← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 141

Sashe 57

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

For the first time in those 20'min yajaye idanunshi daga kanta yakalli tray da aka kawomai zobo ne mai sanyi a jug da cup sai dambun nama da cincin dago kanshi yayi yakalleta ahankali yace "zoki zubamin drink nasha" kaman bazata dago kanta ba ahankali tadago kanta takalleshi suka hada idanu for the first time tunda yazo faduwa gabanta yayi sosai so take ta dauke idanunta amman ina takasa yay locking eye contact nasu strictly yamata pointing abin gabanshi da yatsa alamun tazo ta zubamai, bataso tayi bamataso ta tashi daga inda take amman takasa musu tashi tayi ahankali tamike tsaye tana jajjan gyalen jikinta tana lullube ko'ina najikinta sabida vanda yake mata lafiyayyen kallo ko kunya bayaji saikace baitaba ganinta babu hijabi babu mayafi bama, karasowa gabanshi tayi ahankali ta tsugunna taki kallonshi jug din tadauka duk yana kallonta ta tsiyayamai zobo a glass cup sannan ta jiye juice din tadauki cup din ahankali tadan dago kanta kaman mai tsoron kallonshi tamikamai hada idanu sukayi dasauri tadauke kai murya chan kasa tace "ka amsa hannuna yagaji". Dan murmushi kadan yasaki yana kallonta kaman yau yafara ganinta he just wants to understand dalilin dayasa tunda yasan yarinyar nan yarasa peace of mind he's just chasing after her, for how many years now baitaba abandoning sana'an shi ba but sabida yarinyar nan yabar komi tsabagen yanda take kanshi yazo in disguise zai aureta, what kind of charm tamai? What kind of black magic? He just hope idan ya aureta zai dainajin abinda yakeji yacigaba da rayuwanshi. "Ni kadaina kallona" tafadi tana dauke kai tana kallon gefe, dan kunya yaji baice komi ba yasa hannunshi yadaura kan kan nata yahada hannunta da cup din tare batare dava karbi cup din ba yarike wani kalan zabura Yasmeen tayi sabida shocking din dataji dabadan yarike hannun nata da cup din da kyau ba data zubar da kofin da zobon, kallonshi tayi tana zaro idanu takalli kofa gudun kar wani yashigo kaman zatai kuka tana kallon kofa tace "ka sakeni pls kar wani yashigo dan Allah, dan Allah kaji" "to kalleni" juyoda idanunta tayi tazubamai su dasukaji kwalli dan lumshe idanu yay yabudesu murya chan kasan makoshi yace "why are you so beautiful Fateema"? Ya tambayeta cikin cool husky voice dayasa gabanta yafadi itama ta tsareshi da idanu takasa magana, murya chan kasa yace "I want u to be smiling sabida kowa yadauka kina sona and also" tasake zaro idanu tana kallonshi kara make murya yayi yace "idan an tambayeki kan aurenmu kice yes" Gyadamai kai tayi da sauri tace "toka saken mini hannun" gently yasaki hannunta tareda karbe glass cup din Gyadamai kai tayi da sauri tace "toka saken mini hannun" gently yasaki hannunta tareda karbe glass cup din dasauri tajuya takoma tazauna yabita da kallo everything about her is just too perfect, tamai kyau bana wasa ba kaman ba itaba everything about the outfit looks fabulous ajikinta, zama tayi daidai lokacin aka fara kiran sallan la'asar 3:45 dasauri takalleshi hada idanu sukayi yana rikeda cup na zobon data bashi dauke kanta tavi da sauri tareda ballamai harara tadan turo baki tace "kazo katafi Baba yace awa daya zakayi" dagakai yayi yakalli agogon dakin yace "ban cinye time dina ba" juyowa tayi dasauri takalleshi gain baya tsoron Baba kaman ma Baba baya lissafi shi daidai E3 lokacin Nanah tashigo dakin tana kallonsu faduwa gaban Yasmeen yayi kar Nana taganeshi murmushi Nana tayi tana kallon Maheer dan murmushi Maheer yasakin mata da sauri tai wajenshi zata shige jikinshi tace "Uncle" dan firgita kadan Maheer yayi dahar saida Yasmeen dake kallonsu ta lura, murmushi yama Nanah yace "how you"? Washe mai baki tayi tana kallonshi tace "Uncle kanada kyau sosai" murmushi shima yamata ganin yanda take kallonshi kaman tanaso ya dauketa ne yasa yakai hannu cikin aljihunshi yaciro dubu daya sabuwa fil yamika mata yace "gashi jeki sayi minti" dan kallon Yasmeen Nana tayi yace "karbi kayanki kada ki kalli Anty Yasmeen" Aiko dasauri Nana ta karba tana murmushi tace "Allah amfana Uncle" tajuva tafice daga dakin, mikewa tsaye yayi ahankali yakalli Yasmeen sannan yafara tafiya jin takunshi Yasmeen take har zucivanta dasauri tamike tsave tana wasa da kasan gyalenta, wuceta yayi ya tsaya waien kofa yace "jeki gayama Ammi zan tafi" gyadamai kai tayi yafita daga dakin itama tafito ko kadan batasan yana wajen kofan ba saura kadan tafadi vatareta da hannu fizge jikinta tayi da gudu tana turamai baki yay murmushi tawuce dakin Yaya su Ammi duk suna waien tace "Ammi zai tafi wai yanaso yagaidaki" kallon su Yaya Ammi tavi dasauri tace "kie ku gaisa E3 yakamata" hijabin Yaya Ammi takarba tasaka taja hannun Yasmeen din tace "muje" fita tayi waje hangota yasa Maheer dake tsaye gaban Dakinsu ya tsugunna kanshi akasa anatse yace "ina yini Ammi" cikeda kunya itama Ammi tace "dan Allah katashi Maheer, tashi tashi" girgiza kai yayi batare dayayi magana ba Yasmeen dake kallonshi tawani murguda baki, Ammi tai murmushi tace "Ya aiki Maheer? Allah yabaku sa'a, Allah kuma ya taimaka ka gaida Baban ka dan Allah" Gyadamata kai yayi yace "sai anima" cikeda murmushi Ammi tace "mujima lafiya" wucewa yayi Ammi tanunama Yasmeen gate da hannu alamun tabishi ta makema Ammi kafada, fita yayi ko 10secs baiyi da fita ba wani almajiri yay sallama dawata yar jaka mai kyau ahannunshi yace "salamu alaikum ance nabawa Fatima wannan" yay maganan yana karasowa wajen su Ammi kallon ledan Ammi tavi tace "kai maida" dasauri yaron yace "yaja mota yatafi" hannu Ammi tasa ta amsa tareda bude yar jakan kayan zakine zalla su chocolates biscuit da sauransu ajiyan zuciya tayi ganin ba kudi bane tabama Yasmeen tace "gashi jeki kaima su Yaya" daidai an bude gate hakan yasa dukansu suka kallo gate Baba ne yashigo, maida gate din yayi yarufe yajuyo yana kallon Yasmeen baima jira yakaraso cikin gidan ba daganan gate yakalli Ammi cikin fushi E3 yace "why is this girl dress like this?" Faduwa gaban Yasmeen yayi dana Ammi itama amman Ammi tadaure takalli Yasmeen daga sama zuwa kasa kafin takalli Baba daya karaso gabansu tace "ohhh kayan salla su nace tasaka saina bata gyalen da makotan mu suka bani tsaraban makka tas...... ." "Akan mene zaki sa Yasmeen tayafa gale sabida wani" Baba yama Ammi wani kalan ihu da saida gidan ya dauka dasauri Yaya da Hajjo suka fito su Sa'a babu wanda ya iya yafito Yasmeen taboye bayan Ammi jikinta na rawa gain kaman Baba zai daketa, shiru Ammi tayi tana kallonshi batace komiba Baba fa kaman yadawo da bacin rai vanuna kanshi yace "wato ina miki magana kinmini banza ga shashasha namiki magana ko" anatse Ammi tace "to me kakeso nace nidai banga aibun wanna shigan datayi ba shigan mutunci ne full covered kaya da babban mayafi ma bawai karami ba naga kuma ba fita tayi ba tana nan da.. 5:45 AM @ "akan me kike lalata mini tarbiyan yarana kina koyamusu shigan banza, sabida wani zaizo wajenta ne zakisa tasaka gyale eh, ke wace irin mahaifiya ce ina tarbiya kina batawa!" Sai anan Ammi taji ranta ya sosu, amman ta daure juyawa tayi takalli Yasmeen dake bayanta tana rawan jiki tana kuka tace "wuce kije dakin Yaya" juyawa Yasmeen tayi zata tafi Baba E3 yace "koyama yarana rashin biyayya yanzu kike ga mahaifinsu ina magana zakice ta tafi" dasauri Yaya tace "dan Allah Baban Nanah kayakuri abin baiyi zafi haka ba, Maman Nanah ke bashi hakuri magana ta mutu" Ammi da ranta yagama baci takalli fuskan Baba tace "wIh bazan bashi hakuri ba duk abinda zaiyi yayi nagaji tunda so kake mu raba hali atsakar gida agaban yaranmu to muyi Baban Nanah, nagaji da halin nan naka, kuma idan yaron nan zai dawo gobe still gyale zansa tayafa kome zakayi kavi kaji" wani kalan kakkausan kallo Baba kema Ammi yace "ni kike gayama magana haka"? Daga murya Ammi tayi kaman yanda yayi tace "eh nagaji nagaji da halinka nadaga din ka zaci kai kadai ka iya ihu, an gayamaka yaran nan kai kadai ka haifesu ne, me dan na bata babban mayafin nan ta yafa? Sunna ne idan namiji yazo neman aurenka yaganka yasan wazai aura wanna sunnar annabi ce so l don't understand, kazaci tsoron ka akeji ne, tunda akazo neman Auren yarinyar nan samfari iri iri kake fitowa dashi idan bakaso tayi aure ne kafito kafada saika dauketa da ita da kanni ta kajika aruwa kash... ...." hannu Baba yadaga zai mari Ammi Baffa daya shigo gidan yanzun nan yace "kul Ibrahim, karkasake kayi kuskuren nan" tsayar da hannunshi Baba yayi azuciye yana kallon Ammi dake kallonshi cikeda mamaki itane yadaga hannu zai mara haka, wucewa tayi fuuuuu daki Baffa yakaraso wajen yarufe Baba da fada, ga mamakinsu gani sukayi Ammi ta fito da jaka dasauri kowa vace "Maman Nanah" itama Yasmeen dake kuka tasowa tayi da gudu tazo gaban Mamanta tarike akwatin tace "Ammi ina zaki"? Baffa yace "me haka Maman Nanah" Yaya ma tace "Mehaka Maman Nanah dan Allah?"Baba ya tsaya chak yana kallonta gabanshi na faduwa sosai. Jin ana tambayan Ammi ina zata da jaka yasa Farida da Nana dasukai tsuru tsuru adaki suka fito da gudu, ganin Ammin su rike da Babban akwati kowa na gidan ya zagayeta banda Baba dake gefe tsaye yana kallonsu yasa sukai wajenta da gudu gain yanda Yasmeen ke kuka tarike jakan gam yasa yasa suma duk sukasa hannu suma suka rike suka fashe da kuka duk sukace "Ammi ina zaki"? Anatse Baffa dake kallon yaran yace "please Maman Nana calm down kodan sabida yara matan nan uku dake kuka agabanki dan Allah kinji" dago kanta ahankali Ammi tayi duk yanda taso hawayen datakeji takasa fashewa tayi da kuka tace "Baffa nagaji, for 20yrs yanzu kullum cikin jure cin mutuncin Baban Nanah nake kala kala kan yaran nan amman yau for the first time yazagi character na, yazagi tarbiyana ace ina lalata mai vara zan bata mishi Yasmeen tafara Iskanci abinda yake nufi kenan, i will not take that, nahakura da aurenshi, yaran ma na barmai tunda shine the perfect father and mother ma duka yaran nan wh wIh na barmai karyaji komi"tai maganan tareda kallon su Yasmeen da Nana da suka rirrike akwatin ta suna kuka tace "ku saki akwatin nan" cikin kuka
Chapter 57 · 0% Book details