Sashe 135
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Taura musu Sako yabar business din yabasu contact nawani Spanish guy dinshi dazasu iya dinga saya awajenshi, ya goge duk wani abu nasu, sannan kudaden da ake biyanmu in cash awani rami muke binnewa ranan ma anan naje nadebo wasu kudi nakaima prison warden nasu, Oga ragowan kudin kakeson bama
Adamu?" Gyadamai kai Maheer yayi alamun eh, kowa yakalli
Maheer Baba yace to Alhamdulillah baka babu sana'an nan kudaden nan naji dadi yanda baka bukatansu ba tatatara Abama
Adamun shi yasani, yanzu abinda nakeson namaka magana akai shine
matarka Fateema yaushe-zamu shirya
muje mubasu hakuri adawo da ita komi yawuce? Dan lumshe idanu Maheer yayi yabude ahankali yace "Baba bazamuje ko'ina
ba, nariga nabamna mahaifinta hakuri, and I've served my punishment, the remaining decision nasu ne" dasauri
Hamad yace "good maheer good! Wlh
I suppot you dari bisa dari, yanzu sune zasuzo subamu hakuri, rashin mutuncin
da CP yamana hardakai Baba yamawa yazo yabamu hakuri inba hakaba shiya
auri diyar tashi wlh bazamu je ba koba hakaba Malah
da Ahmnad" atare sukace "kwarai kuwa"
tó some extend Baba ya yarda dasu. amman kuma yasan yanda Maheer keson yarinya ko yanzu ma dauriya kawai yake,
Ahmad yace Maheer zaka bude social media accounts ka godema dubbanin
mutanen dasuka fito sukai fada on your
behalf and claim your go fund me account
dan yatsine fuska Maheer yayi yace Hamad open it for me" dasauri Hanad
yaciro iphone din maheer dake aljihun
shikuma Maheer yawuce sama. suna budemai IG, tiktok, Twitter, da facebook before one hour anyi verifying nashi
adukansu, zokaga followers from countries daban daban, Hamad yatura wani hoton maheer mai kyau yasaka suit yayi mahaukacin kyau daga
wayanshi to wayan Maheer yayi posting
hade da lafiyayen caption na godema
jama'a Wallahi within 1hr about 200,000 comments akan post nashi hamad yace
"wih kanina yazama celebrity Innalillahi":
saikuma ga different brands suna aiko
messege sunaso suyi collaborating dashi Ahmad yace "sani under management nashi suyi contacting nawa
zokaga dadi anan falo suka zauna suna replying different message na mutane, kafin hamad yabarma Ahmad da Malah
wayan yatashi yatafi sama. Ahankali Hamad yabude kofar dakinshi, kwance
yaga Maheer akan gado ya chanza kaya zuwa pj ba bacci yakeba yadaura hannunshi saman cikinshi kallo daya yama Hamad asauke kanshi
maida kofan Hamad yayi yarufe
yakaraso cikin dakin ahankali yazauna
akasa gaban gadon yakalli Maheer dake
kallonshi murya chan kasa Hamad yace "Alah ya wanke ka Maheer, babu any laifi ko fargaban wani abu akanka allah yasa an kama Matar data cutar dakai, Allah yabaka millions of people, fans daga different places na duniyan nan, within blink na eye kazama babban
abu da the whole duniya are looking
in a good and loving way but you are
not happy Maheer, why?" shiru Maheer yayi kafin ya yunkura ahankali zai juyama
Hamad baya Hamad yarikeshi yace
"Maheer please kada ka koma gidan
jiya? Now is not time to be depress
again kariga kawuce stage din nan,
come" Hamad yayi maganan yana tashi daga kasa yazauna bakin kan gadon
tareda dago Maheer yadaura fuskanshi
kan kafadarshi cikeda tsantsan so Hamad yace is it Fateema?" Gyadamai kai Maheer yayi ahankali tareda fuzar da iska,murmushi hamad yayi yace
"it's not her fault kasani ko lumshe idanu Maheer yayi yabude su ahankali murya chan kasa yace "i know!" Cikin wata kalan murya dakeda rauni sosai yace "ni da Fateema
Munna juna alkawari bazamu taba rabuwa da juna ma no matter what,
no matter wat" maheer yasakeyin shiru muryanshi narawa sosai yace "nasan anyı
pressuring nata agida but what pains me is bataji tausayina ba, batamin explaining
komiba, bata gayamin meke faruwa ba, all she wants Was kawai arabamu nasaketa
tahuta tagaii da
alkawari bazamu
taba rabuwa da juna
ma no matter what,
no matter wat"
Maheer yasakeyin
shiru muryanshi
narawa sosai
yace "nasan anyı
pressuring nata
agida but what
pains me is bataji
tausayina ba,
batamin explaining
komiba, bata
gayamin meke
faruwa ba, all she
wants Was kawai
arabamu nasaketa
tahuta tagaii da
matsalolin datake shiga sabida ni, takalleni as wanda yazo ya tarwatsa
gidansu, i told her inada plan zan fito
daga prison I will set everything right
bazata iya jirana ba koda kadan ne
tagani? koda na tarwatsa gidansu tunda náce I will set everything right bazata tsaya taga iya gudun ruwana ba? Hamad
I was crying ranan I was sO00 scared
of losing her, I was traumatized
Dan bantaba sanin zatamin hakaba
ko something like this zai iya tasowa
daga gareta ba, what happened just
made me realize nan gaba wani abu
zai iya faruwa idan pressure yamata
yawa cemin zatayi na kara sakinta
dasauri Hamad ya Girgixamai kai yace "bahaka bane, karkai tunanin haka, nasan
Fateema komi datayi Mahaifinta ne yatasa ta agaba
trust me" anatse Maheer yace taga ina sonta she took my love for her for granted, bata damu da wani abu yasameni ba, bata damu daya zanyi
rayuwa babu itaba, batasan value
soyayayna gareta ba nor does she know
the worth and zan nuna mata l can
live happily ko babu ita' dan murmushi
Hamad yayi yace are you sure? Cus u don't look happy
in my eyes" yadanyi dan dariya tureshi
Maheer yayi yace fita daga dakin nan tunda you don't wanna support me"
cikeda so Hamad yace "kaima kasan I
will always support u bakaga yanda nayi
supporting naka a palour kan bazamu
je gidansu ba listen wanan abin dakakeji
fushin masoya ne this is officially first
fushin daka tabayi da Yasmeen, so I support you
make har know the value and worth na soyayyan ka, kasa taganę tai kuskure yanda nan gaba ba mahaifinta kadaiba ko duka duniya ne zasu taru akanta bazatai gigin maimaita mistake din nan ba kawo
kunnenka kamaji wani abu Hamad yayimai whispering abu akunne dayasa
Maheer yayi dan murmushi cikeda
Son ya warware yasaki jiki Hamad yakama hannunshi yace zomuje kaga page dinka my celebrity brother binshi Maheer yayi
[8/19, 9:59 AM] SAFIYYA: Baffa na zaune shi kadai afalo yana yan rubuce rubuce Baba yayi sallama kallon kofan yayi yace "shigo" anatse Baba yashigo yazauna akasa cikeda girmamawa, baffa yace "ya jikin Yasmeen din yaya tace gobe dasafe akace za'a
sallamesu ko"? Anatse Baba yace eh' Baffa yace "to Allah ya kara sauki" yayi shiru yacigaba da abinda yakeyi, Baba rasa ta yanda zai farama Baffa
magana yayi, da kyar ahankali yace Baffa uhmmmm dama dama"dago kanshi Baffa yayi ya tsare Baba da idanu, ahankali Baba yace Baffa dama inaso ka jagoranci tafiyan mu ne gobe inaso karakani mu maida Yasmeen dakinta, kaga gata da juna biyu yakamata tayi zamanta adakin daganan
sai uhmm katayani hakuri" duk wacce
takaranta min daidai wani kalan murmushi Baffa yayi tareda girgixa kafa yana kallon baba saikuma chan yace "ni bazaka sani a halin kunya ba lbrahim, kai
kadai kaje kayi rashin mutuncin ka kai kadai zakaje ka gyara abinda ka bata ni baza ayi mubawa yaron ba yan uwanshi
halin karanta Dani da sauri Baba yace
"Baffa dan Allah kayakuri Baffa yadagamai hannu yace "kaga dakata
bawai zancen na yakuri bane, tayaya
zan kalli makahon tsohon nan dakasa
aka kakkama akasa sukai kneeling
akasa aka daura bibdigogi akansu
Sannan ka Sheka musu rashin mutunci?
Koko tayaya kakeso na kalli mijin fatima
da saida ka sumar dashi tsabagen dukan dakamai kaman kasami jaki"?
Lumshe idanu Baba yayi ahankali Baffa
yace "kai bazama kaji kunya ba da full chest naka da rashin mutunci kasa aka kwaso kayan yarinyar nan tsaf ko tsinke baa bari ba yanzu kuma akoma amai da kaya? Haba
haba lbrahim kama kanka adalci mana
gaskiya badani za'ayi ba, Fateema diyaraka ce kariga ka nunamin haka
kome zakayi kayi akanta daidai ne but
gaskiya bazan iya kallon iyayen yaron
nan da yaron nan ba" gumi ketoma Baba
yashiga yi Baba zai
kara magana Baffa yadagamai hannu yace "tashi katafi bazan bika ba iya gaskiya ta kenan nagaya maka" Baba
jiyayi duniyan tamai zafi wato kowa ya
tsame.Hannunshi an barmai komi dan shiyay komi ga Fateema takicin komi a asibiti sai kuka take tana gayama mamanta ita akaita wajen
Maheer Baba har wata yar rama yayı yay Zuru zuru, wucewa yayi yana tafiya shi kadai yaje dakin da aka jera kayan Yasmeen din ya tsaya yana kallo tayaya zai fara sa amaida kayan nan?
Wih abin da kunya bala'in kunya yakeji kaman ba gobe wucewa tayi yakoma daki ranan har gari yawaye bai runtsa ba kasa
fitanta yayi saidai Baffa yaje yadawo dasu Yasmeen. Yasmeen na ganin Baba ta duka agabanshi tafashe da kuka sosai tace
Baba dan Allah kada karabani da mijina wlh wlh Baba zan mutu ina bala'in son Maheer, shi kadai nakeso kabani shi kabani komu aduniyan nan Baba an sakeshi dan Allah ku maidani dakin mijina" kowa na gidan kallon yasmeen yake an kasa magana ga bakin yarinya
yabude Yasmeen bako kunya, Baffa ne yayi jarumta yace jeki hada kayanki
Babanki ze kaiki" dasauri Yasmeen ta
tashi tawuce tafita tai dakinta da gudu
Baffa yakalli Baba dayakasa motsi yace "gwara ka maida yarinyar nan dakin mijinta tun wuri kadai gani da idanunka"