← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 16 OF 141

Sashe 16

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

Agogon hannunshi yakalla this is 4:25AM amman har yanzu direbobin nan basu iso ba kuma hakan baitaba faruwa ba yawanci 1 ko 2 nadare highest sunkawo shipment din, ijiyan zuciya Nas yasauke feeling so uneasy, Wike dake gefenshi yana zukan wiwi yakalla yakai hannunshi ya fizge wiwin yace “I need this” dan dariya Wike yayi yace “kacika damuwa Oga Nas maybe dan delay aka samu sabida traffic but zaka gansu try calling them muji bari nashiga ciki naga sun gama gyara vans din dazai transporting kayan to basement” yay maganan yana wucewa yashiga cikin babban building na wajen na wani supermarket, waya Nas yaciro yana shan wiwi yay dialing number dayay saving da Head Driver amman akashe, tsaki yaja yace “why the fuck zai kashe wayanshi at this time of all times haaa” kirrrr sako yashigo wayanshi dasauri yakalli wayan, messege yagani daga head driver 2. “Oga wani dan sanda yakamamu muna headquarter yanzu haka, sun fita sun barmu ne karamin wayan nan na kafana shine namaka sakon nan, nai alkawari bazan taba fadin komi ba amman yarana basu saba da police station ba tsorona kada suyi magana ayi wani abu Oga da gaggawa…..” baya Nas yayi zai fadi dasauri Wike daya fito yatareshi yace “Oga Nas lafiya” wayanshi yamikamai dasauri Wike ya karba ya karanta sakon damuwa karara akan fuskanshi yace “tunda muka fara operation bamu taba samin matsala da yan sanda ba, wani zubin suke taimakon mu ma product dinmu ya iso, yanzu an kama all 5 containers namu da already masu abubuwa na jira yaya zamuyi, who is behind this? Waya isa yataba kayan Pablo Escobar”? Saida akama kira sunan Pablo hankalin Nas yadawo jikinshi dasauri yashiga daddana wayan number Maheer yayi dialing wayan na gab da katsewa aka dauka batare da anyi magana ba.

Cikeda shakka da fargaba akuma rude Nas yace “Pablo ansamu matsala fa” shiru still yaji baice komi ba kuma yasan yanajinshi sarai hakan yasa ahankali kaman Mai tsoron yafada yace “police sun kama kayanmu da direbobin mu duka yanzun nan head driver yamin sako asace daga karamin wayanshi dake kafanshi, Maheer wlh wlh kasanni tunda kai assigning this role to me bantaba mistake ba, tayaya police sukasan shipment namu zai iso yau dakuma time, wani snitch muka samu a empire nan, this has never happened before baitab………” “where are you now”? Maheer yay maganan a mugun natse da sauri kirjin Nas na bugawa sosai yace “muna border” dan shiru yayi nakusan 1min sannan yace “get everyone and everything out of there, wipe every trace na komi awajen makesure bakubar komi dazaisa yan sanda sukara gano wani abu namu from border ba and get back to house zan hadu daku awajen” dasauri Nas yace “t…..toom” juyawa yayi suka koma ciki suka sanar da sauran ma’aikatan ciki suka fara aiki suna kwashe komi da gyara komi ana lodawa a van, kafin 30min dayake hannu dayawa ne bazaka taba sanin wani yataba rayuwa awajen ba, sannan sukaja mota zuwa gida gaban Nas faduwa kawai yake kaman tsinken agogo.

Tun bayan wayan yana zaune akan kujeranshi a office Ya lumshe idanu wanda yasanshi ne kadai zai iya gane yanda ranshi ke mugun bace, yakai morethan 30mins ahaka sannan yadanna wani botur, Dan yashigo office din dasauri yace “car is ready Sir” ahankali yatashi tsaye yakalli Dan sannan yasauke idanunshi kan table yashiga kwashe kwashen wayanshi da yan kananun abubuwanshi ahankali yace “who do you think get the nerves to betray me in this empire Dan?” Dasauri Dan yadago kanshi yakalli Maheer daya dauki wayanshi looking confuse dan baigane kan tambayan ba, wani bakin glass yadauka yasaka dan yawanci idan ranshi abace bakin glass yake sawa sabida baimaso kaga idanunshi yace “wakake gani zai iya bama police tip akan kayana dazasu iso yau” adan tsorace Dan yasauke ijiyan zuciya yace “gaskiya banjinba duka mutanen empire nan are people damukai aiki dasu for years basu taba yin abu makamancin haka ba gaskiya brain dinga baiga wanda zai iya yaudara ka haka cikinmu ba” murya chan kasa Maheer yace “kake gani?” Kallon Maheer yayi wani abu yaji ya makalemai awuya sabida yanda yaga yana kallonshi ahankali yace “yes sir anddd…..” yadanyi shiru yana kallon Maheer still yace “maybe coincidence ne” for the first time wani kalan smirking Maheer yayi yace “I don’t believe in coincidence” tafiya yafara saida yazo daidai gab da Dan daya budemai kofa yace “da coincidence ne da CP bazai fita dakanshi ba yaje operation haka da daddaren nan ba” binshi abaya Dan yake harsuka fita daga club din, mota yashiga Dan yamaida kofar motan yarufe sanan suka wuce zuwa gida.

Bude musu gate sojan mai gadinsu yayi mazane kusan 200 a compound din anyi charko charko ana magana ganin motan Maheer yadanno kai cikin gidan kowa yayi tsit, karasawa wajen parking direba yayi yay parking sannan Dan ya sauko yabudemai kofa, kusan 2min yayi sannan yasauko cikin wani kalan izza da Kamala kaman sarki, binsu yayi da kallo one by one kafin anatse yace “what are you all doing here”? Tsit kowa yayi kaman ruwa yacisu, dan murmushi yayi yace “koma wanene yace zai yaudareni trust me his days are numbered not just him har grandkids nashi saina tabbatar na batar da zuri’anshi kakkab adoron kasan nan” idan kaji yanda yake magana kasan tabbas zai iya, shiru yayi yana kallon kowa yace “banbancina da mutane da yawa shine I don’t tell my enemies to stop rather i encourage them yacigaba!” Yasake shiru yace “I don’t hide and I fear no one!” Zokaji tapi pap pap pap ake, saida suka tsagaita yace “I will never shut down my operation and zan muku alkawari guda, nan da 24-48hrs shipments dina da Direbas dina are coming back to me!” Tafi da ihu kawai mutanen suke saida suka tsagaita yace “get back to work, Snitch har address na gidan nan kabayar you will rot!” “Allah yabar mana Pablo, Escobar! Escobar! Escobar!” Ihu kawai suke suna tafi suna shouting sunanshi yawuce ciki Dan yabishi abaya, haka Nas da Wike.
✨KYALKYALIN KAUNA✨

✍🏻 M SHAKUR

EPISODE 1️⃣0️⃣

*AKWAI GARIN SATA SATA SHAKAF WANNAN SHU'UMIN GARINE DUK INFECTION DIN DA KIKE DASHI DUK.RASHIN NI'IMA DA KIKE FAMA DASHI KINA SHAN SATA SHAKAF ZAKIJI YADDA KIKE SHAKAF SHAKAF KI GWADA WANNAN GARI KISHA.MAMAKI*

*INA DA TURAREN MAI SUNA _ANA WA HABIBY_ Ana wa habiby na matan aure ne kuma turaren magani ne mai jan hankali yanasa namiji jin feeling wa.me/+8132506044*

_HUMKAM INCENSE DUNIYAR K'AMSHI DA MAGANIN MATA INA GYARAN JIKI GA DUK WACCE TAKE GARIN KANO INA SAI DA TURARUKA IRIN SU OTHER ROOM, MATAR SO, BAINI WA BAINIK,JOY GIVER,NIGHT SECRET IDAN.MANYAN KAYAN HARKA HAJIYA KIMIN MAGANA DAN GANIN PHOTON SU DA PRICE_

*Akwai _SHU'UMAR HUMRA_ shi wannan wata fitinanniyar humra ce mai azabar kamshi na manya mata*. wa.me/+2348132506044
Wani babban daki dakenan falo idan anbi wani corridor yabude yashiga dakin study ne ga different shelves na littafai kaman library ga kujera ga table da desktop akai, zama yayi kan kujera tareda lumewa ciki ya lumshe idanu murya chan kasa yace “give me cigar Dan” ijiye ipad Dan yayi kan table yadauki kwalin tabanshi yadauko daya ya kunna mai tareda bashi karba yayi yakai bakinshi daidai lokacin Nas da Wike sun shigo dakin, bude idanu yayi yakalli Nas wani kalan kallo da Nas baisan lokacin dayace “dan Allah kayakuri Pablo” cikin wani kalan murya yace “you know very well I don’t forgive mistakes” dasauri Nas yace “nasani” gyadakai yayi yace “call our tech Guy Munir ayi wipping record na SIM card naka clean, then take the SIM card as far away as possible kaje kabama wani begger ko almajiri dan number ka shine abu na farko daza’a fara tracking once suka shiga wayan direban” dasauri Nas ya gyadama Pablo kai yawuce yafita, daura mayun idanunshi yayi akan Wike dake tsaye kikam kaman soja ahankali yace “how fast are you da samin information akan mutum”? Wani kalan murmushi Wike yayi yace “very fast Oga ai abinda yasa in the first place kuka daukeni aiki kenan a organization din nan, wani zubin amsan da Google bazai baka ba ni Wike zan baka” kusan 1min Maheer yadauka baice komiba sai chan yace “how fast zaka iya samomin key vital info akan this new CP?” Dasauri Wike yace “ai samin information kan public figures yafi komi sauki aduniya compare to na random man, Oga minti talatin yamini yawa zan kawo maka information mai quality da lasisi kan CP” murya chan kasa yace “good” ya mishi alamu dakai daya tafi, wucewa yayi yafita, yarage saura Dan kadai a office din anatse yace “ina bukatan office number CP and a black market phone dabazasu iya tracking ba” dasauri yace “yes sir” fita shima yayi yarage saura shi kadai a office taban yakesha yana fuzar da hayakin zuciyanshi na tafarfasa dan this alone is a stain to organization nashi, how dare this CP Man yataba abubuwan shi, bayan yasan cewa babu wani dan sanda daya isa yakama abun Pablo, ijiyan zuciya yasauke tareda bude idanuwanshi.
Chapter 16 · 0% Book details