapke mata hannu ya fizgota yajata baidamu da suna kofar gidaba yace "yau zan gwada miki nina haifeki ina kikaje"?. Baba yayi uban ihu awajen nan yadaki gate nasu da kafa ya wurga Yasmeen ciki saida tafadi da gudu duk su Ammi dake tsakar gida suka gudo wajen Yasmeen tamike tsaye ahankali tana kuka sosai taki magana, ihu Baba yamata "nace ina kikaje daga ina kike"?
Kasa magana Yasmeen tayi sai girgixama Baba kai datakeyi, akaro na uku Baba yace "ina kikaje nace"? Ihu Yasmeen tayi tace "wajen mijina naje Baba a prison" daga su Ammi har Baba dasu Baffa kallon Yasmeen suke dan babu inda basu nemi yarinyar nan ba sunma dauka tagudu ne irin guduwan nan da yara keyi, Baba yabada cigiyanta a different checkpoint, basu taba kawowa prison taje ba dan sunsan Yasmeen bamata San inda aka kai
Maheer dinba saisa Baba baiyi tunanin prison ba at all, hannu takai tashare hawayen dayake zubomata tass takalli Baba bakinta nadan rawa tace "Baba duk yanda zakayi dani kayi amman bazaka taba iya ciremini son Maheer azuciyana ba! Baba inason mijin koshi waye!" Tassss! Baba yadauke Yasmeen da mugun mari dayasa tai baya baya zata fadi azuciye Baba yashiga kwance belt din jikinshi yadaga zai zugama
Yasmeen Ammi tamai ihu tana maida
Yasmeen bayanta ta tsaya gaban Baba tace "Ibrahim!" Chak Baba ya tsaya yana kallon Ammi, cikin kakkausan murya tace "karkai kuskuren tabamin yarinya nagaya maka!" Cikin fushi Baba yace "ohhh da sa hannunki tabi yaron gidan yari kenan bayan nariga nace bata bashi" cikin fushi Ammi tace
"dama kanada trust issues but atleast you should know bazan taba barin
Yasmeen taje wajen nan ba" ihu Baba yayi yace "kin batamini yarinya, look at Yasmeen tun kafin ayi auren nan kike hurema yarinyar nan kunni kina koyamata saka gyale taje wajen namiji, Yasmeen bata taba iyaja da magana na ba amman look at her yau takama tayi abinda na hana kar tayi kinga kalan tarbiyan dakika bama yarki ko"? Sosai Ammi ke kallon Baba saikuma tai dariyan takaici irin hurtful laughter dinnan tace "maza, maza, maza! Idan yara sukai abin arziki yaranku ne kuma tarbiyanku ne, ranan da yara sukai laifi sukai shirme yaran sun dawo na Maman tarbiyan tane ko Baban Nanah"? Cikin ihu Baba na daga murya yace "tarbiyan waye to inba naki ba?
Bantaba koyama Yasmeen to go against her parents ba, taga yanda kikemini rashin kunya agaban kowa na gidan nan itama yanzu tafara min, wow like mother like daughter Baffa kana gani ko, kunga yanda tabata mini yarinya, Yasmeen tana amsamin maganata, bayan I made it crystal clear itada yaron nan har abada aurensu yakare amman uwarta tasa taje taga yaron agidan yari, yanzu kuma zanyi hukunci takama yarinyar taboye abayanta tana maidamin magana" ahankali Yasmeen dake kuka abayan Ammi tafito Ammi dan batason yanda Baba ke blaming Ammi for laifinta, girgixa kai tayi takalli Baba ahankali tashare hawayen daya zubomata tace "Baba stop blaming Ammi batai komiba bama tasan sanda nafita nabar gidan nan ba stop kudena fada akaina" hawayenta tashare ahankali tana kallon Baba tace
"Baba you are wrong this time, you are wrong about me, you are wrong about Ammi and you are wrong about Maheer" Yasmeen tasake goge hawayen daya zubomata daga kan idanu, ahankali tace "Baba ni ba yarinya bane, I am your first born, nayi girma yanzu I know abinda nakeyi, nasan banbancin right da wrong Baba" ahankali tace "Baba I know Maheer yama laifi please keep your anger aside kayi investigating abin properly zakasan cewa you are wrong about him" hannu Baba yadaga zai kaima Yasmeen mari Baffa yarike hannunshi yace "wai hauka zakayi ne Ibrahim" Baba nawani irin tafarfasa yace "ni kike gayama magana Fateema"? Ahankali Yasmeen na kuka tace "Baba gaskiya nake gayamaka ba magana ba you are wrong Baba, wih very very wrong" wannan karan Baba fizge hannunshi yayi daga rikon da Baffa yamai yahau dukan Yasmeen da hannu su Yaya da Baffa, Baba Karami da Hajjo dasu Farida da Nana sai rokon Baba suke Ammi ta tsaya chak inda take batare data cemai kala ba, yakashe Yasmeen ai shine ubanta, da kyar Baffa da Baba Karami suka rikeshi Yaya dasauri ta daga Yasmeen dake kuka sosai kaman zata sume tace "wuce mutafi daki karki kara magana awajen nan" azuciye Baba yace "saketa Yaya, saketa nace bangama da ita ba" yakalli Yasmeen din dake kuka sosai yanuna kanshi yace
"Fateema nine mahaifinki, I was there ranan da aka haifeki, I was the first mutum dayay helding naki a hannu da aka haifeki anfito mini dake wrapped a beautiful pink showel naki I still remember ranan kaman jiya, Fateema | teach you how to talk, how to read, how to walk, i clothe you, nabaki komi dakikeso, i makesure nabaki d best and the most comfortable life arayuwan nan, look at gidan damuke zaune" yanuna gidan da hannunshi yace
"inada kudin da zan iya affording luxury life for me and this entire family amman ban yiba all sabida ku nake ijiyema komi nawa, ku nake siyama kaddara sabida nasan ku matane weak souls akwai mutuwa akwai tsufa randa bana duniya yaya zakuyi? Kullum tunani na kenan dan banson iyalina su wahala" Baba yayi dan shiru dan he's so hurt yace "gidan nan gabaki daya babu wanda bai gaji da matsalan ki na karatu ba har mahaifiyanki but ni nan ni Fateema" yanuna kanshi yana kallon
Yasmeen dake kuka sosai tana kallonshi Baba yasauke ijiyan zuciya yace "ni nan Fateema bantaba gajiya da dawainiyan ki arayuwana ba, bantaba complain ba for once ba, babu abinda ban miki ba but nineyau zaki maidama magana ki gayamin ni Baban ki is wrong sabida wani mutum chan Fateema" girgixamai kai Yasmeen tayi feeling so bad ganin Baba bai fahimceta ba, Baba yanuna kanshi yana kallonta yace "I'm wrong ko ni is wrong because I want the best for you, I want to protect you from mutumin nan, hmmmmm" Shiru Baba yayi na kusan minti biyar yana kallon Yasmeen dake kuka sosai yace "listen to me Fateema, this is the last maganan dazanyi agidan nan kan case din nan" cikin kakkausan murya Baba yace
"Fateema dagayau baki ba yaron nan!
Jibi ne zamu shiga kotu araba auren ku gabaki daya kowa yahuta
, wih wih kika kara trying this nonsense dakikayi yau kikaje kikaga yaron nan kisani bani baki aduniyan nan!" Dawani irin sauri Yasmeen takalli Baba haka kowa na gidan ma kallon Baba yake, Baba yace "daga ranan ki manta kinada mahaifi irina ma aduniya and ba anan punishment naki ya tsaya ba, kuma dagake har mahaiflyarki dake daure miki gindi zaku tattara kubar gidana ne!" Sosai Ammi ke kallon Baba wato this is the hight na disrespect, Ammi batason tana amsa Baba but wh yau bazata iya hadiye wa ba, azuciye
Ammi tace
"enough of your nonsense Baban Nanah who do you think you are?"
Ammi
tai maganan yau takai karshen karshe duk abinda zai faru yafaru, Baba
ya kalleta saida gabanshi yafadi ganin kwayar idanunta, Ammi tace "barikaji
da miji irinka gwara criminal at least he respects my daughter! Kai har ka isa kai threatening nawa to hell with you and your house go to hell!" Ammi na maganan tayi gate yau bamata da patient na zuwa kwaso kayanta tabarmai tai gate, dasauri Baffa yatareta
yace "Maman Nana ts......." wani irin ihu
Ammi tama Baffa dabata tabayiba
tace "Baffa tashi agabana agaban wanchan kanin naka yakamata ka tsaya
and talk senses to his head dan he lost it, as for me am out of his house for good,
yagama karbama diyarshi saki nima ubana ya amsan mini nawa sakin a kotu"
Ammi tabi gefen Baffa tawuce fuuuu tabude gate tafice yau har Nana karama batai trying to stop Ammi ba harsu Yaya dan abin Baba yay yawa, duk yanda Baba yaso yadaure kasawa
yayi yanda Ammi tabude gate tafiya kaman tafita da zuciyanshi ne gabaki daya,

juyawa yayi fuuu yayi gate din yana fita yahau gudu gudu tafiya tafiya yabi Ammi cikin layin, luckily saiga Keke ganin tashiga keke napep din yasa dasauri Baba yajuyo yadawo yashiga
mota ya kunna yabita aguje.
Hmmmm jama'a gidan Baba is filled with drama, but Kunsan akwai maza like Baba ko?
Chapter 123 · 0% Book details