Sashe 15
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
“Nan da 2days ko 3days zamuyi finalizing deal din nadawo, I miss you badly my little handsome babyboy” dan yatsine fuska yayi ya ijiye karamin towel din yamika hannunshi yadauki wani cream kaman badashi ake wayaba.
Hajiya tace “shipment dinmu ya iso ranan kacemin kaman zai iso yau ko”? Kaman bazaiyi magana sai chan yace “yau” dasauri tace “wow yau zai iso” murmushi tayi sosai da saida yaji sautin murmushin tawaya, dan tunda takirashi dazu kafin yashiga wanka take magana bai kulata ba haryabar wayan kan gado yaje yadawo still bai kulata ba sai yanzu ne yay magana cikeda lallabawa kaman tana magana da sarkin duka nigeria tace “dan Allah muyi video call naganka, nasan kai baruwanka da social media baka WhatsApp, baka Facebook, baka IG, baka tiktok bamaka anything but atleast muyi FaceTime tunda iPhone to iPhone ne kaji King dina” dan gajeren tsaki yaja baice komiba wanda tasan tsakin simply implies bayaso, chan yace “I hate VC” shiru tayi sai chan tace “shikenan yanda kakeso haka za’ayi” kallon wayan yayi yace “I have meeting talk later” bai jira amsanta ba batare daya katse wayan ba yawuce closet, ita tasan dayace talk to you later to yagama wayan ne saidai ke kikashe wayan, katse wayan tayi tajefar da wayan akan lafiyayyen gadon datake kai takifa kanta akan katifar cikeda tsananin kunci, ahankali wani mutum dake dakin tuntuni da akalla shima zasuyi age mate da hajiyar yadaura hannu abayanta yace “narasa mesa kikeson yaron nan, yaron dake wulakantaki haka, nasan ada sai yanda kikai dashi dan lokacin dakika samoshi he was just 8 baimasan miye duniya ba but yanzu yasan duniya yasan rayuwa, yasan ciwon kansa, you have to understand that, babu wanda baki koraba sabida yaron nan Maryam, baki taba aure ba sabida yaron nan Maryam, look at me menene banfishi dashi ba, narasa meyamiki ni I believe wlh asiri yamiki stupid arrogant matsiyac……” “Adamu!” Hajiya takirashi da mugun karfi tana tashi zaune idanunta sunyi jajir tanunashi da yatsa tace “don’t you dare insult Maheer, babu uban abinda yashafeka da abinda yakemin, kaganni nan nasan Maheer sama da kowa aduniyan nan, abinda kaga yanamin bawai wulakanci bane haka yake ne, haka Allah yayishi, is his nature, akwai yarinyar da Maheer ta isa ma ya kalleta balle yay magana da ita harya kulata ya saurareta yama lallasheta irina? Maheer na sona son da shi kanshi baisan iyakan shi ba, kasan dalilin dayasa nai tafiyan nan dakai kawai sabida karagemin zafi ne, which biya ka nake idan kuma kagaji ne yanzun nan 1 call zanyi ansama maka ticket ka koma nigeria banson shirme kada ka kuskara ka zagin mini Maheer ko a mafarki, ka zagi Maheer nika zaga, Pablo yafika akomi da komi, a ilimi, a sura, a hikima, a kwarjini, a kyau, a gayu, akuma gamsar da mace, harna mutu ni nariga nasan bazan kara samun namiji kaman Maheer ba saisa nagodema Allah daya banishi tun yana yaro na more shi tun baisan komi ba, na more kuruciyanshi, inamai tabbatar maka haka kuma zan cigaba da moreshi har tsufan shi dan haka kakiyaye” ja idanun Adamu sukayi, maganganun ta sun tabashi sosai, kuma yay alkawari duk yanda zaiyi duk inda zai shiga saiya shiga ya tabbatar cewa tarasa Maheer din nan har abada sai yaga idan bazata rikeshi gamgam ba lokacin da zataga shi kadai gareta tashi yayi yajuya zaifita tabishi da idanu haryakai kofa saikuma kawai yadawo yahau kanta dan murmushi tayi tace “ci kabani waje nakira Maheer nidai, sakarai kawai” wani kulukun bakin ciki yaji yanzu shine haka Hajiya tamaida wani wawa wawa sauna sauna baho baho aiko zai nuna musu daga ita har Maheer dan hakin daka raina shiyafi tsolemaka idanu, afusace yake mata dudda tanaji amman waya take tabawa abinta, bawai batajin dadi bane amman koma dawa zatai tarayya ganinsu take they have nothing to offer Maheer kadai takeji idan yashiga wajen nan, da kyar yakai 20min yakawo wani uban tsaki tayi tace “kai yanzu ko kunya bakaji ba kakeson competing da Maheer azuciyana, da kyar fa kayi minti ashirin akaina, Maheer dazai iya kwana da wuni akaina kaga ko gezau duk takamata da jidakaina guduwa nake a hannunshi dan Allah jibeka fa, shashasha ni dagani je jaka kankwashi ko nawa kakeso katafi shopping duk abinda kakeso kayi dasu, nidai bari nai wanka ina jiran kiran El Champo” sauka daga jikinta yayi jiki a sanyaye itakuma tasauka daga gadon, Hajiya farace sol da ita kaman balarabiya ga kyau bana wasaba, tanada dan jiki amman ba chan chan ba irin kosasshiyar macen nan ne, inba kasanta ba bazaka taba yarda cewa takai 46yrs ba, she looks more like matan nan dake around 35, 36yrs dinnan kudi da jin dadin duniya yahanata tsufa, bayi tawuce shikuma azuciye ya maida wandonshi ya wuce wajen jakan kudin dake dakin, bandir biyar na kudin garin yadauka yawuce yafita abinshi kome Hajiya zatamai bazai taba iya rabuwa da ita ba dan baida sana’a baida wani aiki dake bashi kudi banda ita, baiyi wani nisa a school ba yay dropout, dama ta daukeshi ne amatsayin dan sako, messenger nata, saisa yakeso yazama shine dan gaban goshinta yazamto shine ragamar komi ke hannunshi ba Pablo ba.
****
Wuraren 7 yasauko kasa, yana sanye dawani 3quater da farin shirt duka na puma sai wani sneakers dayasaka shima na puma, kanshi sanye da p-cap black yana zuba wani kalan kamshi bana wasaba, lips dinshi na kyalli kadan dan yashafa wani original Vaseline na lips therapy dan yanada problem na dry lips, hakan yasa lips nashi sukai wani kalan pink suna shinning kadan kaman kaje ka lashe, yay kyau kaman kasace shi, Nas daya fito daga dakinshi ne yakalleshi jin kamshin turarenshi, yace “wow da kanada budurwa danace kodai tadi zaka wannan kyau haka I refuse to believe aiki kawai zakaje finest boy Pablo” wani shegen kallo yama Nas yace “my shipment” dasauri Nas yace “hala masu jiran kayan nata kiran Dan ko? Kaga yanzu haka border zan wuce inda zamu taresu, anything 1 ko 2 nadare suna border” jinjina kai Maheer yayi batare dayace komiba yawuce Nas yafice abinshi, Nas yabishi da kallo yana murmushi Maheer nada bala’in kyau kaga fuskanshi baraka taba dauka wani gigantic criminal kake gani ba sabida kalan kyau dayake dashi agogon shi yakarasa sawa yawuce yafita shima yakosa shipment din ya iso, nauyin dayakeji yafita daga kanshi customers nasu are on their neck.
✨ KYALKYALIN KAUNA✨
✍🏻M SHAKUR
EPISODE 9️⃣
ZAKU IYA SAMIN EPISODE 10 only on my IG page;
8, 9 dakuma 10 under kowani post I will be picking 2 winners to join my paid group free💃 go and drop your comment, zanyi selecting comments dayay sweeting belly na, da wayanda sukai tagging mutane I don’t mind kukai taggin duka mutanen IG ma😂 dakuma wayanda naga sunada likes dayawa under comment nasu💃
https://www.instagram.com/p/CtENyNPIpNs/?igshid=MTc4MmM1YmI2Ng==
Baba da team nashi kowanne na road din da Baba yamusu assigning, Baba da su Aliyu sune suka tsaya kan daidai Dikko junction, sun rarraba kansu sunsa kayan gida normal kaya da bazaka taba dauka polisawa bane, wasu na wajen yan shayi wasu na wajen yan saida tsire, wasu kuma na wajen masu saida ayaba, Baba kuma dayasai ledan kankara da minerals keciki gabaki daya nawani yaro ya karba yadaura aka yana yawo akan titin yana saidawa masu motoci da passenger, dan junction din ba dare ba rana is always active saidai wani zubin da daddare babu motoci sosai kaman rana, Baba hakanan yaji zuciyanshi yafi bashi tanan zasu bullo sabida titin minna criminals nason titin, kaman daga sama Baba yahango wasu manyan trailer na container guda uku suna tahowa ruwan na kanshi yana tafiya akan titin yace “team stay alert, stay alert ga containers guda uku na tahowa let’s get them, I will give you the signal” daidai dayan team nachan hanyan gwagwalada na fadin suma ga wasu containers biyu na tahowa, hakan yasa Baba yace “get them is them, sune” baiji tsoroba ko shakka ba tundaga nesa ya tsaya akan titin ta yanda babban motan idan tazo dole saita tsaya ta rage gudu, aiko kaman yasan hakan zai faru daidai yazo dab da Baba babban motan dake gaba ya tsaya tareda jan glass kasa ya leko da kanshi yace “so kake yan uwanka suyi bidiri da kudin diyyan ka kome dan kaman ka kusan shekawa, dole ne sainasayi ruwan ka bakaga dare bane” kaman begger Baba yataho ta side na kofan direban yace “yallabai kataimakamini kasaya iyalaina zan bawa abinci da kudin” ko kaine kaga yanda Baba yayi saiya baka tausayi, komawa cikin motan direban yayi yace “hayo kabani lakasera da ruwan paro, dasauri Baba yasauke jakan ruwan akasa yaciro lakasera da paro ya dane sama yanama yaranshi signal da fingers daidai direban yadauko kudi yajuyo zaibama Baba da kanshi keta window kawai yaga Baba yanuna mishi bindiga anatse yace “ko motsi kayi balle kai kokarin jan motan nan zan bindigeka billahillazi” Daidai sauran yaranshi suma sunma motoci biyun na baya haka, hannu Baba yakai ciki still bindigar na kan direban yabude kofan sannan yawani kalan fizgo direban Ya sauko dashi kasa sauran ma haka, Aliyu yakawoma Baba handcuff dasauri ganin dai da gaske ne yasa direban yace “dama yan fashi na sama mutane ankwa to Kodai ku kidnappers ne dan Allah kuyakuri kada ku kamamu kome kukeso kubari nakira Ogan mu za’abiyaku wlh” wani kalan murmushi Baba yayi yace “kana magana da Commissioner na police Ibrahim Ibrahim” Baba yakalli Aliyu yamai alamu daya duba motocin, bude container sukayi dasauri suka fito suna maidawa suka rufe, Baba yace “zubasu a mota Aliyu, zanja mota daya kace Kamal da Balarabe sun iya babban mota ko”? Dasauri Aliyu yace “yes sir” Baba yace “tafi dasu muna biyedaku abaya” daidai sauran team din suna waya sukace sun kamashi sun kama package din, murmushi Baba yayi yashiga babban motan yaja motan zuwa police station, parking trailer uku akayi achan asalin garage da ake parking motoci da machines na mutane da aka kwace, Baba yace “awuce dasu interrogation room bari yafara magana da IG” dan yasan IG baitafi gida ba sauran suma sun kusan zuwa da sauran trailer biyun.