Sashe 3
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
Kusan 1min da fitanshi sannan matan ta sauke ijiyan zuciya ahankali cikeda asalin lallashi tace “wai Pablo so kake kahaukatani kai mesa kacika mugun hali ne? Tunda nasa kafa nafita nabar garin nan kaki kulani, kaki amsa WhatsApp message, text massage dakuma calls dina wai mesa kake wahalar dani ne eh, kanamin fizge fizge kana ciccimini magani agaban su Nas so kake su rainani kaman yanda ka rainani sabida babu abinda baka sani nawa bako” tai shiru tana sauke ijiyan zuciya jin still baiyi magana ba kuma tasan yana jinta rass maganan ce dai bazaimata ba, kaman zata haukace dan kanajin yanayin maganan ta kasan she’s really pain tace “wai mema namaka ne kaketa shareni? Damuwan ka tahanani sukuni nazo Las Vegas nama kasa natsuwa nayi finalizing deal din danazo yi dasu El Chapo, Maheer!” Takira sunanshi da karfi dayasa ahankali ya tsayar da juya liquid na tukunyan dayakeyi for the first time yakalli wayan batare dayace komi ba, cikeda lallashi kaman zata fashe da kuka tace “nine fa your Mami tunda nake dakai nataba offending naka? Kataba fadamin kanason wani abu ban maka ba? Komi nawa dana rayuwata na hannnunka there’s nothing dabaka sani game dani ba, I love you so much babyna dan Allah kayakuri kadaina fushi dani wlh zuciyata zata buga Mah…….” Saikuma tafashe da kuka sosai dayasa yadauke kanshi danshi ya tsani yaga anamai kuka abin na kashemai jiki ahankali yakai hannunshi yakashe gas din yawuce ya wanke hannunshi tsaf gaban tap sannan yadawo gaban wayan yana kallon wayan yanajin sautin kukanta kaman bazaiyi magana ba akufule yace “I hate cry” cikin sigan kuka dasauri matan tace “Toh you refuse to talk to me saisa nakemaka kukan” kaman bazaice komi ba cikeda isa yace “wat am I doing now?” Dan murmushi matan tayi mai sauti tace “miskilin yaro kawai Allah ya shiryamin kai, sabida nacema nadawo yakamata muyi aure shine kake wannan fushin” shiru yayi kaman bazaiyi magana ba yana juye liquid din awasu fancy goruna, idan da sabo tasaba da shariyan shi dan halinshi ne saida yagama juyewa tass sannan yajuyo yakalli wayan anatse yace “I hate marriage cus it’s nonsense and kinsan da haka” dasauri Hajiya tace “kwarai nafi kowa sani, amman inaso kagane wani abu, kar abinda iyayenka sukama yasa kazo ka tsani aure gabaki daya I love you Maheer tun kana dan kankanin ka nake sonka you know that, na raineka da so, soyayyanka yasa naki aure dudda inada manyan mutanen dake nemana nadinga rainon ka harka girma kawowa yau, nasan bazaka taba so wata ba wannan tunanin ma baya raina dan I know who u are Maheer, I groom you kazama abinda kazama yau nasanka ciki da bai kawai inaso kazama mijina ne sunana should be link to yours forever, I want to bear your child dudda nawuce menopause yanzu but zamuje muga Dr a dubai he knows wat to do, please Maheer help me banson in mutu ba yaro ban aje maimun addu’a aduniya ba, inaso na haifi yaro ko yarinya da jininka ke gudana ajikinta this is my only wish” dan gajeren tsaki yaja mai kara dan conversation din wani kalan mugun batamai rai yake adikile yace “this will be the last time I will say this to you Maryam!” Yakira sunanta direct da saida taji gabanta yafadi ahankali yace “bazan taba aure ba! And I don’t want children! Infact I hate babies, I hate children, idan kika shiryamin wata magana daban you can call but for now kije kisha iska”. Batare daya katse wayan ba yanaji tana hello hello yashiga cire apron na jikinshi ya yar akasan wajen yawuce yay hanyar kofa bude kofan yayi yafita Nas dake zaune awajen wajen yace “kai ina wayata?” Wucewa Maheer yayi batare daya kalleshi ba sanin halinshi yasa yakoma kitchen din yadauki wayanshi yasa a aljihu sannan yadauki liquid X din daya hada yafita dashi dan kaiwa manager yasan anachan clients na nema.
✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
AMMNUR APHRODISIAC is home of lafiyayyun kayan mata na ban mamaki, kayan matsi, kayan gyaran nono, kayan gyaran amarye dana maijego da abubuwan mallaka kome kikeso zaki samu awajensu.
Chat them up by clicking on this link;
wa.me/+2349080070762
EPISODE 2️⃣
✨KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
AMMNUR APHRODISIAC is home of lafiyayyun kayan mata na ban mamaki, kayan matsi, kayan gyaran nono, kayan gyaran amarye dana maijego da abubuwan mallaka kome kikeso zaki samu awajensu.
Chat them up by clicking on this link;
wa.me/+2349080070762
EPISODE 2️⃣