← Book details Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 61 OF 141

Sashe 61

Kyalkyalin Kauna Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wayanshi yadauka yace "zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba" daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuvo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace "ina zamuje"? live wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuo yakalleta yace "zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne" dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka saida"?
Gyadamata kai yay batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace
"sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace "idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da murvanshi Maheer yayi vace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling!
Iridescent! Enchanting! Misty!
Swooning! Devouring! Angelic!
Idanuwanki sun zama dafi azuciana narasa yanda zany with the poison saisa zanje na saida su" tunda yafara maganan kanta ke kasa he just praised eyes nata yagayamata idanunta nada kyau shine yawani karike maganan da zai saidasu, yanada barkwanci amman baka taba sani dan baida magana, dago kanta tayi ahankali kaman munafuka ta kalleshi karaf suka hada ido, wayancewa tayi adan kunyace tace "nawa za'a saya to"? Kallonta yake kaman bazaiyi magana kafin chan ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke kanta tayi dasauri daga kallonshi takalli window murya chan chan ciki dan bata taba dauka zaiii ba tace "ni ma saina saidaka gabaki daya ma tunda kanada kyau sosai" "dagaske inada kyau sosai
£3
Fateema"? Kawai taji tambayanshi adan rude tajuyo wani irin mugun kunya taji yakamata batasan lokacin data nunamai window ba tace "ni wani abu da nagani nace yanada kyau sosai" murmushi yayi sosai daidai nan sukakai wani orphanage sukai parking kusada wata babban trailer
0
da abubuwa da dama ke kai budemai kofa Dan yayi yafito yazayo yabude mata shima ahankali vace "come" batai musu ba ta sauko ahankali tafito, maida bakin glasses nashi yayi kan idanunshi daidai nan wani babban mutum yafito yabama
Maheer hannu yace "sannu da zuwa
Maheer, bantaba gain mutumin dayake taimakama yaran nan irinka ba Allah yabaka abinda kakeso" yay maganan yana kallon Yasmeen cikeda girmamawa yace "Masha Allah yau kazo da Madam, ina gajiya Hajiya" kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri saikuma takalleshi tace "Ina yini" "lafiya sassannunku ku shigo" binshi sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya yana tayasu sauke kayayyakin, tundaga kan school bags, shoes kayan sawa different ranges tundaga na jarirai har zuwa na 18yrs abinci, toys, drinks, snacks duka aketa shiga ciki dasu.
all LTE 744)
0
Yaran kowa na ganin Maheer yafara murna aka shiga shigo da kayan Maheer yakarbi some yamikama Yasmeen dake tsaye gefenshi yace "ki raba musu" dasauri ta amsa, shima Maheer ya amsa, Dan ma haka da shima mutumin dawasu ma'aikata Yasmeen sai murmushi take she loves giving mantawa da komi tayi sabida yanda taga yaran na murya kaman yau salla yaran dasuka rirriketa suka rungumeta sunfi dari tana lurada Maheer ko yaro yaje zai tabashi ko rungumeshi komawa baya yake dasauri baya bari tarasa maisa, tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba komi suka musu sallama suka fito Yasmeen sai kallon Maheer take bata tabajin ya burgeta kaman yauba tunda yay kidnapping dinta ya taimaketa tasan vanada kirki bata taba sanin he is this good ba komadai menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya shiryashi yasa yadaina.

Tunda take arayuwanta bata tabajin abinda takeji yau din nan ba
acikin motan nan yanzun din nan ba, she feels so weak, fragile
ajikinshi, is as if dama sorry takeson yace mata ya lallasheta, so
many emotions ne kawai taji sunyi clouding duka jikinta batasan
lokacin datawani kalan juyoba kawai tasa kanta akirjinshi tafashe
da kuka sosai kaman wata yar karaman helpless Nana, chak
Maheer ya tsaya yana kallon yanda hawaye ke bulbulowa daga idanun
daga lumshe akan kirjinshi tana kuka, duk fa rashin kiranta da kin
zuwa gidansu da rashin zuwa school ya gwada yine dan yaga
kozai iya cireta ajikinshi da zuciyanshi amman yakasa, yau wlh
badadan he wants to marry her legally ba da baiga abinda zai
hanashi kawai yadauketa yatafi da ita yau din nan ba dan at this point
yasan he has lost his mind akan yarinyar nan shi baimasan menene
yakeji ba but baitaba jinshi akan
kowaba yanda take jikin nan nashi tana
kuka wani kalan natsuwa yakeji kaman dama this is abinda yazo Qduniya yayi kuma yasameshi wato Fateema ajikinshi, zare hannunshi
yayi ahankali kaman mai tsoro yadaura akan bayanta yay patting, murya chan cikin makoshi yace ""'m here now, it's okay, it's
okayyy" yay maganan kaman yanama yar yarinya waka rage
kukan tayi wani kalan natsuwa na shiga jikinta kamshin turaren
dayake na shiga hancinta, kirjinshi
yafi katifar dakinsu dadin kwanciya kaman karta sakeshi takeji, yana
kallon fuskanta da gashin idanunta
dasuka jike yace "daman haka kike so clingy
dawani kalan sauri tafita daga jikinshi taki bari su hada ido tajuyar da kanta gefe tana goge hawayen,dan murmushi kadan yayi yasa hannu yazare glasses na idanunshi yarike yace"rigimammiya kawai"makemai kafada tayi still taki kallonshi cikin muryanta dayadan
dishe tace "ni ba rigimammiya bane ba kumani zan tafi" takai hannunta zata bude kofan motan tafita cikin kakkausan murya yace nasallame ki ne"? Dan juyowa tayizata kalleshi takasa tace "to Maman Intee najirana
wayanshi yadauka yace "zaki rakani wani waje ba yanzu zaki wajenta ba" daidai lokacin Dan dayay dialing number shi yataho dasauri yabude gaban motan
yashiga yatada motan duk Yasmeen na kallonshi ganin sunyi kwana sunbar anguwan yasa dasauri tajuyo takalli Maheer hada idanu sukayi yamata wani shegen kallo dasauri tasauke kanta tace "ina zamuje"? ljiye wayan yayi a space din data bari tsakaninsu yajuyo yakalleta yace zankaiki ayi cinikin idanun nan naki ne
dasauri takalleshi tana zaro idanu innocently tace "idanuna zaka
saida"? Gyadamata kai yayi batare dayay magana ba, adan shagwabe kadan tace "why"? Murya chan kasa yace "sabida 1 in a billion eyes gareki na saida nasami kudin auren ki" yadanyi shiru kafin yamata wani kallon dake kashe zuciyan mace ganin tanadan murmushi yace idanuwanki are so bewitching!" Adan kunyace ta sunnar da kanta kasa, sake kwantar da muryanshi Maheer yayi yace "idanun Fateema are beauteous! Dazzling Iridescent! Enchanting! Misty!
Swooning! Devouring! Angelic! idanuwanki sun zama dafi
azuciyana narasa yanda zanyi with the poison saisa zanje na saida su
tunda yafara maganan kanta ke kasa
he just praised eyes nata yagayamata
idanunta nada kyau shine yawani
karike maganan da zai saidasu,
yanada barkwanci amman baka taba
sani dan baida magana, dago kanta
tayi ahankali kaman munafuka ta
kalleshi karaf suka hada ido,
wayancewa tayi adan kunyace tace
"nawa za'a saya to"? Kallonta yake
kaman bazaiyi magana kafin chan
ahankali yace "kudi dayawa!" Dauke
kanta tayi dasauri daga kallonshi
takalli window murya chan chan ciki
dan bata taba dauka zaiji ba tace "ni
ma saina saidaka gabaki daya ma
tunda kanada kyau sosai" "dagaske
inada kyau sosai Fateema"? Kawai
taji tambayanshi adan rude tajuyo
wani irin mugun kunya taji yakamata
batasan lokacin data nunamai
window ba tace "ni wani abu da
nagani nace yanada kyau sosai"
murmushi yayi sosai daidai nan
sukakai wani orphanage sukai
parking kusada wata babban trailer
da abubuwa da dama ke kai budemai
kofa Dan yayi yafito yazayo yabude
mata shima ahankali yace "come"
batai musu ba ta sauko ahankali
tafito, maida bakin glasses nashi yayi
kan idanunshi daidai nan wani owner
tafito, maida bakin glasses nashi yayi
kan idanunshi daidai nan wani
babban mutum yafito yabama
Maheer hannu yace "sannu da zuwa
Maheer, bantaba ganin mutumin
dayake taimakama yaran nan irinka
ba Allah yabaka abinda kakeso" yay
maganan yana kallon Yasmeen cikeda
girmamawa yace "Masha Allah yau
kazo da Madam, ina gajiya Hajiya"
kallon Maheer Yasmeen tayi dasauri
saikuma takalleshi tace "Ina yini"
"lafiya sassannunku ku shigo" binshi
sukayi abaya shikuma Dan ya tsaya
yana tayasu sauke kayayyakin,
tundaga kan school bags, shoes
kayan sawa different ranges tundaga
na jarirai har zuwa na 18yrs abinci,
toys, drinks, snacks duka aketa shiga
ciki dasu.
Yaran kowa na ganin Maheer yafara
murna aka shiga shigo da kayan
Maheer yakarbi some yamikama
Yasmeen dake tsaye gefenshi yace
"ki raba musu" dasauri ta amsa,
shima Maheer ya amsa, Dan ma haka
da shima mutumin dawasu ma'aikata
Yasmeen sai murmushi take she
loves giving mantawa da komi tayi
sabida yanda taga yaran na murya
kaman wan calla varan dacuka
Yaran kowa na ganin Maheer yafara
murna aka shiga shigo da kayan
9Maheer yakarbi some yamikama
Yasmeen dake tsaye gefenshi yace
"ki raba musu" dasauri ta amsa,
shima Maheer ya amsa, Dan ma haka
da shima mutumin dawasu ma'aikata
Yasmeen sai murmushi take she
loves giving mantawa da komi tayi
sabida yanda taga yaran na murya
kaman yau salla yaran dasuka
rirriketa suka rungumeta sunfi dari
tana lurada Maheer ko yaro yaje zai
tabashi ko rungumeshi komawa baya
yake dasauri baya bari tarasa maisa,
tun wajajen 10 sai 12 suka gama raba
komi suka musu sallama suka fito
Yasmeen sai kallon Maheer take bata
tabajin ya burgeta kaman yauba
tunda yay kidnapping dinta ya
taimaketa tasan yanada kirki bata
taba sanin he is this good ba komadai
2menene yasa yake saida kwayoyi dahar Baba keso ya kamashi Allah ya
sashiryashi yasa yadaina.
SPARKLES OF AFFECTION 1
Chapter 61 · 0% Book details