Sashe 101
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
me"?. Duk wacce Takaranta mini littafi batare data biyaba ban yafemata ba har lahira Allah yasakamin. Yasmeen jin hawaye tayi sun gangaro daga idanunta sun sauko kasa bawai hawaye bakin ciki take ba, hawaye take na appreciating Allah daya bata miji that respects her and apologize akan mistake nashi, gain tai shiru sai kallonshi take hawave a fitowa daga idanunta vasa Maheer yabude baki zaiyi magana dasauri Yasmeen tacire hannunta daya rike takai yatsanta daya tadaura kan lips nashi tace "shiiiiiii" shiru yay yana kalonta, Awani irin hankali Yasmeen tace "vou've said abinda zakace lemme talk" Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, gently tazare hannunta dagakan lips dinshi awani kalan hankali takama two hands nashi takai tadaura kan kirinta bata damu da yanda duka hannayen kekan boobs nataba tana kallon idanunshi tace "Maheer" ahankali yace "Na'am" Duk wacce Takaranta mini 2 littafi batare data bivaba ban yafemata ba har lahira Allah yasakamin. X dan murmushi tasaki takai hannuwanta tashare fuskanta tass tasauke jjiyan zuciya tace "starting from the first day dana sanka kawowa yau has been C series of emotions for me, yau ka burgeni, anjima kabani haushi, yanzu naji u are a good man anjima naii u are the bad man, yanzu naji I hate you, anjima na manta da hate din, this and that" taidan shiru kafin ahankali tace "kasan what's funny in this whole thing"? Girgixa matakai Maheer yayi, shiru Yasmeen tayi kafin ahankali tace"didn't agree na yarda na aureka sabida you threaten to kill my family" dasauri Maheer yakalleta dan maganan comes as a shock, gyadamai kai tayi kafin cikin tattaushiyan murya tace "badan sabida kace zaka kashe family na yasa na aureka ba" dan shiru tayi kafin ahankali tace "wallahi na yarda nai shiru na aureka ne sabida deep, deep, deep down nasan I have feelings for you!" Sosai take kallon kwayan idanunshi kafin ta lumshe idanu tabude su tace "I fancy you Maheer, kana bala'in burgeni, kome kayi burgeni kake, koda yaushe inason ganinka, I love how you talked to me, i love how u cared for me, how you saved me, I love everything about you, na aureka ne sabida har cikin raina inaso naga koda yaushe ina taredakai which is love bawai dan kace aka kashe yan uwana ba" hannu Yasmeen takara kaiwa ta share fuskanta dan hawaye sunk daina zuba, ahankali tace "idan fada ne zan iya fada, dan ai kabarni natafi gida zan iya nafada ma Baba azuba security agidan mu yazo har school namu yakamaka, zan iya fadamai inda ace na tsaneka sannan na tsani Auren da gaske koma mezai faru ya faru but duk banyi hakaba" tasakeyin shiru ahankali tana kallon kwayan idanunshi tace "Ya Sa'a itane mutum na farko datamin bayanin cewa bala'in sonka nake bayan nagayamata yanda nakeji game dakai nadinga tambayan kaina what is wrong with me, akanme zan soka? Criminal, kidnapper, dan mafia but I guess kaman vanda akace ne zucia batada tsoka and love baya tambayan permission" tai shiru takai bayan hannunta tashare fuskanta tass sannan takalleshi kaman yanda yake kallonta mamaki sosai akan fuskanshi daura * hannayen ta tayi kan nashi ta danne yanda zaiji bugun zucianta da kyau ahankali tace "Mr Maheer Maheer can you feel beating na wannan zuciyan?" Gyadamata kai Maheer yayi ahankali, murya chan kasa Yasmeen tace "every •beat dazatayi saita furta Inason Maheer! Dum inason Maheer! Dum inason mijina! Dum inason mijina" sai kawai tafashe da kuka cikin kuka sosai Yasmeen tana kallonshi tace "Maheer inasonka sosai, sosai, sosai, I love, love, love, and love and love you, sonka yazama wani gimshikin rayuwata you complete my life Maheer, kabani daraja, kabani kima, kabani so kakuma bani farin ciki, what's more precious is yanda kabani zuciyanka, I love you Maheer, Fatiman ka na sonka sosaj" kawai Yasmeen ta kabar da hannuwanshi ta taho ta shige jikinshi tafashe da kuka sosai ta kankameshi she don't even know metakeyi or wat to do Allah yasani jitake kaman ta C hadiyeshi tahuta da wannan zazzafan son datakeii tanamai.