← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 141

Sashe 66

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

EPISODE
Wani shegen kallo Maheer yamata
da mayun idanunshi dasauri ta
juyarda kanta gefe hakan yasa
gently yadaura towel din awuyanta
firgita tayi irin wanda mutum keyi
idan ruwa mai sanyi yataba shi,
ahankali Maheer dake kallonta
yace "Lazy gurl"
turomai baki tayi yabi bakin da kallo
yanda lips nata sukai na asalin mara
lafiya looking super cute and sicky,
baice mata komiba yamaida towel din
ruwa ya jiko yafito dashi yace
"kalleni" juyoda kanta tayi ahankali
tai facing nashi kanta akasa ahankali
yadaura towel din kan goshinta da
gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke
tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali
tareda lumshe idanunta sosai Maheer
kewani irin kallonta she's is super
beautiful, wani kalan natural beauty
93 Allah yama Yasmeen, the more kana
kara kallonta the more tana kara
maka kyau, gata da gashi ajiki sosai
kaman na busuwa, knocking kofar
akayi hakan yasa ya jaye towel din
daga goshinta yamaida ruwa yamike
tsaye yatafi wajen kofa bude kofan
gashi ke kwance ijiyan zuciya tasauke
tanajin sanyi na ratsa jikinta ahankali
tareda lumshe idanunta sosai Maheer
kewani irin kallonta she's is super
beautiful, wani kalan natural beauty
Allah yama Yasmeen, the more kana
kara kallonta the more tana kara
maka kyau, gata da gashi ajiki sosai
kaman na busuwa, knocking kofar
akayi hakan yasa ya jaye towel din
daga goshinta yamaida ruwa yamike
tsaye yatafi wajen kofa bude kofan
yayi yakartbi jakan daga hannun Dan
yakoma ciki tareda maida kofan
yarufe yasa key yadawo ciki, ijiye
jakan yayi agefe yadauki bowl na
ruwan yawuce yakai bayi yadawo
zama kusada ita yayi abakin gadon
jikinsu na gogan juna, mugun faduwa
gabanta yayi da sauri ta matsa gefe
ahankali, yana jinta amman baice
komi ba tray abincin yadauka yadaura
kan lap nashi tea yadauka yajuya
kafin yadebi kadan yakai bakinshi jin
babu zafi, juyo da kanshi yayi
yakalleta kanta na kasa sai wasa da
yatsunta take ahankali yace
"dawo inda kike ki zauna" dan
kallonshi tayi idanunta sunyi raurau
kafin gently ta matso kusada shi
back jikinsu na gogan juna, tea
yamika mata ahankali tasa
hannunta ta amsa, yadauki wani
spoon yasa acikin jellof rice da
salad din da Farida ta kawo yadebo
kadan yajuyo yakalleta murya chan
kasa yace "open your mouth"
kaman yana magana da yar
yarinya, ahankali takalleshi hada
idanu sukayi wani abu taji ya
tsayamata awuya, yanda ya tsareta
da idanu yasa tabude bakinta
yasamata abincin ciki ahankali,
taunawa tashigayi bakinta babu
taste takai tea baki ta kurba,
yasake debo wa yakai bakinta
budewa tayi tana kallonshi kaman
yanda yake kallonta yasake samata
tadan tauna tai stepping da tea,
almost five spoon na rice din taci
zaikai na 6 kawai tasakinmai wani
soft cry, baisan lokacin dayace ya
isheki? Gyadamai kai tayi tanakai
hannunta ta share fuskanta ba lips
nata sunyi pink sosai kaman na yar
jaririya, dauke idanunshi yayi
dagakan lips dinta ya maida tray
abincin ya ijiye kan side drawer
yamika tsaye yay wajen jakan
batare daya kalleta ba yace "finish
93 d tea allura zan miki"
dawani kalan sauri takalleshi tama
kasa magana GABANTA sai fadi yake
hawaye yakara zubomata akan
fuska tasa bayan hannu ta goge,
wani kwalin allurai ya dauka
yabude yaciro bottle daya da
syringe yabare yabude yazuko
alluran yadauki wani different
allura shima ya zuko sannan
yahadasu duka a syringe daya ta
wutsiyar idanu yake kallon yanda
take kallon alluran tana goge
fuskanta wani short smile yasaki
yadauki cotton wool da aka jika a
spirit yataso yazo
fashewa da kuka tayi sosai da gudu
ta ijiye cup na tea akasa ta shige
cikin gado chan bango tana
girgixamai kai tace "dan Allah
karkamin allura Maheer" tsayawa
chak yayi jin takira sunanshi
hakanan kirjinshi yabuga, zaro
idanu tayi tana kallonshi, ahankali
yahayo gadon arude tamike tsaye
zata gudu hannu daya yasa ya
fizgota jikinshi tafado zata tashi
yace "Ke!"
Natsuwa tayi dasauri hannunshi ta
rirrike tana kallon fuskanshi da
alluran dake hannunshi tace "to a ina
zakamin"? Yana kallon kwayan
idanunta dake bala'in kyallin hawaye
yace "on your tiny bombom"
makemai kafada tayi dasauri tasake
rushewa da kuka tace "wlh kamin a
9R hannu ni barakaga jikina ba" ahankali
yana kallonta yace "why?"
Dan tsagaita kukan tayi tareda
dauke kanta daga kallonta dayake
kaman zai hadiyeta da idanu, zata
juya dasauri yajawota yasata
ajikinshi runtse idanunta tayi
gamgam hakan yasa gently yace
"open your eyes" bude idanunta
tayi ba musu ahankali yace "look at
me" zubamai idanunta tayi, lumshe
idanunshi yayi yakai hannunshi
daya kasan riganta yafaraja sama
kadan kadan kaman baiso yayi
wani irin yirrrrr Yasmeen taji hakan
yasa tai yunkurin rufe idanunta
dasauri yace "don't shut those
eyes, ki kalleni" bude idanuna tayi
tareda sauke wani gauron ijiyan
zuciya, yana kallonta right in the
eye cikin wani soft sexy voice yace
"kinsan cewa u are now mine?
Auren surnna?" Daidai lokacin
yakarasa jan riganta zuwa saman
bombom dinta batasaka komi
under ba, ahankali yay yunkurin zai
daga fuskanshi yakalleta dasauri
cikin muryan wanda ke shirin
fashewa da kuka Yasmeen tace
"dan Allah karka kalleni ahaka"
yana kallon kwayar idanunta with
the edge of his voice yace "I can't,
I have to look wat is rightfully
mine" dawani kalan gudu Yasmeen
ta runtse idanunta gamgam sabida
wani irin kunya datakeji zai gane
mata bombom, kallon fuskanta
yayi na kusan 1min kafin ahankali
yadaga kanshi yajuya tundaga kan
yatsun kafafunta dasukaji lalli
yabida kallo har zuwa santala
santalan cinyoyinta dasukenan
chocholate in color suna mugun
sheki sabida gyaran jiki, wani red
lace pant ne ajikinta that's so
transparent, awani irin hankali
yakai hannunshi yadaura asaman
pant din ta wajajen waist nata, wani
mahaukacin shock Yasmeen taji
dabatasan lokacin data wani kalan
shigewa kirjinshi ba ta kankameshi
kaman zata shige jikinshi,
kusan 1min Maheer yayi ahaka
yakasa komi kafin ahankali yaja lace
pant din kasa kadan yabi skin din ass
dinta da kallo that is soo0 smooth
and soft sunada little kwantaccen
gashi awurin kaman duwawun baby,
audugan yasa yagoga awajen sannan
yasa alluran yamata bama tasan anyi
ba dan baida zafin hannu ko kadan

kaman zata shige jikinshi,
kusan 1min Maheer yayi ahaka
yakasa komi kafin ahankali yaja lace
pant din kasa kadan yabi skin din ass
dinta da kallo that is sooo smooth
and soft sunada little kwantaccen
gashi awurin kaman duwawun baby,
audugan yasa yagoga awajen sannan
yasa alluran yamata bama tasan anyi
ba dan baida zafin hannu ko kadan
saida yagama yacire alluran daganan
kan gado yajefa cikin tarsh can dake
kusa da kofan shigowa dakin, sannan
yaja pant din awani irin hankali
yamaida mata tareda sauke riganta
back kasa ya jingina da bango tana
kan jikinshi yakai hannunshi sama
ahankali yakashe wutan dakin dasauri
tabude idanunta ganin duhu dumdun
zata yunkura ta tashi strictly yace
"koma ki kwanta" batai musu ba
komawa tayi ta kwanta ahankali kan
kirjinshi shikuma yasauko da kanshi
gently yadaura hancinshi cikin
gashinta so kawai yake yaytajin
kamshinta yakai hannayenshi ya
daura abayanta ya shafa kafin
ahankali yakai hannunshi saman zip
din riganta yaja kasa dawani kalan
sauri tai kokarin fita daga kirjinshi
jikinta har rawa yake yahanata,
fashewa da kuka tayi ahankali tace
dinta da kallo that is sooo smooth
and soft sunada little kwantaccen
gashi awurin kaman duwawun baby,
audugan yasa yagoga awajen sannan
yasa alluran yamata bama tasan anyi
ba dan baida zafin hannu ko kadan
saida yagama yacire alluran daganan
kan gado yajefa cikin tarsh can dake
kusa da kofan shigowa dakin, sannan
yaja pant din awani irin hankali
yamaida mata tareda sauke riganta
back kasa ya jingina da bango tana
kan jikinshi yakai hannunshi sama
ahankali yakashe wutan dakin dasauri
tabude idanunta ganin duhu dumdun
zata yunkura ta tashi strictly yace
"koma ki kwanta" batai musu ba
komawa tayi ta kwanta ahankali kan
kirjinshi shikuma yasauko da kanshi
gently yadaura hancinshi cikin
gashinta so kawai yake yaytajin
kamshinta yakai hannayenshi ya
daura abayanta ya shafa kafin
ahankali yakai hannunshi saman zip
din riganta yaja kasa dawani kalan
sauri tai kokarin fita daga kirjinshi
jikinta har rawa yake yahanata,
fashewa da kuka tayi ahankali tace
"mezaka min"? Cikin husky voice
yace "abinda akema matan aure
Chapter 66 · 0% Book details