Sashe 125
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
kunya tarufa mana asiri but I was so wrong Yasmeen bazaki taba fifitani mahaifinki ba, daki fifitani gwara kin fifita wani" dasauri Yasmeen tace "Baba wih bah....... Tareta Baba yayi yace "bawai nace kinyi kuskuren hakan bane, you we have every right Fateema ki zabi criminal wai mijin nan naki akaina ni mahaifinki dan haka babu matsala bakomi rayuwane watarana kema zaki haifa yaranki zu zabi wani chan awaje sama da ke zaki gane ne hakan ke nufi"dawani kalan sauri Yasmeen tasauko daga gadon tai kneeling gaban Baba tana kuka sosai mara sauti jin kaman Baba baki yamata tace "wlh wih Baba bazan taba zaban wani sama da mahaifina ba" dan murmushi Baba yayi yace "ai bacewa nayi laifi kikayi dan kinyi hakan ba Fateema taso ki zauna" yay maganan yanakai hannu zai dagota Yasmeen takasa tashi sabida kuka hakan yasa Baba yabarta, yayi murmushi tareda cije lebe ahankali yace "Yasmeen yama sunanshi uhmm Uhmm Pablo ko Maheer ne ma shinedai kika zaba ko kikeso wanda Baban ki is wrong about" Baba yasake murmushi anatse yace "gobe ki shirya tsaf zaki iya komawa wajenshi ko gidanshi dazama duk wanda kikaga yamiki" wani irin kallon Baba Yasmeen takeyi da bala'in mamaki anatse Baba yace "I am wrong Yasmeen na yarda nai accepting dan haka ki tattara kitafi zaki iya zama agidanshi har sai lokacin kasheshi yayi agidan yari ko duk yanda kikeso kiyi Wallahi Wallahi bazanyi fushi ba amman inaso nagaya miki cewa har abada Yasmeen na yafeki cikin yarana!" Yanda gaban Yasmeen yafadi saida guiwowinta datai kneeling dasu suka karkace takalli Baba, Baba yayi murmushi yace "kuma wih bawai narikeki azuciya bane Allah ma yaga zuciyata amman dai na yafeki sabida aganina babu amfanin zaban yaron dabai zabeka ba, kinyi girma kin nuna mini kene kikasan what is best for you nida namiki abubuwan that were best for you for 20yrs is nothing yanzu, dan haka I accept kinason mijin naki sama da ni mahaifinki, kumani mahaifinki nadaga miki kafa duk yanda kikeso kiyi da rayuwanki kiyi babu ruwana dagayau amma dai niba mahaifinki bane Fateema, idan za'a tareni ace yarana nawa zance biyu! Farida da Nana, you are not my daughter yanzu Fateema! Ke diyar kanki ce, kinada iko da kanki kiyi yanda kikaga dama da kanki I wish you all the best. best, Allah yamiki albarka kinji, bari naje na kwanta saida safe" Toooh tafaru takare. Dakyau Baba!!! Yanda Yasmeen ke kuka har abargon zuciyan shi Baba keji wato haka akema yaro mai taurin kai, , tunda abin nan yafaru yaune yaga ya damke Yasmeen a hannu chak yay crushing ego nata da confidence sannan yayi resetting brain nata da mind, sai yanzu ya shiga da ita cikin senses dinta, tashi yayi yajuya zai wuce chak yaji tarike kafanshi dasauri, tana wani irin kuka mai taba zuciya tace "Baba zan iya jure komi aduniyan nan amman bazan taba iya jure mahaifina yace yayafeni ba, Baba ina zansa kaina wanake dashi banda kai Baba why will you disown me"? Ahankali batare da Baba yajuyo ba yace "ke kika fara disowning dina Fateema, kuma nace miki bakomi ban rikeki araina ba, nabarki kiyi yanda zakiyi, sabida baki sharemin hawayena ba doesn't mean Farida da Nana bazasu sharemin ba, Alhamdulillah amfanin yara da yawa kenan, saken in tafi Mamanki na jirana" sakin kafan Baba Yasmeen tayi tazagayo tagabanshi dasauri tana kuka at this point babu abinda ke ranta sai yanda Baba yanuna zai manta da ita daga cikin yaranshi bazatama iya kwatanta yanda taji abin aranta ba, tana wani irin kuka tace "wallahi Baba Kaika haifeni kuma nahaifu, banda wani mahaifi sama dakai aduniyan nan and I will always be your daughter, ka isa dani, Baba ka isa dan..... " kafin tagama maganan Baba yace "idan na isa dake akan mene kokuma akan wani daliline zaisa ki kasayin abinda nace kiyi? Akan mene bazaki iya hakura da yaron nan ba? Eh akanme? Kin fison anamin dariya ana nunani akan titi ana cewa ina kama criminals ina 15:50 turasu gidan yari gashi yanzu diyata ta auri daya kuma nakasa rabata dashi is that what u want? U want to put me your father in shame? You don't care about me? U don't care yanda nadawo laughing stock aduniya? You don't care akan yanda ake zagina mahaifinki? You don't care to protect my name or image? Tayaya nima zan cigaba da zama mahaifinki butulun yarinya dake mai ba iyayenta akunya!"? 15:50 Zuciyan Yasmeen har wani kayau kayau din daci yake mata bata tabajin batajin dadin komi ba kaman yanda taji batajin dadin daren nan ba, tadade tana kallon fuskan Baba tana kara nanata kalman butulun yarinya azuciyanta tama kasa motsi, ganin tai shiru sai kallon Baba datakeyi yasa Baba ya fizge kafanshi yabita gefenta zai fice dasauri Yasmeen tarike kafanshi tace "Baba!" Chak Baba ya tsaya yajuyo yakalle azafafe yace "mekuma yanzu!"? 15:50 liyan zuciya Yasmeen tasauke ahankali tace "Baba ni ba butulun yarinya bace, Baba ka rainane and install good values on me, I can give my whole entire life for you Baba sabida kamini abinda yafi 15:51 haka koda yau nabaka duka rayuwana ban gama biyanka ba Baba infact I can never repay you" 15:51 tadanyi shiru tareda sauke ijiyan zuciya kana ganinta kasan abinda takeso tace yana mata nauyi da ciwo arai ahankali tana kallon Baba tace "Maheer ko!" 15:51 Tadan lankwasar da kanta gwanin ban tausayi, fuzar da iska mai zafi Yasmeen tayi daga bakinta kafin ahankali tana kallon fuskan Baba tace "Baba na yarda na rabu da Maheer har ab....... abada!" 15:51 Wani hawaye mai zafi suka zubo mata, tadan runtse idanunta dasauri kafin tabudesu sunyi jazur muryanta nadan rawa yana shakewa sosai tace "Baba narabu dashi har abada na yarda da duka hukuncin daka yanke akaina dakuma au......auren"saikuma nabiyu ana raba Auren muka dawo zaki har garin nan gabaki daya!" 15:52 Yay maganan yana kallon Yasmeen dake kallonshi gwanin ban tausayi yace "zan kaiki gidan wani aminin Baban mu dake Yola chan zakije kiyi idda kina gamawa kicigaba da school zakiga nan da 1year kin manta da yaron gabaki daya kaman ba'a halitto dhi ba aduniya kin yarda"? Gyadamai kai Yasmeen tayi tana hadiye kukan ta tace "na yarda" wani kalan murmushi Baba yayi yaduko yadagata ya rungumeta yace "good girl ko kefa wannan shine halayyan yara nagari yaran da suke rufawa iyayensu asiri basa tonama iyayensu asiri aduniya zamanin mu ko menene iyayenmu keso shi muke yi koda bamaso kuma duk yaron dayama iyayenshi biyayya baya ganin badaidaba arayuwanshi, yaron dakema iyayenshi biyayya cigaba yake arayuwa bazaki gane how happy kika sani da daddaren nan ba dan haka zan miki addu'a Fateema"