Sashe 59
Haske Biyu Complete Hausa Novel · about 8 min read
wata yar karamar ajiyar zuciya Ali ya sauke kafin ya ce mata " Twinkle please ki kontar da hankalin ki na yi miki magana "
ba musu ta koma ta zauna ta na kuka kassa kassa
wani dogon nunfashi ya ja kafin ya ce " ki kontar da hankalin ki ba abun da ya same su , Amma su na magarkama , na san kun yanke shawarar Marwan ya koma RUSSIA , ban san yadda a ka yi su ka san da wannan maganar , su ka juye zancen su ka ce his excellency ya na son goduwa ne , shi ya sa a ka tura sojoji su ka kama shi har lokacin da za a koma kotu , yanzu haka maganar da na ke miki su na cen an rufe su shi da Marwan...... "
da sauri Twinkle ta katse shi da cewa " Ina son na ga miji na , ka kai ni wajen shi don Allah " ta fada cikin kukan nata
cikin sigar rarrashi ya ce mata " Twinkle ki yi hakuri ba zan iya ba , asali ma Yanzu ke fa kin mutu a idanun mutane , yanzu na ga News na bomb din da ya tashi a gidan ku , kuma a cewar yan jarida first lady ta na a cikin gidan bomb din ya tashi , dan haka ba zan iya bari ki fita ba , Idan su ka gan ki za su iya kama ki ke ma , dan haka ki zauna a nan in sha Allah gobe zan je wajen His excellency tare da lawyer din ku , za mu san yadda za mu yi mu fitar da shi da ga nan " ya na gama fadar haka ya jingina bayan shi a jikin sofar ya lumshe idanun shi ya na sauke ajiyar zuciya
ya na a haka ya jiyo Muryar Twinkle ta saki wani marairaicin kuka
da sauri ya tashi da ga saman sofar ya dawo geffen ta ya zauna ya rungumo ta ya na cewa " don Allah kukan ya isa haka , in sha Allah ba abun da zai same su ki kontar da hankalin ki "
cikin kukan nata ta ke cewa " Na shiga uku Ni Marwa , Ya Allah me na yi maka za ka raba ni da family na haka , wayo ni Safata "
da sauri Ali ya katse ta da cewa " don Allah ki kontar da hankalin ki , ba abun da zai same ta , ita da Aziza sun bar kassar so don't worry , his excellency da Marwan kuma , yanzu ina kiran lawyer din mu , mu san yadda za mu yi mu fido su da ga cen tun da har yanzu ba a koma kotu ba "
a hankali Twinkle ta fara rage sautin kukan ta , ta na sauke ajiyar zuciya
ganin haka ya Sa Ali kai hannun shi a hankali saman bayan ta ya na shafa a hankali ya na wani dan karamin murmushi ya ce " ya isa haka shikenan ki daina kukan nan don Allah , in sha Allah komai zai zo karshe , ba abun da zai same su "
a haka dai ya ci gaba da rarrashin ta har sai da ta daina kukan sannan ya kai ta daya da ga cikin bedroom din gidan dan ta yi wanka ta konta
▪WASHE GARI
▪KUJE PRISON
tsaye Ali ya ke cikin dakin da a ke kawo ziyara , da wasu sojoji biyu a bayan shi , da wani mutum sanye da Suit bakake ya na rike da wani file haka , da allamun shi ne Lawyer din
su na a haka His excellency ya shigo dakin , Marwan na bayan shi da wani soja
Ali na ganin shi ya nufe shi ya rungume shi ya na fadin " Karim , ba abun da ya same ka dai ko ? "
wani dan karamin murmushi His excellency ya sakin mishi kafin su raba jiki sannan ya ce mishi " Don't worry Ali ba abun da ya same ni "
murmushi shi ma Ali ya yi mishi , da sauri ya ce mishi " ga Barister Habib nan , tare mu ke , akwai wasu takardu da za ka sa hannu , gobe in sha Allah za mu fitar da kai a nan kafin mu koma kotu , saboda na san kawai Kazafi a ka yi muku , na san halin dan uwa na ba zai iya saba doka ba "
ba tare da ya nuna damuwa ba His excellency ya ce mishi " Ali ka bari kawai , ka bari kawai su yi binciken su yadda ya dace , ko na fita yanzu me zan yi , na ga labaran jiya , sun kashe min Safa , sun kashe min Marwa , saboda wa zan fita ? no ka bari kawai su Kamala binciken su , Idan ni ne ba ni da gaskiya Zan karbi hukuncin da ya dace , idan kuma ni ne mai gaskiyar su ka danne ta , Su je su da Allah "
cikin nitsuwa Ali ya katse shi da cewa " don Allah Karim , ka sa hannu mu fitar da kai a nan , ba ka tunanin Marwan , dubi fa duk 15 years ne da shi , so ka ke ya kare kuruciyar shi a prison , ko dan shi ya kamata ka sa hannu mu fitar da ku da ga nan "
slowly His excellency ya juya ya kali Marwan da ke tsaye bayan shi ya tsare Ali da idanun nan nashi da su ka yi jazir saboda kukan da ya sha
a hankali His excellency ya juya ya sauke ajiyar zuciya kafin ya gyada wa Ali kai allamun ya yarda
wani dan karamin murmushi Ali ya saki kafin ya juya ya kali Barister Habib ya mika mishi hannu
da sauri Barister Habib ya bude file din hannun shi , ya fido wasu takardu ya mikawa Ali
karba Ali ya yi , ya nufi table din da ke cikin dakin ya ajiye takardun , sannan ya fido Pen da ga cikin aljihun shi ya mikawa His excellency
a hankali His excellency ya karaso wajen table din ya kai hannu ya karbi pen din ya sunkuyar da kai ya fara yin sign
A hankali Marwan ya juyo ya kali Barister Habib ya ga wani makirin murmushi konce saman face din shi
a hankali ya juya ya kali Ali , ya ga murmushi guda su ke saki
nan ta zuciyar shi ta kawo mishi wani mugun abu ne tattare da takardun nan
da sauri ya yi tako wajen His excellency dai'dai lokacin da ya dago ya mikewa Ali takardun da ya gama sa hannu baki daya
da murmushi a face din shi Ali ya kai hannu zai karbi takardun
sai dai kafin ya kai ga karba , Marwan ya sa hannu da sauri ya kwace takardun
dum ya ji zuciyar shi ta buga har wani zaro idanu ya ke , da sauri ya ce ma Marwan " kai Marwan kawo takardun nan "
ko kallon shi Marwan bai yi ba ya shiga karanta takardun nan
wata irin dagowa ya yi a dubu dari , jikin shi har rawa ya ke ya na kallon Ali ya ce " Daddy why ba ka karanta takardun nan kafin ka sa hannu "
cikin rudu His excellency ya ce mishi " Marwan , me ke cikin takardun nan ? Ali minene a cikin ? " ya fada ya na dawo da kallon shi kan Ali
wasu yawu Ali ya hadiye ya na shirin magana Marwan ya riga shi cewa " Daddy wannan Divorce paper ne , ka sa hannu a kai , kuma har da Sign din momy a ciki , hakan na nufin momy ba ta mutu ba ? , Duk wasu company da su ke a sunan ka , duk wani gida da ka mallaka account din mu baki daya , komai ya dawo Hannun wannan matsiyacin mutum da ka ke kira da dan uwa , sannan ka karbi duk wasu laifi da a ka ce ka aikata , ka karbi hukuncin shekara biyar a gidan yari "
Dum His excellency ya ji zuciyar shi ta buga har wani dishi dishi ya fara gani , a hankali ya fara karanto kalmar shahada nan take ya yi baya ya fadi
a dubu dari Marwan ya saki takardun ya nufi his excellency ya na fadin " Daddy , Daddy wake up please , Daddy !! " ya kai karshen idanunshi ya cikowa da ruwa
wani tsaki Ali ya yi kafin ya kali Barister ya ce " Habib , dauke takardun mu tafi , mun gama aikin mu a nan "
a dubu dari Marwan ya Saki His excellency ya nufi Ali ya shako shi ya na fadin " macuci azalumi kawai , why ? me Daddy na ya maka , he is your little brother ! amma za ka yi mishi irin wannan yankar baya , why ? Ina momy ta ta ke , where is Puppy ? wlh Ali idan wani abu ya samu familyna , sai na ga bayan ka "
da sauri sojojin nan guda uku su ka nufi Marwan su na neman su kwaci Ali da ga hannun shi , amma ina ya yi mishi mugun riko har idanun shi sun fara yin ja saboda shakar da Marwan ya yi mishi
cikin zafin nama sojojin nan su ka fara kai mishi bugu a hannun shi , har sai da su ka karaya mishi hannu
wata razananiyar kara Marwan ya saki kafin ya saki Ali , ya Zube saman guyiwowin shi ya na rike da hannun shi guda , idanun shi su ka ciko da ruwa kamar zai yi kuka , amma dan dakiya ko wani dari dari bai nuna ba , idanun shi sun koma jazir kamar jini , Har wata rawar jiki ya ke
wani irin dogon nunfashi Ali ya ja ya yi baya na rike wuyan shi da hannayan shi biyu ya na nunfashi sama sama