← Book details Haske Biyu Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 62 OF 66

Sashe 62

Haske Biyu Complete Hausa Novel · about 8 min read

" sir , wannan ita ce wadda ka jira tsawan shekaru ? "
gyada mishi kai Marwan ya yi ya na murmushi bai ce komai ba

cikin shakku Bashir ya ce " kenan ita ce sister din ka Puppy ? "
yanzu ma gyada mishi kai kawai Marwan ya yi

Bashir na shirin magana Sami ya fado dakin babu ko sallama

Marwan na ganin yanayin shi ya san ba lafiya ba , cikin nitsuwa ya ce mishi " Sami what happening ? lafiya ka yi irin wannan shigowar babu ko sallama ? "

da sauri Sami ya karaso wajen Marwan ya na cewa " Aryan where is Safa ? , Allah ya sa ba ta kama hanyar Kaduna ba ? "

cikin rudu Marwan ya mike ya na fadin " Sami calm down , me ya faru ne ? "

da sauri Sami ya ce mishi " please Aryan Safa ta zo nan ko kuwa ? "

" yeah ta zo nan , amma yanzu su ka bar wajen da su koma kaduna "

" Shitt ! " Sami ya fada da sauri ya juya zai bar wajen
bai yi taku biyu ba Marwan ya riko hannun shi ya na cewa " Sami , ka fada min me ya ke faruwa ne ? "

a rude Sami ya juyo cikin tashin hankali ya ce mishi " Aryan , Ali ya tura mutanan shi , su kashe Safa "

" what ! " Marwan ya fada da karfi

" please Aryan Sake ni na tafi , na taro su tun ba su bar garin ba , dan in su ka bar garin wlh akwai matsala , Ali ya tura truck ba guda ba jiran su dai'dai fitar Garin Abuja "

cak Marwan ya tsaya ya na zaro idanu , bai san lokacin da ya saki hannun Sami ba
bai ce mishi komai ba , ya juya da gudu ya bar wajen

ya na fita Marwan ya shiga girgiza kan shi ya na fadin " No , No , No ! " ya kai na karshen da karfi
ya dunkule hannun shi ya kai wa table din wani mugun bugu nan take ta rabu gida biyu

da sauri Bashir ya riko shi ya na fadin " calm down sir , ba abun da zai same ta please "

ina ko sauraron shi Marwan ba ya yi , sai huci ya ke , idanun shi sun koma jazir , duk jiyojin jikin shi sun fito baro baro , har wata rawar jiki ya ke
bacin rai iya bacin rai yau ran Marwan ya baci kam , kamar wani zarrare haka ya ke huci ya na girgiza
kamar zai yi kuka ya ce " idan wani abu ya samu Safa ta , wlh Ali ba zan kyale ka ba , sai na kashe ka "
ya na gama fadar haka ya fara takawa ya nufi hanyar fita wajen
da sauri Bashir ya bi bayan shi kar ya ce ya yi yunkurin cutar da kan shi , amma sai ya ga cell din shi ya koma
ya na isa ya tardo konce saman gadon shi ya lumshe idanun shi

bangaran Sami kuma , kai tsaye Hanyar kaduna ya kama , ya na gudu a 360 kamar zai tashi sama , har ya kai ya na ganin hanyar dishi dishi 

ya kai wajen good one hour 35 minutes ya na wannan mugun gudun har ya bar cikin garin Abuja ya na tafiya cikin daji babu kowa da ga shi sai Allah 

ya na a haka kawai ya ja wani mugun burki har sai da kan shi ya bugi da steering motar
Dum ya ji zuciyar shi ta buga har wani Sama sama kirjin shi ya ke yi , da gudu ya bude kofar motar ya fito da gudu

ya na fadin " Safaaaaaa ! " da karfi

Konce ta ke cikin wani uban jini , ya zubo mata har saman face , idanun ta na bude sai wani nunfashi Sama Sama ta ke kamar wanda ke shirin mutuwa 

da gudu Sami ya nufe ta ya Zube saman guyiwowin shi ya talabo kan ta ya na fadin " Safa , Safa , please wake up , kar ki damu kin ji , zai kai ki likita ba abun da zai same ki , ba zan bari wani abu ya same ki ba " ya ke fada mata kamar zai yi kuka

a hankali ta dago hannun ta har kerma ya ke ta nuna mishi gaban shi , lips din ta na motsi a hankali ta furta " A....A....Amar " ta na gama fadar haka hannun ta ya fadi kassa idanun ta su ka rufe
a hankali Sami ya daga kai ya kali saitin da ta nuna mishi nan ya ga wani tashin hankalin
[25/09 à 19:21] MEERAH 🪷🩷:

💫🥀 HASKE BIYU 🥀💫
                        ( YAR JARIDA )

🕊💔( A heart touching love story & destiny ) 💔🕊

STORY & WRITTEN BY : MEERAH  👑🌸

【THE ROYALTY LOVE 🕊🌸💕】

Marubuciyar littafin

TAURIN ZUCIYA 💖💍🌺 :FREE BOOK

❤⚘ EXILED PRINCE  ⚘❤ : PAID BOOK

TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP POSTING ROOM

👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/LepRstkGv3sDf8Jj4Gm054

TAP THIS LINK TO JOIN MY WHATSAPP GROUP COMMENTS SECTION

👇👇👇👇👇👇👇

https://chat.whatsapp.com/BBWVomizhgVKzcxJo4XRpG

DOMIN SAMUN BOOK DI NA DA GA FARKO ZA KU IYA ADDING CHANEL DI NA TA WANNAN LINK

👇👇👇👇👇👇

https://whatsapp.com/channel/0029VaGhJCqKmCPUvpvIJ80i

DON'T FORGET TO FOLLOW MY WATTPAD ACCOUNT
WATTPAD : @bennybite

               BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM

___________________________________________

LITTAFIN EXILED PRINCE PAID NE A KAN NAIRA 200 ZA KU IYA SHIGA PAID GROUP DIN , COMPLETE KUMA 400

GA DUK ME BUKATAR BIYAN KUDIN LITTAFIN ❤⚘EXILED PRINCE ⚘❤
ZAI IYA TURA KUDIN TA WANNAN ACCOUNT
👇👇👇👇
8081129487
Khadija Sabi'u
Monie point bank

IDAN KUMA KATI NE TA WANNAN NUMBER
👇👇👇👇👇
Zain (Airtel)
08081129487 

sai ku turo shaidar biyan ta wannan number
+22795577612 ko kuma wannan +22798999753

     ___________________🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊🕊____________________

                    BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM

           {    PAGE 31 🥀 💔 }

A hankali Sami ya daga kai ya kali saitin da ta nuna mishi , nan ya ga wani tashin hankalin daban
wata irin mumunar bugawa da zuciyar shi ta yi , har sai da ya dinga furta " Inallillahi wa'ina illaihi raji'un "

motocin Amar ne da ta Assad sun yi gunduwa gunduwa , kamar yadda a ke sa wuka a yanke nama haka su ka yi

cen ya hango Amar konce cikin wani uban jini , rabin fuskar shi fatar ta cire har ka na iya ganin naman fuskar shi , ga wani uban rauni a jikin shi , Ko ina yanke ya ke , an caka mishi wani Rodin a ciki , har da harbin gun a hannun shi , har wani jini ke fitowa da ga bakin shi , Na takaice muku , kamar wanda a ka yi yakin duniya na biyu a kan shi , har ka yi tunanin anya wanda ya yi mishi hakan ya na da imani da tsoron Allah a zuciyar shi , dan wannan ko dabbobin daji ba za su iya yi mishi wannan aikin ba , ni kai na sai da na danne zuciya ta na ci gaba da rubutun dan wlh sai da na dinga zubar da hawaye

cen gaba ya hango Assad , dama dama shi babu abun da ya same shi sosai a jiki , amma an caka mishi wani karfe kamar tube haka a saitin zuciyar shi , ya fito mishi har a baya , sai zubar da jini ya ke
matsalar da a ka samu Assad fitar sirri ce ya yi , bai fito da Sojojin shi ba , da duk wannan abun bai faru ba
ni ba na ma fatan sanin ya hakan ta faru , gaskiya zuciya ta , da tunani na ba za su iya dauka ba ko yanzu ma ya na kare gwara na bar wajen nan tun kafin zuciya ta ta buga

         ▪KADUNA ( GIDAN SU AMAR )

Misalin karfe biyu na yamma Zaune su Rahaf su ke cikin parlourn ita da Sohan and Sahan ko wane ya na rike da wayar shi ya na faman latsawa 
cen sai Rahaf ta dago kai ta kalli Sohan ta ce mishi " Sohan , ni fa yau sam ban ga doctor da Sasha ba "

" Doctor tare da Miss Safa ya fita , General kuma ban sani ba amma na ga fitar shi " Fadin Sohan ba tare da ya dago kan shi ba

Rahaf na shirin magana Ta ji an turo kofar parlourn an shigo a na sallama
a tare duk su ka dago kai dan sun gane Muryar ko wanene
ba kowa ba ne face dattijon nan da Assad ya taba yin magana da shi a RUSSIA ina kwautata zaton shi ne Musadeeq

wata yar karamar kara Rahaf ta saki kafin ta tashi da gudu ta nufe shi ta na fadin " Daddy da gaske kai ne ? "

wata yar karamar dariya Musadeeq ya yi kafin ya ce mata " kun taho kun kyale ni ba dole na taho ba ni ma "

ya na gama fadar haka Sohan da Sahan su ka tasso a tare su ka nufe shi su ka rungume su na fadin "we are so HAPPY to see you Dad "

" me too " Musadeeq ya fada ya na kai hannu ya rungume su a jikin shi
su na a haka su ka jiyo Muryar mace a bayan Musadeeq ta na sallama , ba kowa ba ce sai Momyn Amar , wadda ya baro a UK wato Fatma

da sauri Rahaf ta saki Musadeeq ta na zaro idanu ta na murmushi ta ce " la , Momy ? . Daddy kenan tare ku ke ? "

wata yar karamar dariya Fatma ta yi ta na shirin magana Musadeeq ya riga ta cewa " eh tare mu ke , na kira Sasha amma bai daga ba , ina ya ke ? na yi mishi fadan barin mu da ya yi a airport haka "

da sauri Sohan ya ce " Sasha ya fita , shi ma doctor ya fita , with his girlfriend " ya kai karshen ya na sakin wani murmushin mugunta
Chapter 62 · 0% Book details