Sashe 131
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yadanyi shiru, Alkali yace "zaka iya tuna da kuka dawo gwamnati tabama mahaifiyarka wani tallafi na sana'a kowani abu danta raineka"? Girgixama Alkali kai Maheer yayi yace "a'a ko school bantabayi ba things were hard for iyayena" 12:12 yadanyi shiru, Ahankali Maheer yace "Babana ya tsaneni sosai dalilin shi shine nine sanadiyan koranshi aikin shi mai kyau dayake kawomai kudi" 12:13 yanda idanun Maheer suka cikada hawaye yasa Alkali yaciro handkerchief nashi mai kyau yabada abawa Maheer aka kaimai ahankali Maheer 12:13 yakarba yakai kan idanunshi ya share hawayen dasuka cika idanun yayi shiruu, yasauke ijiyan zuciya chan yace 12:13 "Mamana hates me sosai sabida nazaman mata alakakai aka bazata iya cigaba da rayuwanta ba sabida haka kullum duka basa bani abinci basamin wanka basamin wanki, there's nothing dazan iya cewa parents dina sun mini dan bama suyi considering dina child ba, 12:13 Mamana batada tausayi same with my Dad dukansu are just different set of people, komi Hamad da Baba sune ke bani abinci, su kula dani, idan ina cage din kaji ina kuka naboye Hamad ke kawomini abinci yashigo nayi bacci ajikinshi." 12:14 EPISODE <YALKYALIN Yanuna su da hannu kotu aka kallesu, Ahankali Maheer yace "a yanya muke, compound namu daya, sabida iyayena gidanmu har suna aka samai gidan dambe......." 12:15 Maheer yashiga basu labarin har rasuwan iyayenshi da yanda yan anguwan su sukaki daukanshi Baba ne yadaukeshi zuwa inda Hajiya tadaukeshi yayi shiru, yakasa magana sai kawai yakai handky kan idanunshi yana goge kwalla dasuka kasa daina zubomai yazo one of the hardest part na rayuwanshi, 12:16 Alkali yace "Hajiya Maryam din a hannunta ka taso ya rayuwanka a hannunta yakasance"? 12:16 Kasa magana still Maheer yayi sai goge hawaye yake da handky dayama dade,anatse Hamad yadaga hannu sama kallonshi sosai Alkali yayi kafin anatse yace "fito ka tsaya kusada shi" 12:16 fitowa Hamad yayi ahankali yazo gaban chamber ya tsaya kusada Maheer yayi rantsuwa sannan yakalli Alkali yace "Maheer victim ne shi na rape da abuse saisa maganan kemai wuyan fadi....... 12:16 Hamad yabada labarin komi da yanda ake rufemai fuska akaishi wajenshi yaga Maheer din da yanda shida Baba suka dage da saukemai Al'qurani ana addu'a ba wasa sosai Alkali ke kallonsu Maheer yabashi tausayi irin mugun tausayi, 12:16 some people a kotun suna kuka sosai sabida yanda kanshi ke kasa sai goge hawaye yake da handky Hamad nabada labarin, 12:17 Hamad zai kara magana Maheer yarikemai hannu yana sauke handky dagakan idanunshi yakalli Alkali yace "| will talk dan this is just abinda Hamad yasani" 12:17 yadan sauke ijiyan zuciya yace "I can't say meke damuna alokacin, bansan mutane kuma Bana magana, 12:17 but nakasa barinta, kaman akwai wani gum daya manneni da ita I don't even know how to explain it, 12:17 kometace nayi sainayi koda banson yi, zauna zan zauna, tashi zan tashi, bana iya musu bana gardama, all rayuwan danayi da ita banida ikon kaina, I was 8 zata kaini daki tamin wanka itama tayi agabana takaini daki tasani ina tab......! " saiga hawaye sun fito daga idanunshi yakasa cigaba da magana, 12:18 dasauri Ammi tadaura hijabinta kan fuskanta tana goge kwalla hakama su Yaya dasu Hajjo idanun Baffa sukai jajir dana Baba Karami, the whole story na Maheer is tragic, 12:18 no parents keso yamayi imagining ganin dansu in situation na Maheer, Alkali ma ahankali yazare glasses nashi dagakan idanunshi ya ijiye akasa yasa hannunshi yana goge fuskanshi da idanunshi su Obama dake kotun da prison guards kowa jikinshi yayi sanyi, is like labarin Maheer just change the atmosphere wani sensation na tausayi da sadness da feeling bad kowa yakeji ajikinshi a kotun nan kowa. 12:18 Rungume Maheer Hamad yayi sunkai 1min ahaka Maheer yasakeshi idanunshi sunyi jajir yakalli Alkali murya chan kasa yace "banda kowa sai Allah, 12:19 Baba nafama da makanta da rashin kudi bara suke to survive ga Umma mahaifiyan Hamad was sick cancer how can he save me bayan yan kasan gada sun juyamai baya ance bakin ciki yake ba Hamad aka dauka ba, 12:19 sannan idan yayi trying anything zasu koreshi daga kasan gadan" Maheer yasake shiru kaman mai tunani yakai handky kan idanunshi cikin wani kalan murya na kuka dan tuna komi yake kaman yanzu yace 12:20 "matan nan raped me every single day and night, dudda banmasan menene takemin ba alokacin I hated it, banson dare yayi, 12:20 banson naganta adaki taredani, banson naji tace oya zokasha mam.....a..... daidai lokacin Maheer yafashe da kuka sosai kai Innalillahi kowa kuka yake, 12:20 Alkali yasake cire glass ya goge idanunshi yahade hannayenshi biyu kan baki yana fuzar da iska yana kallon Maheer feeling kaman yaje ya rungume yaron yacemai yazama Babanshi dagayau, Baba idanunshi sunyi jaaaaaaan bala'i yana kallon Maheer tundaga kan dan yatsan kafanshi yakejin wani kalan sanyi har zuwa silin furfuran gemunshi. 12:21 Zare handky Maheer yayi daga idanunshi daya jike sharkan yace "idan nai kuka, nai kuka nakicin abinci nace takawomin Hamad sai takasoshi bata barina naje kusadashi nama zauna, 12:21 bata taba bari na nai any friends ba, I will be crying inaso nabi Hamad amman a'a bazata bari ba, awajenta nafara school ina gama primary takaini kasan waje muna tare nagama tasani amakaranta tace pharmacy takeso na karanta, zaki iya zuwa school danayi a US all the payment papers nawa zakugan sunanta ita tabiya komi, 12:21 Maheer yagoge kwalla yace "bata taba sani a islamivya ba ko tace nai salla ba, ahaka nagama school tace daga yanzu sunana Pablo Escobar zan fara mata managing business dinta, 12:22 takaini Mexico wajen wasu inda aka koyamin komi kan drugs da kwayoyi daban daban, 12:22 shipping, yanda ake striking deals, yanda ake managing empire, dan karatun shekara daya cur akamin muka dawo nigeria nafara mata aiki ko naira daya baitaba shigowa account dina ba account nata yake tafiya, Hamad yazo yagaji yayi fada dani sabida ita baya kulani tasani nadaina nemanshi nima.... Maheer yafadi komi har zuwa lokacin dayay kidnapping su Yasmeen yaji yafara sonta kawowa yau anatse yace "evidence dina jiya tazo wajena a gidan yari asamo CCTV camera aji metace mini" kafin Alkali yace wani abu Obama yabuga waya yakalli Alkali yace za'a turamin footage din yanzu kotu tai tsit, Baba yay shiru kaman ruwa ya cinyeshi sai kallon Maheer yake yaune ranan dayama yaron first ever full look. 16:03 Ahankali Maheer yace "I have more evidence su business accounts nata, deals nata da yan kasan waje wanda nariga nabama lawyer na Ahmad daman duk muna gathering evidence ne 16:03 kafin mu hada komi sai mushiga kotun appeal" wayanshi Ahmad yadaga yakalla dasauri yamike tsaye yace "Alkali inada witness da shima yazo mana da evidence" kallonsu Maheer Alkali yayi yace "kuje ku zauna" 16:03 kama Maheer Hamad yayi dan baida karfi ko digi yakaishi ya zauna kusada lawyer shi Ahmad, Ahmad yamike tsaye yana kallon kofa daidai an bude kofa 16:03 Adamu yashigo cikin kotun yana sanye da suit Ahmad yace "ga witness dina direban matan ne, banda haka yana tareda recorder da Hajiya Maryam tayi confessing duka abubuwan datama Maheer!". [8/16, 2:59 PM] SAFIYYA: Kowa na kotun kallon Adamu yake daya shigo yana bama Ahmad wani flash drive. Hamad da Malah kasa rufe baki sukayi, irin wait what is happening din nan? Adamu kuma how? Sannin Maheer yasa Hamad yataba Malah yace "kanina shegge ne" murmushi Malah yayi yace "nagama tunani ta yanda yay making Adamu to come as a witness haka nakasa ganin way din" murmushi Hamad yayi yanadan jin kwanciyan hankali yace "bari komi ya sarara zamu sani" kallo daya Maheer yama Adamu ya dauke kai, Adamu yawuce gaban kanta yaje ya tsaya yayi rantsuwa zai fadi gaskiya Ahmad yatashi yace "zaka iya gayama kotu waye kai" Anatse Adamu yace "sunana Adamu and inama Hajiya Maryam aiki tun ina shekaru 22 aduniya, yau inada 45yrs aduniya, ni direban ta ne ina tukata nakaita ko'ina" nuna Maheer Ahmad yayi yace "waye shi awajen Hajiya"? Kallon Maheer Adamu yayi yace "ranan data dauko Maheer daga kasan gada nina tukata, nitake aikawa na dauko Hamad idan tabari yaga Maheer, agabana Maheer yataso hannunta tagayamana irin danta ne kaman adopting nashi tayi hakan nan, dudda ba bangarenta muke kwana ba bani kadaiba kusan dukanmu ma'aikatan ta mukanji kukan Maheer tsakar dare yana kibari, banso, yakuri, kaza kaza dai idan tanama yaron abinda tasaba yi kusan duk daren duniya wani zubin harda safe ma" kotu tai tsit anajin wannan al'amari babba na zina da yaro dan shekara takwas aduniya, anatse Adamu yace "amman bamuda ikon cemata tadaina kota bari bamuda kudin fada da ita kuma bata bari kowa na zuwa wajen yaron, 10:35 idan zakaga Maheer sau dari to yana gefenta zaune yana kallon mutane da idanu baya magana, ita kemai komi dakuka sani hatta wanka" yadanyi shiru Ahmad yayi murmushi yace "zaka iya zuwa ka zauna" sannan yadauki flash yabada yace "ga evidence da Hajiya tayi confessing da kanta" daidai nan Obama shima yazo yabada footage din dahar an turo duk aka koma aka zauna na Obama aka fara playing gabaki dayan maganganun Hajiya dasukayi da Maheer da komi jikin Baba yakara wani kalan sanyi, sannan aka kunna flash din voice din Hajiya ne lokacin datake bama Adamu labari asiri tama Maheer wannan kara Yasmeen shigewa tayi karkashin benci tahau kuka Baba yama kasa cewa uppan kota fito kotai wani abu, Ammi share hawaye takekawai su Baffa shima saida yashare kwalla su Yaya duka kuka, yan kotu kuka suke, fita Obama yayi yasa aka kira Adamu ya karbi address na Hajiya yakira aje ayi aressting nata sannan suka koma ciki. Tass Alkali ya goge idanunshi anatse yace "Maheer kaga rayuwa!" Sannan yasa byro yashiga rubuce rubuce yabama wani abinda yarubuta aka saka a envelop aka fita dashi daga kotun sannan yayi gyaran murya yace "abisa dogon bincike da shaidu kotu ta yanke shawaran bazata raba auren dake tsakanin Maheer da Fateema ba ahankali Maheer yasauke ijiyan zuciya nauyin da tuntuni zuciyanshi kemai ya sauka gabaki daya, wani kalan sanyi Yasmeen taji azuciyanta tace Alhamdulillah, anatse Alkali yace "bai kamata nazama emotional ba amman nadade banga case daya taba zuciyana ba irin na Maheer dan inada yara maza irinshi agidana" Alkali yayi shiru yace "bazanma iya tunani ko kwatanta yarana ne sukai irin