Sashe 82
Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
abinci din nan baimaso abin yazo kusadashi Sake daurewa tayi tahadive komi tai murmushi tana danne kukan datakeji ganin yanda itane yau Pablo ke rejecting haka yamaki kallonta kaman yaga kashi adan sanyaye tace "kashigo mana? Bazakazo kaduba magunguna na ba da abinda Dr yace"? Juyawa dasauri Maheer yayi vace "kawomin nan* yadanyi tafiya kadan batare daya juyoba yace "put on something" yawuce dasauri yazauna akan daya daga cikin nan kujerun falon sama, wanna karan saida hawaye yafito daga idanun Hajiya dasauri tajuya tawuce tashiga closet nata tana dukan zuciyanta dake mata kaman zai sake failing tace "nashiga uku Pablo ya tsaneni ni Hajiyan shi? Ni dake tareda shi tun yana Syrs, ni ni Hajiya Maryam, nashiga uku* wani kalan ljiyan zuciva tasauke ahankali tace "you have to be strong Maryam! Wanna battle na gaban naki needs all your strength, all your energy and power you can't be weak* sal alokacin taji bugun zuciyanta yadawo daidal tashi tayi tasaka riga da skirt din, rigan kusan duka kirjinta ana gani ta feffesa turare tafito, batare data daura dankwali ba gashinta vazubo baya takwaso ledan magungunan da takardun tafito tana kallon bayan Pablo din she will get anything vacita yanzun nan kotasami natsuwa, karasowa cikin falon tayi kan sitter yake zaune zama kusadashi tayi unexpectedly dawani kalan sauri Maheer ya yunkura zaitashi karaf tarike hannunshi hakan yasa yahade giran sama daya kasa vajuyo yakalleta wani makirin murmushi tamai kaman batasan meke faruwa ba cikeda siyasa tace *ina kuma zaka Pablo zoka zauna kaduba kagani ance babu wani saika sayomin ba 2o please" dan yatsine fuska yavi yadawo yazauna kaman jira take dawani kalan sauri ta matso kusa dashi ta jinginar da jikinta gefenshi tana bashi takardan da ledan, ahankali yakarba yahada ranshi sosai yamaida idanunshi kan takardan itakuma tacigaba da binshi da kallo, silin gashi tagani jikin wuyan riganshi ahankali takai yatsunta tacire tana mikar da gashin dogon gashine na mace sosai zucivanta Ya tsinke amman tadaure tana kallonshi kaman zata hadiyeshi da idanu kafin takama hannunshi dasauri takankame akirjinta kaman wacce kejin sanyi, tsayarda karatun da Maheer yakeyi yayi yajuyo vakalleta ranshi amugun bace yace *let go off me" cikin dari dari kaman maijin sanyi da gaske tace "sanyi nakeji sosai Pablo lemme cuddle ur hand" wani irin mugun kallo yamata strictly yace "go inside and get a blanket" wannan karan duk yanda taso ta danne takasa dan tsana da ki datake gani a kwayan idanun Maheer bata taba ganinshi ba all this years, wasu hot hawaye masu zafine suka zubomata helplessly kawai tadaura fuskanta abayan tafashe da kuka sosai bata damu dasu Nas na Bidan ba tace "Pablo dama zaka iva tsanata haka aduniyana eh? Ninefa ni Pablo, nine, is me your Haliya your Mommy your everything. I care about you I care about your wellbeing, I care about your happiness, all my life namaka dedicating banda miji, banda da, banda jika, banda kowa sabida kaine komi nawa, yanzu l am sick Pablo ciwon zuciya gareni chronic ciwon zuciya amman ko ajikinka, jiya an nemeka an rasa baka daukan wayana, yanzu kuma I cannot even come close to you, I cannot even hold your hands, sai harara na kake kaman you wanted me to die dama bakaso naji sauki ba tunda yanzu kayl wata, kanada budurwa dakuke waya ka fifita sama dani danake taredakai all your life, Ya Allah maisa baka dauki raina ba, tunda wanda nake kula dashi nama dedicating rayuwata nunamin tsana yake, what else yaragemin afterall am 46 years naci rayuwata ba gwara na mutu ba* tafashe da kuka mai sosa rai, shifa Maheer forget yana nuna all this strong headed guy dinnan wani irin mutum ne shi mai kyakkyawan zuciya da tausayi, Maheer is not evil and was never evil, sosal maganganun Hajiya suka tabamai rai and made him feel bad, and yasan abinda yayi jiya bai kyautaba she was sick admitted but bai karabi takanta ba, shiru yayi yakasa magana, yakasa kallonta, yakasa lallashinta, yanajin yanda hawayenta ke gangara abayan hannunshi, kusan Smin sukal ahaka dudda baice mata yakuri vishiru ba amman Hajiya tasan maganan ta sun tabashi murmushi tayi aranta gaskiyan Sameera ne koma waye zai shigo tsakaninta da Pablo sai in taso ne zasuvi lasting tare, for Godness sake babu wanda yasan Pablo kaman ita tun yana kankani take taredashi and she will get Maheer dinta today koma wacece yake tareda ita namiki alkawari idandal nacika Hajiya Maryam Boss lady data dauki Maheer from street tun yana 8yrs namaida Maheer abinda yake today yau bazai dawo duk inda kikeba yana taredani. Ahankali tasaki hannun Maheer tadago kanta daga bayanshi tana kallonshi yanda har lokacin yaki kalionta, hannunta tasa tashare fuskanta tass cikin irin emotional blackmail voice dinnan tace *Pablo nice matsalan ka yanzu ko? Bakason Banina? Bama ka kalion fuskana? Kagaji dani? Nazaman maka matsala? Nazama makiyiyanka? Bari kali Pablo ina sonka sama da rayuwana, and babu wanda zai taba soka kaman vanda nake sonka dan inhar dan inbaka farincikin kane I can go to any length, nine bakason gani kakejin haushi ka tsana kö shikenan zan saukaka maka, I promise dagayau I will never give u reason to worry or complain" tashi tayi ahankali tawuce tana kallonshi ta wutsiyan ido har lokacin baiyi motsiba dakinta tawuce dagangan taki rufo kofan tabar kofan abude dan yajivota da kyau, bayan tashiga ciki closet dinta tashiga aranta tace "bakai mai taurin kai da taurin rai da taurin zuciya ba, I will break you today, you will come running to me yanzun nan Maheer, inhar bansa hakan yafaru ba bancika wacce ta kula dakai tun kana dan shekara takwas ba, namayi girman banza kenan ace bansan varon dana haifa ba inda nai aure" daidai tajawo wata drawer taciro wani sabon reza tabude a tsaya tana kallon rezan kafin ta runtse idanunta da karfi tasa rezan saman wrist dinta kaman zata yanka jillyanta tawani kalan yanka wrist din nata horizontally saiga jini tawani kalan kurma ihu da duka gidan vadauka jini chaaaaaa fitowa yake, takalli kofa jin bataji tafiyan Maheer ba, sake daura rezan tayi ta yanka nabiyu ta kurma ihu daidal zata sa na uku Maheer yashigo closet din azuciye yakama hannunta da rezan kekal cikin ihu yace "are you Mad!' Yay maganan vana kokarin kwace rezan ihu Hajiya tayi tafashe da kuka kaman wacce ke neman mutuwa dagaske tace *I want to cut my veins duka jinin jikina ya tsiyaye na mutu kahuta kaga you don't have to look at me ever again, you hate me, you hate me kabarni lemme take my life" da kyar ya fizge rezan, vakama hannunta dake jini sosai bulbulbul yaja wani dankwali daya gani kan kujeran closet din zai rufe mata tahanashi ta tureshi takoma gefe tana wani irin kuka tace "Pablo let me die why are you stopping me? Baka tsaneni ba, kabarni na mutu meruwanka dani, ka tsaneni so let me die* hannunta yakalla jinin dake fitowa daga ciki saiya baka tsoro ganin yanda take kaman ma she's mentally unstable vasa vadan sassauta murvanshi ahankali vace "please bani hannun nadaure u are losing so much blood* cikin wani kalan emotional blackmail voice Hajiya tace *I want the blood to finish nafadi na mutu agabanka ka tsaneni, Pablo u hate me, me Hajiyan ka, ka tsaneni" dan runtse idanu Maheer yayi yabude harsun ja ahankali yace *I don't hate you Maryam" cikin wata kalan murya kaman wacce tazare Hajiya tace "are you sure"? Gyadamata kai Maheer yayl dukdan tabashi hannun yamika hannunshi yace "bani hannun to lemme stop the bleeding" batai musuba ta taho ahankali wani kalan fadawa kirjinshi tayi tafashe da kuka sosal ta kankameshi kaman yaune rana na farko datake rungumeshi baidamu ba yakama hannunta yana daurewa yana tunanin yanda zalyi da ita ganin tafara loosing mind dinta attempting suicide tayi fa.