← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 88 OF 141

Sashe 88

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

komi kan Maheer ba sai komi ya lafa, vanda Baba ke lallashinta ko asalin Baban ta baitaba lallashinta hakaba dakanshi yakaita sama yabude mata the biggest room dayake asaman gashi a gyare yace tai zamanta zasuyi maganin Maheer tare. Cikeda so dan har cikin zuciyan Baba yau jiyayi soyayyan dayakema Yasmeen din yakaru sabida yanda yaga yarinyar genuinely loves Maheer, so ma nagasken gaske takemai, ahankali yace "kwanta ki bacci kihuta" batai musu ba kwanciya tayi, hannunshi vadaura saman kanta yazauna bakin gadon yana shafawa kaman yar daya haifa yakeji Yasmeen cikin tattausan murya yace "Fateema diva ce mai hakuri, da son iyayenta, da tausayi, gata da kirki, sleep Fateema, ki kwantar da hankali everything will be fine kinji" gyadama Baba kai tayi tana sauke ijiyan zuciya har cikin ranta takejin muryan Baba ko mahaifinta baitaba lallashinta yanda Baba key yauba wh, is as if wani magic yamata kaman duka baccin dabatayi jiya da daddare ba yadaukosu yadawo dasu yanzu cikin minti biyar bacci yay gaba da ita, yanayin numfashinta Baba yaji yagane tai bacci hakan yasa yatashi yana dogara sandan shi yawuce yafita bayan yakashe mata wutan dakin yafito yawuce yana sauka daga bene daidai Hamad yashigo dakin yayi gaban tv dagudu yadauki key motanshi hakan vasa Baba yace "Ina zaka?" Sai alokacin yamaga Baba daya karasa saukowa dasauri yace "Baba Maheer baida lafiya sosai wih zan kaishi asibiti dan banda abubuwan dubashi agida" shiru Baba yayi dudda yana tsananin fushi dashi saida yace "kodai kaje asibitin ka kwaso koma mezaka kwaso kasan yarn nan da bakin taurin kai kana kaishi asibiti nemanshi zakayi karasa dan Ya tsani asibiti" shiru Hamad yayi yana tunani yace "hakane Baba bari zanbar Dan dashi ni naje, ina Yasmeen din"? Sama Baba yanunamai yace "tayi bacci" dan flivan zuciyan relief Hamad yayi yajuya dasauri yafita maigadi yakawo akwatin Yasmeen falon. Hajiya da taimako da ikon Allah ta tuka kanta zuwa wani gida dan daidai dan karami gateman yabude mata gate tashiza. Adamu na zaune kan kujera a falonshi dayaji komi daidai daidai yanashan shisha yana kallon kwallo hankalinshi kwance aka bude kofa aka shigo kaman wacce aka jefota yaga Hajiya akanshi Hajiya batai wata wataba fadawa jikinshi tayi kaman wacce zata shide tafashe da kuka sosai sosai ajikinshi tace "Adamu nashiga uku, Pablo Pabloooo....." Tama kasa magana sai kuka, kaman wanda baisan komiba Adamu va jUjigata yace "menene Hajjaju me haka daga ina kike haka? Meya faru me Pablo yayi"? Gikin kuka da tashin hankali Hajiya tagayamai komi daga A zuwa Z, tana kuka Adamu yamata wani kallo yace *"Alhamdulillah, naji dadi, baki bani tausayi ba yau gashinan da idonki kinga abinda nake fadamiki all this while, gashinan nida kika raina baki darraja ni ba baki kimantani ba ina tareda ke duk runtsi duk wuya nida babu kalan cin mutunci da bakimini ba idan nace kaza kan Pablo, yau gashinan ya watsa miki kasa a ido ya barki yabar miki business dinki da komi yasami fresh varinya ya aure" yanda Hajiya ke kuka ajikinshi saika tausaya mata idanunta sunyi jazur kaman zata mutu da bakin ciki, tanuna kanta tace "Adamu ni Pablo zai yaudara yaje yay aure above? Ni zaicema he's out bayan nagama inganta rayuwanshi? Ni Pablo zaima haka bayan duk abinda namishi aduniyan nan, yaron dana fifita kan kowa bantaba had kiman Pablo dana kowa azucivata ba nizaima haka" cikeda munafinci Adamu yace "kema beat him up in his own game mana, yanason yatona miki asiri ya tozarta ki kema ki tonamal ki fadama duniya waye shi, I am sure yarinyar nan threatening dinta yayi ya aureta dan kema kinsan CP bazai taba aura ma Pablo Escobar diyarshi ba, ki bawa CP information kan waye sirikinshi akai Pablo gidan yaril Nasan lifetime imprisonment zal samu" Wani kalan zabura Hajiya tayi ta tashi daga jikin Adam tana zaro idanu tana kalion Adamu tace "Adamu kanada hankali kuwa"? Wani kallo Adamu yake mata yace "bangane ba"? Cikin ihu Hajiya tace "tayaya zan tonama Pablo asiri akaimin shi prison so kake akashe shi eh? So kake wani abu yasameshi bayan kasan if anything should happen to Maheer bazan iva rayuwa ba, yaron nan is my entire life" wani abu Adamu yaji awuyanshi gain yanda har yau har gobe mayyan matannan still cares about this boy, ubanme Pablo yabama matan nan davarama da ita haka? Menene ajikinshi wani sinadari ne a dick dinshi dayasa Hajiya bazata taba iva daina sonshi ba? Dan tsaki yaja yace *wIh Pablo yagama dake, yayl yanda yaga dama sabida vasan bakida nerves na tona asirinshi, yay pieces din zuciyanki but still kin kasa tsananshi, wat is wrong with you Hajiya"? Cikeda damuwa Hajiya tace "I want my Pablo back Adamu, Pablo na sona yarinyar nan ce yta shiga tsakanin mu, I want my yaro back, Adamu Pablo shine rayuwana, yazama wani bangare na jikina, tun yana dan yaro fa nake tareda shi? How do u expect me na tsani yaron danine na komar da shi mutum? Nine na koyamal komi daya iya yanzu? Ajikina yakoyi cin mace yakoshi shan nono yakovi komi ma, Adamu I made Pablo nina yishi, tarbiyana da komi nawane ajikinshi, my blood is connected to him, Adamu inason Pablo, Wallahi Wallahi ina son Pablo dina, kaji zuciyata ne Adamu kataimakeni shawaran danazo kabani kenan bakabani. kazo kana bani mugun shawara dazaisa baby na yaje gidan yari" dauke kai Adamu yayi ganin the only abinda ya amiana dashi a olan din nan shine Maneer vabar Hajiya amman mayyan matan har yanzu sonshi take kaman ranta shida yaso ta tsaneshi sama da komi, akufule yace "mekikeso kiyi?" Ahankali Hajiya tace "Kashe yarinyar nikeso nayi, amman kisan dabazai taba zargi na ba it should look like accident, sabida banso mutuwan nata vazama bala'i kuma tsakaninshi da CP, dan banso anything dazaisa a zargi shi har agano waye shi, abun should look like a tragic accident, maybe hit and run case, kokuma ka taro maza suyi raping nata kysan su ashirin acimini ubanta agayata fata fata ta mutu tass, kokuma adauketa aje akaita rafi ajefata tamutu, kokuma abin should look like kaman tabace bayan kwana biyu a tsinci gawanta awani wajen, just think of something, zan turamaka miliyan dari biyu get the work done cikin this weeK" tana maganan ta tashi dasauri zata wuce wani kalan fizgota Adamu yayi yace "kinzo kin gama shigewa jikina kingi kuka zaki barn ahaka" cikeda damuwa Hajiya tace "Adamu ba bakan bane matsalata ba kawai tadoni zakayi kashiga kayi kaman bakai komi ba gashi Pablo ya gujeni balle nasa vamin mai kyau ya sumar dani* dudda Adamu yaji bakin ciki maganan ta dage skirt nata yayi sama ya danneta yahau kanta Hajiya bata hanashi ba koba komi zata rage zafi tadan natsu tasami kanta sabida tayi tunanin abinda zatayi and gets Pablo back, yana buga mata tana tuna Pablo gain kaman ba cinta Adamu yakeba kawai wasa yake. Yau kwana biyu kenan sosai Maheer yayi ciwo danko tsayuwa dakanshi baya iyayi tsabagen ciwo duk karfi da karfin hali irin nashi, daga Dan sai Hamad ke kula dashi ba karamin tausayi yabasu ba, dudda Hamad va debi fininshi vakai asibiti babu wani takamaimen cuta ajininshi ba malaria ba typoid, kawai damuwan davake ciki ne ya haddasamai mugun zazzabin nan, BP shi yay high sosai ciwon kai zafin jiki, dudda bai bude baki yace uppan ba danko Hamad ya tambayeshi wani abu dakai kawai yake amsawa amman kasan yanajin jiki, yana cikin mugun ciki da miskilanci bazai taba barinshi to open up ba, duk idan suka bude kofan dakinshi suka shigo idanunshi nakan kofan dakin Yasmeen wanda yadauka tatafi gida dan baa taba kawomai abincinta ba Hamad ke. dafamai abinci, baiji kamshi ta ba, baiji tafiyanta ba, hakan yasa damuwan yamai mugun yawa. Shigowa dakin Hamad yayi yau kaman kullum wuraren 1 nadare, yakalli Dan dake taredashi ga tea a hannunshi yace "baisha bako*? Gyadamai kai Dan yayi hakan yasa Hamad ya karbi tea yace "kaje ka kwanta get some sleep Dan* tashi yayi yawuce yafita, Hamad yakalli Maheer da harya fada vana zaune vana kallon waje daya, he's angry with Maheer amman yanzu tausayinshi dayakeji exceed the anger, to Yasmeen fushi take dashi Baba ma haka shi da Dan ne kawai ke kula dashi, ahankali Hamad vakama hannunshi yarike gam hakan yasa Maheer yadago kanshi yakalleshi baice komiba, cikin soft tone Hamad yace "Maheer it's okay to cry! Let it all out Maheer* Hamad yay maganan ataushashe dan Maheer is depress, asalin depression ne yakamashi, he's resenting kanshi, he hates kanshi especially for hurting Yasmeen, for all his mistakes, ahankali Hamad yakai hannunshi daya yadaura kan fuskan Maheer dake kallonshi cikeda asalin so yace "Maheer I am your brother, dudda ba blood daya yay binding namu ba but abinda yay binding namu is even stronger than blood cus it's Allah" yadanyi shiru kafin ahankali yace "Allah yahadamu, yamaida mu. brothers, yamaidamu family, it's okay to cry Maheer, Kuka doesn't mean or show cewa u are weak kokai ba namiji bane, kuka shows cewa you are a human, and all humans are bound to cry, it's just me and you anan come, cry on my shoulders cry ajikina cry a ko'ina ma Maheer t am your brother ni yayanka ne and you are not alone we are in this together I love you very very much Maheer" wani kalan tahowa Maheer yayi dasauri yadaura kanshi akafadan Hamad yana busar dawani kalan iska mai zafi yana huci kafin Hamad yaji saukan drop na hot tears akafadanshi dudda Maheer was not making any sound na kuka but yaji hucin zafi da drop na tears dake sauka, irin kukan nan ne da maza keyi idan abun yamusu Ahankali Hamad batare daya dagoshi ba yace *none of this thing is your fault, Maheer matarchan ta cutar dakai, she took u in at age dabakasan me kakeyi ba, she raped you, tasaka a drugs, tabataka, ta kanainayeka bata bari naganka ko Baba yaganka idan munzo, no one was there for you dazai fada maka abubuwan datake maka is wrong, batasaka a islamiyya ba cus batason kasan zina kake da ita and its haram! Koda kaje kasan waje karatu tana taredakai ta jiye ka a school dakanta tadavo tadaukeka u had no
Chapter 88 · 0% Book details