Sashe 132
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
rayuwan nan da Maheer yayi ba" Alkali yasake shiru yace "arayuwa bincike, sanin gaskiya nada kyau akowani al'amari kafin ayanke hukunci koka zagi mutum, so many people na wahala abisa laifin daba nasuba, kuduba kugani kome Maheer yayi baya cikin hayyacinshi yayishi, matan nan tadaukoshi tadaura shi yamata, Fateema itane abu nafarko daya soma dawo dashi layi kuma Allah ne yaturota rayuwanshi sabida tacire shi daga halin dayake ciki inda baiyi kidnapping nata ba dahar yau yanayin abinda yakeyi" ijiyan zuciya Alkali yasauke ahankali yace "Maheer!" Ahankali Maheer yadago kanshi yakalli Alkali, nuna kanshi Alkali yayi yace "you might grow up without a father without fatherly love amman yau agaban duka jama'an kotun nan zan sanar dakai kazama d'ana nazama mahaifinka!" Allahu Akbar! Zokaji kabbara yanda yake tashi a kotun, Alkali yace "kuma I promise zanyi all I can to get you out of jail dan bakaine Pablo Escobar ba Maryam ce Aslin Pablo Escobar, the first step was letter dana aika dashi yanzun nan nai requesting dakaina abude case naku ayi proper investigation dan YOU ARE INNOCENT MAHEER!" Hawaye saukowa sukayi daga idanun Maheer yasauke kanshi kasa ahankali, Alkali yakalli mutanen dake kotu yace "nariga nagama shari'ata all maganganun nan dakukaji inayi yanzu ina yinsu ne amatsayin mahaifi" yay maganan yana maida kujeranshi baya yamike tsaye ahankali kowa yahau kallonshi ahankali yazo har gaban kujeran da Maheer ke zaune kusada lawyer shi Ahmad, Alkali yabude hannunshi yana kallon Maheer yace "can I hug my son"? Dago kanshi ahankali Maheer yayi yakalleshi baitabajin yanda yakeji ba yau kawai wani kalan tashi yayi ya rungume Alkali sai kuka ajikinshi haba kowa kwalla yake gogewa a kotun, har Ahmad, har Obama, hatta Adamu saida yay kwalla dudda deal yashigo dashi court din but all jama'an nan dashi kanshi Maheer din, the atmosphere yasa yagane he's wrong, he is a monster and in sha Allah daga yanzu ya chanza. Hawaye saukowa sukayi daga idanun Baba dawani kalan sauri yatashi yafice daga cikin kotun, motanshi yabude yashiga yadaura hannayenshi akan fuskanshi yafashe da kuka sosai yau kukan dayake yafi na ranan daya gano Pablo Yasmeen ta aura, baitabajin kalan guilt din nan dayakeji ba yau, komi dayama Maheer nadawomai fresh aranshi, dukan dayamai, mesa baiyi bincike ba? Maisa bai saurari Yasmeen kaman yanda Ammi taroke shi yayi ba, anya zai iya kallon MAHEER ever kuwa wayyo zuciyanshi, wayanshi yaciro dasauri yamma IG text; "Nayi kuskure akan case din Pablo Escobar plssss ayi investigating afito da Maheer daga gidan yayi sannan zanyi withdrawing charges din danasa akanshi na kidnapping"..... The whole Nigeria case din Maheer yadauka dan wasu dake kotu record the whole session an wasa a yanar gizo, 10:08 some reporters dasuka shigoma were live a IG secretary, some Twitter space wasu kuma tiktok live, internet is on fire, gwamnati sunfi kowa cin zagi wajen jama'a for abandoning yaron da aka haifa agidan yari ba tare da sun bama mahaifiyarshi tallafi ba, maza sun fi daukan case din sukasa agaban goshi suna Justice for Pablo dan ana yarda idan mata sunce maza sunyi raping nasu, 10:08 yanzu ga namiji dan uwansu evidence poro poro anyi raping nashi tun yana yaro abina gender su hakkin shi, justice fo Maheer, cus this is the first case na raping namiji da akayi that went viral, 10:09 case din Maheer yadawo the most talk about case a duniya gabaki daya not just Nigeria, kafin kace me mutane sunma Maheer creating go fund me account donating ake from every part of the world within few hours Maheer nada billions of Money aciki,Maheer yadawo wani kalan celebrity all news channels, gidan radio, jarida menene menene maganan shi ake, hotunan shi da akamai a kotu da video dan some people sunyi recording hearing din tundaga farko har karshe nata yawo a internet wayyooo wato Allah idan yatashi wankeka it takes just a blink of an eye kawai zakaga abu natafiya yanda yakamata ne kaman magic Allah kenan Al Azza Wajal!! 10:09 Lallashin Maheer Alkali yayi yace "I will get you out okay" gyadamai kai Maheer yayi su Obama suka wuce dashi Obama yahana asamai handcuff a hannu this time around, ko kallon side din da Yasmeen take tsaye Maheer baiyiba, 10:09 Yasmeen sai kallonshi take tana kuka tana gogewa da hijabi suna fitowa kotu irin mutanen dasuka gani saida sukaji tsoro kaman ranan salla sai hoton Maheer ake dauka ana kokarin mai interview yaki magana, aka sashi a mota aka wuce dashi. 10:09 Hannu Yasmeen Ammi tarike tace "muje" rungume Ammi Yasmeen tayi sosai tana kuka haka dai suka taru suka fice da 10:10 ita amota suka sami Baba Ammi batacemai komiba sukasa Yasmeen tai zamanta abaya Farida tashiga gaba Hajjo tazauna abaya sauran zasu shiga 10:10 motan Baffa Baba yakunna motan yaja sai kallon yanda Yasmeen ke kuka yake tacikin mirror yakasa magana kunyan yarinyar ma yakeji yanzu. 10:10 Sunyi nisa atafiya babu wanda ya iya lallashin Yasmeen a motan, dagowa tayi daga jikin Ammi tana rike cikinta tace "Ammi cikina" 10:10 kafin Ammi tamayi wani abu sai amai, arude Baba yayi parking yafito yana bude musu baya riketa Ammi tayi dudda tariga tayi aman amota amman tafito da ita haka tahauyi abakin titi kaganta saita baka tausayi babu komi ma acikinta amman sai aman take Ammi na bubbuga mata baya, 10:10 ruwa Baba yabasu ta kuskure baki Ammi takamata zata maidata mota sai kawai tai luuuuu asume atsorace Ammi tariketa tace "Yasmeen Yasmeen" shima zuwa Baba yayi yace "Yasmeen ruwa suka watsa mata amman ko gezau, sata sukai amota Baba yaja motan sai asibiti aka karbeta akai emergency da ita. 10:11 Wata Dr takira Baba da Ammi tana murmushi tace "congratulations Fateema na dauke da juna biyu" tai murmushi tace "tanada malaria zamu riketa anan mumata treatment kunsan Malaria baida kyau ajikin mai ciki" Gyadamata kai Baba yayi yace "tooh" Dr tace "akawo mata kaya ta chanza dakuma abincin datakeso bakomi acikinta" 10:11 tashi Baba yayi kaman iska zai kwasheshi Ammi tabishi tace "muje na dauko mana kaya Farida da Hajjo saisu zauna da ita nadawo saika komar dasu gida" Gyadamata kai kawai 10:11 Baba yayi yawuce waje yana tafiya kaman fatalwa Ammi tabishi da kallo taje dakin da Yasmeen take dan yimisu sallama tanama bacci Yasmeen din sannan 10:11 tawuce tafita samin Baba tayi zaune acikin mota tashiga yaja motan sunyi tafiya mai nisa ya gangara gefen hanya yayi parking yajuyo yakalli Ammi dake kallonshi cikin wani kalan murya na tsantsan nadama yace "Maman Nana nayi kuskure babba". 10:12 EPISODE <YALKYALIN Wani kalan kallonshi Ammi take kaman bazatai magana ba yace "I hope daga yanzu zaka gyara halinka, 10:12 shigowan Maheer rayuwan mu in the first place sabida Allah yanaso ka koyi darasi ne, 10:13 yanda kake dasu Yasmeen bashine zai tsaresu ba Allah shine ke tsare mana yaran mu, sannan kayi imani da kaddara kasan cewa hukunci ba ahannu ka yake ba a hannun Allah yake, Baba Nana kana claiming kanason yaranka but this case made me realize bama kasan menene soyayya ga yaro ba" Ammi tayi shiru tace "sa yaro amakaranta, supporting nashi a education, bashi ci da sha kadai bashine so ba, listening to yaranka is the first thing in nunama yaro so, listen to your kids, ka saurari views nasu, look at how suke ganin abun shine so, abinda yasa kaga suke sona kenan cus I listen to them and guide them, 10:13