Sashe 5
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
“Yasmeen!” Kaman daga sama taji muryan Babanta na kiranta dasauri takalli saitin inda taji muryan gabanta nadan faduwa tana zaro idanunta fiki fiki kaman wata zabiya looking so calm and scared atare, hannu Baba yadaga mata alamun ta tsaya inda take hakan yasa anatse ta gyadamai kai tana hadiye miyan dataji ya katse abakinta kirjinta na bugawa still ganin Baba, tsallaka titin Baba yayi ahankali yakarasa daidai inda take yana kallonta ahankali dakuma sauri tana dari dari tace “Baba ina wuni” batare daya amsaba yakai hannunshi yakama hannunta kaman wata yar karaman yarinyan 5yrs yashiga dadduba titin sannan ya tsallako da ita yana tafiya da ita suka shiga layinsu ko kunyan jama’an anguwan su baijiba gam yarike hannunta yanda kasan yasaki hannun zaa dauketa ne suka shiga tafiya tana binshi ahankali kanta akasa har zuwa gida. Bude gate yayi tashiga sannan yashigo shima tareda sakin hannunta yamaida kofan yarufe sannan yace.
Yace “ya akayi kikayi latti baki dawo ba” wani kalan ijiyan zuciya tasauke kana ganinta kasan itama duk atsorace take yanda kirjinta ke bugawa har a idanunta kake gani lips nata har rawa rawa suke tace “Baba bansamu keke bane kwata kwata shine nadawo akafa” cikin fushi kaman zai rufeta da duka yace “maisa baki kirani kingayamin baki samu keke ba?” Dan hawayen datake rikewa ne ya sauko mata dukta rude tashiga tura hannunta cikin jakan hannunta taciro wata yar techno phone rakani toilet tanunamai tace “Baba wayana yafada cikin zobon damuka yi ne, shine Maman Intee tace nabude naje nasa a shinkafa, saida zan tafi nadauko nahada na kunna ta kunnu amman anata kirana bana iya dauka har Mama ma takirani ban iya na dauka ba Baba kayakuri dan Allah” takarashe maganan tana sauke kanta kasa hawaye na saukowa daga idanunta yana sauka akasa gabanta faduwa kawai yake sabida tsoro, dan ijiyan zuciya Baba yasauke yana kallonta still yace “bani wayan” dasauri ta mikamai, karba yayi yace “wuce kije kicire kaya kiyi wanka kici abinci” gyadamai kai tayi tajuya ahankali tawuce, dakinsu tashiga Nana tabiyota dan aduniya Nanah nason Yasmeen sama da kowa na gidan, dan Yasmeen nakawo mata kayan dadi dasauri tace “Anty Yasmeen sorry Baba yasa kinyi kuka, nace kidawo ni kidaina kuka idan ana miki fada” wani kalan murmushi Yasmeen tayi takai bayan hannunta tagoge fuskanta da sauri tace “nadaina” sannan tazauna kan katifar su dasauri itama Nanah tazo tazauna kusada ita tace “Anty Yasmeen Baba yasayamini yoghurt kuma narage miki nawa bari nakawo miki” ganin zata tashi yasa Yasmeen dasauri tarike mata hannu tace “tsaya tukunna” tace “yajiki kin warke nakawo miki cake da zobo” dasauri Nana tasauka dagakan gadon tana tsalle sosai Yasmeen tabude jakan data dawo dashi taciro cupcake guda daya tabata da zobo na gora daidai nan Ammi tashigo dakin ganinsu yasa Ammi tace “sai yashigo yaga baki wankan dayace kije kiyi ba kika zauna kika biyewa Nanah” dasauri ta tashi hakan yasa Ammi takalli Nana data shiga bude ledan cake din tace “kidaici ahankali dan kika fara zawo da ubanki zan barki nasan bazaiji kyashin wanke kashin yaranshi ba” dariya Nana tahauyi tana kallon Ammi cikeda yarinta tace “Ammi ai Baba na wankemin kashi idan nayi a po yakuma je bayi ya zubar tuntuni” tsaki Ammi tayi tawuce tafita daga dakin itakuma Yasmeen tadaura zani tasa hula akai tafito waje bucket tadauka na ruwa takai bayi sannan tadawo dakin Yaya tashiga tasameta zaune a tsakar falo tana cin tuwo tace “Yaya ina yini” kallonta Yaya tayi tareda washe baki tace “sannu yar nan jibi duk kinbi kin zuru zuru sabida fitinar ubanki Allah dai ya kyauta, Allah yakawo miki karshen fitinan mahaifin nan naki kisami miji ki aure ki barmai gida sai muga zai dinga bikin gidan mijinki ne yana bibiyan lamarinkj, jeki wankan ki kafin yafito yamiki wani sabon fadan” murmushi tayi tamike tsaye tafice Yaya tabita da kallo yarinya har yarinya amman fitinan ubanta yasa har yau ko mashinshini batadashi saisa ita tayi alkawari duk iskancin Baba yayi amman wlh barata bari yahana Sa’anta sakat ba, idan saurayinta yazo zance turata zatayi Sa’adatu ce kadai diyarka mace dan haka barata bari ya cuci rayuwanta ba shidai nashi yaran Yasmeen da Farida da Nanah karama yacigaba da musu haka sukai kwantai yakada su a nono yasha atoh, tana cikin tunanin taji sallaman yaran gidan an dawo daga islamiyya hakan yasa ta leko, yaran Hajjo ne agaba dan sune kananun yaran gidan dama su hudu manyan biyu maza sai mata yan shekaru 7-7 yanbiyu Hasana da Husaina, sai yaranta biyu maza Aliyu da Bashir dasuke nan sa’onnin Farida 15 yrs, sai Sa’adatu data girme Yasmeen da shekara daya ita she is 21, dukansu anatse suke ganin motan Baba awaje ansan yana gida, gabaki dayansu dakin Ammi sukayi dan zuwa gaida Baba.
Yana zaune a falo bayan yayi wanka dan shi adakinshi akwai bayi yana sanye da farar jallabiya suka shigo atare dukansu sukace “Baba sannu da zuwa ya aiki” binsu yayi da kallo one by one kaman mai nazarin abu kafin yayi murmushi yace “Alhamdulillah” kafin ahankali yace “kuje Ammi taraba muku yoghurt dinku sai ayi shirin salla” atare dukansu suka tattashi karaf idanunshi yasauka kan jelan gashin Sa’a daya fito dan kitson gaba ne akanta babu wasa akan muryanshi yace “Sa’adatu” adan daburce tajuyo tace “Na’am Baba” wani kalan mugun kallo yamata yace “me gashin nan ke nufi daya fito” dasauri takai hannunta tana maida gashin dukta rude tace “wlh Baba bansan yafito bane bazan karaba” mugun kallo yamata yace “next time kisaka hula kafin ki daura hijabi akai, gashi suturce shi ake kinajina” dasauri tace “eh naji Baba” “tafi” yafadi ahankali.
✨ SPARKLES OF AFFECTION ✨
✍🏻 M SHAKUR
AMMNUR APHRODISIAC is home of lafiyayyun kayan mata na ban mamaki, kayan matsi, kayan gyaran nono, kayan gyaran amarye dana maijego da abubuwan mallaka kome kikeso zaki samu awajensu.
Chat them up by clicking on this link;
wa.me/+2349080070762
EPISODE 3️⃣
Fitowa daga wanka tayi tana tafiya ahankali sabida yanda tagaji dan yau ta taku, Farida tagani adakinsu tana kokarin cire Hijabin islamiyya itakuma Sa’a bata dakin tana dakin Maman su (Yaya) Farida dake kallon Yasmeen din dataga gajiya karara akan fuskanta tace “Anty Miemie mekika kawo mana yau daga bakery dinku Chef”? Wata doguwan riga Yasmeen taciro daga drawer dakin tasaka sannan tajaye igiyan wankan daga jikinta ta shanya akan kofan dakinsu ahankali tace “anjima zan baki gashinan a leda yanzu muyi salla kafin Baba yazo” dasauri Farida tace “ni banayi” Gyadamata kai Yasmeen tayi tadauki hijabi tasaka ta kabbarta salla, saida Baba yafito yasa dukansu matan suje suyi salla sannan yawuce yatafi masallaci shida yara mazan gidan.
Babban gida ne wanda iyayensu suka rasu suka banmusu bayan sun haifesu su uku suka, Baffa wanda shine Babba mijin Yaya kuma, kowa na gidan Yaya ake cema matarshi, dan kasuwa ne Baffa yana saida kayan hatsi akasuwa, Yaya ce kadai matarshi ta haifamai yara biyar guda 4 maza wanda uku sunyi aure suna aiki agaruruwa daban daban Abba kawai yaragemai da Sa’adatu da basuyi aure ba, dukansu na university Sa’a na 200 level shikuma Abba na 300level, sai Baba shi dan sanda ne yaranshi uku duka mata, Yasmeen ce Babba, sai Farida dakuma Nanah, sai kanninshi da ake cema Baba Karami mijin Hajjo yaransu kananu hudu maza biyu sai yan biyu Hassana da Husaina.