Sashe 18
Haske Biyu Complete Hausa Novel · about 8 min read
Yar karamar kara Safa ta yi ta na bubuga kafafun ta ga kassa kafin ta juyo ta ce " ka san Allah in ka kara yi min magana cikin gidan nan sai na kakarya , ka bari in na je gidan ku sai ka yi min rashin mutuncin da ka saba " ta fada da dan karfi kafin ta juya ta Haye stair da gudu
Shi dai Sami da kallo ya rakata har sai da ta Haye sannan ya yi yar karamar dariya ya ce " you'll be mine very soon " ya kai karshen ya na dan murmushi
▪After two days
FRIDAY : 7pm
▪Safa 💋
Zaune ta ke cikin motar ta , ta na tuki hankali konce , Doctor Badariya Moussa na zaune geffen ta , dan tun wajen karfe 6 su ka baro Garin Kaduna
Kallon Safa Doctor ta yi kafin ta ce " Na tambaye ki , ke ba diyar tsohon Président Abdoul Karim ba ce ? "
Da sauri Safa ta juyo ta na kallon ta , ta ma rasa abun da za ta ce mata
Cen kuma sai ta saki wani cool murmushi ta ce " ta ya zan zama diyar shi , bai fi 4 years ba da mu ka dawo Nigeria da zama , a UK na tasso " ta kai karshen ta na meda kallon ta kan hanya
Jinjina kan ta doctor ta yi kafin ta ce " ta yu kin girma ai jini ba wassa ba ne , duk da ba ki kama da haoussawa , amma ki na jinin shi sosai "
" no gaskia ni ba jinin shi ba ce , an sha fada min haka sau dayawa , amma gaskia ba ni da hadi da shi ni ban ma san wanene ba , ko za ki iya fada min , na ji a na maganar shi "
" hmmm His excellency Mr Abdoul Karim , da wuya ki fadi sunan shi wani waje ki ji sun yi mishi muguwar shaida sai dai wanda bai san Allah ba , wajen Shekara 10 yanzu da rasuwar shi amma ayukan da ya yi su na nan , lokacin da ya ke kan mulkin Nigeria ya yi abubuwa dayawa , ya bude gidajen marayu saboda wa a dan ba su da gida , ya gena makarantu , da likitoci dayawa , ko likitar da na ke aiki a ciki shi ya gena ta , ya dauki yaran talakawa dayawa ya fitar da su kasashen waje su yi karatu , ya kuma dauki nauyin karatun su da kudin kan shi ba na gomnati ba , idan na tsaya fada miki irin ayukan da ya yi , gaskia za mu dauki lokaci , wai kin san wani abu ya na da shekara 38 ya hau mulkin Nigeria , duk cikin Shugabanin kassar Nigeria duk shi ne mai karancin shekaru amma kin san duk inda ka ke ba ka rasa makiyi "
Katse ta Safa ta yi da cewa " ban gane ba , wani abu ya faru da shi ne ? "
Sai da doctor ta dan dauki lokaci kafin ta ce " ya na cikin shekarar shi ta karshe a kan mulki , abokan hamaya su ka yi mishi sharrin wai ya sace kudin gomnati , ya na anfani da su wajen ta'amali da muyagun kwayoyi , sannan yaran da ya ke fitar wa kassashen waje , ba karatu ya ke tura su ba , saida su ya ke yi musaman in mata ne , haka dai su ka yi ta bata mishi suna , har karar shi su ka kai kotu , su ka yi anfani da alkalin su ka biya shi makudan kudade , ya yankewa His excellency hukuncin shekara 5 gidan yari , wani abun takaici , har da sa hannun dan uwan shi cikin yi mishi wannan abun , har babban yaron shi da ke karatu a Moscow sai da a ka tura a ka kamo shi , a ka yanke mishi hukuncin gidan yari na shekara 5 bai ji ba bai gani ba , bayan shekara 3 da sati biyu a ka kai wa His excellency hari a ka kashe shi a prison din , shi kuma yaron su ka ce ya yi kokarin guduwa , su ka kamo shi , su ka sake yanke mishi hukuncin shekara 20 a gidan yari saboda kokarin guduwa da ya yi , yanzu haka maganar da na ke miki ya na gidan yari amma babu wanda ya san wace prison dan ko wace shekara sai sun sauya mishi prison , na ji an ce ta karshen da ya zauna a Abuja ta ke , ban san in ya na nan ko ba ya nan "
Murmushin takaici Safa ta yi kafin ta ce " Wlh Duniyar nan ta baci , dan uwan ka ma na ciki ba ka kyale shi ba bare wani na waje , yanzu minene ribar shi ta yin hakan , dan uwan ka na jini ka yi sanadiyar mutuwar shi , yanzu idan Allah ya tambaye ka ranar gobe kiyama dalilin ka na hin hakan me za ka ce mishi , saboda kudi ? Mulki ? Ko neman suna ? Abun da ba zai anfane ka da komai ba a cen , a nan duniya za ka same shi a nan za ka barshi , me ya sa ba za ka kali rayuwar ka ba , sai ta wani za ka kalla , har ka yi mishi hasada , ka na yi mishi bakin ciki "
" Rayuwa kenan , kin san wani abun kuma , dan uwan na shi ya zagayo ya auri matar shi yanzu haka su na da yarinya ko yaro guda ne a tare , dan wata rana na zo aiki a Hospital nan Abuja , ta zo yin awo tare da shi "
Gyada kan ta Safa ta yi kafin ta ce " kenan in na gane wani abu , dan ya auri First lady ne ya shirya wa His excellency wannan tubbun "
Girgiza kan ta Doctor ta yi kafin ta ce " Gaskia ban sani ba , amma ga Dukan allamu haka ne , kin san First lady ba bahaussa ba ce , shi ya sa na ce kamar na san ki a wani wajen , kin yi kama sosai da ita har kananan idanun ku saboda ita ma yar china ce , amma ni a sani His excellency diya mace guda gare shi , kuma ta rasu "
Yar karamar dariya Safa ta yi kafin ta ce " kin san mu yan china duk yawwancin mu mu na kama , musaman wadanan kananan idanun mu , ai shi ne particularity din mu " ta fada cikin zolaya
Dariya doctor ta yi ita ma kafin ta ce " Gaskia ne yan china su na da kananan idanu , shi ya sa na ce na taba ganin ki wani waje, idanun na ku ne su ka yi kama "
Murmushi mai dan sauti Safa ta yi kafin ta ce " Doctor ko zan iya sannin sunan Yaran His excellency "
Dan jinkirtawa Doctor ta yi kafin ta ce " Eh to yaron na shi dai sunan shi Aryan , macen kuma babu wanda ya taba ganin ta , amma ya na yawwan kiran ta da sunnan Puppy , dan ko wajen conference idan ya je sai ya kira sunan ta , yawwa ba ki taba jin sunan wani gidan marayu association of Puppy orphanage , ai sunan ta ne ya saka ma gidan marayun , amma yanzu ya rufe gaskia "
Yar karamar dariya Safa ta yi kafin ta ce " Puppy shi ne sunan ta , sai ka ce wani kare " ta kai karshen ta na sake yin dariya
Yar dariya ita ma doctor ta yi ta na fadin " kin ga ko , wlh ba ruwa na ki na zagin diyar His excellency "
" sorry ba zagin ta na yi ba , kawai dai sunan ne ya dan ba ni dariya , ai Puppy sunan kare ne , amma yanzu in na je prison zan iya ganin Aryan ? "
" kai dan jarida bai ji dadin rayuwar shi ba , komai sai ka yi bincike a kai " doctor ta fada cikin zolaya
Yar karamar dariya Safa ta yi ba tare da ta ce komai ba , har su ka karaso cikin garin Abuja su ka wuce gidan tashar Tauraruwa misalin karfe 9 da yan mintina
Doctor ta samu kyakyawar Tarba da ga wajen ma su aiki a wajen musaman Nabil da Yasmina
Bayan Safa da doctor sun dan hutu , Nabil ya wuce da su wajen da za a gabatar da shirin , inda ya ke a hawa na biyu na building din
A tare Nabil , Safa , doctor , Mutalab , da Yasmina su ka tafi level Floor din dan su ga yadda aikin zai kasance
Nan su ka tardo har anyi wasu shirye shirye da su ka dace
( kun san dai yadda a ke daukar shiri a Tv ba sai na tsaya fada muku ba 😴😴 )
" okay ! Miss Safa ki shirya yanzu za a fara daukar , ki kontar da hankalin ki kar ki ji tsoro " Mutalab ya fada dan ya lura kamar Safa ta na dan tsoro
Dogon nunfashi ta ja kafin ta sauke a hankali ta na lumshe idanun ta ta bude sannan ta saki wani cool murmushi ta kali Mutalab ta jinjina mishi kai
Ta na yin hakan ko wanda ke kula da camera ya daga murya ya ce " 1 , 2 , 3 , action "
Dan murmushi Safa ta yi kafin ta fara magana kamar haka " Assalam alaikum yan uwa , a yau dai ku na tare da a Abokiyar hirar ku a Tashar Tauraruwa , tare da ni kuma yau Doctor Badariya Moussa , Doctor barkan ki da zuwa wannan hilin na mu " ta kai karshen ta na medo da kallon ta kan doctor
Murmushi doctor ta yi kafin ta ce " godiya na ke "