Sashe 28
Haske Biyu Complete Hausa Novel · about 8 min read
Dan karamin murmushi ya yi kafin ya mike tsaye ya nufo ta na fadin " Miss Safa what are you waiting for here ? Please come have a seat " ya fada ya na nuna mata Sofar da ke geffen ta
Wasu yawu ta hadiye murya na kerma ta ce " Doctor , wanene wannan wanda na tardo , wlh na zata kai ne har na yi mishi magana "
Murmushi mai dan sauti ya yi kafin ya ce " he is my twins , mu yan biyu ne "
A hankali ta gyada kan ta
Kallon Snoopy Amar ya yi kafin ya ce " Aboki na , tare ku ka zo kenan ? " ya kai karshen ya na mika mishi hannu , ba musu Snoopy ya nufe shi da gudu ya Haye jikin shi ya na haushi kadan kadan
" please mu je ki zauna tun dazu ki na tsaye "
Ba musu ta karaso wajen sofa ta zauna ta na kallon shi
Shi ma wajen sofar da ya taso ya koma ya zauna tare da Snoopy
Sai da ya zauna sannan ya ce mata " how are you , da fatan na baro ki lafya "
Sai yanzu ta saki wani cool murmushi kafin ta jinjina mishi kai allamun e
Murmushi shi ma ya yi mata sannan ya ci gaba da shafa jikin Snoopy
Cikin nitsuwa ta ce mishi " Doctor wata Alfarma ce na zo nema wajen ka "
Slowly ya dago kai ya kale ta ya daga mata gera guda allamun minene
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta ce " Please idan ka samu dama ina son ......."
Ba ta karasa maganar ta ba ya daga mata hannu alamar ya isa haka sannan ya ce mata " ba damuwa sai dai Friday din ga ba zan samu damar tafiya ba sai dai Next week "
Dan zaro idanu Safa ta yi baki sake cike da mamaki ta ce " ta ya a ka yi ka san abun da ya kayo ni ? "
Dan karamin murmushi ya yi kafin ya ce " kin manta ina Following duk Chanel din ki , ai da haka ne na samo in da ki ke " ya kai karshen ya na daga mata gera guda
Wata yar karamar dariya ta yi kafin ta ce " ohhh Musadeeq , ni na ma manta ! Thank you so muchhhhh , dama Boss di na ne ya kawo shawarar , amma gaskia zan ji dadin yin hira da kai "
" zan iya tambayar ki wani abu ? "
Gyada mishi kai ta yi allamun e
Dan matso wa ya yi bakin sofar ya rike hannayan shi ya ce " kin San na jima ina bibiyar chanel din ki , kuma duk yawwan cin hirar da ki ke yi a kan health ne , zan so in san tsakanin aikin JARIDA da na LIKITA wanene ya fi burge ki ? "
Murmushi mai dan sauti ta yi kafin ta ce " aikin JARIDA mana shi na fi so "
" to me ya sa duk hirar da za ki yi a kan health , why ba za ki maganar wasu abubuwa daban kamar abun da ke faruwa cikin society din ku "
Dan jinkirtawa ta yi kafin ta ce " Saboda shi kadai fannin da bai samun kula yadda ya dace , mutane dayawa sai in ba su da lafya su ke tunowa da Asibiti , manyan kuma ba su bada talatin da ya dace ga Asibiti , sun fi son su fitar da kudin dan wajen sayen weapon , abun da ba lalle ya anfane mu ba, asibitoci nawa ne cikin garin nan ba su da kayan aikin kula da majinyatan su , sai dai in abu ya fi karfin su , su ce afitar da shi kassar waje , mafi yawwancin likitocin Garin nan duk private , ba kowa ke da karfin halin biyan service din su ba , public din kuma ba su da kayan aiki why ba za su fidda kudi su saya musu kayan aiki ba , na ga ko shi shugaban kassa idan ba shi da lafya likita ya ke tafiya , why ba zai je public ba sai dai private , kenan kan shi kawai ya sani , su sauran talakawa da ba su arzikin zuwa private su yi yaya ? , shi ya sa na fi bada hankali a kan Fanin lafya , saboda shi kadai ne mutane su ka yi neglecting sosai , al'halin shi ya fi kowa ne mahimanci , ai sai da lafya a ke komai "
Yar karamar dariya Amar ya yi kafin ya ce " Gaskia ki ka fada , amma me ya ki ka zama yar JARIDA ba ki zama doctor ba , hakan zai fi wajen bayar da gudun mawar da ki ke so "
Wani dan karamin murmushi ta yi kafin ta kauda kan ta da ga gare shi
Sai da ta dan dauki lokaci kafin ta ce " ko cen dama ni aikin JARIDA ke burge ni , musaman a yanzu da duniyar mu ta zama sai a hankali , tun ina karama na ke da kudurin bayanar da gaskia , akwai wani kuduri da na taso da shi cikin zuciya ta , kuma ta wannan hanyar ce kawai zan iya banyanar da gaskiyar da a ka bunne , ta haka ne kawai zan iya wanke sunnan wanda a ka bata "
Da sauri Amar ya katse ta da cewa " sorry ban gane abun da ki ke son fada ba "
Ajiyar zuciya ta sauke kafin ta mike tsaye ta kale shi ta ce " Snoopy let's go home "
Da sauri Snoopy ya sauko da ga jikin Amar ya nufi Safa
Mikewa tsaye Amar ya yi ya na fadin " i'm sorry , idan na bata miki ba ta tare da Sani na ba "
Girgiza mishi kai ta yi ta na murmushi ta ce " no ba haka ba ne kawai na ga magriba ta gabato so zan koma gida ne "
" please yaushe zan sake ganin ki , ni fa ba kamar dan uwa na na ke ba , ba ni son zama ni kadai " ya fada cikin sanyi
Yar dariya Safa ta yi kafin ta ce " no wonder , duk lokacin da ka ji kadaici ka tardo ni gida , sai mu yi hira , kar ka manta ni fa Abokiyar hirar ku ce "
Yar karamar dariya su ka yi a tare kafin Amar ya ce " haka ne gaskia , to kema in kin samu dama zan so ki dinga zowa nan mu hira , kin ga ai duk gida guda mu ke " ya kai karshen ya na kashe mata ido guda
Yar karamar dariya ta yi kafin ta fara takawa ta na fadin " see you next time "
Da sauri ya biyo ta ya bude mata kofar fita parlourn
Murmushi ta yi kafin ta ce " nagode " sannan ta sa kai ta fice
Ta na fita ya ce mata " beyyyy " da ga haka ya rufe kofar ya koma cikin parlourn ya Haye stair
Bangaran Safa kuma ta na fitowa ba ta tsaya ko ina ba sai gidan
Ko da ta shiga bedroom din ta ta wuce ita kadai, dan tun da su ka shigo gidan Snoopy ya tafi wassan shi
AMAR 🤙
Bayan ya like door din ya juya ya Haye stair din da sauri , ya shigo wani dogon corridor mai door wajen shidda
Sai da ya kai door ta karshe sannan ya yi knocking ya tura ya shiga
Wani kyakyawan parlourn ne , komai na cikin shi milk colour ne , ga wasu lamutsatsun sofas guda uku masu mugun kyau farare kal kamar yanzu a ka ciro su da ga cikin leda , ga wata makekiyar Tv plasma makale a bango
Komai na cikin parlourn ya hadu kuma ya tsaru komai na wajen a goge ya ke sai tashin kamshi wajen ke yi , da allamun wanda ke cikin part din nan ya na da tsabta sosai
Kai wajen wata door ya nufa , ya na isa ya daura hannun shi saman wani finger print
Nan take kofar ta bude da kan ta , bai bari ta karasa bude kan ta ba ya tura ya shiga ya na sallama a hankali
Ya na shigowa sai saman Assad da ke zaune saman wani katafaren Royal bed navy blue mai mugun kyau , ya na fuskantar kofar shigowa , hannun shi rike da wayar shi ya na latsa wa
Amar bai bi ta kan shi ba ya nufi wata Sofa da ke geffen damar door din shigo , ya zauna sannan ya ciro wayar shi ya fara latsawa shi ma
Ya yi nisa cikin duniyar shi ya tsinci Muryar Assad ya na fadin " Who is she ? " ya fada cen kassan makoshi kamar an yi mishi dole
Slowly Amar ya dago kai ya kale shi , har yanzu ya na ci gaba da latsa wayar shi ko dago kai bai yi ba
Sai da ya dan dauki lokaci kafin ya ce " She is my friend "
Cikin nitsuwa Assad ya katse shi da cewa " Friend ? Cikin abun da bai fi 5 hours ba , duka ko ten hours ba mu yi ba cikin garin nan har ka yi wata friend's "
Murmushi mai dan sauti Amar ya yi kafin ya daga kan shi saman ya ce " General ba za ka gane ba ne , tun kafin mu iso nan na san ta "
A hankali Assad ya kai hannu ya ajiye wayar shi saman bedside drawer sannan ya kali Amar ya ce " kenan ita ce dalilin da ka matsa mu taho Nigeria "