← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 73 OF 141

Sashe 73

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Tun safen nan da Maheer yakai Hajiya asibiti har dare har asuba ana abu daya Hajiya tafice daga hayyacinta, Maheer na zaune a reception wuraren 6 baturen Dr ta yafito yace "she's awake yanzu da kyar mukaci nasara, kaine Pablo"? Gyadamai kai Maheer yayi ahankali, Dr yace "she's asking of you kaje kaganta please" gyadamai kai Maheer yayi kafin yawuce ahankali zuwa dakin datake, tura kofan yayi ahankali tana kan gadon an sake samata oxygena hanci tana numfashi da kyar tana kallon Maheer, karasawa ciki yayi yadan tsaya nesa da gadon kadan tareda folding hannunshi akirji yana kallonta ahankali yace "how are you feeling now"? Hannunta takai tacire oxygen mask din daga hancinta tana kallonshi da kyar, cikin wata kalan muryan mara lafiya sosai hawaye na fitowa daga gefen idanunta tace "Pablo who was that girl"? Maheer namata wani kallo dabazaka tantance na me ba exactly yace "is none of your business!" Lips nata rawa suka farayi tafashe da kuka sosai, dan of you kaje kage oay'ease" gyadamai kai Maneer yayi kafin yawuce ahankali zuwa dakin datake, tura kofan yayi ahankali tana kan gadon an sake samata oxygen a hanci tana numfashi da kyar tana kallon Maheer, karasawa ciki yayi yadan tsaya nesa da gadon kadan tareda folding hannunshi akirji yana kallonta ahankali yace "how are you feeling now"? Hannunta takai tacire oxygen mask din daga hancinta tana kallonshi da kyar, cikin wata kalan muryan mara lafiya sosai hawaye na fitowa daga gefen idanunta tace "Pablo who was that girl"? Maheer namata wani kallo dabazaka tantance na me ba exactly yace "is none of your business!" Lips nata rawa suka farayi tafashe da kuka sosai, dan wannan taurin kam da halin kafiyan nan naci mata rai sosai tana kallonshi tace "Pablo I love you, baby you are my entire life, nakasa son wani aduniya sabodakai, my whole life namaka dedicating, nakasa aure, banda yara all because of you! 46 amman ko d'a guda ban ijiye aduniya ba all because of you Pablo, banji bangani for you, yanzu Pablo ka gwammace na mutu daka fadamin wacece yarinyar nan?" a:20 Ganin yaki magana yasa tamika hannunta zata kamamai hannu dan komawa baya Mageer yayi dasauri jikin hajiya kara sanyi yayi tace "Pablo wacece? Eh"? Ganin yaki magana yasa tafashe da kuka sosai takai hannayenta saman bakinta tahade su in form na roko tace "Pablo dan girman Allah karufamini asiri karka sake waya da ita, Pablo karufamin asiri karka sake kai wata budurwa aduniya I love you, Pablo kaine rayuwata kaine numfashin danake busawa, kaine ruhina kaine kwakwalwata, I am the only one for you, look at me menene banda shi, meka nema karasa Pablo? Kanada kudi, kanada duniya sannan kanada ni, babu abinda bandashi da diya mace ke tinkaho dashi, gani fara, yar duma duma, banda katon ciki, gani da gashi kan gashi, ga nono, duwawu farin fata, Pablo kudin danake kashewa ina gyaran jikina jikina kona yarinya bazai nunamin kyau ba, what else are you looking for Pablo kana taredani cikakkiyar shuwa arab uwa da uba eh"? Dauke kanshi Maheer yayi dan Hajiya is really really pissing him off, cikin wani kalan kuka kaman wacce zata mutu Hajiya data gama rudewa tace "banson ka kalli any mace aduniyan nan banda ni, banson kana magana da any mace aduniyan nan banda ni, banson kana waya ko kula kowa aduniyan nan banda ni, nine kadai macen ka aduniyan nan kuma har abada hakan zai zama kaji babyna" juyawa Maheer yayi fuuu zai fice azuciye cikin wani irin tsantsan gushewan hankali Hajiya tafado daga kan gadon a kwance jikake dippp! Har drip din da aka Dauke kanshi Maheer yayi dan Hajiya is really really pissing him off, cikin wani kalan kuka kaman wacce zata mutu Hajiya data gama rudewa tace "banson ka kalli any mace aduniyan nan banda ni, banson kana magana da any mace aduniyan nan banda ni, banson kana waya ko kula kowa aduniyan nan banda ni, nine kadai macen ka aduniyan nan kuma har abada hakan zai zama kaji babyna" juyawa Maheer yayi fuuu zai fice azuciye cikin wani irin tsantsan gushewan hankali Hajiya tafado daga kan gadon a kwance jikake dippp! Har drip din da aka samata cisge wa yayi yafice daga hannunta hannun na jini dasauri Maheer yajuyo shi kanshi saida yace "Subhanallahi" yataho dasauri yana kallon yanda hannunta kejini cikin fushi sosai yace "are you mad Maryam" wani kalan mikewa tsaye Hajiya tayi kawai tafada kirjinshi ta rungumeshi komi na jikinta rawa yake tana kuka sosai tace "promise me baraka kara magana da yarinyar nan ba, promise me, bam damu da rayuwata ba but nadamu da naka, Pablo ka taimakeni wlh ina mutuwan sonka, karka kara magana da ita kaji, kamin alkwari bazaka sake kallon kowace mace ba" ganin tariga tayi loosing mind nata yasa yamika Pablo ka taimakeni wlh ina mutuwan sonka, karka kara magana da ita kaji, kamin alkwari bazaka sake kallon kowace mace ba" ganin tariga tayi loosing mind nata yasa yamika hannunshi ya danna inda ake kiran Dr da nurses aiko ko 1min baa dauka ba suka shigo, anatse Maheer yace "you guys should sedate her she need proper sleep" ihu Hajiya ta kurma ta rirrike Maheer gamgam tace "wlh saikamin alkawarin baraka kula wata ba kaji" da idanu Maheer yama Dr alamu amata allura Aiko aka chaka mata rirrike Maheer tayi bacci ya kwashwta kwantar da ita sukayi aka shiga mamaida komi a hannunta Maheer yajuya yafita daga dakin yawuce waje motan dayazo dashi yabude yashiga ya kifa kanshi a sitari yana sauke ijiyan zuciya kafin yazaro wayanshi daga aljihu dayaji yana ringin yakalli fashashen iphone din ganin Dan ne yasa yadauka Dan yace "Sir kana ina tun jiya banganka ba baka gida baka palace nadamu" cikin wata kalan sassanyar murya Maheer yace "hospital" dawani kalan sauri Dan yace "sir are you sick" anatse Maheer yace "Boss" dasauri Dan yace "gani nan zuwa" ya katse wayan Maheer yay shiru kawai kanshi gabaki daya yadauki chaji. His heart is arching all he wants is yaji muryan Yasmeen, wayanshi yasake dauka yaciro number Yasmeen yay dialing yasa a kunne amman har wayan ta katse bata dauka ba, sake kira na biyu yayi but still bata dauka ba yakira na uku ma haka hakan yasa yaji kirjinshi na bugawa sosai dawani irin sauri ya jefar da wayan yadauki IPad din ya kunna yashiga video flat din gabaki daya babu Yasmeen adakunan bata afalo, bata dakunan sama, bata kitchen bata lundryroom, yanda asalin baya thinking straight baimayi tunani ko tana baya ba kokuma yay reversing video baya yaga inda take wani kalan Emahaukacin tada motan yayi yaja da dan banzan gudu yafita daga hospital din yahau titi yanda Maheer ke tuki zaka dauka mahaukaci ne cikin 5min ya iso anguwansu duk uban Nisan daga asibiti zuwa wajen wani kalan bakin horn yake dannawa gateman yabudemai gate dagudu ya shiga baima tsaya 0arking motan da kyau ba yasauko da gudun shi yay hanyar side nashi ihu gateman yayi ganin mota na komawa baya yana kiran Maheer amman baijiba dagudu yashiga motan yakara oarking nata da kyau, dawani irin sauri Maheer yabude kofan falonsu yashiga babu kowa sai lafiyayen kamshi da turare da dakin yake kitchen yawuce yabude yace "Fateema" ganin bata ciki dawani sauri gudu gudu yahayo sama yawuce dakinta direct yabude amman bata ciki yayi bayi nan ma bata ciki fitowa yayi da sauri sauri gudu gudu kusan duka dakunan saman saida yaduba bata ciki kafin sauri gudu gudu yahayo sama yawuce dakinta direct yabude amman bata ciki yayi bayi nan ma bata ciki fitowa yayi da sauri sauri gudu gudu kusan duka dakunan saman saida yaduba bata ciki kafin yakara dawowa dakinta hango kaman inuwan mutun ta wajen labule yasa da karfi yace "Fatima" Yasmeen dake balcony tawaje tana tsaye tana kallon cikin gidansu tajuyo dasauri jin ankirata motsin datayi da Maheer yagani yasa yay wajen kofan dazai sadashi da balcony na dakin yana bude kofan itama tana kokarin budewa sukaci karo dawani kalan sauri Maheer kawai ya fizgota yasata ajikinshi yakankame ta sosai kaman someone is trying to take her away awani kalan hankali yace "Fateema!" Chak Yasmeen ta tsaya tanajin yanda gabanshi ke mugun faduwa da yanda ya kankameta gamgam lumshe idanu Yasmeen tayi taji wani kalan sanyi har cikin ranta ganinshi yadawo, but in reality fizge kanta tayı aaga jıkinsni tareaa komawa baya takalleshi ido cikin ido babu alamun tsoro ko dar akan fuskanta tace "daga ina kake after 2days"? Jiyayi gabanshi yafadi idanunta sunyi wani kalan compelling nashi daya bada amsa baki yabude zaiyi magana saikuma yakasa bazai taba iya gayamata zancen Hajiya ba, dan lumshe idanu yayi yabude su ahankali, murya chan kasa yace "sorry Wife" sosai Yasmeen ke kallonshi he looks so troubled like mutumin dabaiyi bacci na 2days ba kuma yake cikin damuwa sosai, hawaye taji ya cicciko daga idanunta bataso tayi agabanshi hakan yasa tabi ta gefenshi dasauri tawuce tashiga dakinta biyota yayi amman harta shige bathroom ta kulle tsayawa yayi agaban bayin tareda daura hannunshi akai yakai kusan 2min ahaka sanan yawuce ahankali yafice daga dakin, zuwa dakinshi kaya yacire yawuce yashiga bathroom wani kalan ijiyan zuciya yasauke just rungumeta dayayi na this few minutes har yaji ya sami natsuwa baida matsala murya chan kasa yace "dayake yanzu I really love this girl?", OWner Yasmeen tadade abayin tana kuka kafin ta kunna tap ta wanke fuskanta tass tadago takalli kanta amadubi ahankali tace "idan Ammi ce ni Baba bai kwana gida ba for3 days yatakeyi?" Murya chan kasa Yasmeen tabama kanta amsa tace "abinci zata fara bashi" towel taja tashare fuskanta tass tazare ribbon na kanta tasake parking gashin yayi kyau tafito tana kallon rigan dake jikinta ta madubi wani silk material ne Riga da skirt daidai jikinta nude yamata kyau, babu komi afuskanta tabude kofa ahankali tasauka kasa itchen tashiga tadauko tray da jug daga fridge na lemonade data hada dakeda apple aciki, tazo white rice tadafa daman da gizzard stew tazubamai a plate da zafinshi dan kuloli masu kyau gareta tahada komi tadauka tawuce sama sosai gabanta ke faduwa, karasa hawa saman tayi daki dake opposite nata ta kalla sosai kirjinta ke bugawa hannu tasa ahankali tai knocking kofar 4:34 PM tareda murza kofan atare
Chapter 73 · 0% Book details