← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 59 OF 141

Sashe 59

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

ba, kuma saida yamata goodbye sex lafiyayye" takalli Hajiya da idanunta yayi jazur tace "dan Allah kema kidena damuwa Pablo zai dawo kuma zai kiraki idan yasami chan so chill vanda bayanan din nan have fun abinki kinsan idan yana nan baki iya fita ko nan da chan idan kuma susa kikeso ki kira wannan shashashan dudda baya miki abin arziki amman kiyi maneji" kwashwwa da dariya sukayi harda Hajiyan daganan suka jata da hira ta manta da abinda ke damunta anan waien takira Adamu da gudu yazo kaman bashine tacika mutunci a asibiti rannan ba wani hotel suka tafi nan taje ta shakata dashi at least yafi babu. 7:49 AM Wasa wasa abin nama Yasmeen kaman mafarki shirin bikinsu ake sosai gashin har anfara mata gyaran jiki, Ammi nabata wani kalan extra kulawa tana kovamata abubuwa da dama dabata taba sanin Ammi zata iya koyamata ba, cikin sati uku har anci daya tun ranan Sunday da Maheer yabar gidan bai sake kiranta ba bata dake ganinshi ko a school ba, ta karanta messege daya mata yanzu haka sau dubu biyar a achool tawuce tagaban office dinshi yafi akirga bata ganshi ba bataga Dan ba wh jitake azuciyanta kaman ta haukace batason auren nan amman bata taba tunanin wani ba kojin bakin cikin rashin ganinshi ba kaman yanda takeji game da Maheer ba, gashi abinda yafi ci mata rai was ranan Sunday baimazo gidansu ba Ammi har saida ta tambayeta tawayance tace "sunje wani field work ne". (O ㅇ Yana zaune akan gadon Hamad yabude MacBook dinshi yana duba emails nashi wanda Hajiya tamai messages kusan 58 akan yakirata, she miss him bla bla bla, dan tsaki yayi yafita yashiga important message work turo kofan akayi tareda knocking hakan yasa yadago kanshi Hamad ne rike da was manyan ledoji na dinkunan Maheer na manyan kaya yace "Kaje Baba na kiranka" bin kayan Maheer 83| yayi da kallo kafin ya jive system din yatashi yafita daga dakin kasa ya sauka Dan ne kadai afalon yana kallon ball dakin Baba yawuce sallama yayi yashiga dakin Baba dake zaune kan kujeranshi ya amsa yace "Maheer" kasa rawa yayi yazauna gaban Baba yace "gani Baba" shiru Baba yayi kafin anatse yace "ya gyare gyaran da akeyi abangaren naka"? Anatse yace "gobe sukace zasu gama komi" "maisa bakaje ka gantaba Maheer ranan lahadi daya wuce?" Shiru Maheer yayi yakasa magana gain baice komiba yasa Baba yace "Maheer kaji tsoron Allah kaji" gyadama Baba kai yayi baice komiba, wata yar leda dake gefen Baba baka yadauka yamikama Maheer hakan yasa Maheer yakarba vana bude cikin ledan kudade yagani bandir bandir na yan dubu dubu da akalla zasukai hamsin Baba vace "Maheer kudin nan naka ne" dasauri Maheer yakalleshi, hakan yasa Baba yace "Maheer banso kayi aure da kudaden nan dakake dasu na kayan maye inaso kai aure da pure halal kudi Maheer, kudaden gonaki na na kauye ne gabaki dayansu nasa an sayar mun sami miliyan goma, naka biyar da Hamad shima biyar kayi amfani dasu, kaida Hamad kuje gidan Malam Sani kabawa matanshi itada matan Liman su tayaku hada akwati dan sune zasukai akwatin dama kaji Maheer" ahankali Maheer yadauki ledan kudin yamaida kan cinyan E3 Baba anatse yace "Baba maisa zaka saida gonakin ka sabida ni eh? Dan Allah ka maida kudin abaka gonakin ka back, Baba inada different kudi outside kudin business dina, Halal kudi a account dina dake dauke da sunana Maheer Maheer (U aka" dan shiru Maheer yayi ahankali yace "Baba business dina nada nashi business account inada account inada manager dasuke handling that account bantaba hada kudina da kudin business dina ba" ahankali Baba yace "Maheer a ina kasami kudi?" Dan shiru yayi kafin ahankali yace "Baba I have so many people dasuka min kyauta lokacin tunkan na girma ka tambayi Hamad tare mukaje inada shares dayawa a verious bank, inada share da so many organization outside nigeria Baba keep this money kaji" shiru Baba yayi kafin ahankali yace "promise me bazaka ciyar ko tufatar da yarinyar nan da Haram ba" ahankali Maheer vace "I promise Baba, ko chocholate dana saya mata rannan is from my own personal money Baba trust me" ahankali Baba yace "nayi, yaushe zakabar business din nan to? Maheer kabar abubuwan nan tun yanzu kafin E3 akamaka kaji dan Allah kaga yanzu aure zakayi kakusan zama cikakken namiji, yaushe zakabar business din nan kabar matanshi kariga ka girma ne kakeyi da ita eh"? Shiru Maheer yayi yana kallon Baba ahankali yadauke hannunshi daga jikin (U Baba yakoma inda yake ya zauna kaman bazaiyi magana ba yace "In sha Allah zan bari Baba kadingamini addu'a" sosai jikin Baba yay sanyi yace "shikenan zan dinga maka tashi katafi to" tashi yayi yawuce yatafi.
Chapter 59 · 0% Book details