← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 90 OF 141

Sashe 90

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yawu kaman wanda yay satan abinci amman kana gain shaidan vaci asaman bakinshi dinnan, kallo daya Yasmeen tamai tadauke kanta dasauri tazo zata wuce cikeda iskanci Maheer yace "har booby rowanshi zakimin nida abuna sadaki nabiya fa" wani kalan fizge hannunta tayi da mugun gudu tawuce tafita daga kitchen din jin maganan banzan daya mata dayasa tsigan jikinta ketashi, wl Maheer baida kunya ko kadan. [7/22, 11:03 PM] SAFIYYA: Yau kwana biyar kenan da faruwan fadan, tunda Yasmeen tasa kafa tashigo dakin nan bata kara fitaba daidai da bakin kofan dakin, dudda Baba na makaho shiyake shigowa dakin yakawo mata abinci snacks wace tsiyane dawani siren tsofaffi dayake sawa asivomusu Malam Sani yakawomai, tadaina tunani dan vazaman mata kaman wani kakanta, abokinta, Baban ta she cannot even explain relationship dinta da Baba but she like Baba har ranta wlh yabata labarai duniya da zamaninsu abubuwan dasuka faru da hikima na rayuwa yahada damata wa'azi yana nunamata fa'idojin yafiya dasauransu, just 5days but takoyi so many things awajen Baba Wallahi dangane da zaman duniya, iya zama da mutane, hikima da dabarun rayuwa. Misalin 8 tana zaune ga abincin da Baba yakawo mata a tray masa tana kallo bataci ba dan most time yakawo mata abinci zama yake saita cine but yanzu abokinshi Malam Sani ne vazo saisa yawuce yasauka, Maheer ta tuna dasauri takai hannunta tashare hawayen daya zubomata sotake tama daina tunashi amman takasa har yau jikinta kamshinshi yake, gain tunanin yamata yawa ga Baba bayanan normally idan yakawo breakfast haka zasuyita hura har zuhur yafita dan zuwa masallaci yasa kawai taji gwara £3 taje taima Baba girki mai dadi yaci, tashi tayi tawuce bayi wanka tayo tafito tabude akwatin ta wani red and black paper lace taciro tasaka fitted gown ne yakamata tass, taje kanta tayi tai parking tadauki wani babban mayafi ㅇ haka na chantily black tayafa bayan ta feffesa turare tasaka slippers tadauko tray ahankali tabude kofa tafito babu kowa afalo hakan yasa tashiga saukowa kasa, kitchen tawuce ta ijiye komi sannan tashiga store tadebo rice tabude fridge ta cicciro abinda zata ciro tahada sanwa kafin tawuce tashiga kitchen dan debo Irish fitowa tayi chak ta tsaya gabanta yawani kalan fadi dan hakanan taji kamshin turaren Maheer a kitchen din dawani kalan sauri tashiga kalle kallen kitchen din bataga kowa ba kafin idanunta su sauka kan was roses dake gaban gas din datake girki dawata iphone 14pro max sabuwa dal kekai ba'a cikin kwali ba ga dan note akai, takai kusan 2min kallon roses din take sunyi kyau, kafin ahankali ta ijiye basket na Irish data fito dashi kan slap tatako awani kalan hankali tazo gaban gas din tana kallon roses din note nakan wayan ta kalla. "MM❤️” Kawai aka rubuta ajiki, ahankali takai hannunta tadauki note din tana kallon MM din da heart symbol din kafin tadago kanta takalli wayan hannu tasa tadauki wayan kawai taji murya daga wayan na Maheer cikin sweet voice yace "Maheer is sorry Fateema!" Wani kalan yirrr taji batasan lokacin data runtse idanunta ba wayan na rike a hannunta, awani kalan hankali da taushin murya dake ratsa zuciya yasake cewa. "Maheer is sorry wife!" & Wannan karan dasauri tasa hannunta tadanna screen ganin call ne ta katse wayan da sauri ta ijiye wayan tareda tsugunnawa awajen takankame jikinta tareda kifa kanta kan kafafunta why is she still feeling this man ajikinta? Magana biyun nan Maheer is sorry Fateema, Maheer is sorry wife har • kasan zuciyanta taji why is her heart doing this to her bayan yasan abinda Maheer vanata vaudaranta yayi? Whyyy? Dasauri tace "I will never forgive him, ina gidan nan only sabida Baba ne, but zan tafi soon. Takai kusan 5min ahaka jin kaman abinda tasaka awuta na neman konewa vasa ta tashi dasauri ta share fuskanta ta ture daga flowers din da kanshinsu ke shigan mata hanci tacigaba da girki ta batare data kara kallonsu ba. You can join telegram group dina don karanta this book with just 500 ko 1k idan kika karanta this book batare dakin biyaba ban yafeba. Wuraren 11:30 tagama girkin, ta dafa fried rice, salad, pepper soup dayaji dankali ciki, tai zobo da coconut juice dasaukai sanyi ta zuzxuba komi a flask ? tafito dashi dinning tajera daidai Baba na shigowa gidan jin kamshin abinci yasa yace "me aka dafama Baba"? Cikeda murmushi Yasmeen tace "abinci nama Babana dayawa dayawa" tai maganana tana komawa kitchen takarasa fito da komi na abincin sannan tasake komawa dan dauko drinks a fridge daidai Baba yazo dinning din dakanshi zama yayi tashiga zubamai tana murmushi, tace "Baba nabaka chokali"? Dasauri Baba yace "bani ruwa a roba na wanke hannu ni nafi ganewa cin abinci da hannu, murmushi tayi takoma kitchen tafito da ruwa a bowl dakanta takama hannun Baba tasa a bowl din tace "Baba dakaina zan wanke maka hannu" daidai an bude kofan falon an shigo Hamad ne da Maheer dudda bata dago kanta takalli kofan ba shi kanshi Baba saida yaji yanda chak ta dakatar da hannunshi datake wankewa cikin roban, dudda batamaii kamshin turarenshi ba kawai jikinta yabata shine yashigo cikin falon nan, shima Maheer chak ya tsaya daga kofa yana kallonta gani yay takaramai @ wani mugun kyau just 5days dabai sata a ido ba, ga idanunta har yanzu basu dawo daidai ba sabida kukan datasha, da idanu Hamad yamai alamun sue dinning din cikin siyasa Hamad yace "sister in law wanna kamshi haka ai sai ya karya azumi idan mutum nayi" firgigit Yasmeen tadawo daidai sabida muryan Hamad dataji takarasa wanke hannun Baba ahankali tace "Baba ci abincin ka bari nakai roban kitchen" tajuya dasauri takoma kitchen hakan yasa Maheer da Hamad suka karaso dinning din Baba ma yahade rai dan fushin yama shafi Hamad yanzu, dagangan Maheer yaje kusada Baba yazauna ahankali yace "Baba naci naka" sanda Baba yadaga kaman zai makeshi dasauri Maheer vace "baranci ba to Hamad zuba mana" Baba yace "wlh baku isa ba babu wanda zai taba abincin nan sai y'ata tazo tadebi nata kagamin kattin banza saikace ku tadafawa abincin" yay magana yana kwalama Yasmeen dake kitchen kira. "Fateema" daga kitchen Yasmeen data tsaya gabanta nafaduwa tace "Na'am Baba" ahankali Baba vace "zoki debi abincin ki" saida tai kasan 2min dudda babu abinda takeyi sannan tabude kofan kitchen din karaf suka hada idanu da Maheer dake mata wani kalan kallo kaman zai cineta, dawani kalan sauri ta dauke kanta gabanta ya mugun fadi gashi yadan rame kaman bashiba, kasa takowa dinning din tayi dasauri Baba dayaji fitowan ta yace "zoki deba abinci ki kafin wayan nan yaran marasa mutunci su deba, idan kuma bakiso suci wh babu mai cin abibcin nan cikinsu, tahonan kidebi naki kinji" wani abu tahadiye murya chan kasa tace "tom" sannan tafara tafiya kaman kwai yafashe mata aciki tundaga yatsun kafanta Maheer ke kallonta har zuwa kanta, ganin yanda yake zaune kusada Baba yasa tawuce zata zagaya dasauri Baba dakebin step nata yace "ina zaki zonan ki debi abincin ki akwai wanda ya isa yatakuraki agidan mahaifinki idan £3 kikace na koresu ma koransu zan wh" turo baki Hamad yay yana kallon Baba, ahankali Yasmeen tadawo dan nesa kadan ta tsaya da Maheer takai hannunta zata jawo kulan zuwa gabanta dasauri Maheer yarigata 0 yaturamata flask din zuwa gabanta yana kallon fuskanta hada ido sukayi dasauri tadauke kanta tasa hannu • tabude marfin kulan dago kanta tayi da zumin daukan serving spoon Maheer yamika mata vana mata wani kallo dake kashema mace jiki, dudda gabanta yafadi hade rai tayi tamika hannunta tadauki spoon tasa spoon tadebi abincinta a plate tamaida kulan tarufe ta tura ta ijiye Maheer ma ya ijiye serving spoon din, juyawa Yasmeen tavi zata tafi dasauri Baba vace "ina zaki? Zoki zauna kusadani muci tare babu wanda fa ya isa yatakura miki agidan Baban ki, kai tashi daganan" Baba yawani kalan tura Maheer abin saida yaso yabama Yasmeen dariya tarike dariyan Maheer yahade rai ahankali yace "amma Baba nariga kowa zama anan fa" Baba yace "nikuma nace bakai zaka zauna kusada ni ba da y'ata zan zauna" ta wutsiyan ido yakalli Yasmeen ganin tai murmushi kadan ganin yanda Baba ke tureshi vana koranshi har Jiyan zucia saida yasauke tashi yayi yana kunkuni Baba yanunama Yasmeen wajen yace "taho kizauna kinji" zuwa tayi zama tayi ahankali dama abinda Maheer keso kenan da gangan yataho kujeran right next to her vaja azuciye yazauna yace "zubamana abincin mu Hamad" yazauna kan kujeran yana kallon Hamad, faduwa gaban Yasmeen yayi ganin yazauna kusada ita amman tadaure tadauki spoon tana kokarin faracin abinci Hamad kuma yashiga zuba musu abinci yace "Dan yadawo ga lafiyayyen abinci yaci" spoon na abincin Yasmeen takai baki kaman daga sama taji foot din Maheer daya cire takalmi vadaura akan kafanta vana shafawa kaman baisan yay ba yakalli Hamad yanacemai "karamin nama Hamad matana fa tamin girki". Jin vatsun kafan Maheer kan nata har wani sanyi taji ajikinta dasauri tajaye katanta gefe takai abincinta baki ahankali dan bazata iya reacting awajen ba ga Baba ga Ya Hamad duk a dinning din sunacin abinci, kowayace mai shi tama abinci oho, mtswww taja tsaki azuciyanta, karban abincin yayi daga hannun Hamad yay dan murmushi, lumshe idanu yayi dasauri he missed her food sosai kaman yay shekara baici ba yanacin abincin amman duka hankalinshi nakanta dudda yayi kaman baisan tana kusada shi ba, ahankali takecin abincin feeling so uncomfortable sabida yanda kamshin Maheer ke shiga hancinta gashi taki kallonshi, kaman daga sama taji hannunshi kan cinyanta wani kalan kwarewa tayi dasauri Maheer batare daya cire hannunshi dagakan cinyanta ba yakai dayan hannun yadauki ruwa dasauri yakai bakinta yace "sorry wife" Wih inhar kin karanta min ko harafi daya ne a littafi baki biyani ba wlh wh ban yafemiki ba har abada. Baba dake kusada ita yace "ashha sannu Fateema ga ruwa" dasauri tasa hannu takarbi ruwan Baba takai baki batare data karbi wanda Maheer kebata ba, dayan hannunta tasauke kasa tashiga ture hannunshi dake kan cinyanta amman ko gezau yakafeta da ido soyake takalleshi taki, ijiye cup na ruwan tayi Baba yace "sannu kinji" gyadama Baba kai tayi tarasa vanda zatayi kaman ta kurma ihu tana ture hannunshi yaki cirewa hakan yasa 2 tashiga yunkurin tashi, ganin tana yunkurin tashi vasa Maheer
Chapter 90 · 0% Book details